← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 119

Sashe 14

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
......A office
in Maanal kuwa sai da taima Yaqub magana sannan ya
an saki jiki suka
arasa aikin a
an gurguje saboda lokacin meeting
insu yayi. A tare da shi suka fita a office
in. Hakan yay dai-dai kuma da sakkowar AA daga sama, da'alama daga office ya fito. Bayansa CFO ce da Bussines Director. Da alama suma wani abun zasuyi mai muhimmanci, dan elevator suke
arin nufa. Wani irin zuba musu ido AA yayi
an guntun sakewar dake fuskarsa na
acewa. A ransa ko ayyanawa yake, (Yarinyar nan bazata fita sabgar yaron nan ba ko?). A zahiri kam yanda ya wani
auke kai sai ka rantse baima gansu ba. Amma ita Maanal tana gannin kallon banzar daya watsa mata na fisha ta
asan idon. Amma itama sai ta wani basar kamar bata gansu ba ta nufi hanyar conference room tana cigaba da wayarta. Dan magana take da Amrah data kirata suna fitowa.
Shi dai Yaqub
an matsawa yay ya gaishesu. CFO ce kawai ta amsa da Bussines Director. Boss yi yay kamar baiji ba ta shige elevator. Kasancewar shi Yaqub ba kallonsu yake ba bai san yaya boss
in yake ba. Sai da suka shige
ofar ta rufe sannan shima ya nufi conference room
in.....
_________
Rafeeq na zaune Nuwaira a jikinsa tana masa hira amma shi hankalinsa na wani tunani daban. Maganar zuwan Najma Abuja ce keta masa kai-kawo a rai. Kodai zai yi amfani da wannan damar ya sata tai masa wani aiki. Wani gefe na zuciyarsa kuma na farin ciki da fatan tabbatuwar abinda yake hasashe a tsakanin Najma
in da Fawzan. Dan auren wani
arin GARKUWA ne ga aunty Babba bayan na AA da Maanal. Tun jiya yake son yin waya da Maanal, dan yana son su tattauna wasu abubuwa masu muhimmanci sai dai bai san a yanda zata kalli al'amarin ba. Sannan ala
arsa da ita kafin aure zai iya saka AA yaji wani abu a ransa idan yaga kiran duk da yasan har abada Ajwaad bazai kawo mummunan abu a garesu ba, amma yana da
yau ya kiyaye. To amma a yanzu batun Najma sai ya zaburar da shi, a ganinsa hakan wata hanya ce mai sau
i da sa
on da yake so zai isa ga Maanal
in dan ita kawai yake so a wannan ga
ar tasan hakan saboda ya yarda da ita
ari bisa
ari, ya kuma gamsu da tarbiyyarta da soyayyar da takema
ar uwarsa, soyayya ce irin ta
a da mahaifi.....
Babie!
Nuwaira ta kirashi a cikin kunne cike da shagwa
a. Kallonta yay da sauri, sai kuma ya sauke ajiyar zuciya tare da sakar mata murmushi ya sake jawota jikinsa. Hancinta ya kama ya
an ja.
Kefa yarinyar nan shagwa
iya ce. Minene kuma?
Baki ta
an tura masa.
Bakai ne ka tafi tunani ba inata kiranka bama ka jina. Minene ke damunka wai? Ina lure da kai tun jiya baka da sukuni
Sake lakace mata hanci yayi. Tare da fa
in,
Tunaninki nake fa
Tai murmushi mai
ayatarwa. Duk da tasan ba hakan bane cike da farin ciki tace,
Godiya nake Babie. ALLAH ya
ara mana farin ciki da kwanciyar hankali
Amin my angel, harma da soyayyar juna
. Ya fa
a yana
ameta a cikin jikinsa. Wata irin soyayyarta na ratsa jini da
argonsa. A tabbas har randa aka
aura masa aure da ita zuciyarsa Maanal take so, amma ganin halin da suka samu AA ya sake sakashi
aukar
amarar ya
i da zuciyarsa akan sadaukarwarsa. Dan ya sake tabbatar da AA ya fisa bu
atar Maanal. Shine kuma ya cancanci samunta
in. Koda ya shigo ya samu Nuwaira a
akinsa matsayin mallakinsa baiyi wani yun
uri ko tunanin zasu sami juna ta sau
i ba, sai dai kuma labarin ya canja saboda karfin tasirin nasihar iyayensu a garesu, gashi shi kuma yana a cikin wani hali na bu
atar abokiyar rayuwa. Cikin
udirin samawa kansa sau
i kawai ya yarda ya tunkareta, sai dai a lokacin da komai ya kankama sai labarin ya canja, dan tamkar ya shiga sabuwar duniya ne da zazzafar soyayyarta. Na biyu ha
urinta da biyayyarta, Nuwaira bata da kwaramniya, ga sau
in kai da kyakkyawar fahimta. A
an kwanakin da suka samu tare ya fahimci hakan sai soyayyarta ta
ara tasirantuwa a zuciyarsa. Dan haka yake baje kolin amarcinsa yanda ya kamata, itako tana nuna juriya da dattako..
