Sashe 11
A Haka Nake Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A a gaskiya ki yi haƙuri Maigida ya ce nake kula da ke kar na bari ki tafi wani waje."
A fusace ta ce "Za ka buÉ—e min ko sai zabga maka mari?"
Jin abin da ta faÉ—a ya sa ya buÉ—e mata ta fito shi ma ya fito, nufar inda yaran suke suka yi sai sauri take kamar za ta tashi sama. Suna isa suka ga yara ne kawai suka yi gungu suna ta wasa, tambayar yaran ta shiga yi.
"Ku ba ku ga wani Mahaukaci a nan a tsaye ba?"
Wani yaro daga cikin su ne ya ba ta amsa "E amma ai ya yi tafiyar sa yanzu."
Da sauri ta riƙe hannun yaron ta ce "Don Allah ina ya nufa?"
"Ni ma ban sani ba, na ga dai kawai ba ya nan."
Dafe kai ta yi cikin damuwa ta juya ta nufi motar shi ma Direba ya bi bayanta suka koma motar ya tada suka tafi. Wasu irin zafafan hawaye ne suka zubo mata, mutum kamar aljani ta gan shi amma kuma a ce mata ya ɓace wa ganinta kamar walkiya? Lalle dole ta sa a nemo mata shi ko ta nema masa lafiya. Tuna ta ɗauki number Dattijo na ta kira shi ba yasa ta ji ɗan sanyi a ranta tana aiyanawa da ta je gida za ta kira Baba Dattijo...
Babban get ne wanda aka buɗe wasu motoci guda biyar suka shige cikin gidan, gida ne na gani na faɗa ya tsaru iya tsaruwa, motar ta tsakiya aka buɗe wani hamshakin mutum ya fito cikin shiga shi ta alfarma ya yi gaba suka bi bayansa. Wani sashe ya shiga na gidan sai ga shi a wani ɗaki mai dubu-dubu wanda babu komai a cikin ɗakin wata kujerar roba a bakin ƙofar ɗakin. Makunnar haske ya laliba ya kunna sai ga ɗakin ya ɗauki haske tauu, wani mutum ne kwance ya takure a waje ɗaya kayan jikinsa duk a yage ga jini a jikin fufafin, ƙara ɓata rai mutumin ya yi ya ce "Babba maza tashe shi."
Wanda aka kira da Babba fuska ba annori ya fita waje, bai jima ba ya dawo da ruwa a wata roba yana tururi ya kwamaya wa mutumin nan.
A gigice ya tashi yana mayar da numfashi cikin mawuyacin hali ya soma buɗe idanuna, da sauri ya ƙara buɗe su ganin wanda yake tsaye gaban shi, ya ɗaga hannunsa da ƙyar ya ce Jar...
Yanzu ma aka fara masoya ku dai kar ku bari ayi tafiyar nan ba da ku ba, ki hanzarta biya kuÉ—inki domin ayi wannan tafiya mai cike da sarkakkiya tare da ke my sister ..
_Taku har kullum Maman Nusaiba ce_
[6/20, 7:34 PM] Ummu Amjad: /25, 3:35 Yamma] My Addatyna: ~_*A HAKA NAKE SON SHI*_~
Daga Alƙalamin
_*Sarat Alƙasum ~(Maman Nusaiba)~*_
_🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION 📚_
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
Saura fage É—aya a kammala free fage, duk mai don cigaban littafin A HAKA NAKE SON SHI ya garzayo ya bisa kuÉ—insa ta wannan asusun.. Nomal ~N~ 300. Vip ~N~ 500.
Account number 0003187186
Name account, khadija Salisu
Name Bank, Ja'iz Bank
Sai ayi screen short a turo ta wannan number +966577675904.
Shafi na bakwai (7)
Tallah !! Tallah !!
Shahararriyar Marubuciyar nan Ikilima Adam (kyauta daga Allah) wacce ta nishadantar daku a littafin ta mai suna *Kanwata* *kaikajawa kanka , Rai daya janzaki, yau na sake dawowa domin muku Domin tallata muku Littafaina mai Suna *(RUDANI )* Da kuma *Makauniyar Shari'a* littafine mai kunshe da Butulci , cin amana ,zagon Kasa , soyayya irin ta gani kasheni , aminci da saura n su basai n'a cika Ku da surutu ba Hausawa sukace Gani yakori ji.
Karku Manta *Makauniyar Shari'a* sabon littafi ne mai bibiyar Ma'anar sunan sa.
RUDANI littafine mai cike da Rudani da ban Al'ajabi , duk wacce kika fi buƙata zaki biya kudin sa Naira ɗari biyar kacal.
Farashin kowannen su Naira Dari biyar ne 500 kacal
Domin Karin bayani Ku tuntubeni a lambata kamar haka (09069080725 ko Kuma + 22953726162 ) wacce Bata shirya Siya ba kada mu batawa juna lokaci.
Domin aikawa da kudi kai tsaye . 3115484026 ikilima Adam first bank
Turo shaidar biya akan wannan 09069080725 sai najiku.
Ya ɗaga hannunsa da ƙyar ya ce "Jarmai! Ka..Kai nake gani ko dai wani ne daban?" Ya faɗa jikinsa na ƙyarma tashin hankalin da ya shiga yanzu ya fi wanda yake ciki, tunani ya shiga yi na zuwan Jarmai wannan mugun waje mai hatsarin gaske.
Takowa ya yi har gaban shi wanda suke bayan shi É—aya daga cikin su ya janyo wannan kujerar robar ya aje masa ita, zama ya yi yana wani irin murmishi wanda shi kaÉ—ai ya bar wa kansa sani, sai da ya done hanci jin yadda wani kalar wari ya kawo wa hancinsa ziyara.
