Sashe 21
A Haka Nake Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da ido Nadumbuza ya yi wa Alhaji alama da ya zo ya janye ta, da sauri ya iso dan dama abin da yake son a faɗa masa kenan, cikin saurin ya cire tufafinsa ya janyo ta, kayan jikinta da ƙarasa gayawa sai rawar jiki yake kamar zai kifa kanta.. Hannun ta kamo ya sumbata yana mata wani irin kallo Nadumbuza ya kwashe da dariya ya ce "Alhaji da alama dai..." Sai ya sake fashewa da dariya yana miƙa hannu ya shafo jikinta yana lashe baki,. Alhaji ya ƙara matso da ita ya soma aikata abin da yake son yi. Wani kalar ihun azaba yarinyar take jin abin da ba ta taɓa ji ba a rayuwarta ta shiga ƙoƙarin kwatar kanta amma ina Alhaji ya fi ƙarfin ta, tun tana kiran yayarta da ƙarfi har ta kasa cewa komai ƙarshe ma ta suma. Sai da Alhaji ya ɗauki awa ɗaya cif sannan ya tashi yana huci tare sharce zuba, Nadumbuza da ke gefe yana kallon su sai haɗiye yawu yake yana ganin Alhaji ya tashi shi ma ya ɗaura daga inda ya tsaya. Suna gama komai tuni jini ya shiga malalowa daga jikinta Nadumbuza ya ɗauko ƙwarya ya ɗago ta ya jingina ta da jikin bango ya ɗauko wani ƙyalle ya goge jinin tas ya kara mata wani ƙyallen a gabanta, sai da ya yi tsafinsa ya tsayar da jinin sannan ya juyo ya kalli Alhaji ya ce "Wannan ta gama mana amfani ka san yadda za ka yi da ita."
To Alhaji ya ce ya sa aka fitar da ita daga ɗakin shi ma Nadumbuza ya ce ya je zai ƙarasa sauran da kansa. Cikin farin ciki ya fita harabar gidan yana murmushi sai ya tuna marin da ya yi wa Maigadi ya kira shi, da sauri ya iso jiki na rawa yana tsoron kar ya kuma marin sa, sai ya ji muryar Alhaji na cewa "Ka yi fa haƙuri da marin da ba maka ina cikin fusata ne, yanzu ga wannan." Ya faɗa yana ba shi ɗaurin 'yan rafa ya shiga motar ya nufi get. Cike da mugun mamaki Maigadi yake kallon kuɗin ya kasa motsawa daga inda yake har sai da Alhaji ya yi masa hon sannan ya dawo haiyacinsa ya buɗe masa ƙofar, ya dawo ya zauna ya yi shuru yana mamakin kyautar nan saboda a iya zamansa a cikin gidan nan Alhaji bai taɓa masa ko da magana mai daɗi ce ballantana har ya masa kyauta, sai ga shi yau ya ba shi kuɗin da suka kai dubu ɗari cif a hannunsa...
Duk familyn Maitama ba wanda bai je ya gano jikin Abir ba amma ban da Umma da Ammi da Yasmin, ko Fatima da take jin kamar ta shaƙe Abir ta mutu da ta ga halin da take ciki ta mugun tausaya mata har taji tsanar ta da ke maƙale a ƙoƙon zuciyarta ta ragu kusan kaso hamsin bisa ɗari, Mommy kuwa babu abin da take in ba addu'a ba magana kan ta wani lokacin gararar ta take yi, ko da ta yi niyar yin magana sai ta ji ƙirjinta ya mata mugun nauyi haka ma harshenta haka za ta haƙura da magana ta yi tagumi tana kukan zuci.
Shi kuwa Abdul bincike suke sosai har suka gano motar da aka sace Zaiyan hakan yasa suka shiga neman mai motar ba dare ba rana, yayinda a gefe ɗaya rashin lafiyar Babyn nasa ta ƙara karyar masa da zuciya ko wajan aiki ya fito hankalinsa yana kanta ba zai nutsu ba sai ya dawo gida..
Yau ta samu ta fito daga ɗaki tana bin bango a hankali har ta iso palon, Mommy ta taro ta tare da zaunar da ita hankali tana mata sannu, murmushi ta yi ta ce "Mommy yanzu fa bana jin ciwon komai kawai dai maganina ne ya kusa ƙarewa ina so zan je na amsa." Ta yi maganar tana murmushi."
"Haba, ban da abin ki ai sai ki bari Yayanki ya zo sai ya kawo miki da kansa ko kuma Salim ya je ya kawo miki."
Æata fuska ta yi ta ce "Mom ina so na fita waje na ji iska kwana nawa ina gida ban leÆ™o ko palo ba?" Ta faÉ—a tana cuno baki sai ga hawaye sun cika mata idanu. Mommy za ta yi magana sai ga Abdul ya shigo da sallama, wani irin kallo ta jefe shi da shi wanda ya sa Abdul ba shiri ya tsaya cak shi ma yana kallon ta, sosai ta ji wani irin tausayin ta ya Æ™ara mamaye shi ganin duk ta rame sai hancin da idanu. Ajiyar zuciya ya sauke cikin saita nutsuwarshi ya tako ya Æ™araso ciki. Mommy ta murmusa ta ce "Yawwa Alhamdulillah gara da ka zo Babana."
Zama ya yi yana kallon ta cikin tausayawa ya ce "Baby ya jikin naki? Fatan babu inda yake miki ciwo?"
