← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 119

Sashe 51

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
........Mota suka nufa, RK driver Ya Fawzan kusa da shi, AA ya shiga baya Maanal a tsakkiya kusa da shi Najma a gefenta. Tafiyar mintoci da bata kai awa ba ta kawosu gida, sun sami ko'ina shiru dan kowa na barci, Oum ce ma kawai tasan da fitarsu tarbo su AA
in dan RK ma a gidan ya kwana yau. Ma'aikatan gidan ne kawai dake gyare-gyare ke kai kawo, aiko motar na tsayawa suka iso suna musu barka da zuwa cike da farin ciki, ba'a dangi kawai ba hatta masu musu hidima ALLAH ya saka musu soyayyar AA a zuciya, ba komai kuma ya kawo hakan ba sai kasancewar sa mutum mai alkairi da sau
awa. Bai da yawan magana, da wahala ka ganshi a sabgar da ba tashi ba, amma mutum ne mai sau
i gana
asa da shi.
yawawan halayyarsa harga wanda ba musulman ba a bayyane take, dan yana iya
arin sa wajen kamanta musu iya hurumin da UBANGIJI ya umarce mu yi a garesu. Tuni sun wuce sashen Oum, dan duk inda AA zaije a rayuwa ya dawo sai ya fara dangana da Oum sannan wani ya gansa a gidan, sai dai idan anyi sa'a ya samesu a tare ne.
Duk da sashen a cike yake da
an hutu ko'ina a tsaftace yake su Inte sun gyara sun saka turaren wuta da air freshener masu sanyin da
i kamar ba safiya ba. Dan har yanzu bai wuce tara na safe ba. Nan
in ma dai shiru dan samarin yaran dake a
asan barci suke yi. Su duka sama suka haura, hakan yay dai-dai da fitowar Oum daga bedroom hannunta ri
e da kaskon turare. Ina ai da gudu Maanal ta nufeta ta rungume, AA ma da yaji bazai iya ha
ura sai Maanal ta gama nata ba ha
awa yay ita da Oum
in ya rungume. Aiko mi su RK zasuyi ba dariya ba. Tuni farin ciki yasa idanun Oum tara hawaye, wlhy ita kanta bata san irin
aunar da takema yaran nan ba, Ajwaad da Maanal daban suke a zuciyarta, tana jinsu
ololuwa a ranta ta yanda ita kanta bata san ta yanda zata musalta irin soyayyar da takema yaran ba. Duk da gidan cike yake da zuri'arta zuciyarta cike take da kewarsu kawai tana daurewa ne. Sun jima a haka kafin ta
agosu, tare da kai hannu a tare ta shafa fuskokinsu tana murmushi. A tare suka risina domin gaisheta, sai kuma suka kalla juna dan yanda sukai
in abin yazo musu ne a bazata, murmushi sukayi ma juna kamar yanda Oum ke murmushin, su Yaya Fawzan kuwa na dariya. Fawzan harda juyawa ya kalla Najma ya
aga mata gira,
asa ta du
ar da kanta tana murmushi. RK godiya yakema ALLAH a zuciyarsa da bai zama sanadin raba wannan
auna mai
arfi ba, dan tabbas ya
ara yarda Maanal sai Ajwaad, Ajwaad sai Maanal. Wannan ha
in ALLAH sai dai a bisu da
yawar addu'a kawai.
ar hayaniyar ce ta tada yaran suka shiga fitowa a jere. Wayyo zokaga ihun murnar ganin su Yaya AA sun dawo. AA akwai farin jini kam Masha ALLAH. Rungume Maanal suka shigayi kowa na mamakin canjawar
an uwansa, kafin su shiga gaishe da AA dake kallon su kawai a dakensa dan ba sabgarsu yake shiga ba, baya sake musu fuska, amma a hakan sonshi suke dan shi mai alkairi ne a garesu, rashin yawan magana kuwa kowa yasan
abi'arsa ce shi da babban Yaya da ma wasu a yaran family
in da suka gado su. Tuni suma samarin suka shiga haurowa, sukam ai rungume AA
in suke, karan farko yay musu murmushi, yana binsu
ai ya shafa kansu. Fahimtar yanda sukai laushi yasa Oum tambayarsu suna azumi. Maanal ce ta amsa da eh, Oum tai mamaki
warai da gaske, tare da jinjina
arinsu dan awannin da yawa ai. Jin hakan tace to abarsu suje su watsa ruwa su kwanta su huta.
