Sashe 54
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
______________
........AA bai dire Maanal ko ina ba sai bedroom
in Oum, yana ri
e da ita ya daidaita
umin ruwan sannan ya bu
e shower kawai tana sauka a kansu. A tare suka saki ajiyar zuciya, ita kuma ya sake lafe masa a jiki dan bata cika son ruwa na sauka mata haka a jiki ba shima ya sani tun suna yara. Sai da ruwan ya dakesu da
yau sannan AA ya zaunar da ita cikin jacuzzi a hankali. Hular kanta ya fara zamewa, gashin ya jike shima jalab dan Oum ce tace ya saka mata ruwa sosai a cikin kai amma na
umi, shiyyasa ma ya tsaya a
ashin shower
in dan yasan bata son ruwa na zuba mata haka a saman kai. Idanunta a rufe suke, amma tana jin yanda yake warware mata gashi daga cikin ribbons
in data saka. Saukar hannunsa a saman
irjinta kasancewar rigar a manne take da jikin saboda ji
ar ruwa ta sata bu
e ido da sauri, bawan ALLAH ba abinta take tunani yake yi ba, botiran rigarta yake cirewa. Dai-dai ya kama wanda ke a saitin inda bata son a gani
in takai nata hannun cike da kasala da rashin
arfin jiki ta dafe hannunsa, dan waccan ranar ce ta shiga dawo mata a Chaina. Sai a lokacin ya
ago shanyayyun idanunsa ya zuba mata. Baki ta ta
e kamar zatai kuka, sai kuma cikin rawar murya ta ce,
Ni dai ka bari zan cire, kaje waje
Hannunsa
aya ya shiga janyewa kamar wanda yaji maganarta, harta fara murna a mamakinta sai gani tai ya cire hannun nata ne a wajen ya ri
e da
ayan hannun nasa ya cigaba da cire ma
allin da
ayan. Ya ILAHI, Maanal taji kamar tai ihu dan kunya, ga ciyo jitake kamar zata fa
i, amma bawan ALLAHn nan brozan su o'e ko'a jikinsa ya sauke su tsaf sannan ya saki hannun nata ya maida saman kafarta, ita tana
arin rufe
irjin duk da akwai b a ciki shi kuma ya zame rigar gaba
aya ya sauketa
asa, ai sai kawai ta kife jikinta kan
afafunta tsabar kunya. Bai wani nuna ya damu ba ya shiga
alle hook
ik b
inta shima. Ya ARRAHAMAN da sauri nan ma ta
ago. Hakan ya bashi damar zame b
in itama. Bai kula yanda ta saka hannu ta rufe
irjin ba gaba
aya tama
i barin b
in ta fita duka. Tasa rigar ya mi
e ya zame, ya shiga zame wandon shima, dai-dai lokacin Maanal ta
an le
o kanta a tunaninta ya
yaletane sai taga abinda yake yi.
Innalillahi... Ajwaad kaga mi kake yi kuwa?
Ta fa
a muryarta na rawa, tana kuma sake maida kanta ta kife. Sai da ya kammala tsaf yabar boxer kawai sannan ya sake du
owa gabanta, a cikin kunnenta ya ra
a ma,
A'a Aunty Maanal ban gani ba
. Daga haka ya
agata camak ya mi
e tsaye, kafin tai wani yun
uri ya
ara sakar musu ruwan shower
in ta yanda ta kasa magana. Ta kuma rikice saboda saukar ruwan ta saki hannunta dake rufe da
irjinta tana
arin rufe fuskarta. To shifa bawan ALLAH AA dama ta samu, kallo-kallo
yauta daga ALLAH....
Tabbas badan halin da take ciki ba, ga kuma su Oum yasan duk zaman jiran fitowarsu suke, da yau babu abinda zai hanashi yin abinda ransa yaso. Tunda ga abinda ake hanasa gani da
oye masa available. Amma ba komai, idan kere na yazo zabo na yawo ai ya tabbatar za'a ha
e wataran. Maanal kam tunda ta fahimci abinda ke faruwa ta shige jikinsa kawai ta rungumesa duk dan hanasa kallar mata jiki. Hawaye kam sun cika mata idanu. Ga jikin nata babu karfi kona sisi. Da
yar ta yarda ya saka mata bathroom,
asan zuciyarsa kuma yana tunanin shi ya zai yi da kaya suna a
akin Oum ne fa. Karo na farko yaji wata kunya mai girma ya baibayesa, kai ya ilahi shine dayin wanka yau a bayin Oum tare da Mace. Rashin makama ya sashi jan towel ya
aura ya
akkota suka fito, dan ya tabbatar kowa babu a
akin. Aiko babu kowan, sai kayansa da ya gani a saman gado an ajiye. Ajiyar zuciya ya sauke, yasan Babban Yaya ko Ya Fawzan ne da wannan aikin. Bai
ata lokaci ba ya shirya, itama ganin tana rawar sanyi duk da ruwan zafi ya saka musu sai yay saurin duba mata kaya ya saka masa masu kauri. Dai-dai nan akai knocking, sai kawai ya bada izinin shigowa. Oum ce sai RK biye da ita. Kawai sai ga Mamy ma ta shigo. Aiko dai-dai AA na maida hankali ga RK dake masa magana idonsa ya shiga cikin na Mamy, wani mummunan kallo kuwa ta zuba masa mai ka
a hanji, haka kawai sai abin ma shi ya bashi dariya. Amma dai baiyi ba ya
auke idanun nasa tare da kaiwa zaune kusa da Maanal dan RK yace ya zauna ne ya mata komai da kansa. Oum ma na zaune ne ta
aura kan Maanal a cinyarta.
