Sashe 94
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ake tattalina* tana ganin sakon sai gata kamar mahaukaciya sai huci take. "Tea!" Kallonshi tayi zata mishi rashin kunya ya tsareta da manyan idanunsa, dole ta juya tare da barin dakin. Kitchen ta wuce ta hada mu mishi tea din. Tana hango Layla tana rawa tare da waka, yarinyar nan yar iska ce, zata yi maganinta. Wato Queen Hamidah dai kwana tayi tana gudu da kukan jaki, ta gaji iya gajiya amma babu halin dakatawa. Har gari ya waye ganin bayin masarautar Baihak baki aya suka hangota tana wannan al'amarin. Abin ya d'aga musu hankali kenan aka taru. Kiran Malik aka yi ya zuba mata idanun. "Mother me kike yi haka?" A galabaice ta ce mishi. "Aiki aka sani sai na gama!" Riko hannunta yayi ta kwace wasa wasa Queen Hamidah ta zama kamar mahaukaciya, lokacin da Maina ya ganta suka yi ido hudu da ita fashewa tayi da kuka. "Ka ce ta kyale ni!" Juyawa yayi ya barta a wurin. Wato abin da ya faru kenan, Allah ya taimaka yana ganin wani abu yake fahimtar Layla ce. Tana tsaka da barci ya shiga bargon. Yayi sama da hafvest dinta yana me lasar ya'yan lemun tsamnta. "Sultan akwai abin kake bukata ne?" Ta fada tana murmushi, idanunta a rufe. "Please ki kyaleta haka!" Ya fada yana lasarta yadda yasan zata amince. Bude idanu tayi ya ce mishi. "Wa?" "Queen!" "Me ya faru?" Janye wandon yayi ya shiga karanto mata ayoyin soyayya daga cikin kundin littafin kaunarta me kunshe da shafuka dubu malala gashin tunkiya, idan Maina yana sex da ita ji take kamar ta cire mishi abin yayi ta yawo da shi, domin ya san lungu da sakon jikinta yasan yadda zai wanke kome ya zauna lafiya,kuma cikin jikinta ya kara mata bukatarsa, haka yasa suka haukata kansu tun daga gadon har kasa babu yadda baya sarrafa ta kuma lafiya lau take daukar karatunsa. Zubewa suka yi a gado yana sauke ajiyar zuciya. "Please my ocean!" Juyawa tayi ta kalle shi. "Ai tun farko na kyaleta." Ware idanu yayi yana fa in. "Yaushe!" Wani shiru tayi kafin ya ce mishi. "Tun da ka fara cinye min mangorona!" Janyota yayi yana dariya. "Kuma baki gaya min ba!" Ya fada yana mikewa, ban daki ya shiga yayi wanka. A nan ma yarinyar nan tab'a Maina take yayi maza ya dauke ta tare da matseta ya kara fadawa duniyar shi, wani irin ara ta saka shi da ita. "Papa!" Cafke bakinta yayi yana tsotsa a hankali yake motsata, ta kara k'amkame shi. Yana shiga yana kara rungumeta. Wasa -wasa wadannan yan iskan basu fito ba sai da aka fara kiran sallah azhar suka fito shi ya nufi dakinsa, ya sauya kaya sannan ya fita Masallaci a parlour shi ya samu Aliyyah ta zuba mishi idanun kafin ta ce mishi. "Allah ya isa hakkina da ka dauka ka kai mata. Ban yafe ba wallahi kuma ko a gaban Ubangiji ne ba zan yafe ba." Murmushi yayi ya fita abin shi. Daga masallaci bangaren Queen Hamidah ya wuce yaji labarin an wuce da ita asibiti. Ya koma wurin Ummimi. - A can gidan Maina Layla ta fito sanye da riga da wando. Tayi kyau gashi ta gyara gashin kanta. Cikinta ya bi jikinta sosai cinyoyinta zuwa kirjinta sun dan