"Jarmai ka yi magana mana, ko kaima sato ka aka yi kamar yadda aka mana?" Ya faɗa yana riƙe bayansa da yake masa wani irin zugi na azaba.
Gyara zama ya yi sannan ya ce "Manager kenan. Ni ne dai ba wani ba sannan ba wanda ya sato ni da kaina na zo har cikin É—akin nan."
Waro idanu Manager ya yi cike da ta'ajjabin maganar ya ce "K.. ka zo ka fitar da ni ne?"
Girgiza kai ya yi tare da miƙewa ya nufi ƙofar fita, sai da ya kusa fita sannan ya juyo ya ce" A tunani irin naka wai gani kake ni masoyinka ne? Ya yi murmishi sannan ya ɗaura "Duk duniya babu wanda na tsana sama da kai Manager, bana son ci gaban da kake samu a rayuwa dan haka yasa na biyo ma ta bayan gida."
Wani irin rawa jikin Manager ya ɗauka, kenan dama Jarmai zai iya cin amanarsa? Lalle Jarmai butulu ne, da ɗan sauran kuzarin da rage masa ya miƙe tsaye ƙafarsa na rawa har ya samu ya daidaita tsayuwar, yunwa duk ta lakata shi ga duka da yake sha ba dare ba rana. Bin bango ya dinga yi har ya iso inda Jarmai yake cikin tsananin fushi da takaicin abin da ya masa ya ce "Jarmai ashe kai ɗin bara-gurbi ne a cikin mu? Lalle ka cika ma ci amana Jarmai, kuma kafin ka kasheni ni zan kashe ka." Ya faɗa yana cakumar wuyansa duk da ba wani ƙarfi gare shi ba a halin yanzu, amma zafin abin da Jarmai ya aikata a gare shi yasa ya ji wani irin kuzari ya zo masa har ya samu damar shaƙe masa wuya. Sosai Jarmai ya ji shaƙar da Manager ya masa, shi ya ɗauka kamar ba abin da zai ji dan Manager ya shaƙe shi, sai ga shi ya soma kwalalo idanu waje yana yi wa yaran nuni da su raba su. Bindigar da ke hannun ɗayan su ya buga masa a gadon baya ba shiri Manager ya saki Jarmai, cikin haki Jarmai ya ce "Da na yi niyar na barka da ranka, amma tun da ka nuna min kai mai ƙarfi ne zan nuna maka asalin waye ni, kai ku yi wa jikinsa gunduwa-gunduwa ku jefa wa karnukan gidan nan." Ya faɗa cikin fushi yana wucewa daga ɗakin.
Duk da ya kasa motsi amma hakan bai hana shi yin magana ba. "Dan ka kashe ni ai ba jarumta ka yi ba, kuma za ka girbi abin da ka shuka in sha All... Bai ƙarasa maganar ba Jarmai ya juyo ya sakar masa alburushi a kansa nan take jini ya shiga malala a ƙasa ko shurawa bai yi ba ya mutu.
"Ni za ka nuna wa taurin kai? Ku kuma kusan yadda za ku yi da shi ina da muhimman aiki a gabana, idan wani abu ya taso ku kira ni."
"Ok Oga za mu ji da komai." Suka faÉ—a a tare kafin wasu suka wuce tare da Jarmai, wasu kuma suka É—auke gawar Manager.
Bayan ta gama lecture É—inta ta fito harabar Makarantar tana jiran Direba, dafe kai ta yi tana kallon agogon hannunta sai ga Direba ya iso. Ajiyar zuciya ta sauke saboda tsoron da take ciki duk gani take kamar in ta waiga su za ta gani sun zo cutar da ita. Tashi ta yi cikin nutsuwarta ta isa ga Direba tare da kwankwasa glass É—in motar, zugewa ya yi ganin ita ce yasa shi saurin fitowa yana murmushi ya ce "Ranki ya daÉ—e barka da rana."
Ɗan murmushi ta yi ta ce "Barka dai Habu ya ƙoƙari?"
"Alhamdu Lillah." Ya faɗa tare da buɗe mata motar ta shiga suka tafi. Suna isa gida ba ta samu kowa a palo ba hakan yasa ta shige ɗakinta. Tana shiga ta ji cikinta ya murɗa ta yi wurgi da jakar makarantar ta shige toilet da gudu, kafin ma ta tsugunna ta soma sakin zawo a jikinta mai mugun tsami. Sai da ta gama ta cire kayan ta janyo bokati ƙarami ta saka kayan ta kwara musu ruwa sannan ta soma wanka, mamaki ta dinga yi na abin da ya saka ta yin zawo dan yau in ba ruwan shayi ba babu abin da ta sha sai kuma ruwa. Bayan ta fito ta ji ana kiran Sallar Azuhar ta koma ta ɗauro alwala, har ta kabbara iƙama ta ji cikinta ya ba da sautin ƙuuuuu! Sai ta dinga jin kamar ana mata rugugi ba shiri ta cire hijabin ta koma toilet.. Wasa-wasa dai sai ta dinga kabbara Sallar tana bari har sau 5 abin da ya ɗaga mata hankali, tun tana yin zawon tana fitowa da kuzarinta har ya kai ga tana fitowa da duƙe na ƙarshe da rarrafe ma ta fito, Sallar da ba ta yi a tsaye ba sai a zaune ta yi tana jin mlhajijiya na neman kwantar sa ita duk da a zaune take.. Bayan ta gama ta rarrafa ta haye gado da ƙyar take iya ɗaga hannunta saboda zawon ya lakata ta sosai, ƙoƙari ta yi ta fito da wayarta ta lalibo number Dattijo ta danna masa kira..