Komai AA ya mata, RK na nuna masa yanda zai yi. Batare da damuwa ba RK ke fa
in,
Ka saka mata iya drip
in nan kawai da zai tsaida aman ta kuma samu
warin jikinta. Dan bai kamata tasha kowanne magani ba ko makamancin hakan saboda kar ai
arna har sai zuwa safiya anyi gwajin ciki sannan
Juyowa AA yay yana kallon RK, shima da yake kallonsa yake sai ya
aga masa gira.
ar harararsa AA
in yayi, shiko ya sanya
ar dariyar mugunta, ba kuma dan kowa yayita ba sai Mamy, saboda yaga kallon data jefama AA sanda ta shigo. Sannan duk da shi ba likita bane fannin mata yasan babu wani ciki da Maanal keda galabaitar dogon azumin da sukayi ne dana wahalar tafiya, kuma sai ana kai azumin tasha ruwan sanyi maimakon na zafi, ta kuma sha shi da yawa sosai...
Tsaf AA ya
aura mata ruwan, atake kuwa barci yay awan gaba da ita. RK yace a cire towel
in da aka na
e mata kai da shi a busar mata da shi saboda mura. Daga haka ya fita a
akin. Su Abah ne da Babban Yaya da Ya Fawzan da sauran matasan yaran suka fara shigowa suka dubata. Ganin tana barci sai suka fita. Suma matan suka shigo, dai-dai lokacin AA ke amsar hand-dryer a hannun Oum yana fa
in ta barshi yayi sunje suci abinci tunda ta samu barci. Oum bata musa ta bashi, haka ya zauna abinsa batare da tuna akwai Mamy a
akin ba, balle matan yayunsa da
annensa ya
aura kan Maanal a cinyarsa ya fara busar mata da gashin a nutse tamkar ba shi ba. Ai sagade Saheeba da sauran sukai suna kallon ikon ALLAH. Zuciyar Nibras kam tamkar zata fashe dan bugun da take yi. Nuratu kuwa ji take kamar ta je ta da
ama Maanal dake barci wu
a a
irji. Suko su Najma abin birgesu yay, Yaya AA sarkin
aure fuska da bayama kowa magana ne yau yake busar ma da mace kai. Tab
in abin dole ya zama mai
ayatarwa. Yako zama
in, dan sunji sunama kansu addu'ar samun irin hakan daga mazajensu. A haka Oum ta ka
o kansu duka suka fito domin cin abinci bisa umarnin Abah daya le
Gaba
aya Mamy jitake juwa na
ibarta, dan haka batai zaman cin abincin ba tace zataje ta
an watsa ruwa tukunna. Oum zatai magana Abah ya wani ri
e mata hannu ta yanda duk yaran bazasu gani ba. Da mamaki ta kallesa, sai kawai ya wayance ya ce,
Zarah na kodai mun kusa ganin jinin autanki ne?
Murmushi Oum
in tayi, cikin ra
a ta ce,
Haka nake fata Gadanga. Shiyyasa
aninka yace baza'a bata komai ba sai anyi gwaji an tabbatar
Murmushi mai fa
i Abah yayi. Ya sake
an matsa mata hannu. Tana ganin Babban Yaya ya juyi zaiyi magana ta zame hannun nata da sauri. Mamy data kasa tafiya tana kallon komai sai hawaye suka wani gangaro mata zuuuu-zuuuu. Wai ita kam yaya zatai da Fateema a rayuwarta ne? Ga kuma wani bala'in da bata ta
a tunanin tsintarsa anan kusa ba saboda yanda tasan Ajwaad na mata biyayya, amma sai gashi yaje ya kwanta da yarinyar nan harda ciki.....
Tana shiga bedroom
inta ta zube a gado ta fashe da kuka kaikace mutuwa akayi mata, dan wlhy ta jima a rayuwarta bataji abinda ya nema fasa mata
irji a lokaci guda ba irin wannan al'amarin. In har Maanal ciki ne da ita, kuma cikin na Ajwaad ai Oum ta gama cinta wasa a wannan ga
ar, ita kuma abinda bazata yarda da shi ba kenan, dan haka ta rantse da ALLAH sai cikin nan ya zama JINI mai gudana a saman tiales
in ban
akin Fateema. Da wannan alwashin ta
auka waya tai kiran number Maman Saheeba. Tsaf ta zayyane mata komai, ita kanta Maman Saheeba
in sai da zuciyata ta sake wani girgizar tashin hankali, dan dama Nuratu ta kirata tana kuka take fa
a mata, sai dai bata fahimci komai ba saboda kukan da Nuratu
in ke yi. Ta kuma kira Saheeba bata
aga ba, da'alama wayar bata a kusa da ita.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*