Sashe 92
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
______________
........Sun jima shiru fuskarta na
oye a jikinsa kafin a hankali ya furta,
Thanks you Love! Na godema UBANGIJI daya bani ke a matsayin mata. Na kuma godema Babban Yaya da Uncle Rafeeq da Ajwaad daya kasance gaba-gaba na ganin kin zama mallakina na har abada. Naso ace an bani ke a yau
in nan koma tun jiyan, amma ba komai zanyi ha
uri har ki kammala exam
inki maybe dariyan dana dingama Auta ce ta bini nima
. Dariya Najma ta sanya. Fuskarta a
oye ta ce,
Ato shiyasa ai tsokana ba
yau, gashi shi an bashi tashi kai kuma zaka fara naka zaman jiran
Dariyar shima yayi da fa
in,
Oh hakama zaki ce. Ba komai zan rama ne yarinya. Shima kuma ba
yalesa zanyi ba.
azun Abah yace min yau zaku wuce dan gobe zaki fara exam
Kanta ta jinjina masa.
Eh zan tafi dasu Nah-nah zamubi train zuwa kaduna, Abba zai
auke mu dan yana kadunan yace zai jira mu
Amma shine daban ganki ba ma yanzu sai dai naji kin wuce. Gaskiya da sai na hukuntaki kuwa. A kiyaye bana son haka kinji ko. Ina son komi ya shafi matata na fara sani kafin kowa har iyayenmu. Na yafe miki wannan dan na farko ne bakuma ki sani ba.
Thanks you Yaya, in sha ALLAHU bazan sake ba kuma kayi ha
uri. Ina jin kunya ne kawai dama. Dan komai yazo min ne a bazata. Amma jiya da naji an
aura mana aure bamma san yanda zan musalta abinda naji ba gaskiya.
Murmushi sosai yayi yana kallonta, ji yake kamar ya ha
iyeta ya huta. Ga wani irin canjawa da jikinsa ke neman yi. Haka dai ya daure ya amshi wayarta yay abinda zai yi, sannan ya saka mata ku
i masu yawa a account
inta ya sake rungumeta ya sumbaci lips
inta. Cike da sanyin yanayi ya ce,
Idan kun shirya ki kirani dan da kaina zan kai amaryana station
Thanks you Yaya
Ta fa
a a hankali tana sake lafewa a jikinsa.....
Bugo
ofa da shigowar da akai ya yanke tunanin nasa, a hankali ya bu
e idanunsa dake a lumshe ya sauke akan Nibras dake wujiga-wujiga yau ko wanka batai balle ai maganar taci wani abu ma. Sai huci take na bala'i, tsabar son bata haushi sai ya sake maida idanun ya lumshe kamar bai ganta ba.....
_________
Sosai Maanal tasha gashi a wajen Hajiya Shuwa ta kuma sha kuka. Amma harga ALLAH taji da
in jikinta sosai dan hatta jikin nata Hajiya Shuwa saida ta daddana mata da towel kamar wata mai jego. Baiwar ALLAH sai sauke ajiyar zuciya take. Bayan sun fito ta sata tai tsigunnen turaren wuta na jiki dana
asa, harma dana gashi ta kuma busar mata da shi ta gyara mata tsaf duk da tana faman raki. Kafin ta taimaka mata ta shirya cikin abaya mara nauyi
irar dubai. Ta
an gyara mata fuska aka
ara gyara
akin aka saka masa turare. A lokacin Oum ke dawowa da abincinsu tare da Meeno data
akko. Meeno ta gaida Maanal cike da damuwa dan yarinyar nasan Maanal sosai, har catai mata ita bazata koma Kano ba zata zauna a wajenta. Maanal kuma ta mata al
awarin in sha ALLAHU zata sa a barta dan itama tana son yarinyar, kodan ta
anyi duhun fata irin ta AA ne oho, gashi tana kama da shi sosai koda yake kaf family
in Darma kama suke da juna na bala'i ma kuwa. Sosai Oum taji da
in ganin yanda Maanal
in tayi
yawun gani, sai idanun da har yanzu suke a kumbure dan manyan mata sun sha kuka. Dan ma yanzu Hajiya Shuwa ta saka mata kwalli. Oum bata zauna ba suka fice da Hajiya Shuwa, itama Meeno suka tisa
eyarta dan yanzu RK ke sanarma Oum da zata shigo AA fa nason zuwa ya duba matarsa ya damu. Shine Oum tace to bari ta bar musu abincin kawai a tare ba sai an kawo masa ba.
