Sashe 12
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........Cike da farin cikin aikar da Mamy tai mata ta fito, dan dama hanyar da zata fita a gidan take nema sai kuma ga mafita ta samu cikin sau
i. Abinda ya
ara mata da
i da Mamyn tace ta hau taxi tunda drivers
in gidan duk sun fita.
aya ya tafi kai yara makaranta,
aya ya tafi da Abah
ayan AA. Ita kuma tana bu
atar akai mata sa
on ne yanzun nan. Ba komai Haule ta fahimta akan Mamy ba, amma ta da
e da gane wasu abubuwanta a gidan musamman akan fuska biyu ga Oum, kawai dai ba abinda ya shafeta bane shiyyasa bata ga
ara kanta da
asa ba. Sai dai duk wani aiken Mamy ita take sakawa, ta yarda da ita
ari bisa
ari. Tasan kuma hakan nada nasaba da kasancewar Maman Nuratu ce ta kawota gidan. Sai dai abinda Mamyn bata sani ba Maman Nuratun ta kawota ne dan tai mata aiki a gidan, yayinda ita kuma Maman Nuratu bata san Sille takema aiki ba a kansu su duka da AA. Can gaban wani tsohon Company Haule tace mai taxi ya sauketa. Ta zaro ku
insa ta basa sannan ta tura kai ciki babu ko
ar. Kai kawai mai taxi
in ya girgiza zuciyarsa na sosuwa da ganin yanda yaran mu na hausawa suka lalata kansu. Kowa yasan wajen nan ma
oyar
an daba ce da manyan
ke amfani da su wajen ta'addanci, shiyyasa ko anzo an kama su basa wuce ranar ake sakinsu su dawo. Ya tabbatar yarinyar nan kodai kayan shaye-shaye zata saya ko kuma mu'amular banza. Shi dai yaja taxi
insa yay gaba.
Tunda Haule ta shigo cikin tsohon companyn sosai yaran Sille dake zaune daba-daba wasu na shaye-shaye, wasu na wanki, kai kowa dai na hidimar gabansa tamkar wanda suka samu gida suketa gaisheta dan kowa a cikinsu yasan yarinyar oga ce. Ita ko cike da jin kai take amsa musu harta dangane da idan
akin Sille yake. Bacher ce ta langa-langa, daga ciki kuma katako, sai dai an fenteshi tsaf ta yanda bazaka ta
a yarda katako bane ba.
akin babbane sosai, akwai gado a ciki da kujeru set guda, sai freight da television harda speakers harda AC.
asan
akin kuwa tils ne tsaf. Zaune yake a kujera ya wani barbaje gabansa kwalaben giya ne har uku, sai dai ba giyar yake sha ba taba ce a hannunsa kunnesa ma
ale da waya alamar magana yake, daka gansa kuwa kaga Sillen na gasken gaske, dan sirrine sosai tamkar zai karye ko in iska mai nauyi zata iya yin gaba da shi. Tunda ta shigo ya zuba mata ido, tana
arasowa gabansa yasa
afa ya ta
ota ta fa
a a kansa, matseta yay a jikinsa tare da manna mata kan tabar hannunsa a damtsen hannunta.
ara tai da
ame jikinta saboda zafin wuta, sai yay murmushi da yarda tabar a
asa ya shiga shafa mata wajen da har ya
ashe dan ya
onata. A haka ya kammala wayar, ana yankewa daga can bai wani tsaya komai ba yay wurgi da ita gefe ya
auka Haule cak ya nufi gadon
akin da ita.....
Sai da suka gama masha'arsu sannan ta mi
e a
an rikice tana fa
in,
Baby bara na wuce. Aikana matar can tayi gidan su Nuratu nakai sa
. Ta mi
a masa wayarta tana cigaba fa fa
in,
Gashi na
akko maka yau da safe, dan ita da shi duk sun koma aiki
Kamar yanda bai tanka mata ba tun
azun yanzu ma batare daya ce komai ba ya amsa wayar daga kwancan da yake. A zabure yay wani kalar tashi zaune yana waro idanu waje. Sai kuma ya nufi drawer
in dake a
akin
arama ya bu
e, kayan ciki ya shiga watsowa a
asa har ya samu damar ganin abinda yake nema. Ita dai Haule tsoratama tayi da yanayin nashi, da sauri ta mi
e tsaye tana kallonsa. Juyowa yay inda take idonsa akan wani hoto daya
akko.
