← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 115

Sashe 92

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba, duk abin da kike bukata kiyi zan lamunc, amma kika sake hannunki ya kuma tables Layla zan baki mamaki!" Ihu da bori ta fara tana gaya mishi abin da ya fita bakinta, bai damu ba bai kulata ba har aka watse Ammar ya gaya masa abin da take bukata da abin da Malik da Babansa suka fada mata, "Ku bata Yaran ta tafi da su!" "What?" "Ku bata Yaranta." "A'a!" "Nayi kuskure amma ba zan cusa mata bakinciki da nisanta ga yaranta ba........ Happ weekend `ALHAMDULILLAHI NAGODE SOSAI ALLAH YA BADA LADA, NA GODE (GAMU SU BUKATAR SHIGA WAIT-LIST FAKA-FAKA OOOO 500N ne a tab'a ni ta wannan number 08130269641 )``` [9/23, 8:04 AM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu ____________60 "Babu inda zata da yaran, nan ne dole sun ba ita ba, da haka za a nuna mata mun isa da kowa ba ma ita ba, kayi biyayya kawai!" Inji Abu Ammar, duk da Maina bai so ba haka ya amshi batun tunda manya sun shiga lamarin. Haka ya bi bayansu Ammar da Salahudeen, dukkansu sun ji da in hukuncin da aka yanke. Koda Aliyyah da iyayenta suka koma bangaren sun samu Jasy tana waya kallo daya tayi musu ta cigaba da wayarta. Zama suka yi ta gama sannan suka gaya mata abin da yake faruwa. "Allah ya kyauta!" Daga haka ta wuce dakin da ta sauka ta kwanta. Bin ta dakin Aliyyah tayi tana kuka, banza ta yi da ita. "Jasy!" "Barci nake ji!" "Jasy Madina yaki sake ni!" "Tow Allah ya kyauta!" Kalamar saki ya bawa Jasy haushi amma ta share ta. "Jasy duk da Queen Hamidah ta sani da wata wai kanwar kakar Layla da Ayrah!" "Tasss!" Aka wanke ta da mari wanda ba aikin kowa ba ne sai na Jasy ta kara wanka mata mari sai da ta mike. "Jaka wawuya kina tsammanin Layla bata fiki hankali ba ne? Ko baki san tana sane da iskancin da ake miki. Yes na miki katsalanda amma kika kara zuwa min da labarin wata ce ta zuga ki ko wasu sai na watsar miki da ha ora domin na fahimci ke jaka ce jahila. Ganin yadda Jasy ta hauka mata yasa tayi shiru tana kukan takaici. "Meye mafita don Allah?" "Ni zan gaya miki mafita? Ni makiyarki masoyiyar Maina da Layla? Gaya min me xan miki?" Cikin shashekar kuka ta ce mata. "Tafiya xan yi." "Allah ya baki sa'a gidahuma Ayrah ta rabaki da mijinki!" Ware idanunta tayi tana kallon Jasy. "Kina mamaki ne?" Ya fada tana dariya domin babu abin da take son tayi sama da dariyar. "Ni ce na gayawa Layla inda kika ajiye kayan bikinta, yanxu ki wuce bangaren Ayrah ki ji farin cikin da take ciki ina ga zuwa yanzu ai bana bukatar na gaya miki yadda zaki yi da rayuwarki. Amma tunda kin bukaci haka Masha Allah." Kamar mahaukaciya ta wuce bangaren Ayrah tun kafin ta isa take jin shewar Ayrah tana waya. "Na raba ta da Maina kuma na raba ta da Yaranta. Dole n raba Aliyyah da Maina har abada!." "Me nayi miki?" Dariya Ayrah ta saka tana nunata da yatsa. "Zama da ni a inuwa aya, zama da Masoyina Maina!" Cikin wani irin shashekar kuka Aliyyah ta ce mata. "Kin kyautawa kanki!" Ta juya zata bar dakin Ayrah ta ce mata. "Saura sakon saki." Bata tanka mata ba, ta bar parlour. Lokacin da ta