Sashe 10
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
______________
.......Daburcewa taso yi, ta kuma rasa yanda zata fassara amsar ta shi. Cikin su
utar baki ta ce,
Ban gane ni ba!
Wani
an iskan gajiyayyen murmushi ya saki a iya lips
insa. Kafin ya sake narke idanunsa dake sar
afe da nata har yanzu.
Kince mezan ci? Me nake so? Nace KE!
. Ya fa
i (ke)
in da wani kalar sanyin murya yana
an waro fararen oily idanunsa da
yau cikin natan. Ai babu shiri ta janye nata zuciyarta na bugawa da sauri-sauri. Sai taji gaba
aya ma jikinta na neman fara rawa. Shi ko tsaf ya fahimci halin data shiga, dan haka ya saki murmushi cike da
eta. A ransa kuwa rayawa yake (Ba Abanki yace bazai bani ba sai na horu. Kafin na gama horuwar kema sai kin horu yarinya) a fili kam har
e hannayensa yay a
irji kawai ya zuba mata ido. Ita dai ta miskile tana ha
a masa abincin a gabansa. Can
asan ranta luguden daka kawai zuciyarta keyi, jitake kamar ta zura da gudu, amma bazata yarda ta zubar da kanta a garesa ba...
Ehheem! Ehemm!!
Gyaran muryar Fawzan ta maido AA daya zubama Maanal idanu a hayyacinsa. Janye idanun yay luuu ya maida kansa, Fawzan ya
age gira yana murmushi. Shima sai AA
in ya
age masa tasa girar irin (Miye?)
in nan. Dariya Fawzan ya sanya, tare da jan kujera kusa da AA ya zauna. Maanal data
an rage
aure fuskar da tayi ta ce,
Good morning Yaya F
Morning
anwar Yaya F, Baby Oum, Autar Abah, sannan kuma Bastyn Besty
Duk yanda taso dannewa bai yiwu gareta ba sai da ta saki murmushi tana turama AA duk abinda ta zuba masa, sai dai bata yarda ta kallesa ba. Sai ma hankalinta data maida kan Fawzan ta ce,
Yaya miza'a zuba maka?
Ai duk abinda kika san yayi da
i zuba min kawai Lilly.
Murmushi Maanal
in tai tana jinjina kai. Sai da ta kammala zuba masa sannan ta koma cin nata. Suna gab da kammalawa Oum ta fito, duk da Maanal dama ba wani tana ci sosai bane ba. Oum na fitowa ma ta mi
e kamar wadda ke akan
aya. Cike da tsokana Fawzan ya hau yima Oum kirari, kafin ya gaidata. Itako tana dariya abinta cike da farin ciki. Sai ga babban yaya da su Naufal dake cikin shirin makaranta. Saheeba biye da su. Suma Oum
in suka shiga gaidawa cike da girmamawa, yaran kuma sukaje suka rungumeta. Itama Nibras ta shigo cikin shirin aiki, da alama ta makara ne. Idonta akan AA ta gaida Oum cike da ladabi, hakama babban Yaya sannan ta juya tana gaida AA
in daya juya yana magana da Naufal. A ta
aice ya amsa mata batare daya juyo ba. Maanal dake karantar yanayin kowa musamman Saheeba da tunda suka shigo taga ta mata wani irin kallo ta
auke kai a ta
aice ta ce,
Auntys barkanku da safiya
Babu yanda suka iya daga Saheebar har Nibras
in dole suka amsa. Sai dai kowanne da kalar zafin da yake jin Maanal
in a ransa. Yayinda shigar tata ta saka zuciyarsu sosuwa. Duk da bawani kwalliya tayi ba, babu kuma wani
yale-
yale a tare da ita kamar nasu. Amma tayi matu
ar yin
yau mai sanyi. Ga
amshinta na fita a nutse babu wata hayaniya. Tunda kuma tai musu kallo
aya ta watsar da su a tasu fahimtar. Yanzu kuma ta jefesu da gaisuwar raini. Oho ita bama tasan sunayi ba. Tama maida hankalinta ga babban yaya suna magana...
