← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 115

Sashe 84

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

waya da Aliyyah. Idanunshi na kanta ya taka a hankali ya riko hannunta."Zan kira ki gobe she wake up!" Ya kashe wayar yana murmushi itama murmushi tai mishi ta ce mishi. "Ina ta wahalar da kai!" Shafa kanta yayi yana fa in. "babu wahalarwa akan abin da nake so! Bari na kira su cire miki karin jinin!" Haka ya fita ya kira Dr Jafar, yana zuwa suka kurawa juna idanu. "Ya jikinki?" Sunkuyar da kai tayi tana fa in. "Da sauki!" Ya duba jinin saura ka an, "kayi hakuri saura ka an!" Haka likitan ya mika mata ruwan ya ce mata. "kina jin ishirwa?" Girgiza kai tayi ya ce mata. "Sha ka an!" Ta amshi ruwan tana kallon Maina, gyada mata kai yayi ta sha ruwan. A hankali ta mika shi goran. Sannan ta kalli Maina. "Sultan zanci abinci!" Ya juya wurin Ummimi. "laa Ummimina!" Ta fada a kunyance. Dr Jafar bai san lokacin da ya zungure goshinta ba. "Silly girl, Sultan kawai kika sani baki san da mutane a dakin ba, Allah Sarki Kalfana kamar ke kamar ita!" Bai san lokacin da maganar ta kwace mishi ba. Juyawa Maina yayi yana kallonshi da Mamaki. "Kasanta ne?" Da sauri ya dawo nutsuwarshi. "No tayi min kama da Matata da Y'ata da nake nima ne shekaru sha bakwai!" "Ayya!" Shiru yayi yana kallon agogon hannunshi har jinin ya gama shiga ya cire mata, sannan ya wuce ya barsu anan suna kallonshi . A dakin brush dinsa ya kuma bata ta wanke bakinta tas, sannan ta fito ta ce mishi. "Sultan mutumin nan kamar na san shi?" "Maybe Princess!" Haka ya zuba mata abincin gurasa ce, haka tayi ta ci tana santi. Sai da ta koshi ta ce musu. "Amma zamu tafi gida ko?" "Eh mana!" Ya fita ya kira Dr Jafar ya zo ya sallame su, kafin su isa gida sha biyu yayi. "Sultan!" "Na'am Laylatuna!" Juya da motar kawai!" "Me yasa!" "An kawo maka hari ne!" Ware idanun yayi yana kallonta. "Juya nace" ta koma ta kwanta da kanta tana fa in. "Baihak tana marmarin zubda jini, yanzu lokacinka ne ba za ayi haka ba, duk wanda ya matsa lallai tow lallai shine akan gaba wurin tafiya garin da na dawowa!" Haka ya koma ya bar wannan hanyar. Sai da suka isa cikin Masarautar, ta ce mishi. "Kai ni sabon gidanmu!" "Yarinyata ki bari gobe mana!" "A'a Ummimina! Sultan dina zasu tab'a ni kuma ba zan yarda ba, na rantse da Uwargijiya ba zan bari ko karen Sultan ya mutu ba!" Ya fada bayan sun isa gate din gidan, yana tsayar da motar tana fita nufar gate din tayi ya bude da kanshi, da sauri Maina ya bi bayanta suka shiga gidan. A hankali take takawa yana bin bayanta. Karshe riko hannunta yayi. "Ina zaki ne?" Juyawa tayi tana murmushi ta shafa fuskarshi. "Kada ka damu dayawa kaji!" Tana tsaye a gabanshi ta buga kafarta a kasa, wani irin girgiza ilahirin wurin yayi kafin wani abu ya burmo waje daga karkashin asa. Bata kalli abin ba ta ce mishi. "Kone!" Wani irin hayaki ne ya tashi sama ta ce mishi. "Dawo ka kone nace maka!" Wuta ce ta kama abin ya kone murus. Murmushi tai tana me juyawa a hankali ta tafi luuuu, rikota yayi suka fita ya kwantar da ita yana shafa kanta a kirjinshi. "Duk saboda meye