Sashe 1
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
BOOK 2
______________
*_Assalamualaikum. Barkanku da wannan lokaci, fatan ansha ruwa lafiya? Anyi salla lafiya?. UBANGIJI ya kar
i ibadunmu, ya yafe mana kurakuranmu, yasa muna a cikin
antattun bayi. Ina mana Barka da dawowa filin daga, ya rabbi ka bani ikon rubuta abinda bazai cutar dani da ku ba. Ka tsarkake min al
alamina domin rahamarka. Ka gafarta ma iyayenmu da malamamu damu baki
aya. Ka
auramu a bisa tafarki madaidaici da bazamuyi dana sani ba. ALLAH ka hanamu cutar da junanmu koda da kalma mara da
i ce.
_Ayi mana afuwa da jinkirinmu yau da gobe sai ALLAH
ungiyar Bati ku matso nan munada meeting
. Kun san dai AZUMI aka gama ko, goman
arshen nan hummmm
karki yarda ki zama a cikin wanda na
aga hannu nace ya ALLAH gasu nan....*
_Bazan dai
arasa ba amma gaskiya kada ki yarda sister dan in dai an amsa akwai cakwakiya gaskiya
_ 500 kacal ne
_____________
........Sosai ciwon kai yay ma Maanal rijib a wannan yinin isowarsu Abuja, shima kuma AA
in zuwa yamma dole aka saka masa drip ma, dan sam baya jin wani
arfin jikinsa. Har cikin dare ba'a gama saka masa ruwan ba dan kusan leda uku ne. Dole Fawzan ya kwana tare da shi bisa umarnin Abah. Oum taso yin magana amma tai shiru, dan ita so tai ta kawo Maanal a daren sashen AA
in, amma ta fahimci take-taken Abah so yake ya kawo wani shara
in hora AA
in, dan dama shine ya bata umarnin wucewa da Maanal sashenta sanda suka iso.
Bayan sun baro sashen AA bin bayan Abah tai nasa sashen ta masa magana, amma sai ya nuna mata shi barci yake ji ta barsa dan ALLAH. Haushi ne sosai ya kamata, dan haka fuuu ta baro sashen. Da kallo ya bita ganin yanda ta wuce, sai kuma ya shiga girgiza kansa a fili ya furta,
Fateema son yaranki yayi miki yawa, in dai fushi ne
yama sakko dan sai na hora Ajwaad a gidan nan
. Daga haka ya shige toilet yana murmushi...
___________
Zuciyar Babban Yaya cike da wasi-wasi ya nufi sashen Oum ganin har goma saura na dare yau ma Maanal bata koma sashenta ba, ga AA
in kuma ma jikin nasa ya dawo dan yanzu haka wani
arin ruwa aka cire masa. Ganin bata a falo ya nufi bedroom
inta. Sai da yay sallama ta amsa tare da bashi izinin shiga sannan ya shigan. Yanayin yanda take a zaune da fiskarta dake cike da damuwa yasa gabansa fa
uwa, duk da yasan akwai damuwar yanayin da Auta ke ciki dai.
Oum ba
ya jin da
i ne?
Ya fa
a cike da damuwa matu
a yana kaiwa kusa da ita zaune. Idanu ta zuba masa kawai, dan duk yanda taso yin murmushi ko sassauta damuwar tata hakan ya gagara sam. Sai ma
walla ka
an da suka taru mata a idon. Ai sai babban Yaya ya sake rikicewa matu
Hannunsa ta ri
o tana girgiza masa kai,
Kaga kwantar da hankalinka bafa wani abu bane ba.
Haba Oum yazan yarda da hakan, kalla fa yanda damuwa ta bayyana a fuskarki sosai. Dan ALLAH in ma dan ciwon Auta ne ki daina tada hankalinki komai zai wuce kamar ba'ayi ba in sha ALLAHU. Dan yanzu hakama barci yake yi na cire masa drip
in dan ya
are. Jikinsa sam kuma babu zafi da ganin yanda yake barci ma kasan Alhamdullah babu wani damuwa ba kamar jiya da yinin yau ba. Yanzu haka ma nazo ne akan batun Maanal, nazata zata kwana a can ne yau ai tunda jikin da sau
in itama?
