Sashe 91
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.........Alhamdullah itama Maanal
in ta farka. Dan RK na fitowa sai ga Oum ta fito domin kiransa tace masa Maanal
in ta farka yazo ya cire mata ruwan da ya
are har jini ya
an fara komawa ciki. Hajiya Shuwa na zaune kusa da Maanal data
i bu
e ido ta kallesu tunda ta farka wai ita kunya. Jin RK kuma ya shigo sai taji kamar ta nutse ma a cikin gadon ta huta. Shi dai ya cire mata ruwan, sai Hajiya Shuwa ke tambayar basu shigar musu aiki ba idan sukama Maanal amfani da magungunan gargajiya wajen sit bath ko. RK ya tabbatar mata in dai an yarda da ingancin su babu wani abu. Fita yay ya barsu dan ya fahimci halin da Maanal ke a ciki. Aiko yana fita Hajiya Shuwa ta tashi ta fita kitchen da kayayyakin tana fa
in Maanal
in taje tai wanka tai salla kafin su dahu.
Da
yar Maanal ta yarda Oum ta tadata zaune. Sai kuma azaba ta sakata shiga jikin Oum dan bazata iya zama ba. Murmushi Oum tayi, cike da tsokana ta ce,
Babyna raguwa
. Sake
oye fuska Maanal tai a jikin Oum. Hakan ya sake bama Oum dariya. Ta ce,
Oh ni Fateema yau ke da mijinki duk kun maida ni surukar ku dai a gidan nan. Haba Babyna, Oum ce fa. Ai ni yau babu abinda zance da UBANGIJI sai godiya, ALLAH yay muku albarka, ya zagaye rayuwarku da farin ciki, ya baku zuri'a masu albarka. Yanda ALLAH ya bayyana gaskiya yau abinda muka da
e cikin
acin ransa ya kasance ba haka bane ALLAH ya shafe mana dukkan zunubanmu. Na kira
anwata na sanar mata komai harda kukanta. Na rasa ma miya shiga kammu a lokacin muka gagara fahimtar babu abinda ya faru dake? Koda yake muna cikin ru
ani sosai, kuma ya riga shima ya amsa yayi ashe yaron nan baiyi ba.....
Karan farko dai Maanal ta
ago ta kalla Oum, cikin kasa daurewa a wannan ga
ar ta ce,
Oum wai da gaske ne abinda doctor ta fa
azun kenan?
Da gaske ne Baby na, babu abinda ya faru tsakanin ki da Auta a waccan ranar. Bamu san dalilinsa na amsawa da yayi ba. Mukuma firgici yasa bamu nutsu mumma dubaki ba da kammu a lokacin, kawai jinin dake zuba a jikinki da wanda ke a jikinsa yasa muka aminta yayi. Shi kuma doctor
in daya dubaki ban san dalilinsa na yi mana
arya ba. Amma yanzu dai kowa Auta yake jira ya tashi muji yaya aka fa
i a ragaya. Aban ku kuma har yasa a bincika masa likitan daya dubaki a waccan ranar muji shi kuma dalilinsa na mana
arya.
Hawaye ne sosai suka ziraro a fuskar Maanal, komai daya faru a waccan ranar ya shiga maimaita kansa a
walwarta. Muryar Ajwaad da
amshinsa da taji, fa
a mata jiki da akayi, fara kissing nata daga haka bata sake fahimtar komai ba, kawai ta farfa
o akace ai ya mata fya
e ne. Abubuwa suka rikice saboda mutuwar baba Haruna suka wuce Giro. Ciwo ya kwantar da Ammie mutanen gida da su Gwaggo suka cigaba da wula
antasu harda Babu, hatta mutanen gari ma basu barsu ba aka koma aibantasu ana cewa tayi cikin shege, kai su bama
an Babu bane daga waje Ammie ta rorosu. A lokacin bazata iya
arar da cewar fya
en ne ya sata a halin ciwo ba. Amma tana jin ciwo a zuciyarta idan ta tuna an mata fya
e kuma Ajwaad ne. Bestyn ta fa. Bata san ainahin minene fya
e ba kai tsaye ko a aikace. Amma yanda al'ummar duniya ke
yamatarsa harda ma sa
anin musulmai yasa itama taji
yamatar abun a ranta a lokacin
warai da gaske. Amma shigarta cikin matsanancin halin ciwo shine,
uncin rayuwa fa suka tsinta kansu, zafin rabuwa da Ajwaad dake cinta a
ansan zuciya. Abinda ya aikata mata da rashin biyo sahunsu da basuyi ba. Sai firgicin tsorata da tayi a lokacin da take da tabbacin Ajwaad
in ne yake
arin keta mata mutumcin, tunda a lokacin ne ta suma shiyyasa abin ya zauna daram a brain nata. Koda ta girma ta
ara hankali ta sake tantance mi ake nufi da tabon fya
e ga
iya mace sai al'amarin ya
ara zafafa ta, musamman da shekaru suka cigaba da ja babu Ajwaad babu labarinsa......