wannan abin!" "Mulkin ne ba a son kayi, ni kuma nace zaka yi domin kauda azzalumai!" Daga haka ya auketa suka fita zuwa mota. "Maina lafiya dai ko?" "Lafiya kenan Ummimi" ya ja ta suka tafi har bangaren shi ya wuce da Layla. Ummimi ta wuce bangarenta. Kusan a tare yayi mata wanka suka fita tana kwance a jikinshi rigarshi ya dauka ya sa, a hankali ta make mishi tare da cusa kanta cikin rigar tana me ciro kanta cikin wuyar rigar. Tana murmushi tace. "Da zan rayu tow haka zan wajabtawa kaina kwana a jikinka!" Ta cigaba da magana a hankali har barci ya dauke ta. Gabanin Asuba tayi mafarkin Wata mata da wannan Dr din da wata jaririya da tsummar da Kaka Jami ta bata. "Babyna!" Nufar matar tayi ta hango Tirsila ta sare kan Ma tar. Wani irin ihu da tayi a mafarkin tana fa in. "Maaamaaaaaaaa!" Yasa dakin ya tashi da wani irin iska, me karfin gaske wanda ya haifar da wani irin ara da guguwa a fadin masarautar. A can karkashin cave kuwa gangan jikin Kalfana ne ya fara wani irin girgiza kafin can ta mike kamar wata mashi............... (Wayyo Allah na, ayi hakuri dai! azo ayi min ciniki ko na fara dauke auke amma na zuciyar masoya 08130269641) [9/17, 11:54 AM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu _Alhamdulillahi Ubangiji ya saka muku da alkhairi Allah ya bada ladan ta'aziyan da kuka min Ubangiji ya jikan iyayenmu da magabatan tare da Al'ummar Annabi Muhammad SAW _ _________54 Zubur Maina ya tashi yana kallonta tare da aukarta a jikinshi, yana jijjigata tare da tofa mata addu'ar da tazo bakinshi. Can ya ga tayi tsif tayi lumo a jikin tana sauke ajiyar zuciya da wasu hawaye masu zafi. "Layla!" "Hmm!" Ta amsa mishi. "Kinyi mafarki ko?" "Sultan sun kashe min Maamana!" "Su waye?" "Baihak!" Ta fada cikin kuka, rungume ta yayi. "Mafarki ne!" "A'a da gaske ne!" Ta tashi zaune tana me rike hannunshi. "Na rantse da Uwargijiya da gaske ne, sun kashe ta." Rungume ta yayi yana fa in. "Kiyi hakuri!" "Ba xan yafe musu na rantse!" "Kiyi hakuri!" Fashewa tayi da kuka tana jin wani irin zafi a ranta. A can cave kuwa ganin yadda Kalfana ta farka tare da zama da gindinta Falwa ya isa wurinta yana kallon yadda take juya kanta zai tabbatar maka gaskiya tana karewa yanayin wurin kallo ne, matsawa Falwa yayi kusa da ita ya ce mata. "Me kike bukata?" Cikin abin da bai fi dakika biyar ba, ta sheke wuyar shi. "Kasan wa kuka tono?" Ta hada shi da bango sai da ya suma. Fitowa gorunfa yayi yana me kwanciya a kasa ya ce mata. "Barka da dawowa domin bine soyayyar da aka tsinewa!" "Waye ya tashe ni?" Ta fada tana juya kanta baya. "Na san zaki so haka sosai." Kwashe shi da mari tayi sai ta ya fadi. Tayi wani mika tana me fitar da huci a bakinta. "Na dawo na dawo sabuwar duniya, amma wannan gangan jikin bai dace dani ba, kyanta na samu na wacce aka haife ta a daren addara." Ta fada tana kallon Gorunfa da ya kuma dawowa gabanta. "Ranki ya dade!" "A ina za a samar min da gangan jikin da aka haifa daren addara?" "Ranki ya dade, kaf zuriarku ake haifa a wannan daren ban sani ba ko za a iya samunta." "Gorunfa;" ta daka mishi tsawa, kwanciya yayi a asa, kamar