Sashe 47
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah, har yarinyar ta girma haka." Mamakin yadda Ammar ya shirya karya lokaci guda, lallai Allah abin tsoro Ammar abin tsoro. "Tow shi kenan, har kwana nawa zaku mana ne?" Sake d'ago kai yayi zai magana Ammar yace. "kasancewar tana makaranta tafiya ya ratso da ita ina ga kwana biyu zasu yi!" "Na nime alfarma kwana uku!" Inji Malik, "Zamu kara har mu kai sati!" "Ina da Meeting ranar Monday!" "Babu Meeting da yafi na masarauta." "Halifa Lallai mun yi kyakkyawar dashe, Allah ya albarkaci rayuwarka Ammaru!" "Amin!" Suka ce Maina ya ce a ranshi. *Ni kuma Allah ya tsine min* haka suka gama tattaunawar da ba don Ammar yana wurin ba, da tuni Maina ya fice, sai da suka kwashe minti arba'in a fada, don ma yau babu kowa daga Malik sai Abu Ammar. A can cikin gida, tun kafin Salahudeen ya isa bangaren Ummimi aka gaya mata ga shi nan da wata Kyakyawar yarinya, jin haka Bahiyyah ta fito daga dakinta tana fa in. "Layla Oyoyo!" Suna shiga da gudu suka rungume juna. Kawayenta da suke ya'yan manya fada sai fitowa suke suna ganin Layla da aka ishe su da labarinta, a waya suka ganta wasu suna mamakin yadda Bahiyyah ta sake da ita da wuri haka, amma a zahirin gaskiya suna ganin Layla sai suka ji tayi masifar burge su, domin tana da wani irin sirrin shiga zuciyar mutum, duk yadda ka kalleta sai kaji ka sake kallonta. "kai Aunty Bahi yunwa nake ji;" "tow mu shiga!" Suka shiga dakin yan matan, "Idan nayi aure nan dakin ya zama naki!" Murmushi tayi tana zama a gaban abincin da ake ta shirya mata Bahi da kawayenta. "Bahi ita ce flower girl din mu?" Juyawa tayi cikin wani irin kauna ta ce mata. "yeap ya kika ganta!" Murmushi suka yi domin su dai Layla ya musu, haka suka yi ta cika mata gaba da ciye-ciye har sai da ta ce ya isa domin ita kan kayan ya mata yawa, sai da taci tayi wanka. Bayan fitarsu Fada hade rai yayi yana cigaba da tafiya. "muje mu gaida Uwar gidan Baihak!" " Ba zan je ba;" "ka saka kai muje!" Bai tab'a sanin Maina haka yake da taurin kai ba, sai yau. "Ka wuce muje Maina!" "Wallahi billahi azim ba zan je ba kai bari ka ji ana daura aure gobe jibi zan tafi kaji na rantse maka." Daga haka ya wuce bangaren Ummimi. Yana shiga nan ya zauna kawayen Bahi suka fito suna gaishe shi, don basu cika ganin shi ba, sai gashi bikin Bahi. Shigowa Ammar Yayi ya kalli Ummimi. "Assalamu alaikum Ummimi don Allah ki ce yazo ya je ya gaida Queen!" Kallonshi tayi cikin kulawa da sanyin murya ta ce. "maza Baban twins tashi ka je ka gaida ta." Kamar zai tashi sama ya mike a sanyayye ya bar parlour suka nufi angaren Hamidah, wacce aka zuba mata kayan ado saboda liyafar da za'a yi yau. Kallo daya tayi musu ta watsa, ran Maina ya kara b'aci bai kara minti aya va, ya bar parlourn. Cike da takaici take kallonsu shi kanshi Ammar abin da Hamidah tayi ya mishi zafi balle kuma Maina. "Dan iska dake ya rena ni shine zai tafi." Ko tanka mata bai yi ba, ya bar parlourn shima don tayi bala'in bashi haushi. Yana isa can dakinshi na samartaka ya shige ta rufe ya samu dakin kaca-kaca, wayar shi ya ciro daga aljuhun wandonshi ya turawa Bahi. *Zo ki gyara min dakina!