aukarta yay cak ya nufi bedroom. Zizzilewa ta farayi cikin dariya tana fa
in,
My R please Aunty Rufaidah fa zanje na taya aiki a kitchen
A nan ma ai aikin zakiyi, yama fi na Aunty Rufaidah lada
. Ya fa
a yana tura kai cikin
akin da sumbatar goshinta......
__________
Tattaunawa ce sosai ta kasance a zaman meeting
in na su Maanal. Domin abubuwane masu muhimmanci da suke son kawowa na gyara a matsayinsu na artists
in companyn. Daga
arshe Director Mustapha ya sanar dasu batun da za'aje
asar Chaina a kansa. Wadda tun kwanaki CEO ya gabatar, ya kuma bada damar kowanne
angare su bada mutane biyu da zasu samu horaswar ta kwanaki goma kacal in sha ALLAHU. To zuwa yanzu kowane department na
arin kai nasu, dan haka suma ya kamata sukai nasu
in. Dan haka a
an nazari da su manyan sukayi cikin satin daya gabata, da ayyukan kowa da suka duba da
wazonsa sun yanke wa
anda suke ganin sun cancanci zuwa.
Aifa nan kowa ya shiga gyara zama da fatan ya kasance shine. Duk da kuwa wasu a cikinsu an ta
a zuwa dasu wasu
asashen akan irin hakan. Dan ba sabon abu bane duk bayan wata shida Company na irin wannan zuwa
aro sanin kai da kai
in dan
aruwar ilimi ga ma'aikatansu. Director Steven ne ya mi
e yay bayanin wa
anda suka samu wannan dama. Wato Maanal Habib Giro da Yaqub Nuhu. Tuni fuskokin su Zaharadeen sun canja, ko tafin da akayi ma da
yar suka tafa. Maanal da Yaqub suka nuna farin cikinsu. Duk da ita dai Maanal bata so haka ba. Musamman data tuna maganar da AA ya ta
a mata akan tafiyar. Sai dai tana fatan ALLAH yasa bada shi za'ai ba.
Suna tasowa a meeting
in yay dai-dai da lokacin break. Ransu Zaharadeen a
ace suka wuce. Kowa naji a ransa akwai makirci a wannan tsarin. Dan a ganinsu kawai an za
i Maanal ne dan tana matar boss a yanzu, ita kuma ta za
i Yaqub saboda suna tare. To aiko lallai zasusha mamaki, dan ko zasuyi amfani da wannan damar akan Yaqub game da ala
arsa da Maanal
in sai yabar Companyn nan da
afafunsa. Ai sun san dai boss ba mahaukaci bane ba zuciyarsa ba dutse bace zaiji kishi...
Salla kowa yay
arin zuwa gabatarwa. Bayan an idar masu tafiya cin abinci suka tafi, masu komawa office suka koma. Harda Maanal kuwa a masu komawar, duk da yau batazo da abincin nata ba. Hankalinta kwance ta fito daga elevator tana danna waya fuskarta da murmushi dan kuwa charting take da su Aneesa. Dai-dai ta danna zata ma Zeezah vn aka zare wayar a hannunta, da sauri ta
ago idanunta, sai ko cikin na AA dake kallon wayar alamar karanta charting
in yake. Hannu takai zata amshe wayar, ya janye jikinsa batare daya daina karanta hirar tasu ba.
Kamar zata saki kuka ta ce,
Amma dai haka babu
yau ALLAH
Bai tanka mata ba bai kuma daina karantawar ba, sai ma fara tafiya da yayi, binsa tayi tana jinta duk a ru
e, dan tsokanarta su Aneesan keyi a kansa. Acewarsu har an gama cin amarcin ne ta dawo aiki. Amasar data tura musu cewar (Ai ba sai an gama a gida ba zasu cigaba da ci a office) yasa suka tasata gaba da sha
iyanci irin na
awaye. Itako tana bama kowa amsa dai-dai shi. Dan tafi sakewa tai musu surutu a charting fiye da zahiri. Son amsar wayar yasa Maanal bata ankara ba har sun shigo office
insa. Sai da yakai zaune a rukunin kujerun ta
ara kai hannu zata fige wayar batare daya daina abinda yake ba ya saka mata
afa ta fa
o jikinsa sannan. Da sauri ta kalla inda take, aiko dai a cinyarsa take
are-
are babu
arya. Mi
ewa tai yun
urin yi, yasa hannunsa ya sake rungumota da
yau, tare da saka idanunsa cikin tsakkiyar nata da wani salon
age gira sama.
