Sashe 13
A Haka Nake Son Shi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mari Umma ta kai mata ta yi saurin gogewa ta bar kusa da ita ta isa wajan Abir ta ce "Anty Baby tashi ki yi haƙuri da abin da suka miki kin ji, suma so suke ya so ɗaya daga cikin su shi ne suke nuna miki kishin jahilci." Ta faɗa tana miƙar da ita suka yi facing ɗin juna. Murmushi ta yi ta ce "Ba komai Iman ai na saba da hakan, ina Yaya yake?"
"Yana ciki bari na kira miki shi."
"A a ki bari ma na kira shi Mommy ce ke neman shi dama." Murmushi ta yi ta ce "Ok to ni ma zan je part É—in Mommy dan na gaishe da Grandma da Mommy. "
"Kuturu! Umma ki ji wai za ta je part É—insu." Cewar Khairat da tun da aka fara maganar ba ta ce uffan ba.
"Yau in kika je sai na miki duka." Cewar Yasmin tana huci kamar wata kasa.
Kumbura baki Iman ta yi ta ce "Ke kuma ina ruwan ki? Sai na je É—in."
Kwafa ta yi za ta yi magana sai ga Abdul ya fito cikin ƙananan kaya wandon ya ɗan wuce gwiwa, sosai kayan suka masa kyau Yasmin da Fatima suka saki baki suna kallon shi sai wani murmushi suke, Yasmin ji take kamar ta je ta rungume shi ta masa kiss a kumatu ta haɗa bakinta da nashi, abin da ya fi tsone mata idanu a fuska Abdul lips ɗin da suke sheƙi kamar na mata.
Da kallo ya dinga bin su yana wani yatsine fuska
ya ce "Ya nake jin hayaniya?"
Da sauri Yasmin ta miƙe tana wani irin juya idanu ta ce "My Yaya babu komai fa, kawai Baby ce ta zo shi ne muke tsokanarta muna dariya ko Baby?" Ta faɗa tana juyo da akalar magarta ga Abir da tsananin mamaki ya mamaye ta, bayan sun ci mata mutumci kuma ta ce wai wasa suke? Ajiyar zuciya ta sauke ta ce "E Yaya na zo kiran ka ne sai muke magana da su." Girgiza kai ya yi dan bai yarda da maganar ba ganin idanunta sun yi jajur, fuska a haɗe ya ce "Waye ya saka ki kuka?"
Saurin cewa ta yi "Yaya ba wanda ya saka ni kuka yanzu ne na ga Mom na hawaye shi ne ni ma naji hawayen sun zubo min."
Kwafa ya yi yana kallon su Khairat da suka yi shuru suna kallon su, ya ce "Ina abincin to?"
"Ban kawo ma ba, Mom ta ce na zo na kira mata kai ka ga sai ka ci bayan kun gama maganar."
Umma ta harari Abdul ta ce "Wata magana ce za ku yi?"
"Ni ma ban sani ba zan je naji." Daga haka bai ce komai ba ya kama hannunta suka fice a part É—in..
Yasmin ta miƙe ta ce "Lalle Umma in ba ki tashi tsaye ba sai sun raba ki da Abdul ya koma ɓangaren su da zama gabaɗaya, kalli fa ki ga sai wani rawar jiki yake yi a kan ta, shi ma wannan Yaya Salim ɗin wai son ta yake amma bai faɗa mata ba dan tsoron Abdul yake yi."
Iman da ta fito daga ɗakinsu ta wuce da gudu dan kar ma Umma ta hana ta zuwa part ɗin Mommy. Ita kuwa Umma ta yi shuru tana tunanin ta hanyar da za ta bi dan ta raba Abir da Abdul cikin sauƙi ba tare da kowa ya sani na....
*An kusa gama free fage my fans, ku hanzarta ku mallaki naku domin ayi tafiyar nan da ku. Ga duk mai bukata ya min magana ta wannan number 👉ðŸ»+966577675904*
_Taku har kullum Maman Nusaiba ce_
[10/25, 3:37 Yamma] My Addatyna: ~_*A HAKA NAKE SON SHI*_~
Daga Alƙalamin
_*Sarat Alƙasum ~(Maman Nusaiba)~*_
_🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION 📚_
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
Wannan shi ne ƙarshen free fage my sister, ga duk mai son cigaban shi. Nomal ~N~ 300 vip ~N~ 500
Zaku turo kuÉ—in ku ta wannan asusun👇ðŸ»
Account number 0003187186
Name account, khadija Salisu
Name Bank, Ja'iz Bank
Sai ayi screen short a turo ta wannan number _+966577675904_
Nomal ~N~ 300 vip ~N~ 500.
Shafi na takwas (8)
Tallah !! Tallah !!
Shahararriyar Marubuciyar nan Ikilima Adam (kyauta daga Allah) wacce ta nishadantar daku a littafin ta mai suna *Kanwata* *kaikajawa kanka , Rai daya janzaki, yau na sake dawowa domin muku Domin tallata muku Littafaina mai Suna *(RUDANI )* Da kuma *Makauniyar Shari'a* littafine mai kunshe da Butulci , cin amana ,zagon Kasa , soyayya irin ta gani kasheni , aminci da saura n su basai n'a cika Ku da surutu ba Hausawa sukace Gani yakori ji.
Karku Manta *Makauniyar Shari'a* sabon littafi ne mai bibiyar Ma'anar sunan sa.
RUDANI littafine mai cike da Rudani da ban Al'ajabi , duk wacce kika fi buƙata zaki biya kudin sa Naira ɗari biyar kacal.
