Sashe 27
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
______________
.........
Jazakhallahu khairan Amaryar Abah, aminiyar Oum, Maman Fadeel da Fawzan da Auta Ajwaad
Yanda ya jero kalaman nasa masu kama da kirari ya sata sakin murmushi a bazata, sai kuma a hankali takai hannunta ta shafa kwantaccen gashin fuska tana sakin murmushi mai ha
e da
ar dariya. Samun kansa yay shima da yin dariya, ya kama hannun nata ya sumbata. Ji Mamy tai tamkar zuciyarta na
arewa gida biyu, cike da shau
i mai girma ta sake kai hannun nata saman sumar kansa ta barbaza. Nan ma dariyar yay mata. Tare da fa
in,
Thanks you Mamy. Dan ALLAH ki daina damuwa akan komai, nafi son kullum nazo naga fuskarki cikin farin ciki. Na tabbata kuma idan kika ajiye komai zaki samu fiye da haka. Bakiga Oum ba, koda yaushe tana cikin farin ciki, saboda tana da
arin
aukar jarabawa da sau
i. Mamy muna sanki kamar yanda muke son Oum, yanda kuke treating
in rayuwarmu ne ya banbanta. Dan ALLAH ki ajiye komai kinji Mamyna
Kanta kawai ta jinjina masa, duk da kalamansa sun mata da
i matu
a a zuciya wani yanki na cikinsu sun mata zafi da
aci, ba komai ya kawo hakan ba kuwa sai jingina Oum da yayi a ciki har yana nuna mata yin koyi da ita. Cikin basar da komai ta ce,
ALLAH ya shige mana gaba Ajwaad! Kaga Nuratu?
Amin ya rabbi, na ganta tana sashenmu
. Ya bata amsa a tausashe cikin danne komai, dan harga ALLAH ko sunan yarinyar nan baya son yaji ta ambata masa. Cikin tausasawa Mamyn ta katse masa tunani da fa
in,
Ajwaad kaga dai komai kace zan yisa domin samun farin cikinka, kaima ina son ka kula da Nuratu domin samun farin ciki na a
an zaman nan da zatayi da mu na azumi, Hajiya Turai ce zata umrah shiyyasa ta dawo nan ta zauna. Idan ka kwantar da hankalinka zaku fahimci juna a
an zaman nan da zatayi kafin bikinku. Ajwaad Nuratu na sonka sosai, irin son da duk yanda ka ta
wanrata zata maka biyayya, bar ganinta haka a tsaitsaye tana da hankali, gata ne kawai da Hajiya Turai ke mata na tsiya ya mata yawa. Amma nasan kai
in jarumi ne, zaka gyarata a yanda kake so yarona
Kansa kawai ya jinjina mata, dan baya son raunana mata zuciya, sannan yana son binta da wannan salon ko ALLAH zai taimakesa ta canja. Itama dai kusan tunani iri
aya sukeyi, dan tana ganin AA
in ya amshi batun nata da muhimmanci a yau, dan haka zuciyarta gaya mata take lallai tana da bu
atar canjawa, canjawa irin wadda Ajwaad
in keso kodan samun nasara a kansa, dan ta
arfin tsiya tabbas bazata ta
a samunsa ba, tunda ta gwada hakan tsahon shekaru kenan babu wani canji saima ca
ulewar abubuwa. Ita dama bata jin su Fadeel, a ganinta duk a tafin hannunta suke. Ajwaad shine uban taurin kai da kafiya, sannan shine baisha nn
inta ba, zaifi mata wahalar janyewa fiye da su Fawzan da suka sha daga jikinta bayan dakon
aukar ciki dana haihuwa. Dan bazatace raino ba wannan kam Fateema tayi tare da cin kashinsu da fitsari. Dan in har batai
arya ba zata iya irga adadin wanke musu koda kashi da fitsari ne, shima sai in Oum ta fita wani uzirin ne ma.
AA nason tashi ya tafi sashensa ya watsa ruwa amma hirar da Mamy ke jansa da ita cike da farin ciki yasa ya ha
ura ya zauna har akai kiran magrib,
arshe alwala ma catai yaje
akinta yayi. Haka kuwa ya haura saman yayo duk dan sanyata a farin ciki. Daya fito taita sanya masa albarka jitake kamar kada ta barshi ya tafi, sai dai hakan ya zama tilas babu yanda ta iya. Bayan fitarsa da wannan farin cikin ta kasance, tana idar da salla kuwa ta kira Maman Saheeba ta sanar mata komai. Suna yanke wayar daga can Maman Saheeba tace
Ina yaya Kamila bazai yiwuba, lokacin samun irin wannan farin cikin naki baiyi ba, ai idan har na bari kikai nasarar jawo Ajwaad jikinki to tabbas aurenshi da Nuratu bamai yiwu bane ba, nasan halin MAKIRIN yaron nan, tsaf zai juya miki tuna
ni da hatsabibancin sa, dan yafi sauran
anki ta
adaranci kema kina fa
ar hakan da kanki. Kansa a bu
e yake matu
a da sanin duniya, in har ba a yanayin da kuke ciki a baya ba lallai zai botsare ne
. Nanfa ta shiga kai-kawo na neman mafitar hanyar
ata komai....