Har ta gyaɗa masa kai sai kuma ta yi saurin murmushi sanin halinsa ta ce "I'm ok Yaya." Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ce "Lokacin amsar maganinki ya yi za ki iya zuwa ko naje na amso miki?" Saurin cewa ta yi "No Yaya mu je tare so nake na ji iska." To kawai ya ce sannan ya miƙe ya nufi ɗakin Grandma, cire kakinsa ya yi yana jin wata muguwar gajiya haɗi da farin cikin ganin Babyn nasa ta samu sauƙi, zama ya yi a bakin gadon Grandma ya cire safarshi yana lumshe idanu wani irin mugun bacci na fisgar shi. Saurin buɗe idanunsa ya yi yana sauke numfashi ya buɗe drower ya fito da wani ƙananan kaya rigar ɓaka wandon fari ya saka tare da fesa turare kaɗan saboda kar ya yi ƙarfi dayawa ta shaƙa. Cikin haifa da kalama yake takowa zuwa palon yana mamakin rashin ganin Grandma, sai da Mommy ta ba shi ruwa ya sha sannan ya ce "Mom ina Grandma take ne." Yar dariya Mommy ta yi ta ce "Ai kasan hali dai ta ce wai za ta tafi gidan Abban Aruf ta yi musu kwana biyu daga nan za ta je gidan Baba Malam ta basa kuɗi a sauke Alkur'ani mai girma akan lamarin nan."
Jinjina kai ya yi ya ce "Gaskiya naji daÉ—in hakan, ai na dauka ko fushi ta yi da maganar jiya."
"Inna kenan Allah ya ƙara mata lafiya." Amin suka faɗa sannan Abir ta ɗauko hijabinta suka tafi Mommy na musu a dawo lafiya suka amsa da amin..
Suna isa Asibitin Abdul ya yi packing kenan sai ga wata Ambulance ta iso jiniyarta ta karaÉ—e Asibitin, saurin kallon wajan Abir ta yi ta ce "Yaya waye ya mutu?"
Shi ma idanunsa akan Ambulance É—in ya ce "To taya zan sani Baby." Ba ta kuma cewa komai ba suka fito za su shiga sai ganin Nurses suka yi su 6 dauke da gado biyu suka nufi Ambulance É—in, samun kansu suka yi da son ganin wanda za a fiddo daga ciki suka yi tsaye a gefe motarsu.
Miƙo na ciki aka yi suka ɗaura akan gado suka kuma miƙo ɗayan aka ɗaura shi a gadon suka nufi ciki da su da sauri, ana zuwa saitin su Abir ta ji zuciyarta ta buga da ƙarfi ta yi saurin dafe ƙirjinta ta yi baya za ta faɗi ya yi saurin tare ta. Ganin sun wuce su da sauri ta miƙe daga jikin Abdul jiki na rawa ta ce "Ya.. Yaya mu je mu gani." Da mamaki ya kalle ta dan shi ko fuskar waɗanda aka ɗauko bai gani ba, ya ce "Baby!" Fashewa ta yi da kuka tare da faɗawa jikinsa kamar za shige cikinsa jikinta sai rawa yake, hankali a tashe Abdul ya ƙara rungume ta ganin yadda ta ruɗe sai faɗi take su je su ga wanda aka kawo, duk hankalinshi ya tashi ya dawo da ita gefensa ya riƙe ta rabin jikinta a manne da nasa suka nufi Emergency room ɗin da aka nufa da su...
Suna isa ana fito da su daga É—akin da aka saka su za a kai su wani É—aki, a zabure ta kwace jikinta daga nasa ta nufi Nurses É—in ta ce "Ku dakata!!!
_*Taku har kullum Maman Nusaiba ce*_
[6/20, 7:41 PM] Ummu Amjad: _*~A HAKA NAKE SON SHI~*_
_+966577675904_
*Arewabooks.com: Saratalkasum1897*
Shafi na (13)
"Ku dakata!" Ta faɗa da ƙarfi tana yowa kan su cikin sauri har tana faɗuwa. Jin yadda ta yi maganar yasa Nurses ɗin da suka janyo gadon suka tsaya suna kallon ta, tana isowa ta soma ƙoƙarin buɗewa hannunta na rawa wani daga cikin nurses ɗin ya ce mata "Ranki ya daɗe kin san waɗannan mutanen nan ne?" Girgiza kai ta yi hawaye na bin kuncinta da ƙyar ta ce" Don Allah ka da ku hanani ganin su." Ta faɗa muryarta na rawa.
Abdul ne ya ƙara inda take ya janyo ta ya rungume yana faɗin "Baby wai kina cikin haiyacinki kuwa? Taya daga ganin an fito da mutane daga ambulance ki matsa sai an buɗe miki kin ga fuskarsu?" Ya faɗa tare da duban likitocin ya ce "Am sorry ta ruɗe ne shi ya sa."
To kawai suka ce sannan suka ja gadon za su shige ɗakin ta kwace jikinta ta isa gare su da sauri, ta kama gadon tana ƙoƙarin janye rufin da aka yi wa mara lafiyar, Doctor Hashim ne ya hango Abdul sai ya cika da mamaki ya iso sai kuma ya ga Abir ana artabo da ita lalle ilalla sai ta ga waɗannan marassa lafiyar ana riƙe ta.
Dakatar da nurses ɗin ya yi yana kallon ta da mamakin ganin yadda ta birkici sai sharbar kuka take bil'haƙƙi, da kan shi ya buɗe mata fuskar, ba Abdul ba hatta shi kan shi Doctor Hashim sai da ya ja da baya in arba da fuskar, ita kuma ta fashe da kuka tana kamo hannun mutumin cikin fitar haiyaci, ta kuma fasa ƙara mai haɗe da kuka ta ce "Abie!"