Farashin kowannen su Naira Dari biyar ne 500 kacal
Domin Karin bayani Ku tuntubeni a lambata kamar haka (09069080725 ko Kuma + 22953726162 ) wacce Bata shirya Siya ba kada mu batawa juna lokaci.
Domin aikawa da kudi kai tsaye . 3115484026 ikilima Adam first bank
Turo shaidar biya akan wannan 09069080725 sai najiku.
Wani irin wawan birki Salim ya ja yana ƙoƙarin faɗuwa Allah ya taimake shi ya tsaya, sosai ya ji zuciyarsa na tafasa ganin yadda Abdul ya riƙe hannun Abir gam, abubuwa da yawa suka tsaya masa a maƙoshi yana kissima yadda zai tafiyar da lamarin tun kafin ta kwaɓe mana.
Saurin maƙalewa ta yi a bayan Abdul tana rawar jiki, yadda ya ba ta iska abin ya tsorata ta matuƙa ta ɗauka ko mafarkin da take yi ne kullum da koyaushe zai tabbata a gaske, sai dai ta ji saɓanin haka dalilin jin muryar Abdul yana magana cikin tsawa da ɗaga murya.
"Salim! Ba ka da hankali ne? Wannan wani irin shashanci ne kake kamar wani ƙaramin yaro? Yanzu da ka je ka faɗi ka ji wa kanka ciwo ko ita kasa ta faɗi fa? Ka shiga hankalinka kafin na gyara ma zama." Ya ƙarashe maganar yana nuna shi da yatsa, wani irin kallo yake aika masa mai wuyar fassarawa ganin yadda yake kallon ta, nan-da-nan zuciyarsa ta dinga tafasa ya janyo hannunta da ta sakala a cikinsa ya yi sama da shi ta ɗaura akan ƙirjinsa, ita kuma da duk ta firgice ta ƙara kwantowa kanshi tana lumshe idanu har yanzu gabanta dukan uku-uku yake da sauri-sauri, ba ƙaramin tsoro ta ji ba hakan yasa ta ƙara Ƙanƙame Abdul so take ta yi magana amma ta kasa..
Sosa kai ya yi yana leƙa Abir ya ce "Baby dama so nake ki rakani mu je airport mu ɗauko Uncle Aruf jirgin su ya kusa sauka, sannan kafin mu je za mu isa gidan budurwata ki lallaɓa min ita ko ta kula ni fushi take da ni, ki taimaka Baby kin ji Ƙanwata." Ya faɗa yana marairacewa.
Jin abin da ya faɗa nan-da-nan ta nemi tsoron ta rasa sai ga ta ta fito daga bayan Abdul tana washe baki ta ce "Uncle Aruf ne ya sauka a ƙasar ko irin ya sanar da mutane a masa tarba? Gaskiya ni ba zan je ba fushi nake da shi kuma sai na faɗa wa Mom, amma ni ba zan je gidan su budurwarka ba, ka manta ranar da muka je tare take zagina har da cewa sai ta ga bayana? Tun daga lokacin ni ma naji bana son ta." Ta faɗa tana cuno baki tare da kallon Abdul da takaici ya gama cika shi, jin kalmar an zage ta ƙara fusata Abdul, wato kenan ma ɗaukan ta yake suna zuwa inda ake ci mata mutumci a wulaƙantata yana gani ba zai bi mata hakkinta ba?
A fusace ya ce "To ba za ta je ba tun da bai ce mata zai dawo ba, ka matsa ka ba mu waje mu wuce ina da aikin yi kafin na zabga maka mari a wajan nan. Kuma Wallahi daga yau na sake ganin ka É—auke ta kun je wani waje ba tare da izinina ba sai ka raina kanka, kai ga ka uban soyayya shi ne za ka É—auke ta ka kaita inda ba a son ganinta me ya sa ba za ka iya gyara soyayyarka ba da kanka sai wani ya sa baki a ciki?" Ya faÉ—a cikin faÉ—a.
Murmushi Salim ya yi ya riƙe baki irin ya yi mamakin nan ya ce "To sannu babanta, wai kai ba damar na ce Baby ta rakani wani waje sai ka hana ta kamar kai ka haife ta? Ina ce dai ni ma Ƙanwata ce ba kai kaɗai ba ne ɗa a gidan nan? Dan haka ka daina min iyaka da Baby tun da ni ma ina da iko a kanta a matsayina na yayanta wanda zai tsaya mata a dukkan lamuran rayuwarta. Kasan dai ba zan bari wani ya cutar da ita ba ina gani da idanuna, Wallahi sai ma na kai magana ta da Baby wajan D.. saurin haɗiye maganar ya yi ganin kallon da Abdul yake masa, shi kuwa Abdul ji ya yi ƙafafuwansa na neman kasa ɗaukar nauyinsa jin maganar da Salim ke ƙoƙarin faɗa, duk da bai ƙarasa maganar ba amma maganar ta girgiza shi, ya rufe shi da masifa kamar zai kai masa duka babu shiri Salim ya kwashe da dariya ya matsa suka wuce yana riƙe da hannunta sai ruwan masifa yake yana gargadin Abir, ko baya nan kar ta kuskura da yarda ta bi Salim in ba shi ya ba ta izini ba, ita kuma ganin yadda yake surfa masifa abin ya ba ta dariya amma sai ta danne ta bi shi da to. Ganin sun dan yi naisa da shi yasa Salim ɗaga murya ya ce "Babban Yaya a huce haka kar ka fashe saboda na ga sai hawa kake kamar fulawar da ta ji yiss, Baby dai Ƙanwata ce." Ya faɗa yana wani irin kayataccan murmushi wanda in ba Babyn tasa ba babu macen da yake yi wa.