Ana idar da salla AA dole gida ya dawo domin yin wanka kafin isha'i, tunda Mamy ta cinye masa wancan lokacin. A tare suka shigo da Ya Fawzan, babban yaya bai dawo gidan ba har yanzu. Sashen Mamy Fawzan ya nufa domin gisheta, shi kuma AA ya nufi nasa sashen dan yin wanka.
Bayan Fawzan ya gaida Mamy zai tashi sai ta
akko masa hira, mamaki ne ya kama shi, dan sam babu hakan a tsakaninsu tun suna yara. Tsakaninsu da Mamy umarnine nayi ko bari kawai sai gaisuwa. Amma batun sha
uwa ko hira ko wasa da dariya Oum ce kawai ke musu da Abah. Daurewa yay yana amsa mata sama-sama, tsulum sai ga Saheeba da yara, da yake fita tayi Mamy bata kawo komai a ranta ba. Dan sai yanzun ne suke dawowa, zama Anum tai a jikin Fawzan tana masa labarin inda zukaje, yayinda Naufal ya nufi Mamy, a mamakin Mamyn sai Saheeba ta nema wajen zama tana fa
in,
Washa Mamy na gaji
Murmushin ya
e Mamyn tai mata kawai da sannu a ta
aice dan harga ALLAH batayi murna da zaman Saheeba
in ba, dan zuwanta ya katse mata kasancewa da Fawzan. Kiran sallar isha'i ya saka Fawzan mi
ewa ya ajiye Anum data fara barci saman gadon Mamy, cike da kulawa yace ma Naufal,
Tashi muje massallaci my boy
Da kallo Mamy da Saheeba suka bisu, suna gama fita Saheeba ta saci kallon Mamy ta gefen ido. Baki ta ta
e ka
an, sai kuma ta
awata fiskarta da murmushi dan kaf MAKIRCIN Mamyn ta iya itama.
Lah Mamy wai ina
ar hutun taki? Banji motsimta ba
. Ta fa
a baki a washe.
ewa Mamyn tayi, sai kuma a
an yanayin jin haushi ta furta,
Tana sashen
anwar uwarta Fateema
Cike da mamaki Saheeba tace,
Tomi ya kaita can Oum?
Oho mata
Mamyn ta fa
a cike da takaici tana kabbara sallarta. Harara Saheeba ta dalla mata cike da jin haushi ta fice a
akin zuwa nata sashen....
Nuratu dai tunda aka idar da sallar magrib ake dakon dawowar AA sashen, sai dai kuma taji tsitt. Sai faman hararar Maanal dake karatun Alkur'ani takeyi, itako bama tasan tanai ba. Lokacin isha'i yayi suka gabatar, suna idarwa Maanal ta shiga bayi da nufin yin wanka. Hakan da Nurry ta gani itama sai ta fito ta nufi sashen Mamy. Oum ca take ta tafi kenan, sai take cemata ya zata tafi bataci abinci ba. Batare data tsaya ba tace,
Oum ina zuwa yanzu zan dawo
. Daga haka ta
arasa ficewa da sauri. Sanda Nuratu ta koma sashen Mamy bata sani ba, sai da ta fito cikin kwalliya da uban
amshi daga
akin data sauka sannan Mamy ta ganta. Harara ta zuba mata, zata fara mata fa
a tai saurin rungumeta tana fa
in,
Mamy ki fahimceni, na zauna ne dan nayi maganin shegiyar can, kin san kuma Ya AA ma acan yake, dole na nema mana kusanci ai. Yanzu ma komawa zanyi. Sai na dawo
. Daga haka bata jira cewar Mamy ba ta fice a sashen. Sai Mamy ta samu kanta da sauke ajiyar zuciya kawai, ita kanta rawar kan da Nuratu keyi akan Ajwaad na damunta, dan tasan halinsa baya son mace a haka...
A falo Nuratu ta sami su Oum, Maanal na zaune a
asa ta baje takardu da laptop tana aiki, sanye take da simple riga mara nauyi tashan iska milk color, sai veil
in rigar siriri data na
a a kanta,
an zamawar da yay baya ya bama kwantaccen gashin goshinta damar fitowa. Sam babu
igon kwalliya a fuskarta, babu alamar ma ta shafa mai dan fuskar tai irin fayau
in nan. Hatta lips
inta a
an bushe suke ka
an. Sai
amshi mai sanyi dake fita
asa-
asa. Gaba
aya sai Nurry tai sororo tana kallon ta, dan tayi tsammanin zata dawo taga Maanal
in ta ca
a kwalliya ne kamar mai shirin fita waje. Amma sai ga akasin hakan.
