← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 119

Sashe 97

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

an jimm AA yay daga can, sai kuma ya ce,
Okay 2-minutes kawai na baki fa.
Murmushi tayi kawai ta yanke kiran.
agowar da zatai taga kowa ya cika yay fam banda Aunty dake murmushinta. Sai kawai ta kalla Auntyn da murmushi ta ce,
Aunty bara naje, Mamy ALLAH ya
ara lafiya
Aunty ta amsa mata da amin tana sanya mata albarka, Mamy kuwa bata tanka ba. Maanal
in na fita Saheeba da Nuratu har ha
a baki suke wajen zaginta. Da mamaki Aunty ta ce,
Datai muku mi zaku zageta? Kunga ku kama kanku, da wannan halin ke kike so ki shigo gidan nan? Ke kuma dake ciki idan baki sani ba raini kike siyama kanki a wajen yarinyar nan, kina matsayin matar yayan mijinta amma baki san yanda zaki ri
e girmanki ba. Ke ko Kamila ina
ara nuna miki ki rufama kanki asiri ki daina nunama yarinyar nan
iyayya
uru-
uru. Kina dai ganin abinda kikai mata a asibiti ranar sai da Ajwaad yay magana, kawai ya shanye
acin ransa ne saboda girma irin na uwa. Sannan ke kanki raini kike jama kanki a wajenta wlhy. Ni banga aibunta ba, yarinya mai natsuwa da hankali. Ai wlhy yaron nan Ajwaad ya more da mata dai-dai da halayensa. Hakama baiwar ALLAHn nan Fateema idan ta shigo kita
aure fuska da
auke kai, ko ki hau barcin
arya, a tunaninki bata san ciwon kanta bane ko bata lura da komai
yaleki kawai take yi, ki cigaba, kina dai ganin mijin naku banda ran farko da aka kaiki asibitin yaje kin sake ganin shi inda kike? Ko sannu bata ha
a ku ba har yanzu, yana gidan ma baya nan baki sani ba. Maimakon ki gyara zuciyarki kodan abinda ya faru
in nan
arin bu
ema kanki aiki kike kowama ya fahimci mike ranki, to ALLAH ya baki sa'a kin san dai familyn Darma ba
anwar lasa bane. Ga matar Fawzan nan sanadinki ta shigo gidan amma saboda wannan sa
anin ko sau
aya bata zo ta dubaki ba har muka gama zamanmu na asibiti muka dawo gidan nan. Ita ko fa, tana fama da kanta amma kullum sai sunje sun dubaki hakama jiya zuwanta uku sashen nan, harda yo miki abinci. Ga Saheeba nan tare damu take kwana tana tashi ko ruwan shayi ta ta
a dafawa dan ki sha......

Haba Aunty wannan kuma maganar miya kawota, nifa na fahimci kamar akwai abinda kikeji a kaina da
ana a zaman nan. Haka fa ranar kika zage Nuratu a asibiti shiru kawai nai na
yale dan a zauna lafiya. Yanzu kuma kina nuna wata banza can bare kamar ta fisu...
Kallon Maman Saheeba mai maganar kawai Aunty keyi, sai kuma ta girgiza kai tai murmushi da fa
in,
ALLAH ya
yauta. Nana yanzu
anki ba nawa bane, dan na tsawata musu su gane abinda ya dace shine kuskure? To ALLAH ya baki ha
uri maida wu
ar an bari in sha ALLAHU
. Daga haka Aunty ta mi
e tama bar musu falon.
Babu wanda bai rakata da harara ba cikinsu, Nuratu kam harda
unin zagi. Mamy dai batace komai ba, dan ita kam duk sun isheta sotake ma su tafi ta samu filin baje matsalarta da neman hanyar maganceta amma taga basu da niyyar hakan............
Nima fa na
agara hankalinki ya dawo kan hotunan nan Mamy
, kun san mu duk inda gulma take nan muke amma a Nobel
koya kuka ce
AJIYAH A DUHU 2
87....
........Maanal kam na fita sashen Oum ta wuce. Kamar ko yaushe ko'ina na zuba
amshi ne. Babu kowa a
asa sai su Inte dake kitchen suna gyara, da alama yau sun makara aiki. Suna jin motsinta kuwa suka le
o suna gaisheta. Amsawa tai da kulawa, cike da tsokanarsu tace,
Wane shagali ake ha
amana a kitchen
Dariya sukayi, duk da zasuyi sa'anni da ita Aunty suke kiranta saboda girmamawa. Inte tace,
Aunty wainar fulawa zamuyi kin san Joy tunda ta iya ci kowa ya bani
Maanal na murmushi ta ce,
Ato ayi dani nima. Bara na duba Oum na dawo
Da girmamawa sukace mata to, suna son Maanal dan sam bata da damuwa, ba girman kai, ba wula
anci, hu
a take da su tamkar
awaye. Bata samu Oum a falo ba sai ta le
a bedroom. Wanka take dan haka ta dawo falo ta zauna, sai ga kiran AA ya sake shigo mata.
agawa tai tana murmushi da kaiwa kwance a cikin kujerar ta ce,
Na tuba
Daga can ya ce,
Oh kina ma sane kenan?