Sosai
acin ran Oum ya
ara bayyana akan fuskarta, ta ce,
Akan hakanne ai Abanku ya
ata min rai Fadeel, yace wai bazata koma can ba yanzu sai bayan salla ya koyama Ajwaad hankali. Wane hankali kuma ake bu
atar koyama yaron nan bayan wanda ya koya. Kama ajiye batun wahalar ciwo da yasha a shekarun baya, a kwanakin nan kawai kaga hanlin daya shiga fa da wanda yake a ciki yanzu. Kowa fa a rayuwa da irin yanayinsa da kuma
addararsa, amma Abanku ya kasa fahimtar hakan, ya kasa fahimtar Ajwaad nada zurfin ciki ne. Yanda Maanal keda muhimmanci a garesa bana tunanin dole sai ya bu
e baki yace wani abu za'a yarda dashi. Shin so yake na rasa yarona ne saboda wannan tsaurin nasa?
. Ta
are maganar muryarta na rawa kamar zata saki kuka.
Cikin sake rikicewa sosai Babban Yaya ya shiga girgiza mata kai nasa idanun na ka
awa sosai shima.
Dan ALLAH Oum ki kwantar da hankalinki, ni bara naje na samesa yanzu. Ko kuma ki kira Baba ko Abba ki ha
ashi da su.....
Saboda ban isa da gidana ba kenan ko mai uwa?
. Atare babban Yaya da Oum suka juya da sauri suna kallonsa,
arasa shigowa cikin
akin Abah yayi, cikin nuna
acin rai sosai ya cigaba da fa
in,
Saboda biyan bu
atar taka uwar ni a kira nawa iyayen a ha
ani da su. Lallai Fadeel sannu, nace sannu kaji ko!
Kayi ha
uri Abah ni ba haka nake nufi ba, amma Oum fa......
Malam tashi ka wuce sai da safe.
Abah ya sake katseshi cikin sake nuna
acin rai. Kallon Oum Babban yaya yayi idanunsa na sake ka
ewa, kanta ta jinjina masa alamar yaje
in. Dan haka ya mi
e kawai ya nufi
ofa. Da kallo Abah ya bisa, sai kuma ya girgiza kai a zuciyarsa yana ayyana (su dai akan uwarsu kowa ma ya mutu har liman babu ruwansu). A fili kam dubansa ya maida kan Oum data
auke kanta gefe tamkar ma bata san da shi ba a
akin. Sai kuma ta yun
ura zata mi
e. Yasan mi zatayi, dan haka cike da bada umarni ya ce,
Koma ki zauna
Komawar tayi ta zauna, kafin ta
ago idanunta da suka sake ka
ewa a karo na farko ta kallesa, aiko ya sake yin kicin-kicin da fuska harda
an willa mata hararar data sakata janye idanun nata a kansa sannan ya furta,
Oh ke yanzu saboda na yanke hukuncin daya dace akan
anki shine kika
auki fushi da ni kin kira babban
anki kina sanar masa kuyi min taron dangi saboda ban isa nace ga yanda za'ai ba
Idanu Oum ta
an rumtse ka
an, sai kuma ta bu
e a kansa. Baki ta bu
e kamar zatai magana sai kuma ta fasa saboda
wallar da suka cika mata idanu.
auke nasa yay dan yasan yanzu sai ta karya masa zuciya, shi kuma a wannan karon ya
auka aniyar tauna tsakuwa dan aya taji tsoro, dolene ya hukunta Ajwaad kodan ya sake sanin muhimmancin Maanal. Bazai yiwu ya samu aurenta a
agas ba su kuma bashi ita a
agas.
arin barin
akin yayi, sai Oum kawai ta saki hawayen da take ri
ewa cikin muryar kuka ta ce,
So kuke sai kun kashe min shi hankalinku zai kwanta ko Gadanga, yanzu horon da
aninka yay masa kawai bai wadatar a yafe masa ba
Murmushi Abah daya tsaya cak tun fara maganarta ya saki a hankali, sai kuma ya maida fuskarsa ya ha
e kafin ya juyo yana kallonta daga inda yake tsayen.