Bake kika ce za'aci amarcin a office ba! Miye na pretending kuma amarsu ta ango?
. Yanda yay maganar kamar mai ra
a ya saka tsigar jikinta tashi, ga kunya na neman halakata tamkar ba tana tare da Bestyn ta dake goyata a bayansa ba ko bayan kekensa, wanda suke cin abinci a kwano
aya. Wanda yasha yimata wanka da mata tsarki, wanda yasha wanke mata underwears harda masu jini a jiki batare da
yami ba. Wanda y.....
Knocking
ofar da akai ne ya katse mata tunani, bama tasan ta daka tsalle ta mi
e daga jikin nasa ba gaba
aya. Bai hanata ba, amma ya kamo hannunta ya zaunar a gefensa gab, kafin ya danna remote
ofar ta bu
e a hankali ta hanyar rabewa biyu. Kallo
aya AS yay musu ya du
ar da kansa. A haka ya
araso gabansu ya ajiye basket
in hannunsa yana fa
in,
Sir gashi in ji driver
. Bai jira amsarsa ba ya juya ya fice,
ofar ta koma a hankali ta rufe kanta. Ajiyar zuciya Maanal da kanta ke
asa ta saki. Kallonta yayi, ganin ta kauda kai gefe ya
an la
e baki, sai kuma ya gyara zama ya fara fiddo kulolin da ke cikin basket
in wanda babu tantama yasan na gidansu ne, kuma tabbas daga Oum suke. Sai da ya gama bu
e komai
amshin abincin ya bulale office
in sannan ya juya yana kallon Maanal dake satar kallon sa shi da abincin ta gefen ido.
Mrs Darma aikin kine wannan! Tashi ki bani abinci
Kallonsa ta juyo tayi, ya
age mata gira
aya. Cike da neman magana ya furta,
Kin san dai anan babu Aban naki ai balle kice bazaki yi ba
Sosai ta tura baki gaba. Batare da tace komai ba ta matsa ka
an bakin kujerar ta
auka plate ta fara ha
a masa abincin. Idanu kawai ya zuba mata, ransa fes da kasancewarsu a hakan. Sai yanayin ke tuna masa wani lokaci acan baya daya shu
e. Murmushi ne ya shiga
awata fuskarsa dan tamkar a yanzu ne komai ke faruwa. Harta kammala bai farga ba, sai da ta
an bubbuga spoon a plate
in sannan. Cike da basarwa ya ha
iye murmushinsa, batare daya ce komai ba ya gyara zama abinsa ya hau cin abincin bayan ya
auka wani spoon
in ya
ara alamar nata.
Nifa na
oshi
ura kike so kenan? Garama kici da arzi
Tasan zai aikata kuwa. Dan haka ta
auka spoon
in kawai itama. Jujjuya abincin kawai take amma ta gagara kai lauma ko
aya, baice mata komai ba, face
ibowa ya nufi bakinta da shi. Yanda yay wani kicin-kicin da fuska babu alamar wasa yasa ta amsa
in.
Gulmammiya dama abinda kike so kenan
. Ya fa
a yana dungure mata kai tamkar ba shine yay maganar ba.
Ita sai abin ma ya bata dariya, amma bata dara
in ba ta dai yi murmushi dan ya tuna mata baya. Idan ya lalla
ata ta
i cin abinci musamman in tana fushi da shi sai ya
iba ya bata a baki tare da dungure mata kai sannan yace mata gulmammiya. Murmushin nata ba
aramin
aukar hankalinsa yay ba, amma yasan yana yin magana zata birkice masa, dan haka yay shiru ya cigaba da cin abinsa yana
iba yana bata kuma. A mamakinsu sai gashi su ci sosai abinsu. Sun kammala kenan tana gyara wajen kiran waya ya shigo masa, AS ne ya sanar masa ma'aikata fa sun taru domin masa murnar aure. Amsa ya basa da cewar suna zuwa. Daga haka ya yanke kiran.
Oya let's go mutane na jiranmu
Da mamaki Maanal ta bishi da kallo dan ya nufi inda rigar suit
insa take,
Wai mi?
. Ta fa
a cikin sigar tambaya.
Batare daya kalleta ba yace,
Zasu tayamu murnar aure ne
Kasa sake cemasa komai tayi, ta
arasa tattare komai kawai ta maida a basket
in sannan ta mi
e, veil
inta ta gyagygyara tare da
aukar wayarta a inda ya ajiye sannan ta nufi
ofa inda yake tsaye yana jiranta.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 14 · 0% Book details