Oum ce ta katse mata tunani ta hanyar share mata hawaye. Cike da lallashi ta ce,
Kuka ya
are ai Baby in sha ALLAHU, tashi muje kiyi wanka kiyi salla kema Rafeeq yace shima Auta ya farka
Kai Maanal ta jinjina mata, sai kuma kanta a
asa ta ce,
Oum shima baida lafiya?
Kai Oum ta jinjina mata tana murmushi, ta ce,
Yana taya Bestyn sa jiyya mana
Siririyar dariya Maanal tayi saboda yanda Oum tai maganar tana lakace mata kumatu cike da tsokana. Itama Oum
in dariyar tayi. Tare da mi
ar da ita suka nufi bayi tana takawa a hankali. Dan har yanzu tana jin zafi sosai a wajen, labarin farin cikin nan ne kawai ya sata dannewa. Sai da Oum ta ha
a mata ruwan wanka masu
umi sannan ta fito ta barta, haka Maanal ta fara wanka tana sake nazartar abubuwa. Kamar zararriya tana hawaye tana murmushi.
asan zuciyarta kuma na mamakin dalilin Ajwaad na amsa laifin da bai aikata ba. Ashe shiyyasa bai ta
a bata ha
uri ba, kai tunda suka sake ha
uwa bai ta
a tada mata zancen ba. Lallai yanzu ta sake yarda RK ya fahimci Ajwaad matu
a, dan shine ya
an fara mata shagu
e akan hakan. Amma ita koda ta karanta abinda AA
in ya rubuta fassarar data basu daban ce. Jitai ma ta
agara ya shigo suga juna. Haka dai ta kammala wankan tai alwala. Cike da dauriya ta fito ita ka
ai, ashe ma Oum na kusa tana jiranta. Itace ta taimaka mata suka
arasa, har an gyara
akin tsaff an saka kamshi. Oum ta bata doguwar riga tace saka tai salla yanzu Hajiya Shuwa zata dawo, ita kuma ta fita tana cigaba da fa
Bara na duba ko Majdiya ta kammala muku abincin
Kai Maanal ta jinjina mata, ta
auka Abayar ta saka da hijjab, cike da dauriya tai sallar azhar ko zama bata iyayi da
yau. A haka Hajiya Shuwa ta shigo da botiki babba yana ta tururin ruwan zafin dake a ciki. Maanal
in na idar da salla ta kamata suka nufi bayi.....
_________
Yaya Fawzan dake fitowa a wanka ya nufi wayarsa dake haske alamar kira ya tsinke ko shigowar sa
o. Wayar nada ala
a da komai nasa mai muhimmanci ne shiyyasa baya wasa da ita. Ilai kuwa Najma ce ta turo masa message. Zama yay a bakin gado kafin ya bu
e, abinda ta tura masa ya saka shi sakin murmushi, tun shekaran jiya ita ta wuce gida da yamma tare da
annenta dan jiya ta fara jarabawa. Idanunsa ya lumshe ya bu
e dan kowannensu ya iya wannan
abi'ar AA ne kawai ya
ara kowa dan shi komai nasa irin na Aba ne sosai. Hasken fata kawai zai nuna masa dan Abah shima fari ne tas kamar su Fawzan.
arin kiranta yay amma wayar a kashe, ya sake sakin murmushi yana kaiwa kwance. Babu abinda ke dawo masa a zuciya sai washe garin
aurin aurensu. Dan ranar da aka daura auren bata yarda sun ha
u ba ko a wajen dinner
in su AA tana ma
ale da Mah-mah saboda shi. Shi kuma sai yay kamar bai ganta ba duk da yana cike da
okin kadaicewarsu sai a washe gari.