K duba min nan ko idona ne? Data cikin hoton nan da wannan duk mutum
aya ne?
. Karo na farko kenan dayay mata magana cikin bu
iyar muryarsa mara da
in saurare da tafi gangar jikinsa girma. Amsar wayar tata tayi da hoton ta zuba musu ido itama. Sai kuma ta
ago tana kallonsa.
Baby tabbas wannan duk mutum
aya ce, kawai dai anan bata
arasa kaiwa mace bane ba. Dama kasan matar AA
Bai tanka mata ba, sai wani irin naushi daya kaima bangon katakon
akin yana fa
in,
Yanzu ne ya
in na gaske zai fara
Sakare Haule tai tana kallonsa. Sai dai ko kallon inda take bai sake yi ba ya nufi bayin dake
akin
arami na wanka, wanda shima dai
in na langa-langa
in ne.. Wanka yake yana dariya sosai kamar mahaukaci sabon kamu. Jinsa yake a wani irin nisha
i mai girman gaske daya da
e baiji a zuciyarsa ba. Ajwaad ya auri Maanal fa? Eh lallai yanzu ne za'ai wasa mai zafin gaske tsakaninsa da shi. Tabbatacen alwashine wannan a garesa sai ya nakasta Ajwaad da Maanal. Dole ne yayi RAMUWAR GAYYA DA TAFI GAYYA zafi. Shine fa Sillen karan gero mai wuyar tsagewa, idan kai nasarar tsagewar baka yanke ba kai mai nasara ne. Uban daba yake a yanzu mai kujerar
arfin iko. Ajwaad! Maanal! Ku jira sakamako....
Ya kwashe da wata shegiyar dariya yana kaiwa bangon langa-langan duka har sai da Haule dake shirin tafiya ma ta firgita. Hakama yaransa dake can ta waje duk sai da suka kallo
akin da mamakin minene ya saka ogan nasu nisha
i haka ne?...
_Tofa, mike faruwa ne? Wanene kuma Sille? Miyake nufi da yanzu ne wasan zai fara? Menene tsakaninsa da AA ko nace Darma Family da har ya shafi Maanal yake ajiyar hotonta?. Hummm kumuje zuwa kudai cakwakiya ce ta gaske fa
___________
Suna
arasa shiga cikin office
in Maanal ta
wace hannunta daga cikin na AA. Babu musu shima ya saketa. Bai kuma ce komai ba ya nufi kujerarsa. Ko'ina a tsaftace yake
al a office
in. Ga wani
amshi mai kwantar da zuciya na tashi. Files
in dake a table
in nashi tule yabi da kallo, sai dai an ajiyesu a tsare dan kowa yasan shi ya tsani ganin waje rakwacam ba tsafta. Hannu ya kai a hankali ya kunna computer
in saman desk
in, kafin ya
ago idanunsa ya zuba akan Maanal dake a tsaye har yanzu. Kallonsa take yi itama, sai dai yana
agowa ta kauda kanta. Baki ya
an ta
e, sai kuma ya
auka kan waya ya danna 1 tare da kaiwa kunnensa. Dai-dai an
auka. A ta
aice ya furta,
Zo ciki
. Bai jira amsa ba ya yanke kiran. Maanal ya kalla fisha ya
auke idanunsa, ciki-ciki ya ce,
Malam sit
Harararsa ta
anyi, sai kuma taje ta zauna dan bata son wanda taji yace yazo ya shigo ya ganta a tsayen kodan nasihar da Oum da Abah sukai mata na darajta kanta ga ma'aikatan companyn. Bawai tazama mai girman kai ko wulakanta kowa ba. A'a ta mutunta kanta da kame kanta yanda ya dace dai matsayinta na matar ogansu. Inba haka ba mutane da yawa zasu fara amfani da ita a yanzu domin cimmasa a ciki da wajen companyn. Hakama mata dake
ulafucinsa a ciki da waje zasuji shakkar nunata koda da zun
ene balle isa gabanta.