karu. Kitchen zata shiga Aliyyah ta fincikota daidai fitowar Sanah. "Mum kici ubanta shegiya." "Sai dai ta ci ubanki, domin ni ubana ba zai ciyo ta dad'i ba, and na kuma ci ubanki domin shine chick dina." Kafin ta kai aya Aliyyah ta auketa da mari, itama bata yi kasa a gwiwa ba ta rama. A matu ar razane Aliyyah take kallonta. Da gudu Sanah tayo kan Layla tayi wani irin kaucewa tayi. Sanah ta gwaru da bango, wani kara ta saka ta zube sumammiya. "Layla kashe min y'a kika yi?" Inji Aliyyah, tana tawowa wurin Layla. "Kika kashe yarki dai." Wani irin caccumar Layla tayi da dambe, kamar wata yarinya. Ita kuwa Layla tana tsaye kamar bishiyar kuka sai kokuwa da ita Aliyyah take. Amma bata yi kome ba, can ta gaji ta ture ta. "dalla ja can!" Daga haka ta barta nan tana ihu tare da kiran kaina. Lokacin da ya iso ta gaya mishi abin da ya faru shiru yayi kafin ya shiga kitchen din Layla ya samu tana aikinta hankali kwance. "Me ya faru?" Kallonshi tayi ta hango fusata sosai a idanunshi a hankali ta ce mishi. "Tazo zata dake ni na na kauce mata!" "Wani irin kauce mata kika yi? Baki ga jinin da yake zuba a kanta ba ne?" "Idan na tsaya harin cikina take fa!" Ta fada kamar zata yi kuka. "And so what? Baki haifi na cikin ba zaki kashe min na waje? Na fara gajiya da halayenki, ke wacce irin kafirin zuciya ne haka dake? Sam babu imani da tausayi a ranki? Sakarya shashsasha muguwa kawai!" Ya juya zai tafi ta ce mishi. "Saboda ita yarka ce, shi yasa har ka zage ni, da ace ban kauce ba haka zaku kashe ni, Allah yana ganin idan kune kuke zalintatta, idan nice don bani cikin addininku sai ya bi min hakkina kuma daga yau kada ka kara tako inda nake na gaji!" Ta fada da arfi sai da wutar gas in ya mutu! A fusace ya juyo kanta yana fa in. "Ni kikewa rashin kunya?" Cikin hasala ta ce mishi. "Nayi ka kashe ni idan kaji haushina, masu mugun son kai." Kwada mata mari yayi sai da ya fasa mata gefen bakinta, ya kuma kara mata marin har sai da jini ya kwanta a kasar idanunta. "Me kike takama da shi? Junnu? To su tashi. Jaka wawuya wacce bata san alkhairi ba har ni zaki gayawa magana duk abinda kike na zuba miki idanu, bar kallona haka. " ".Papa marina kayi? Ba kome Allah yana ganinka tunda ban yi kome ba, ni ba kowa ba ce, " rab'awa ta wuce rike da kumatunta. Duk wannan fadar Aliyyah da Sanah suna jin kome dama shiri ne. Aliyyah da tasan me ta ha a ba zata fara aiwatar da abin da tayi ba, a fusace ya zo ya dauki Sanah suka tafi asibiti. Ba wani ciwo ba ne domin buguwa ce jini ya zuba aka wanke mata suka dawo sai narkewa take tana kuka. Daga gidansa gidan Ammar ya wuce ya fada masa meke faruwa. "Muje na ga sanah din." " ka dai je ka gani raina a B'ace yake domin lusari ta kira ni." "Angon Amarya!" Ammar ya zolaye shi, yana barin gidan, koda yazo ya samu Aliyyah da Sanah suna ta hira da shewa kamar babu abin da ya faru. "Maina baya nan?" "Eh ya fita!" "Ina wuni uncle Ammar?" "Lafiya lau, a ina kika ji ciwo?" "Dazun na buge, amma da sauki." "Allah ya baki lafiya, Idan ya dawo a ce nazo!" "Ok zamu