Sashe 37
A Haka Nake Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Æala yatsu biyu ya yi yana gyaÉ—a kai, lalle ko ma wace ce wannan mai É—ankunnen to ba tantama ita ce ta saka wannan abin, sake kallon É—ankunnen ya yi sannan ya ce "Tabbas mai É—ankunnen nan ita ta saka miki wannan abin da kika gani, É—auko min shi na gani." A mamakance ta tashi ta isa bakin drower ta buÉ—e saitin pant É—inta ta É—auko shi daga inda ta É“oye, mayar komai ta yi ta kawo masa. Kallon abin yake cike da firgici ya ce "Baby bayan kin ga abin nan kin yi wata magana ta sirri a É—akin nan? Ko kuma kin fito babu kaya a jikinki daga toilet?" Ya yi maganar a ruÉ—e. Ganin yadda ya shiga damuwa sai abin kuma ba ta mamaki, tunawa ta yi da Mom ta shigo har É—akin nan ta ba ta wasu takardu da kuma wanda wajan ta, wani irin zufa ce ya soma tsatsafo mata duk da ba ta san mai abin ya Æ™unsa ba, sai da ya sake maimaita mata maganar sannan ta soma faÉ—a masa abubuwan da ta yi bayan ta ga abin..
"Na ga abin da wasu kwanaki mun yi waya da Yaya Suhal ya ce min yana nan zuwa Nigeria wani aiki zai kawo shi Yola, sannan satin da ya wuce Mommy ta kawo mun wasu takardu ta ce na aje mata su kar na bari kowa ya san da su. Kuma sau tari ina fitowa daga toilet ba kaya, amma Yaya mene ne shi wannan ɗin abin? " Ta ƙarashe maganar tana tsare shi da kallo..
" oh my god!" Ya faɗa yana riƙe kai, numfashi ya fesar sannan ya soma magana, " Wannan da kike gani ana amfani da ita ne wajan gano wani abu a inda aka aje ta, kuma tana dauka video ko da kuwa kin lulluɓe ta indai tana wajan za ta take daukan sautin muruarki, maza bani computer ki." Ya ƙarashe maganar yana gyara zama.. Tashi ta yi jiki na rawa ta ɗauko masa computer ta zauna, buɗewa ta yi ta miƙa masa, amsa ya yi ya ɗaura abin a kan computer ya daddana ya yi wani rubutu mai tsayi, sai da ta gama wurgawa sannan ta nuno duk abin da yake cikin ta.. Ɗaya bayan ɗaya ya soma buɗe recoding din, muryar Abir ya dinga ji inda take kuka tana yi wa Abie dinta addu'a. Na ƙarshen ne wanda ya ji muryar Mom na faɗin, - _"Mamana ga wannan takardun ki aje su a inda ba wanda zai gani, na babanki ne ya bani su ajiya lokacin da kuka kusa wannan tafiyar, shi ne na kawo ki aje su a wajan ki idan ba za ki adana ba in Yayanki ya zo ki ba shi ya aje su."_
Muryar Abir ya ji tana cewa za ta ɓoye su.
Video ya dannawa deleting wanda ta fito daga wanka ne ba ta suturta jikinta ta ba, sai da ya tabbatar ya goge duk wani abu da camarar ta ɗauka sannan ya kashe computer ya dauke camera. Miƙewa ya yi ya bar ɗakin bai ce da ita komai ba ta bi shi da kallo, ajiyar zuciya ta sauke tana yi wa Allah godiya da Abdul ya gano wannan mugun abun da ake son aikata mata...
Tunanin Zaiyan ne ya faÉ—o mata ta É—an ba ta rai ta ce "Bawan Allah, Allah ya ba ka lafiya Zain." Tashi ta yi ta shige banÉ—aki ta watsa ruwa, bayan ta fito ta zauna tana ta tunanin abin al'ajabin da ta gani yau..
Abdul ko da ya koma part É—in su ya ga Umma tana safa da marwa, da har zai wuce sai kuma ya tsaya ya dube ta ya ce " Umma lafiya kike ta zarya?"
Kallon banza ta watsa masa ta yi tsaki ta nuna shi da yatsa ya soma masifa.
"Me ya shafe ka da ni? Idan ka sake kirana da Umma sai na ci mutumcin ka marar kunya kawai, matsa ka bani guri kafin na bangaje ka."
Bai ce mata uffan ba yawu É—akinsa.
Washegari Abdul ya ƙona wannan manaɗar bayanan, shi kuma ɗankunnen ya samu waje ya ɓoye shi.
Sai da su Baba suka cika sati cif a Asibiti kana shi ya samu sauƙi aka ba shi sallama, Inna ce dai da saura ciwukan da ke jikinta ba su warke ba. A ranar Abdul da ya gaji da ganin kukan Abir akan sai ya kaita ta gansu ya kai ta, sosai ta sha kuka ganin halin da Inna take ciki nan ta ƙara tsorata da mutanen da ta gani masu kama da su Baba. Kullum cikin tunanin matar nan take ba dare ba rana, so take ta sake ganin ta dan ta faɗa mata ita ɗin wace ce? Sannan me ya sa take ɓacewa? Cikin satin ta ƙara ramewa ga Mom itama ba ta samu zama kasancewar za ayi aure a gidan Baba Malam zai aurar da ɗiyarsa ita ce mai sayo kayan ɗaki, hakan yasa ba ta tsaya ta kula da ita ba ballantana ta tambaye ta me yake damun ta har ta rame..