Ni na isa. Na bari na zauna ne kasan ita wayar Sarki babu girma a
agata ana tafiya ko ana tsaye
Murmushi yayi har tana jin sautinsa. Sai kuma cikin sake tausasa murya ya ce,
Yanzu kina ina?

Falon Oum
ar gata mai aure kusa da Mamanta
Murmushi tayi mai
ayatarwa, sai kuma tace,
Yanzu ya akai ta samu ne?

Zadai ta samu anjima. Yanzu kam kewar ZUCIYATA nake yi shiyyasa nace bari na ji sautinta. Gaskiya inaga gobe zaki dawo aiki
Cike da shagwa
a ta ce,
Amma kaifa kace sai Monday

Na fasa, idan ba hakaba nima zan zauna gidan sai Monday
in mu dawo tare. Dama yanzu ne ya kamata fa na fara nawa angwancin tunda kwanakin duk sun tafi a jiyya

asa-
asa cikin ra
a Maanal ta ce,
Yanzun ma jiyyar zaka cigaba da yi dan ban warke ba

Haba Besty kiji tausayina mana, kullum sai dai aita zuwa min cikin barci ana sani wankan dole haba mar'atussaliha
Murmushi Maanal tayi, muryarta na fita a ma
oshi ta ce,
To al
awari banda jin ciwo

Nayi da gudu ma kuwa zan bi a hankali My Everbloom

To ka dawo da wuri
Ta fa
a cikin ra
a sosai. Tana gama fa
ar kuma
itt ta yanke kiran, tama kashe wayar gaba
aya tana murmushi. Dan inba haka tai masa ba bazai yi aikin ba. Haka jiya ka
an-ka
an ya kirata har Oum ta ganosu ta ce,
Anya yau Auta zai yi aikin arzi
i a office
in nan kuwa
. Aiko tunda ta tashi ta gudu bata dake dawowa sashen Oum
in ba sai yanzu....

_________
KADUNA
A KD kam dukan labarin shagalin biki yaje kunnen Hajiya Yaya tas. Da yake bata koma ba tun zuwan datai gidan randa Yaya Yazeed ya daki su Nusaiba. Daddy yayi niyyar sake fatattakata Ammie ta dinga ro
onsa harda kukanta. Dole ya
yaleta amma fa ko sau
aya bai nuna yasan tana gidan ba. Ita kuma girman kai ya hanata zuwa inda yake acewarta ma su zuba. Sai dai maimakon su zuba da Daddyn sai suka zuba da
anta Yazeed. Dan kuwa dai da gaske kan Yaya Yazeed
in ya juye gaba
aya. Babu wanda yake ji da gani sai Nazeerah da iyayenta. Kai tunda ma Hajiya Yaya ta dawo gidan bai le
a sashen nata ba. Sai dai ta hangesa ya fito zai shiga mota ko ya dawo zai shiga sashensu. Ta aika a kira mata shi Nazeerar ta kore
ar aiken. Hajiya Yayan taje sashen da kanta bugawar duniya Nazeefa ta
i ta bu
e mata kuma Yazeed
in na zaune a falo yana jinsu, aiko ranar harda kukanta, shine taje ta kai ma Babanta
ara. Babban ya kira Yazeed amma sai cayay masa shi yamayi tafiya baya gari. Hajiya Yaya tace
arya yake. Baba yace to shi mizai yi kuma tunda yace baya nan. Haka dole ta dawo gida tana kukan zuci mamakin Sabuwa na girgizata. Dan yanzu kota kirata bata
aga mata waya itama, taje gidan ance basa nan ita da mijin. Shima kuma Yazeed
in ana saura kwana biyar salla yara sukazo suna sanar mata gashi can shi da Nazeefa sun shiga mota sun bar gidan harda akwati alamar tafiya zasuyi. Daga wannan fita ce har yanzu babu Yazeed
in babu matar t
asa ga shi har sati uku kenan dayin salla. Ta gwada kiran shi a waya bata shiga alamar ma
asar suka bari.
Hakan kuwa akai Yazeed da Nazeefa basa Nigeria, sun fita hutawa shida surukansa, hakan kuma duk a cikin shirin mijin Sabuwa ne zai fara aiki akan Daddy. Zancen biki ma Sabuwa ce ta sanarma Nazeefa, sai kuma ranar taga Yazeed
in na kallo a waya shine ta kunnashi da cewar tana son ya bata no
in Maanal shi kuma ya tashi ya bar mata wajen gaba
aya...
Chapter 97 · 0% Book details