Hakan kuwa akai, AA ya fito zuwa sashensa, yasan dai su Mamy na barci har ma Abah da su Babban Yaya. Maanal kuwa
akin Oum ta shige tunda dama anan take. Yaran kuma Oum ta ka
asu suje suyi wanka lokacin tafiya tafsir yayi....
Su Mamy basu san wainar da ake toyawa a gidan ba. Dan ita bata san yau ne su AA
in ma zasu dawo ba. Saboda rabonta da shi tun shekaran jiya data gama zuba masa tujara, dan tunda ALLAH yasa ya kira waya kullum sai ta kirashi ta tisa masa garga
i a kan Maanal. Shi dai yakan bata ha
uri kawai yace ta kwantar da hankalinta. Ko a fuska bai ta
a bari Maanal tasan Mamy na kiransa a waya ba. Sai dai abinda bai sani ba Maanal
in ta ta
a jinsu har sau biyu, ta ga kuma text message
in Mamyn akan wai miyyasa bai cika mata al
awari na kiran Nuratu ba. Bataga ya bada amsa ba, dan haka tai murmushi kawai tana mamakin al'amarin matar nan.
arfe goma su Oum suka fito, hakama Mamy da Saheeba da Nuratu dan gaba
aya suke tafiya tafsir
in. Nibras ce kawai babu dan tana zuwa aiki. Kasancewar kuma yau ma juma'a ce sai gata ta fito zata bisu wai bazata fita aiki ba. Sai lokacin su Mamy ke jin dawowar AA da Maanal gidan. Wani abu ne ya tokare ma
oshin Mamy, har fuskarta ta gagara
oyewa, amma Oum na kallonta sai tai murmushi. Sai dai Oum ta riga ta ga canjawar fuskar Mamy
in, itama a ranta sai taji lallai basu
yauta ba, amma harga ALLAH tayi hakane dan tama kowa surprise a gidan, kuma shima AA daya sanar mata yace karta fa
ama kowa har su Abah da Babban Yaya. Fawzan ma shine ya gaya masa. RK, ko Fawzan ya fito dan zuwa
akkosu yagansa a compound yana waya, shine dalilin tafiyarsu tare. Najma kuwa shine ya kirata yace yazo ta masa rakkiya wani waje, itama sai da akaje airport
in ta sani.
Fita sukai massalaci, Maanal dai bata bisu ba. Dan tana gama wanka kwanciya tayi, hakama AA yana can ya kwanta. Har suka dawo daga tafsir basu tashi ba, lokacin sha
aya da rabi dan yau juma'a an tashi da wuri saboda sallar juma'a. A compound suka iske Babban Yaya da Abah da RK suna shan iska, Fawzan ma barci yake. Cike da tsokana Abah dake kallon Oum ya ce,
Ashe
anki ya dawo min da yarinyata, irin wannan bazata haka
Dariya Oum tayi da fa
in,
Yanzu ai sai hankalinka ya kwanta, ka yarda mu masu cika al
awari ne
Na yarda kam sosai
Abah ya fa
a murmushi yalwace a fuskarsa su Babban Yaya na taya shi. Babban Yaya yace,
Ai nima Abah na
agara su tashi a barcin naga shi da Lillyn wa yafi wani
iba yanzu
Dariya aka sanya, Oum tace,
Oh ni kowa dai ya sama Autana ido a gidan nan. Fadeel ina yabonka salla karka kasa alwala mana
To shike nan Oum na bari
Babban Yaya ya fa
a yana dariya. Wucewa sukai ciki suma, dan Mamy dama tuni takai hanyar sashenta. A mamakin kowa Nibras da Nurry sashen Oum suka nufa suma. Dan tun
azu da sukaji wai su AA sun dawo ji sukai kamar ma su fasa zuwa tafsir
in, duk hararar da Saheeba ke zabgama Nuratu yitai kamar bata gani ba. ALLAH sarki Oum sai tai murmushi kawai tana nema ma Nibras shiryar UBANGIJI. Dan ita Nuratu idan tayi ai normal ne....