Yau ne ranar da Suhal ya mata alƙawarin zai zo, dan haka ta kira Hafsat a waya ta ce ta zo ita da Iman su taya ta tarbar shi. Hafsat ta ci wanka ta zo gidan su Abir sai murna take wai yau ita ce Abir ta kula, wanda rabon da ta yarda su gaisa ma a waya tun kafin ayi kidnapping din su. Cikin shigar ta ta riga da wando jis ta shigo ta maƙale mayafi a kafaɗa tana zuba ƙamshi, da murna Abir ta tare ta suk rungume juna suna murnar ganin juna, Iman ma ta sha wanka cikin shigar riga da sket na atamfa. Ita kuwa oganniyar shigar abaya ƴar Dubai ta yi ta yi rolin da mayafin abayar..
Ƙarfe biyu uku daidai suka ji hon, da sauri Iman ta leƙa ta ga wata jar mota sabuwa dal ta shigo harabar gidan ta yi packing, da sauri ta juyo ta kalle su ta ce "Anty Baby ya zo ga shi nan.".
Murmushi Abir ta yi ta ji gaban ta na faɗuwa, sai da ta ji saƙo ya shigo wayar ta ta yi saurin dubawa.
_"My princess yau dai Allah ya yi zan ganki a zahiri, gani a harabar gidan ku."_
Murmushi ta yi ba ta ba shi amsa ba..
Su Iman ta aika ta ce suje su shigo da shi ɗakin baƙi, ita kuma ta nufi ɗakin Mommy dan ta faɗa mata zuwan shi.
Suna fita Iman da ta zaƙu ta ga wannan Yaya Suhal ɗin da kullum Abir ke maganar shi ta kwankwasa masa glas ɗin motar. A hankali ya buɗe motar ya zuro ƙafar shi waje, kallon su ƙasa ya yi inda ya yi arba da ƙafafuwan su, sai da nuna izzar ta shi ya sha ƙamshi son ran shi har ran Hafsat ya so ɓaci sannan ta ga ya miƙo ɗayar ƙafar, fitowa ya yi yana zuba wani irin fitinannan ƙamshi su kan su su Iman sai da ƙamshin ya tafi da su..
"Assalam alaikum 'yan mata."
Suka ji zazzaƙar muryarsa ta daki dodon kunnuwansu. Iman ta kalle shi da kyau tana masa kallon a inda ta san wannan mai fuskar, sai kuma ta basar ta saki murmushi ta ce "Wa alaikum salam, barka da zuwa."
Gyaɗa mata kai ya yi bai kuma cewa komai ba, iso suka masa har ɗakin baƙi wanda yake tashin ƙamshin turaren wuta mai daɗi. Zama ya yi ya su kuma suka fita suka kawo masa abinci na musamman da lemuka masu daɗi, sannan suka koma suka sanar da Abir sun gama komai ta tashi da nufi ɗakin cikin daukin son ganin Suhal..
Da sallama ta shiga ya amsa mata bai ɗago ba yana danna waya, sai da ya ji kamar ana kallon shi ya dakata da danna wayar ya saki ƙayataccan murmushi ya ce "My princess manya." Ya faɗa yana ɗago da kanshi ya zuba mata daradaran idanuwansa farare masu ɗaukan hankalin wanda aka kalla.
Kanta a ƙasa ta isa ta zauna a dan naisa da shi tana murmushi.
"A kuma fuskar taki ma rowar ta za ki min bayan na yi tattaki na zo dan na kalli kyakyawar fuskar ƙanwata?" Ya faɗa yana murmushi wanda ba kowa yake yi wa irin sa ba..
A nutse ta ɗago da kanta ta daura idanunta a kan fuskarsa, a zabure ta miƙe tana nuna shi, mamaki, al'ajabi, tsoro suka kawo mata ziyara ta iso gaban shi da sauri baki na rawa ta ce" Zainn...
_Taku har kullum Maman Nusaiba ce_
[10/20, 11:43 Yamma] Anty Sarat (Mom Nusy 🌹): ~A HAKA NAKE SON SHI~
Shafi na (20)
+966577675904.
Baki na rawa ta ce "Zainnn.. Ta durƙusawa ƙasa, wani irin bugu zuciyarta ke yi fat! Fat! Fat! Da sauri-sauri, shin idanuwanta ne suke gano mata ba daidai ba? Ko dai da gaske shi ne take gani a gaban ta tsaye? In kuwa shi ne to me ya sa ya mayar da kan shi Mahaukaci bayan yana da hankali? Runtse idanu ta yi tana girgiza kai cikin ruɗewa ta sake ɗago kai ta kalle shi, shi ɗin dai take gani ba wani ba, miƙewa ta yi tana dafe ƙirji ta ce "Zain, shin kai nake gani ko kuwa dai tsananin son ganin ka ne ya sa nake kallon kowanni namiji da fuskarka?" Ta ja fasali sannan ta ɗaura, "Ka yi magana mana dama kai ba mahaukaci ba ne kake shiga irin ta mahaukata?"