koma bangarensu kwanciya tayi amma ta kasa kuka haka take ajiyar zuciya. "Queen Hamidah bata tsaya mata ba, Ayrah ta mata ingiza me kantu ruwa, tana ji tana gani Maina zata nisanta kanta da Mijinta. Dakyar barci Barawo yayi gaba da ita, karfe biyar da arba'in ta farka tayi sallah, wani zazza i da ciwon kai ne ya rufa mata. Ta koma ta kwanta har gari y waye tana kwance duk da Iyayenta na can suna shiri amma ita tana kwance. Wurin karfe bakwai Maina ya shigo sanye da kananan kaya, ya samu tana cikin bargo. A parlour ya same Yaran suka gaishe shi. "Ina Mamanku?" "Tana daki!" Da sallama ya shiga dakin ya hangota kwance cikin bargo. "Lafiya?" "Bani da lafiya ne!" Wayar shi ya ciro ya kira likitan masarautar aka zo aka dubata, jininta ya hau sai labarin da ya jima da jin shi a bakin Layla na cikin jikinta. Bata kawo a ranta zata samu ciki nan kusa ba, sai gashi haka yasa ta fashe da kuka. Domin tasan tana shan maganin hana daukar ciki. "Na gode Dr!" Inji Maina. Bayan fitar likitan Maina ya kalleta, "Kin zata ban san kina shan maganin hana daukar ciki ba ne? Ban hana ki yi ba amma kiyi tunani kafin ki fara abu ga ticket dinku ke da Yaranmu!" "Na fasa tafiya!" Ta fada tana me runtsa idanunta. Murmushi yayi yana fa in. "Tow Allah ya kyauta!" Daga haka ya fita daga angaren. Ya nufi bangaren Ummimi ya umarci masu girki a kai musu abinci. Dakin Layla ya wuce ya samu tana barci. Kallon kayan jikinta yayi yana hango dark pink nipple dinta, gasu kanana masu duhu, murmushi yayi yana tuno yadda ya turmusheta da safe nan, ita da kanta take bashi hakuri ya barta ya gaji. Girgiza kai yayi yana fa in. "Drama Queen!" Sai karfe sha daya ta farka lokacin maina yana can fada shi da Malik. Wani babban al'amari ne ya bayyana wanda ya gigita manyan fadar. Shiru yayi yana sauraron abin da suke fada. "Idan har Matarka jikar Zafir ce tow dole ka sawwaka mata. " inji Ma'ajin masarautar. Duk yadda yaso kada ya biye musu amma ina haka saka shi hasala. "Ba zan sake ta ba, kuma ba zan rabu da ita ba mafi alkhairi kayi kuyi harkanku nayi nawa, ku ne mulki ya dama ni bana ra'ayinta domin Matata tana gaba da mulkin!" Daga haka ya mike zai fita Abu Ammar ya ce mishi. "Da gaske jikar Zafir ce?" "Eh jikarsa ce!" "Muhammad akwai hatsari a tattare da ita!" Inji Malik. "Bana jin haka zai dakatar da ni a sonta, na gaya maka rayuwata na bata." "Maina ka saurare su!" "Wannan kuma zancen kuke so!" Cikin tsananin damuwa Malik yake kallon Maina. _Idan ka kashe ni yau fansata zata bayyana a ranar da baka da ikon dakatar da ita, Soyayyar da kuke gudu ita zata haifar da ciwon da zai hana ku barci kiyayar da kuka wanzar zata samu damar bawa soyayyar dama ka sani shi ne sanadin bayyanar fansata!