Alarm
in da AA ya saita ne ya tadashi saboda sallar juma'a. A lokacin sha biyu. Wanka kawai ya shiga. Yana fitowa ya shirya cikin wani
anyen yadi da yaji
inkin manyan yara ya kwanta luff-luff. Fuskarsa ya gyara tare da feshe jikinsa da turarensa masu sanyin
amshi kala kusan uku. Ya kawo hula data dace da tsarin adon nasa ya kafa. Matu
yau kuwa yayi kamar ka sasheshi ka gudu. Kodan bai cika damuwa da saka manyan kayan bane balle hula oho masa. Wayoyinsa daya kashe ya kunna, ya zubasu a aljihu tare da wallet. Sai kuma ya
auka atm
insa ya fiddo wallet
in ya saka ciki, duk da kuwa akwai wasu atms
in a wallet
in, da alama dai yana bu
atar wanda ya dauka
in ne a kusa, dan a ajiye yake alamar baya amfani da shi sai da dalili. Kai tsaye sashen Abah ya nufa, cike da takunsa na nutsuwa da rashin son hayaniya. Sai da yay knocking tare da sallama aka bashi izinin shiga sannan ya shigan. Wani irin murmushi Abah dake kallonsa ya saki, sai kuma ya bu
e masa hannayensa alamar yazo garesa. Murmushi shima AA
in yayi, tare da
arasawa gaban Abah ya zai zauna a
asa ya ri
oshi ya zaunar a gefensa, cike da kulawa da soyayya irin ta
a da uba ya bashi runguma ta gefe yana fa
in,
Irin wannan yin fresh haka Autan Oum
insa. Har naji na
agu naga tawa
ar yata koma
Murmushi sosai AA ya sake yi, dan randa Abah kejin nisha
i daban ne a rayuwa.
asa-
asa yace,
Abah tayi fiye da yanda kake tunanin ganinta, dan na kula maka da amanarka yanda ya kamata
. Dai-dai nan Mamy ta fito ri
e da babbar rigar Abah da hula a hannu, karaf kuma a kunnenta zancen AA. Sai kuma akai sa'a suka ha
a ido da shi. Wani kallo kuwa ta zuba masa mai ma'anoni da dama. Shi kuma sai yay
asa da kai yana amsa addu'ar da Abah ke masa da sanya albarka. Gaishe da Aban ya fara yi kafin Mamy
in data wani basar da farko kamar bata ganshi ba. A mamakinsa sai ta amsa cike da nuna kulawa har tana tambayar yaya Maanal. Wannan hali na Mamy na girgiza zuciyar AA matu
a. Kodan shi ALLAH yayisa ba mutum mai iya
oye abu bane oho, dan in har ka masa abinda yaji bazai iya shanyewa ba sai ya maka magana, sha yanzu magani yanzu yake, shiyyasa irinsu Sen.. Bukar Kaugama manyan
asar ke jin haushinsa. Dan sun so jan ra'ayinsa jikinsu ya nuna wannan ba shigarsa bace su sa'annin mahaifinsa ne, suka fito masa a bu
e game da mu
amin da shugaban
asa ya bashi na shugaban matasa, nan ma ya nuna musu shifa wannan mu
ami baya a gabansa dan office
in ma sai ya gadama yake zuwa. Yana dai bibiyar ayyukan wa
anda ke
ashinsa daki-daki, amma shi ko sisi daya shafi aikin nan bai ta
a yarda ya shigo hannunsa ba hatta da albashi kuwa. Dan shi ya san kasuwanci duniya ne, duk wanda ya saba da neman na kansa babu ta yanda zai iya shagala da wani aiki na gwamnati koda na wucin gadi ne...........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 51 · 0% Book details