* Tana tsaka da gyaran jiki ta ga sakon, Kallon Layla tayi ta ce mata. "Zo barber Queen!" Layla ta matsa kusa da ita ta gaya mata abin da zata mata. Kallon fuskar Bahi tayi kafin ta ce mata. "Shi kenan!" "Yawwa My baby Queen." Futa tayi tana bin kwatancen da tayi mata, a hankali ta tura kofar parlour, yana zaune a restchair yana jijjigawa idanunshi a rufe, ta tsaya tunda yaji haka yasan ba Bahi ba ce bude ido yayi ya ganta tsaye, hannunta a dan gaban rigarta. Wani silk material ta saka ya wani kwanta a jikinta, sai wani wal-wal yake daukar idanu. "Idan ba zaki iya ba get lose!" Da sauri ta nufi dakin, haka tayi ta gyara shirgin dakin tas sannan ta share ta shiga ban daki ta wanke tare da dauko moffin stick ta goge ko ina, ta nufi wurin Ummimi ta amso turaren kamshi tazo ta zuba a dakin, tana gamawa ta tsaya tare da sunkuyar da kai ta ce mishi. "Na gama ranka ya da e!" Bai ce kome ba sai alama da yayi mata da hannu ta tafi kawai, da sauri ta fita tna isa ta samu ana ta shiri wanka ra shiga ta fito aka bata kayanta ta koma ban daki ta shirya, sannan ta fito mai kwalliyar ma cewa tayi. "idan nayi miki kwallaiya ba zaki ganu ba!" "A'a Fahita yi mata kawai!" Haka kuwa aka mata light makeup din tayi kyau, kallon Bahi take bata son b'ata mata aurenta amma wannan daren zata bawa Malik da Hamidah kyautar mutuwarsu. Haka aka shirya suka fita tun daga parlourn Ummimi ake daukar su a video, har aka fita Layla tana gaba rike da a gaba an tsara mata kwalliya me sanyi da aukar hankali. Gown din jikinta milk colour ne gashin kanta an gyara mata su, asalin rigar Bahi tun daga Austaraliya tayi odarshi. Set yake zuwa da abin wuyarshi da yan kunne da abin hannu da zobe, duk wanda ya ganta sai ya kara kallonta haka ba karamin tafiya da imanin kowa tayi ba, haka suka isa makeken hall din da yake cikin masarautar. A fakaice tayi ta kallon ko ina na cikin hall din, murmushi tayi bikin aure ha e da bikin mutuwar mutane biyu da tafi tsanarsu. A hankali yan uwan ango suka kawo shi, kasancewar hall din akwai building a samanshi yadda wasu zasu iya zama kuma su hango abinda ake yi, da aka samu ango da amarya suka zauna ta sulale ta dawo sama, tana kallon kome. Cikin mamaki Maina yake kallon yadda yake kalle-kalle kuma yanzu ya ganta a kasa kuma yanzu ta dawo sama daga dauke kai ya bawa Ammar amsa. Sharewa yayi ya cigaba da kallon. Har aka fara hidimar aka fara.bayyaa mutanen da suke shigowa, kallon electric bou din da aka saka a cikin hall din tayi cikin kasa-kasa da murya ta fadi magic spells, ta kalli abin sannan ta dauke kai, idanunta ne ya sauka kan Sanaya. Wacce taci uban kwalliya har da Tirsila. Abin ne yayi ta rawa ana hidima. Kasancewar Hamidah tana ta gaisawa da mutane har Malik ya shigo, shima ya rufa mata baya. A yadda suke ta zaga mutane ana gabatar da shagali yasa Layla ta cigaba da binsu da fansa sai da suka sake dawowa wurin, kawai ana tsaka da shagali abin ya tsinke ya rage saura kusa daya ta alle, daidai kan Queen Hamidah kusar ta fita ..........