_ inji Zafir. Mikawa Malik yayi ya bar fadar ya dawo bangaren shi. Kafin wani lokaci labarin kasancewar Layla jikar Zafir Kuma matsafiya ya lullube masarautar Baihak. Al'amarin da ya d'aga hankalin mutane da kowa da kowa. "Ina Layla din take!" "Tana daki!" Wucewa dakin yayi ya sameta a zaune tana kallon window da yake bude iska tana kad'a labulayen. "Layla!" Kallonshi tayi tana murmushi. "Na'am Sultan dina!" Ya fada tana riko hannun shi ya zauna. "Me kike so?" "Babu!" "Shirya mu koma wagaduwada!" "Babu inda zaka anan aka fara anan za a gama! Ko na mutu gawata a kaita can amma ba zan bar Baihak ba sai da kan mutane hu u!" "What!" "Eh mana Hamidah, Tirsila, Falwa." Juyawa tayi tana kallonshi hannunta daya a gefen fuskarshi. "Da waye na hudun?" "Malik!" A razane ya kalleta. "Malik!" Murmushi tayi tana fa in. "Ya ka raxana?!" "Amma" shigowa aka yi dakin. "Layla ki bar abin da kike ki zo muje!" Komawa tayi ta kwanta tana dariya. "Sanayah waye ya baki izinin shigo min dakina?" Mikewa tayi ta nufi inda Sanayah tana tsaye kafin tayi wani abu Layla ta sheketa tare da hadata da bango. "Layla!" Maina ya daka mata tsawa, shake Sanayah da tai yasa take sanayah ta koma wata halitta na daban. "Kayi baya!" Ta fada tana me buga halittar da asa, "Me ya shigo dake tsakiyarmu!" "Shugabata ki gafarce ni, nima aiko ni aka yi na kai ki." "Ki tafi ki rike min kafar Hamidah gani nan tafe!" "An gama ranki shi dade!" Halittar ta rikide zuwa tsuntsuwa ta fita. "Me yasa!" Juyawa tayi ta kalle shi. A hankali ta taka gabanshi. "Me nayi Sultan!" "Kome ma Layla!" "Just pretend kamar ba ayi ba!" "How?" "Ta yadda!" Ta tura shi kan gadon ta haura samanshi tare da jan zip din wandonsa. Yana son ya hanata Amma baki aya ta kashe mishi jiki da salonta, wani irin ajiyar zuciya ta sauke lokacin da suka hade wuri guda tana zaune a kanshi. "Layla!" "Sultan!" Ta fada tana murmushi idanunta a rufe tana jin wani irin nishadi a ranta. A hankali wani abu yake zagaye jikinta, kafin ya tsaya akanta. Bude idanunta tayi tana kallonshi. "Sun kashe Rihanna, Sarki Salahudeen, bayan ya jefa zukatan yan mata uku a soyayyarsa me yasa shi da Hanna suka kashe Rihanna?" Ta fada tana murmushi sake cigaba tayi da tuka soyayyarasu( ina tsoron Allah ina tsoron kalmar batsa) hannunshi ya kai kugunta zai janye ta tayi maza ta buge tare da kaiwa kirjinta. Tana mishi alamar ga yadda zai yi mata, juyar d ita yayi yana fa in. "Ya ishe ki!" Ya wuce ban aki ta fashe da dariya, duk da haka bin shi ban daki tayi kamar mayya. Wannan aljanar da suka turawa Layla, ita ya koma ta rike Queen Hamidah, kafin wani lokaci Hamidah ta nad'e. Haka aka taru akanta. A bangaren Maina da Layla sai da Maina ya haukace mata da rough sex kafin ta nutsu, suka yi wanka sannan suka shirya a tare amma yarinyar nan bata fasa lakutar shi ba, a parlour suka samu Bahiyya take basu labarin abin da ya faru. Murmushi Layla tayi ta ce a ranta. *Ta juyo ta kanki Hamidah gani nan tafe*........ ```ALHAMDULILLAHI NAGODE SOSAI ALLAH YA BADA LADA, NA GODE (GAMU SU BUKATAR SHIGA WAIT-LIST FAKA-FAKA OOOO 500N ne a tab'a ni ta wannan number 08130269641 )``` [9/23, 7:21 PM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu ____________61 "Sultan zan bika!" Ta fada tana narke mishi, har tsakiyar kanshi yaji abin. "A'a ba zaki bi ni ba." "Please!" Ta wani narke, "Nace a'a!" "Please!" Banza yayi mata, ai kuwa ta fasa ihu tare da buga kafarta da kasa, bai san lokacin da ya juya gare ta ba. "Kina hauka ne?" Tura baki tayi gaba. "Tow
Chapter 92 · 0% Book details