Shigowar Abah ta saka kowa maida hankalinsa kansa. Sai Mamy dake biye da shi ri
e da briefcase
insa. So
sai Abah dake kallon zuria'ar tasa farin cikin ya mamaye ransa. A ransa rayawa yake (Nanfa duk mallakina ne, zuri'ata ce. Idan kuma ALLAH yaba Fawzan haihuwa da Ajwaad shima Fadeel aka
aro masa sai mu sake yawa). Mamy kam zuciyarta ce ta sosu da ganin wahalarta zagaye da kishiyarta. Tayi-tayi ta hana wannan zaman safen a sashen Oum tarasa yanda zatayi. Dan ita inma sun shiga gaisheta sama-sama ne, amma Oum kuwa anan ma suke breakfast wasu ranakun koda matansu sun girka sai su
i cin nasu sai sun zo nan musamman Fawzan da matarsa ke malalaciya..... Tunaninta ne ya katse saboda gaisuwar da Maanal ke mata. Amsawa tai fiskarta da murmushi, sai kuma ta tsargu da yanayin shigar Maanal
in. Ta
an saci kallon AA dake tsaye kusa da Maanal gab batare da suma sun farga da yanda suke ba. Dan ya mi
e ne zai amshi number a hannun Babban Yaya, kasancewar Maanal
in na tsaye a wajen suna magana da babban Yayan kuma sai tsaiwar tasu ta kasance gab-da-gab. Itama daba kallonsa take ba sam hankalinta bai kai da kasancewar kusancinsu ba duk da mayataccen
amshinsa ya addabi hancinta. Hirama Naufal ke mata tanata murmushi. Itama dai Nibras hankalinta akan AA da kasancewar Maanal
in a kusa da shi yake. Zuciyarta na mata zafi da jin kishin hakan. Ganin Maanal bata tare a sashenta ba ita ka
ai tasan a farin cikin da take ciki. Dan yanda take farin cikin har sai da Fawzan yay mamaki ma ya tambayeta. Amma sai tace da shi babu komai...
Gaba
ayansu abin sha'awa a tare suka fito wajen da gwarazan motocin mazajen gidan suke duk a wanke. Dan tun jiya Bola ya wanke su fes kasancewar aikinsa kenan. Yara aka fara sakawa a motar su ta makaranta, sannan Baban yaya ya shiga tasa. Abah ya shiga shima tasa driver a gaba yace Maanal ta shigo kusa da shi. Murmushi AA yay a kaikaice kawai ya shiga shima inda nasa drivern ya bu
e masa. Shima Fawzan ya shige tasa hakama Nibras da taji wani kalar da
i ganin Maanal tare da Abah zata tafi ba AA ba. Cike da mamaki Mamy take kallon motar Abah, dan bata san da komawar Maanal office ba. Sai da duk motocin suka gama ficewa maigadi ya maida gate ya rufe sannan Mamy ta kalla Oum dake murmushi.
Wai nikam
arki badai aiki aka koma ba?
ar dariya Oum tayi, ta ce,
Ai na manta muyi maganar jiya. Da
yar muka samu mijinki ya yarda, shine aka kafa mana dokar bazata bi Auta ba nace munji
Dariyar ya
e Mamy tayi, a
asan ranta tana fa
in (munafuka abinda kika
ullo kenan jiya dama. Ba komai zan yi maganinku) a fili kam sai cewa tai,
Ai ina bayansa yay maganinku keda
an naki
Oh na manta
ar adawa ce kefa. Nayi nan
. Cewar Oum tana barin wajen. Dariya Mamy tayi kawai, sai da Oum tai nisa da wajen ta gimtse fuska da rakata da harara. Sai kuma suka kalla juna ita da Saheeba dake cike fam da takaici itama. Dan ita sai yau da taga Maanal da
yau fiye da ko yaushe taji zuciyarta ta sake girgizuwa. Maanal ba fara bace ba, amma irin Black beauty
in nan ce da ALLAH yayma wani kalar sassanyan
yawun fuska dana jiki dana fata. Ga idanu masha ALLAH. Ba namiji ba ko mata da yawa sun sha yaba
yawun halittar Maanal, a hakanma tana da
arin sututurta jikinta ne. Dan bata shigar banza, ko
inki bazaka ta
a ganinta da matsatstse ba sam. Gata
walisa dan tasan sirrin kula da jiki matu
a. Rashin yawan fara'arta a yanzu kansa irinsu Saheebar shakkarta, dan sai suga kamar ta cika girman kai ne, ita kuma sam a gareta ba haka bane. Maganar ce kawai yanzu bata cika son yi ba ne.....
__________
ZARIA
Mom please ki barni naje. ALLAH acan nake son yin azumi nidai
Harara Hajiya Majdiya ta wurga mata.
Ni kinji nace karkije ne Najma? Ni nace ki kira Mah-mah ki sanar mata, tunda ita tace kije mata azumi kika kuma amsa. Sai yanzu ne zakice kin fasa Abuja zakije. Kina gani kuma tunda muka dawo Rufaidah kullum cikin kira take akan yaushe zaki koma. Ita kanta Mah-mah
in jiya muna waya sai da tace yaushe zaki taho.
Sosai hawaye suka cika idanun Najma. Haushin kanta ya kamata. Miyasa ma ta amsa ma kakar tata zataje can ne. Wayar da sukai
azun da Yaya Fawzan ta sake dawo mata. Yanda yake ro
onta akan tazo Abuja tai azumi inba haka ba kullum zai kasance a hanyar Zaria ne. Kuma tasan sunyi al
awarin
oye komai har sai nan da bayan salla Babba ta kammala exam
inta... Kamar wadda tunanin nata ya zaburar da ita tai saurin kallon Mom
inta.