AS ne ya shigo bakinsa da sallama bayan yayi knocking AA
in ya bashi damar shigowa ciki. Batare daya kalleta ba saboda girmamawa ya wuce sum-sum kamar munafuki inda boss yake. Hankalin AA a computer shima, batare daya
ago ba ya ce,
Daban kiraka ba bazakazo kamin bayanin abinda ya dace ba kenan Haneef?
Ayi ha
uri sir, naga kana tare da Auntynmu ne shiyyasa. Amma ai min afuwa
Komai AA bai sake cemasa ba. Sai tulin documents
in dake zube ya kalla. Matsowa AS yayi kusa da shi domin fahimtar abinda yake nufi. Cike da nutsuwarsa ya shiga masa bayani yanda ya kamata. Shi kuma yayi shiru yana saurarensa. Hakama Maanal dake latse-latse a waya kunnenta na kansu ne tsaf. Fin minti ashirin kafin su gama magana da AS ya fita. Dan haka ta
ago ta kalla sashen da yake zaune. Ganin zai fara aikinsa kamar ya manta da ita yasa ta mi
e. Wayarta ta saka a handbag
inta sannan ta nufesa, batare data
arasa inda yake ba ta ce,
Nifa zan tafi
Yi yay kamar baijita ba tsawon sakanni kafin ya
ago ya kalleta. Ganin yanda ya kafeta da idanu yasata
auke nata tana sake tsuke fuska. Shima janye nasan yay ya maida ga aikinsa yana fa
in,
Nace miki na gama dake ne?
Amma kasan fa aiki nazo ko. Kuma Abah yace ka fita harkata
Hakane Aunty Maanal yi ha
uri
ar gidan Abah
A yanda yay maganar tasa ta
an hararesa. Dan irin gatsen da yake mata kenan ko ada can idan tace yay abu kota takura masa idan yace bazaiyi ba sai ya dinga kiranta da Aunty......
Takaici ya saka Maanal
auke hankalinta daga gareshi gaba
aya. Tsohon mintuna arba'in yanata aikinsa kamar ma ya manta da ita akai knocking
ofar. Sai da ya kalla sashen da Maanal take sannan ya bada izinin shigowa. AS ne ya shigo yanzun ma. Batare daya kalletaba yanzu ma yay mata sannu. Maimakon amsawa saita samu kanta da harararsa, dan haushin ogansa ya shafe sa shima. Shi dai da yake ba kallonta yake ba baima san tanayi ba. Cikin girmamawa ya
arasa gab da AA, murya a
asa yake masa bayani like ba'a son taji komai. Sai ta sake tunzura. AA ya jinjinama AS kansa, tare da fa
in,
Shike nan kuje ka kaita, su kuma su bari after break na
an rage aiki
Okay sir
. AS ya fa
a yana nufar inda Maanal take. Kansa a
asa ya ce,
Aunty bismillah
ewa tayi batare da tace komai ba, sai dai ta kalla inda AA yake zaune cikin yanayin harara. Sai ko akai sa'a shima ita
in yake kallo. Gira
aya ya
age mata, sai kuma ya kashe ido
aya cike da neman rigima da son tunzurata. Aiko fuska ta yamutse tare da janye nata fuuu tabi bayan AS bayan ta zuba masa harara. Rakata yay da idanu har ta fice gaba
aya. Guntun murmushi yayi yana mai lumshe idanunsa ganin yanda take cika da batsewa. A kan lips ya furta,
ar gatan Abanta kenan
yay wani murmushin sha
iyanci yana datse lip da ha
ori.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*