Rafeeq bai hora
anki ba, takarar nema sukai yay muku adalci ya sadaukar saboda
yawar zuciyarsa, da kuma nasan zai yi hakan sai na hana masa
Ya
are maganar yana mai juyawa ya fice abinsa. Wani irin
ululun abu ne ya sake tokare wuyan Oum, har zuciyarta na tunzurata akan takai Maanal sashen Ajwaad koma miza'ayi ayin mana.......
___________
Alamun shigowarsa ya sata dakatawa daga kai-kawon da takeyi, zama tai kamar ba ita ba ta nutsu a bakin gadonsa tare da
aukar littafin addu'oin sa dake a bed side drawer ta fara karantawa. Da farko Abah daya shigo ransa a
ace sam bai ganta ba. Sai da ta
ago ta kallesa cikin tausasa harshe matu
a ta furta,
Sannu da shigowa
. Sannan ya kalleta. Ciki-ciki ya amsa mata, dan haka ta taso da
ar sassarfa tana fa
in,
Lafiya kuwa? Naga kamar ranka a
ace?
. Tsaki yaja mai
arfi, sai kuma ya wullar da wayarsa a saman gadon nasa shima yana kaiwa zaune hannunsa akan goshinsa yana murzawa.
Fateema ce ke neman
atan rai Kamila
oyayyan murmushi Mamy ta saki, a zahiri kam cike da damuwa ta ce,
A haba kodai baka fahimta bane, amma nasan bazata
ata maka rai da son ranta ba yallan
Mtsoww!! Bazaki gane ba Kamila, ita dai sam bata gajiya da rikici akan
anta, dokar dana kafa jiya akan komawar Maanal sashen Ajwaad shine taketa faman fushi, yanzu naje mata sai da safe na samu ta tasa babban
anta gaba tana fa
a masa, shiko yana bada shawarar a ha
ani da iyayena.
Sosai Mamy takai zaune yanzu kam, hannunsa ta kamo cikin nata cike da kulawa.
Kayi ha
uri, zan sameta muyi nagana ta yanda zata fahimta. Dan tabbas Ajwaad ya cancanci a fara horashi kafin a bashi yarinyar nan kodan halaccin iyayenta da basu duba abinda ya faru a baya ba suka sake bashi batare da ko tada magana ba. Taurin kan yaron nan ne yayi yawa, ya kamata ya fahimci ba komai akema taurin kai ba a rayuwa....
Abinda nake son ta fahimta kenan ai nima Kamila. Amma tama
i ta nutsu ta saurareni, ni kuma so nake mu rabashi da halin kodan bambancin dake a tsakanin jiyansa da yau
insa
Karka damu zata fahimta in sha ALLAHU. Ka bata lokaci ta huce yanzu sai mu ha
u muyi magana. Idan ma ta kama Maanal
in ta dawo sashena da zama to, dan in ba hakaba bazai damu ba
an jim Abah yayi, sai kuma ya jinjina kansa cike da gamsuwa ya ce,
Kumafa kinzo da shawara Kamila, dan in har Maanal na a sashen Fateema ba'a rabu da bukar bane an haifi habu za'ai. Dan
an nata dai can zai koma ya tare abinsa, kinga kuwa bazai damu ba.
Tabbas hakan ce zata kasance
. Cewar Mamy wani farin ciki na ratsa mata zuciya na nasara. Abah kuwa da bai san dawan garin ba ya sake furta,
To ai zanyi maganin abun, bari dai ya samu lafiya