Mom na yarda zan kira Mah-mah
in, har ma da Aunty Rufaidah
Sai ki ha
a da Babanki ma. Tunda shima kin san Kano kika gaya masa, kuma ya tsani magana biyu.
Mom dan ALLAH ki taimaka min ke ki sanar masa
Wa? Ni? A'a kema kin san ganganne wlhy. Babu abinda ya shafeni. Kinga tashi ki
arasa min aiki malama kafin yarana su dawo school da yunwa
Sosai Najma ta zun
ura baki tana mi
ewa. Kitchen ta nufa dan
aura girki. Tana girkin tana neman mafita. Dan bata san yanda zata tunkari babansu ba kasancewarsa mutum mai zafi. Dama da gyar ta samu ya barta zuwa Kanon dan shi kam bai son yaransa suyi nesa da shi ko yaya. Harta kammala tana faman
ullawa da kwancenwa. Sai da ta fara zuwa ta sanar da Mom ta gama sannan ta nufi
akinsu. Miss call har biyu ta samu daga Ya Fawzan. Ta
an waro idannunta waje. Kiransa ta shiga yi, sai dai harta tsinke bai
aga ba. Tana
arin yin na biyu kiransa ya shigo mata. Cike da shau
i tai masa sallama. Daga can yay
an murmushi da fa
in,
Uhm-uhm wannan
anwa tawa dai bata jin magana
Sosai ta sake kwantar da murya,
Yaya dan ALLAH kayi ha
uri, ina kitchen ne Mom ta sani girki
Ba damuwa na ha
ura ai Mom ce
Yauwa Yayana. Dama fa yanzu zan kiraka. ALLAH akwai matsala......
tsaf ta zayyane masa yanda sukai da mamanta. Murmushi yayi kawai,
Kinga karki damu, ni zan kira Grandma
in da kaina. Sannan ki shirya zanzo Zarian na
aukeki in sha ALLAHU
Cikin waro idanu kamar yana gabanta ta ce,
Baba fa?
Shima ki barni da shi
Yauwa yaya Fawzan shiyyasa nake sonka
Da gaske?
Ya fa
a da wani irin shau
i. Ai da sauri ta yanke kiran fahimtar kato
arar da tayi. Ita kuma kawai irin tayi maganar normal ne bada wata manufa ba. Duk kiran da yay mata
in sake
auka tayi kuwa. Shi kuma daga can yayta murmushi. Tabbas kasancewarsa da Najma na bashi farin ciki, duk da kulawar da yake samu a gareta iya ta kalaman baki ce ta
ara masa Nibras. Shi ka
ai yasan irin ha
urin da yake akan rayuwa da Nibras. Amma yana addu'ar Najma ta zama sanadin sharuwar hawayensa......
Itama dai Najma cike take da wani irin shau
i, dan har tsakkiyar rai jin son Fawzan take yi. Kafin yanzu soyayya take masa na
an uwantaka kawai, amma lokaci
aya da bayyana mata manufarsa sai taji al'amarin ya zarce hakan. Yaya Fawzan shine irin mijin da take ma kanta fata. Wato mutum mai sau
in kai. Gashi
yawa ga nutsuwa da dattako. Sai dai kuma wani gefe na zuciyarta na jin shakkar matarsa. Duk da a zahiri Nibras
in ba wata masifaffiya bace, sai dai irin matan nan ne marasa sakewa da mutane.... Shigowar kira a wayarta ne ya katse mata tunani, a zatonta Ya Fawzan
in ne ya sake kira, amma sai taga Uncle Rafeeq. Idanu ta waro sosai, tare da
agawa da sauri.
Lah Uncle R kai ne?
A'a bani bane
Rafeeq ya bata amsa cikin gatse. Da sauri tace,
I'm sorry Uncle mamaki nayi ne. Ina yini? Ya Aunty Nuwaira
Lafiya Lau muke. Miya samu wayar Aunty inata kira a kashe?
Nah-nah ce ya shiga da ita bayi
azun da safe ta tsunbula a ruwa, shine aka sakata cikin shinkafa
Tofa ALLAH ya kiyaye to, jeki kai mata taki
Okay Uncle. Amma dan ALLAH kafin na kai mata na ro
eka wani abu
Banda ku
i nayi brock
Kai Uncle nifa ba ku
i nake nufi ba
To ina jinki
Uncle kaga so nake naje Abuja nai azumi, sai aka samu matsala nariga na fa
ama Baba Kano zanzo tun kwanaki, yanzu idan nace masa na canja bazai yarda ba, zai ma iya cewa duka a fasa......
.......
_Mu ha
e a Maawad da wanda suka shirya
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*