(Na cika alkawarin yau *Assalamu alaikum* *Yau mu tafe ne da hadaddun kayan na musamman domin maza da mata na. M Zeey Kamshi da kayan Mata M ZEEY KAMSHI DUNIYAR KAMSHI DA KAYAN MATA TA KAWO MUKU KAYA MASU KYAU DA INGANCI DUK ABINDA ZAKU GANI KO KU JI NAYI AMFANI DA SHI NE YES TASTE AND TRUST BA KARYA KAYANTA NA MUSAMMAN NE* *INFECTION SET FULL* sanyi black big 8k Brown 2500 Sithbath 2500 Zuma 2500 Garin tea 1500 Price 17k instead of 30k *HALF INFECTION SET* sanyi Brown small 2500 Sanyi black small 2500 Garin tea 1500 Zuma 2500 Garin sithbath 2500 11500 instead of 20k Sannan maganin sanyi ba Sai kinada infection zakiyi amfani dashi ba Dole ne ga KOWACE mace maganin sanyi ya zama daya daga cikin abinda ba a rasata dashi a gidanta sannan kuma AMARYA MAI JEGO WACCE ZATAYI KOME Dolene kiyi amfani da maganin sanyi kafin ku hadu da miji wannan Dole ne indai kinason kiji dadin muamala da miji Duk amaryar da aka kaita dakinta batayi amfani da maganin sanyi ba toh tabbas tayi babban kuskure hakama duk Mai jego data haihu har ta Bari tayi arbain suka Hadu da mijinta batasha magani sanyi ba itama ta tapka babban kuskure Mai jego bayan haihuwa duk wata ni'ima Taki ta dauke duk wata shaawa Taki ta dauke Dole Sai kin sake yiwa KANKI service danki dawo daidai Kiji Ana tinda na haihu ya canzamin yana wulakantani ba Dole ba Yar uwa yajiki ba teste...... *BRIDAL PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza Amarya 30k Infection set 30k Amarya set sweet and wet 30k Total 90k *BRIDAL PACKAGE PROMO PRICE* Kaza Amarya 20k Infection set 17k Amarya set sweet and wet 25k TOTAL 62K *MAI JEGO PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza 20k Ciccibi 5k Infection set 30k Sweetness,wetness and tigtening package 25k Total 80k *MAI JEGO PACKAGE PROMO PRICE* Kaza 15k Ciccibi 3k Infection set 17k Sweetness wetness and tigtening 20k TOTAL 55K *STARTER SET* tsumi 2k Ladies malt 2k Zuma 2500 Gumba 3500 Sanyi black 2500 Tafi budurwa 2k Gagarabadau 3k Kujera Dan masti 1k Dan kwal uba 2k TOTAL 20500 INSTEAD OF 28K *MEN SET* Sanyi black 2k Men solution 2k Emergency 1500 Garin tea 1500 AYu oil 2500 Yaji maza 2k Chocolate 3500 Zuma 2500 TOTAL 17500 *GIGITA MAI HOUSE NORMAL PRICE* 1 tsumin goron Tula 3k 2 Miracle Zuma 3500 3 Sallata 7K 4 libido booster 4k 5 gagaraba dau 5 6 fala fala 5k 7 Dan kwal uba 3500 8 Emrgency gumba 1500 9 Submission 5k 10 tafi budurwa 3500 11 Attractive perfume 6k 12 kujera Dan masti 2k *TOTAL 51500* *GIGITA MAI HOUSE COMBO PROMO PRICE* 1 tsumin goron Tula 2K 2 Miracle Zuma 2500 3 Sallata 4500 4 libido booster 2500 5 gagaraba dau 3K 6 fala fala 3500 7 Dan kwal uba 2K 8 Emrgency gumba 600 9 Submission 2500 10 tafi budurwa 2K 11 Attractive perfume 4500 12 kujera Dan masti 1K *TOTAL 34500* Kayan M Zeey buje jagab [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu My Asee wannan pagen naki ne a cigaba da mafarkin Baihak da mutanen cikinsu https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s Ga link nan domin ragewa juna aiki, don gaskiya idan kaga ban baka ba, kada