Aiko suna fita bai fi da mintuna uku ba Maanal na kwance da wayarta a hannu zata kira su Didi da taga miss call
in su harda Ammie aka bu
ofar. Idannunta ta
ago a hankali ta kalla wajen jin ba'ayi magana ba kuma ba'a
arasa shigowa ba. Ido hu
u sukai da AA, a hankali ta lumshe idanunta ta maida kanta ta kwantar. Shima sai ya lumshe nasan ya bu
e a lokaci guda, sai kuma ya maida
ofar ya rufe sannan ya shiga takowa ciki.
ananun kaya ne a jikinsa da suka masa
yau sosai. Kai da ka gansa kaga sabon ango fill a kwali dan sai
yallin goshi yake. Lips
insa ya wani koma pinkish sosai alamar ansha shagali da shi daren jiya. Idanun kam sunyi tar-tar da su kamar an watsa madara da oil a cikinsu. Sai da ya
an tsaya a kanta ya gama
are mata kallo sannan gently yakai zaune a kusa da ita.
arin matsawa tai da sauri, shi kuma slowly ya ri
ota ya hana ta. Sai ta kauda fuska gefe. Wani lallatacen murmushi ya saki a karo na farko. Sai kuma ya
an le
a fuskar tata, nan ma da sauri ta sake juyawa, ya sake le
ota ta can, sai kawai taja pillow ta
aura a fuskar. Yanzu kam dariya yayi mai sanyi. Sai kuma ya
an rufu a kanta ya janye pillow
in. Veil
in abayarta ta sake ja ta rufe fuskar. Nan ma ya sake murmusawa, tare da
aga veil
in ya shiga da fuskarsa ciki shima. Hancinsu na gogar na juna lumsassun idanunsa na kallon nata dake rufe. Sai kuma ya shiga matsar da bakinsa a hankali zuwa saitin idanunta. Iska ya shiga hura mata akan idanun. Murmushi ke son su
uce mata amma tana danneshi da tsiya-tsiya.
Murya can ciki a yanayin ra
a ya ce,
Bazan tambayeki komai ba sai lafiyar ki Besty. Idan kina dariya, ZUCIYATA tana hutawa, farin cikin ki na mantar dani duk wani tarna
i da rikicin dake cikin duniyar nan. Your smile lights up my world, please let me see it again ZUCIYATA
A hankali Maanal ta saki murmushin da batai niyya ba. Ji AA yay kamar ana narkar masa da zuciya da wannan murmushi, dan haka ya lumshe idanunsa a wani irin hankali ya sake bu
ewa a kanta. Cikin sake maida muryarsa
urya matu
a ya ce,
Open your eyes dan naga hasken da nake so, ki kalla mijinki, kiga lallashi da tarin ban ha
uri dake cikin nasa idanun.
Tamkar wadda yake control da remote nan ma ta shiga bu
e idanun sannu a hankali. Zubama juna kallo sukai irin mai ratsa zuciya da
ashi
in nan ya marmasar da
argo. Sai idanun Maanal suka shiga tara
walla.
I'm sorry! Na tuba bazan sake ba Besty, na tuba! Na tuba. Please for give me zuciyata cike take da nadama. Ki hukunta ni da kowanne irin hukunci da zai sa ki yarda shine dai-dai da abinda na aikata a daren jiya. Ki.....
Shhhhhiiii!!!
. Manaal ta fa
a a hankali tana
aura yatsarta a saman tausasan lips
insa idanunsu na cikin na juna. Har yanzu fuskokinsu na cikin veil
in. Shirun kuwa yay yana kallonta kamar yanda itama take kallonsa da kumburarrun idannunta, sai dai cike suke da laushi da sanyin yanayi, kamar yanda nashi ke cike da lallashi da damuwar halin daya jefata a ciki, dan RK ya masa bayanin komai. Muryarta data sha kuka har yanzu take a dusashe ta sake marairaicewa kamar zata saki kukan yanzu ma ta ce.
Besty! kafin yau ina kallon kai tamkar rubutaccen littafi ne daga kundin rubutacciyar
addarata, amma a yau na fahimci kai
in ne da kanka gaba
aya kundin
addarar tawa. Kai tamkar wani darene da ake bege da bu
ata da fatan gani a shekara
aya tak na cikin rayuwa.....
Cikin narkewa AA ya ce,
Wane dare ne haka Besty na?