matacce. Motsi ta ji a bayanta ta juya kawai Falwa ya watsa mata wani farin gari. Zubewa tayi kasa tana me lumshe idanunta. "Gorunfa me yasa baka shammaceta ba!" "Hmm! Ba gashi ka shammace ta ba." Ya fada yana komawa cikin raminshi, tabbas idan Ruhin Rihanna ya kuna farkawa tow kwanan Falwa ya are. Domin sai ta mishi kisar gilla. Gyara mata kwanciya yayi a jikinsa yana shafa bayanta. Kamewa yake don babu yadda ya iya ne amma tabbas babu abun da zai hana bai rab'e ta ba, "Papa!" "Hmmm!" A hankali ta zame rigar jikinta yan abubuwan suna tokare shi, ajiyar zuciya ya sauke yana kallon fuskarta. "Me kike so?" "Wani abu nake ji!" Ta fada tana kara shiga jikinshi. Hannunta ta kai wurin Baihak dinsa ya ware idanu yana kallon yadda take lumshe su. "kina so ne;" gyada mishi kai tayi, murmushi yayi ya ce mata "amma ai baki da lafiya?" "Na warke!" Ta fada a shagwab'e. Shafa kanta yayi ya d'ago fuskarta ya sumbaci karan hancinta yana fa in. "Ina son zuri'a daga gare ki!" Ture hannunshi tayi tana me goga mishi yan tender and soft boons dinta. Ji yayi kamar tana hura mishi wuta, a fisge yana kallonta yana sauke numfashi kamar zai zauce. "Layla baki da lafiya!" "Papa na warke fa!" Janyo ta yayi yana kallon yadda take ajiyar zuciya. Shafa kasarta yayi yaji yadda take wet, a hankali yake wasa da duk wani bangare na jikinta, cikin nutsuwa da hikima irinta zarantan maza. Wasa da ita yake kamar zata zauce, a hankali ya gyara mata kwanciya ya shiga bin ta kamar wata yar baby yana cinye da lashe duk wani bangare na jikinta. A hankali yake binta kamar baya kaunar abin, sauke da ita yayi tare da kai ta jikin bangon dakin. A hankali ya d'aga kafatar ya cilla Baihak dinsa ciki ta sake wani irin ara, hannunta yana rungume da hannunshi. Sumbatar baki yayi, a hankali Maina yake kashe da salon kaunar mace me zafi da radadi. Lamarin da ya kara cillata wata duniyar da bata san da shi ba, cikin alkhairi da jin dadi yake ara nutsar da zuciyarta ga kaunarshi, a hankali suka zube a gadon suka sauke ajiyar zuciya. "Sannu Kalb!" Ya fada a hankali, shafa kanshi tayi tana me lumshe idanu. Shima shafa kanta yayi sannan ya mike zuwa ban daki yayi wanka, kafin ya fito ya samu tayi barci aukarta yayi ya Kaita ban daki tana kokarin bude idanu ya saka ta cikin ruwan zafi. Haka ya tsaya tayi wanka ya daukota ya kwantar da ita. Sannan ya ce mata "bari na nimo miki abin da zaki ci!" "Tow!" Ya fada tana rine hannunshi. "Ka gaida Nuri darling!" " zata ji!" Haka ya fita ya barta tana sauke ajiyar zuciya, kafin barci yayi gaba da ita. Lokacin da Maina ya isa bangaren Ummimi ya samu Aliyyah ta cika tam, cikin natsuwa ya dauki Banafsha ya cillata sama. "Me yasa kuka tashi da wuri?" "Nice na tashe su;" ta fada tana ha e rai. "Oh!" Ya ce yana kallon Auta da ya fito dakin Ummimi yana kallon wayar shi. "Ina kwana?" Ya gaida Maina ba tare da ya kalle shi ba, shi kuwa Maina yaki amsawa. Shi mutum ne da baya daukar renin hankalin. "Ya Maina ina kwana!" "Lafiya lau!" "Ya me jikin?" "Da sauki!" Sannan ya fita, yayi karya ya rena shi wallahi. Ganin haka yasa Aliyyah ta an
Chapter 84 · 0% Book details