Sashe 13
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
manta da shi!" "Matsalarmu tana cikin wannan wurin." Lumshe idanu tayi kafin ta ce. "Ku shirya akan haka." "Taya zan iya samun." "Kayi yadda nace!" "An gama! Amma me zamu cewa Al'umma?" "Su wadannan ka kyale su zamu san yadda za ayi da su." "Shi kenan!" "Amma taya haka ya faru?" Nan ta warware mishi kome, sannan ta ajiye mishi girman al awarin da suka yi tare da niman wani task daga masarautar matukar bukata ta biya. Gyada kai yayi yana fa in."al awari fa." Ya kwashe da dariya domin ko zasu mutu su dawo cin amanar mutane a jininsu yake kuma babu dalilin da zasu samu nasara su kyale wanda yazo musu da wannan al'amarin, a tow ai zai iya komawa gefe ya ci amanarsu al awarin su. "Gaskiya ba zan yarda ba, idan bukata ta biya xan kawar da kowaye domin kuwa maganar da aka fada zai iya faruwa...... [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu _Alhamdulillahi Allah ya saka da alkhairi ga wa anda suka kira ni a lokacin da kuma wa anda suka turo min sako a rashin kanina Abdullahi da muka yi Allah ya jikansa da iyayenmu baki aya tare da sauran Al'ummar Muslimi baki aya Allah yasa tamu tafi tasu kyau_ https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s *MASU NIMA DAGA FARKO DON ALLAH GA LINK NAN SU SHIGA ZASU SAMU* _________________6 *MAN'S COLLECTION* *gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata* *Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?* *shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*? *Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*