(To bari mubi tunanin Yaya F muji miya faru shi da
ar shalelensa a waccan ranar da bamu sani ba
A ranar walimar su Maanal data kasance washe garin
aurin auren sa da Najma bayan ya gama wahalar bin duk hanyar da zasu ha
u ta toshe kwatsam sai gata ita da Aunty Rufaidah sun dawo daga gidan Hajiya Shuwa da suka je. Dan aunty Rufaidah na son a mata gyara ita da Nuwaira. To sai Nuwaira ta tashi a safiyar da zazza
i abinka da mai laulayi. Shine Oum tace a ha
ura da nata gyaran jiki aje ama Najma a maimakonta, ita Nuwaira tunda suna nan a Abuja idan ta samu sau
i a mata dan RK yace bazata koma Kano ba yanzun. Shine fa sukaje akai musu. Sunyi
yau sosai masha ALLAH. Suna shigowar ne shi kuma yana fitowa a sashensu zai shiga mota. Suna ha
a ido da Najma ta wani basar ta
auke kai harda
ara sauri. Aiko sai ya wani dake ya ce,
Najma zonan
. Cak Najma ta tsaya gabanta na fa
uwa, zuciyarta na gudu a
irjinta. Basu san raina na gaba da su ba musamman ma yayun nan nasu. Ga Aunty Rufaidah tayi kamar ma bataji mike faruwa ba tayi gaba abinta dan waya take da mijinta. Cike da sanyi jiki kai a
asa Najma taje, sai wani sinne kai take gana gaishesa.
in amsawa yay ya bu
e mata mota yace shiga. Idanu ta waro sosai waje, zatai magana yay mata alamar zipping. Dole ta rufe bakin ruf ta shiga ya maida ya rufe
ofar ya zagaya nasa waje shima ya shiga. Komai baice mata ba ya tada motar ya fice a gidan. Tun tana tunanin zasu tsaya a cikin anguwar ne har taga ya bar ta yankin ma gaba
aya, sai da yaje wani waje da babu kowa shiru duk Companys ne ma sannan ya samu
asan wata bishiya yay parking. Ita dai kanta a
asa tama kasa kallonsa. Shi kuma ya zuba mata ido yana kallon yanda taketa cu
a hannunta a cikin na juna alamar a tsorace take, nisha
i sosai abin ya saka shi da dariya amma ya dake. Muryarsa ba wasa ya ce,
Babu gaisuwa
Muryarta a
asa sosai ta ce,
Kayi ha
uri ina yini
Bazan amsa ba sai da na ro
a! Kuma ai bama haka ake gaida miji ba
Fuskarta tai
arin
oyewa tana murmushi ya ri
ota, a bazata ya wani jawota gaba
ayanta ta koma jikinsa ya rungume ta tsam-tsam. Uhmm su Hajiya Najma ko musu babu akai luff a jikin Yaya Fawzan. Sai ma sauke ajiyar zuciya suke a tare. Dan shi zuciyarsa har wani gudu take a
irji, sakamakon hakan ya jima bai faru a tsakaninsa da Nibras cikin salama ba. A farkon aurensu dai komai normal ne, amma tunda Ajwaad ya dawo gidan nan komai ya canja, bukatarsa ma zai biya sai da
arfin tuwo balle runguma. Kiss kam ai tun na farkon amarci bai
ara samu ba. Dan haka tuni ya shiga laluben bakin Najma a lokacin, sai ko bata hanashi ba ta bashi dama harda taimaka masa duk da dai a kunyace take sosai, aiko sai ya rikice mata, ya shiga sumbatar ta tamkar zai cinye mata lips. Daga
arshe ma al'amarin ya shiga canja salo sai da ta shiga ro
onsa. Da
yar ya iya barinta, dan harga ALLAH shi kansa bai san fitinanne bane irin haka sai tsakanin daren da aka
aura aurensu daya kwana da ita a ransa zuwa ranar.......
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*