Itako Maanal
in ma kallo
aya datai ma Nurry
in sai ta bata dariya. Kwalliya fa ta ciwo sosai abinta. Anci uban shadda da yaji aikin stones sai
yalli suke. Kwalliya sosai a fiskarta harda lipstick ja da brawn sama gira tasha jagira, gashi ido a tsaitsaye an baza masa maskara a hakan ma na
ari ne dan sunyi dogaye sosai. Anci
aurin ture kaga tsiya harda
an karkatashi gefe akai.
amshi kam ba'a magana duk ta bulbule falon. Ita Maanal ma sai ta bata dariya, a zuciyarta tace (Aiki ja) a fili kam murmushi ta saki mai sanyi hankalinta a aikinta bazaka ta
a cewa da Nuratun take ba.
A haka babban Yaya da sai yanzu ya shigo gidan ya samesu. Shi kansu sai da ya kalla Nuratun da
yau, ganin kallon da yake mata ta shiga gaisheshi. Amsa mata yay da kulawa tare da tambayarta mutanen gida. Dan shi a zatonsa ma yanzu ne tazo shiyyasa. Sannu da zuwa Maanal tai masa, tare da gaisheshi. Itama ya amsa mata da kulawa yana tsokanarta da cewar
Lilly yau kuma aikin office
in ne har a gida haka?
Fuskar Maanal da murmushi ta ce,
Yaya ina ragewa ne, saboda yau na taso aiki da wuri
Masha ALLAH haka ake so, ai gara kada ki koya over time
in tsiya
in nan na Auta
Sosai Maanal tai
ar dariya tana nufar freight
in dining da fa
in,
Ai bazan koyaba Babban Yaya
. Dai-dai nan Oum ta fito daga hanyar upstairs. Itama dai kallon Nuratun tayi da
yau sai kuma ta janye ta maida kan babban yaya tana murmushi irin na manya. Ruwa Maanal ta mi
ama Babban Yaya ya amsa yana sanya mata albarka, cike da farin ciki ta gya
a masa kai ta koma wajen zamanta ta cigaba da aikinta. Shi kuma suka fara gaisawa da Oum. A haka AA da Fawzan suka shigo sashen. Zama duk sukayi, cike da iyayi Nuratu tai musu sannu, sai kuma ta mi
e ta nufi freight kamar yanda taga Maanal tama babban Yaya suma ta
akko musu ruwan. Fawzan ne kawai yace mata
thanks
, shima kuma rabin hankalinsa naga duba takardun Maanal datai zane daya
iba yana kallo. AA kam ko kallon ma inda take baiyi ba, magana suke da babban Yaya
asa-
asa. Koda Babban Yaya ya mi
e Oum tace ya bari suci abinci tukkunna tunda Saheeba sai daren nan ma ta dawo gidan shi kuma yace ya gaji kwanciya zaije yayi yau bazai dawo hira ba AA bai tashi ba har sai da su dukansu suka isa dining
in. Maanal ma dai tana ha
a takardunta ne. Ita bama tasan AA
in bai tashi ba, sai da ta yun
ura zata mi
e suka ha
a idanu. Harrarta yay ita kuma ta ta
e baki. Dan tasan bawai ya daina jin haushin nata bane daman, ko
azun saboda ganin Oum ne.
Bata sake kallon inda yake ba ta nufi dining
in, sai lokacin shima ya mi
e. Kujerar kusa da Maanal
in yaja ya zauna, Fawzan dake kallonsa cike da neman tsokana ya wani
age masa gira
aya. Harararsa AA
in yayi ya
auke kai. Shima Fawzan
in sai yay gyaran murya, kallonsa duk sukai, sai kawai ya basar. Babban Yaya daya san halin tom and jarry
annen nasa kansa kawai ya girgiza, dan ya tabbatar da AA Fawzan
in yake. Kowa zai fara
arin zuba abinci karaf Nuratu ta mi
e acewarta bari ta saka musu. Babu wanda ya hanata, dan haka ta fara zubama Oum, sai babban yaya da Fawzan, gaban AA ta dawo har tana
an du
o masa wai zata
auki plate. Wani irin zafi ne ya turni
e zuciyar Maanal, shiko AA
in ma hankalinsa ba'a nan take ba, waya yake latsawa, tabbas yana jin
amshin turare mai
arfi a kusa da shi, amma baima san na wanene ba duk da ya fahimci ba
amshi ne bai ta
a jinsa a wajen kowa ba a gidan. Nibras ce ta shigo da sallama a cikin tata kwalliyar.........
_Maanal tamu kenan, gaki kuma a tsakiyar kuraye
, bari muga yaya wasan zai kaya
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*