Daren lailatul
adri. Shi ya kasance
aya tak da kowanne bawa ke fata da zalamar riska, da yin aiki tu
uru domin samuwar kodan rabauta ne a duniya, balle ma har lahirar muna fata. To kai a tawa duniyar tamkar wannan daren ne. Da ace za'a bama mata damar za
en Namiji sau dubu a rayuwarsu lallai kai zan za
a sau biliyan cikin biliyan matsayin aboki, yaya, kuma MIJI. Daga daren jiya zuwa yau ka sauya ni gaba
ayana da martaba da mutuncin dana gama sallamawa da samuwarsa ga irinka namiji. Dan na jima ina tsoron dare irin na jiya dana san dole zan riska in dai ina a raye koda a bigiren tilas ne, na jima ina tunanin yanda ranar farko zata kasance mai
aci da zafi da
una a gareni koda banga canji daga mijin aurena ba, amma ka sauya min ita, ka maida min ita inuwa mai
AMSHI mai TSARKI. Mai TSARO. Mai DARAJA. Mai RAHAMA. Mai cikakkiyar SALAMA. Nagode Besty! Nagode da wannan
yauta, AJIYA A DUHU ta zame min AJIYA MAI HASKE.....
Kuka ya
wace mata mai
arfi, ta rungumesa gaba
aya tanayi kamar zata shi
e. Dan tamkar tana kukan tsahon shekaru ne dake dan
are a cikin
irjinta daskare. Tana a jiye da wannan kukan tamkar dama
irjinsa take bu
atar samu ta kwanta domin yinsa. Tana kukan da tuna rayuwar azabar da suka sha a Giro ita da
an uwanta da Ammie saboda wannan kalma ta fya
aya tak...
Kuce min me AA keyi. Bari na baku amsa, HAWAYE yake yi, KUKA yake yi shima tamkar ita, abinda a rayuwa zaka jima baka gani a cikin idanunsa ba. Duk abinda kaga ya saka Ajwaad Aliyu Abubakar Darma kuka to lallai wannan abu ya kai a kira shi mai daraja da kima. Oum ka
ai AA kema hawaye, ita ka
ai tak. Dan ko ita Maanal
in zata iya rantsuwar bata ta
a ganin Ajwaad na kuka ba, tun ma suna yara sai dai kaga idanunsa sun sauya launi amma ba hawaye ba. Hatta uwar data haifesa Mamy tunda yay wayo bata ta
a ganin hawayensa ba. Amma yau kuka yake, hawaye na zuba masa. Kalmomin Maanal na kekketa masa zuciya. Yana jin shine ya cancanta yay mata godiya, ya dur
usa a gabanta ya nema gafararta, ya
auketa ya riritata, ya goyata ya zagaya duniya da ita, ya shelantama kowa ita
in RAYUWARSA ce. Ta masa hallaci, zuri'arta sun musu hallaci musamman mahaifiyarta da
an uwanta guda biyu. Ba Maanal ka
ai yake
auna ba, wlhy har Ammie
aunarta yake irin kwatankwacin
aunar da
a kema uwa. Har Shahidah da Amaal
aunarsu yake irin kwatankwacin
aunar da yake ma Babban Yaya da Fawzan. Jinsu yake a jinin jikinsa saboda bashi da abinda a duniya zai kwatantama wannan zuri'ar da shi.
Sun jima a wannan yanayin mai ta
a zuciya. Kafin ya
ago yana share mata hawaye. Idannunta dake rufe ta bu
e a hankali, ganin hawaye a fuskarsa shima ta wani waro nata tare da
aura hannunta a baki. Cikin muryarta ta kuka ta ce,
Lah kuka kake yi?
Dariya ta bashi dan yanda tai
in sosai cikin nuna shock ne. Murmushi ya saki mai fa
in gaske da har ha
waransa na bayyana sai kuma ya kauda kansa gefe ya sharesu tas. Kafin ya juyo yana kallonta, ya ja hancinta ka
an cike da ra
a ya ce,
Bafa kuka nake ba hawayen amarya ne suka shafeni. Kin san ita amarya ita komai nata daban yake
Dariya sosai ta ku
ucema Maanal. Taja hancinsa itama da fa
in,
Ai shima ango komai nasa daban yake
Cikin
an ta
e baki da waro idanu ya ce,
Uhhhyim!! Kamar mi da mi kenan?
Itama bakin ta
an ta
e kamar yanda yayin ta ce,
Bazan fa
a ba sai ka biya
Kafin ma ta rufe baki ya sumbaci lips
inta, hancinta, da idannunta ya ce,
Wannan yayi?
Uhm-uhm yayi ka
an gaskiya
Lips ya wani kalar ciza, yana
age mata gira, ita kuma ta juyar da kai tana dariya. Fuskar ya taro ya maidota, sai kawai ya manne lips
insu ya fara kissing nata. A mamakinsa itama sai ta shiga bashi ha
in kai harda maida murtani. Ai ko brain
in AA neman tarwatsewa yayi, tuni
an maza suka fara
wacewa daga sunansu na Maza........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*