gaya masa." Fita yayi jikinsa a mace kallon bangaren Layla yayi ya ga labulen a sake. "Uncle Ammar!" "Na'am Sainah!" Ya kalleta tayi kuka sosai. "Me ya same ki?" "Uncle Ammar Papa bai kyauta ba, yana fifita Mum akan Aunty Layla. Asalin abin da ya faru Sanah da Mum suka wallahi chocolate suka saka mishi food color, a matsayin jini ba Aunty ba ce ta ji mata ciwon asalima da asuba ta fadi a ban aki, nasan Papa yana son Aunty Amma yadda baya tuna me zata yi me zata aikata akwai damuwa, yau har marinta yayi idan Papa ya cigaba da haka Allah zai kama mu da hakkin Aunty don Allah ka tuna mishi." Kallon yarinyar yayi ya sake murmushi ya ce mata. "Zan mishi magana!" Haka ya barta a wurin. Layla kuwa tunda ta shiga daki ta kwanta bata kuma fitowa ba, wani irin zafi take ji, har jikinta yana d'iga. A hankali ta soma jin ciwon ciki kadan-kadan. Dakyar ta juya tare da fadowa daga gadon. - kofin hannunsa ne ya fadi kasa. Ya kurawa Ammar idanu."kana nufin sharri suka mata?" "A'a Ni bance ba, amma yana da kyau kafin ka yanke hukunci ka fara bincike first ka koma Suratu hujara inda Allah madaukakin ya ce idan fasiki yazo muku da labari ku fara bincike, kafin kuyi hukunci. Meye ribar da ka samu ? Meye ka aikata? Kai ka gaya min bata da lafiya ne yasa kayi haka? Ita ma y'ace fa duk zuri'arta mune muka kashe su, baka tunanin tayi hakuri ne ta zauna da kai? Kai da kanka kasan babu wannan tsarin a masarautar nan ko? Gaskiya ka bani kunya!" Shima Maina baki aya sai ya ji yayi abin kunya. "Hmm! Ko Aliyyah ban tab'a mata kallon banza ba amma me yasa na mare ta?" Tashi yayi ya bar gidan, ya nufi gidansa. Lokacin da ya isa babu kowa a parlour ga gidan da yayi wani irin sanyi kamar ana lokacin sanyi. Wucewa bangaren yayi amma ya kasa mutsuwa ya wuce bangaren Aliyyah da Yara ya samu sun saka kayan sanyi. "Sanyi ake!" Gyada kai suka yi ya fita bai kula Aliyyah ba. Bangaren Layla ya nufa tun a bakin step din ya ji bangarenta yaci uban ko ina sanyi. Da sassarfa ya isa ya samu kofar ya daskare dukar kofar yake amma ina ya rufe gam-gam komawa kasa yayi ya dauki gatari ya sare kofar. Tana zaune a bakin gadon gashin kanta yayi fari sol. Kome na dakin ya koma ara. Shi kanshi sanyin ya mishi karfi. Kallonshi tayi da Idanunta da yayi fari sol. "Muhammad Hatim! Mun gode da bamu damar kasancewa da ita, tuntuni muke niman wannan damar ka hana mu , ta fada tana wani irin dariya me cika dodon kunne, sanyi da iska yana hurowa daga bakinta. "Ku kyaleta don Allah!" "Babu shakka ka makaro...... *Intermission* ```ALHAMDULILLAHI NAGODE SOSAI ALLAH YA BADA LADA, NA GODE (GAMU SU BUKATAR SHIGA WAIT-LIST FAKA-FAKA OOOO 500N ne a tab'a ni ta wannan number 08130269641 )``` [9/24, 7:59 PM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu ____________63 D'ago idanu tayi cikin wani rangwad'a ta ce mishi. "Kai ka kira ruwa kuma kace baka bukatarshi! Idan bamu zauna ba ina zamuje? Ba iya ni ba muna dayawa so nake naga Baihak ta zama koramar jini! Na ga jini yana zuba ko ina!" Tana fadar haka ta nuna mishi yatsar