Sashe 33
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
sakawa Yarinyar sarka da dan kunne da abin wuya da zobe, daidai Maina ya shigo yayi tozali da kayan, "Daga ina aka kawo?" Sanye take da riga da wando na kananun kaya, rigar me kauri ce sannan yana da dogon hannu, sai wando brown jeans ne na kamfanin DNK, hannunshi daya ri e da mug din tea. Yana kurba a hankali. "Daga Baihak!" Ta fa a tana murmushi. Bai san yadda aka yi ba, ya kara jifawa Jakadiya tambayar da ta kidimata. "Wannan kayan waye?" "Ranka shi da e, kayan Princess Khamilah da ta Queen Hamidah ce." "Ki maida mata kayanta!" Ko bai kira Hamidah ba tasan da ita yake nufi. "But my prince kayan!" "Hamidah bata aiken banza do as I said!" Ba masu ta maida kayan, sannan ta tattara ta nad'e su. Tana tura baki ta wuce fuuu, ta jima bata ji haushi ba, sai dai duk yadda Maina yaso nisanta kanshi da lamarin ba haka ba ne, domin kuwa a take ciwon da tsafin ya shiga jikin yarinyar da babu ruwanta. Domin kusan kwana suka yi bata yi barci ba, sai da safe tayi ta barci. Satin Jakadiya daya ta koma kuma tun lokacin yarinyar bata kuma, kwanciya ba. -Layla da dan rikonta yaron yayi wayo, dama haihuwa ya kawo iyayen shi gida, suna cika wata bakwai, dan Ubaidullahi ya jima da komawa yana dai zuwa wata wata, Matarshi ma da yaron yayi wayo suka koma ya rage Layla da ta koma bakin aikinta, ya zama duk wani me yaro tow Layla ce Uwarshi. A duk lokacin da take renon Yaran mutane, Haeda ganin Kaka Jami take mata, yadda take kaf-kaf da yaran, idan yaro bai da lafiya kafin a bashi maganin asibiti tuni ta fita kewayen masarautar ta hado ganyayyeki da saiwowi, tayi hikimar da ta bawa yaran,. Zuwa yanzu Haeda har tsoron Layla take domin ba zaka ce tana da wani sani na tsafi ba, kawai abin da take yi shine maganin gargajiya. Abin da yake bawa Haeda da ravi mamaki kenan. Taya ta san magani haka bayan ba nutsuwa tayi akan kafarta ba, sannan kuma kaka Jami bata ta a nuna mata magani ba tunda ita kanta Layla ba zaman gida ba, kullum tana can tana yawo da niman magana, sai dai basu san irinsu Layla haka suke basu ji amma duk abinda ake yi idanunsu yana kai. Sannan gefe guda ga manyan rauhanan da suke bin ta, ba dare ba rana da zaran ta kebe zasu ta damunta da zasu shiga jikinta, amma saboda sarkan wuyarta basu iya koda tab'ata ne, sannan itama idan suka zo takan yi kamar bata ganinsu, haka zasu yi ta bilinbutuwarsu. Amma duk abinda suke tana gani, cutarwa ne idan zasu yi take, fusata. A kullum tana ware lokaci ta boya yadda babu me ganinta, tayi ta kuka domin idan bata yi kukan ba ji take kamar ta yi ta kashe mutane, domin wani lokaci har jima kanta ciwo take, don yadda take jin fansarta kamar ta cire zuciyarta ta yar ko zata huta da abin da take ji. Bayan wata biyu Sultanah Dilshah Khatoon ta saka ta a gaba suka yi tafiya bayan ta saka an mata shiri sosai, basu tsaya a ko ina ba sai A baihak....... (Kuyi hakuri mura ya dame ni sosai) [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu *MASU BU ATA DAGA FARKO DON ALLAH SU SHIGA LINK ABUBUWA SUNA MIN YAWA GA CIWON IDO GASKIYA BA ZAN IYA BADAWA DAGA FARKO BA TA PRIVET KO GROUP LINK CHANNEL GASHI NAN IDAN KA SHIGA ZAKA SAMU DAGA FARKO PLEASE joining the last* https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s ____________________15 *MAN'S COLLECTION* *gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata* *Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?* *shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*? *Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*