Sashe 66
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ce mata. "Ok bude ki gani!" Ya mika mata wayarshi da ya juya mata front camera dinsa. Shafa wuyarta tayi tana kallonshi. "Baby!" Ta furta da sauri tare da nufar mirror din da yake dinning area. Wani irin ihu ta sake tare da rungumarshi. "Yayi miki kyau ko?" "My hot last week aka yi launching dinsa shine ka saya min?" Ta fada tana shafa wuyarta, "just for you wife!" Ita kan me zata cewa Maina? Hala hakurin da Jasy take yawan bata ne ya fara tasiri sai ga Hawaye sharr......... [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu _____________37 Ta razana amma saboda mugun nufinta da bakin hali yasa taki nuna haka a fuska sai ma wani juyar da kai da tayi tana fa in. "Na ci dubu sai ceto, babu yadda zaku yi dani!" Daga haka ta juya zata fita kawai kamar ance a dauke wuta sai wal wutar lantarkin da yake dakin ya dauke, na waje kuma ya shiga wal-wal, wani irin tsoro ne ya kamata kamar ance ta juya kawai ta ga wani katon mage bakiririn, wani razananiyar ihu ta fasa, wanda yayi daidai da kawo wutar as he har ta fa i. Juyawa suka yi suna kallonta domin su basu ga wani abun da ta gani ba, da rarrafe ta bar dakin tana me rintsa idanunta tana barin dakin haba mantawa tayi da wani tsufarta ta yanka a guje sai gata a bangarenta. Tana haki. - Yadda take kuka ya kara rikita lissafin Kaina, janyota yayi ta cigaba da kula bayan tayi lumo a jikinshi. "Me Nene kuma?" D'ago kai tayi cikin kuka ta ce mishi. "Ban sani ba, amma tabbas jin kewar iyayena musamman Mamana, ina son ganinta ko daya ne a cikinsu, Papa ina son ganin Mamana!" Rike hannunta yayi yana shafawa a hankali ta cigaba da kuka me ban tausayi. ""Ina son ga...." Bakinshi ya daura kan nata, bayan ya d'ago habbarta, ya shiga tsotsar lips inta kamar ya samu lollipop, a hankali yake kai hannunshi cikin jikinta yana kara matseta a jikinshi tare da sumbarta bakinta baki aya. Hawayen da suka zuba ne suka shiga wasan tsare a fuskarta kamar an bude fanfo, so take ta dakatar shi amma ina tun suna durkushe sai da ya kai su ga zama, sai da ya kai su har ya had'ata da jikin gadon, daddagewa tayi ta ture shi da karfi tare da fa in. "Bana son haka!" Ta mike da sauri tana me zama a saman gadon ta kuma rushe da kuka, yadda take kuka yasa shi tashi ya d'an duka a gabanta. "Me kike so?" "Ka tafi kawai!" "Kin ce kina tsoron kwana!" "Zan iya!" Mikewa yayi abin shi, ta bar gidan duk da zuciyarshi bai aminta da haka ba, amma kuma ya hakura ya bar gidan, lokacin da ya shigo ya samu Aliyyah da Bahi suna cin abinci, "Barka!" Ya ce yana me zama a gefen Aliyyah da take bawa Banafsha abinci sumbtar kumatunta yayi ta ji kamshin strawberries na mouth fresh tare da kamshin turaren ranar, kallonshi tayi sannan ta ce. "Bahi Bro dinki ya fara dating!" "Ai ba laifi bane, Bro Salahudeen matar shi daya concubines dinsa uku, Bro Ammar Matarshi daya concubines dinsa bakwai ko last week naga posting da wata Jaruma a kasar Baihak ta manna hoton Bro Salahudeen da cewa ita ko a concubine ya kawo ta zata zauna da shi, Bro Main ne dai kika mallake mana shi ya kasa katabus, musamman yanzu da Malik yake jinya ko dazun Mubarak yake gaya min manyan malamai da manyan attajiran Baihak suna ta bawa Masarautar Baihak Yaransu yan mata akan idan Bro Maina za a bawa rikon kwarya ga yan mata bakwai daga gidaje bakwai so ba wani abu ba ne idan ya hadu da soulmate dinsa, Goodnight Bro and In-law." Ta mike abinta don ta fadi gaskiya ne. Kamar ruwa ya cinye su. Ya gyara murya yana fa in " A saka min abinci!" Mikewa tayi ta zuba mishi abincin, sai da ya saka abincin a gaba zai fara ci ya tuna da Layla bata fa ci abinci ba, tsaki yayi ya mike tare da dauko wani lunching box ya juya abincin ya fita da shi ya manta da Aliyyah a wurin ita kuwa mamaki ya kamata, yana fita sai da ya hada mata da sayayya sannan ya nufi gidan, anan ya samu tana kwance a inda ta barta. "Oya tashi ki ci!" D'agowa tayi sunq ha a idanu tayo capture abin da ya faru rintsa idanunta tayi ta tashi zaune,. Abincin ya saka musu. Ya ciro spoon biyu ya saka musu, suka fara ci yana kallon yadda take ci duk a takure. "Kina tsammanin zan lalata ki ne bayan nasan illar abin? Kebewa dake yake sanin jin kome, ban kawo a rayuwata zan hadu da wata mace da naji wani abu akanta kamar ke, ni ba azzalumi ba ne ina da Yara mata hudu gaya min taya zan lalata tarbiyyarki? Nasan ba zaki wuce shekarun su Sainah ba, amma ni ba jahili ba ne. Akanki na fara tsawaita magana kada ki sani yin amfani da haka sosai. Ki saka a ranki ina tare dake, kuma ba zan bari wani abu ya cutar miki ba." Har lokacin bata d'ago kai ba, d'ago habbarta yayi yana fa in. "Feel free, ba zan kuma tab'a ki da sunan wani abu ba, har sai ranar da kika min tahin haka. In sha Allah zan tsaya akan kalamai." Wani irin tausayi ya bata, bata da nufi akan Maina amma yau ya bata tausayi shirinta na lalata Baihak ne amma yau an wayi gari Maina ne a gabanta. A da ta yanke shawarar aikawa da Malik da Uwarshi lahira, sai dai ta fahimci matukar tana son aikinta ya tafi daidai shine ta cigaba da kwantar da Malik kafin nan jinyar tasa an nime Maina, duk nimam da zasu mishi da wanda suke mishi ita take datse kiran da kome har da kiranyen, wannan ala ar da yake shirin bayyana a tsakaninsu zata yi me yiwa ta shiga rayuwar Maina tana daukar fansarta zata sulale ta gudu. Wannan yasa ta zare hannunta a jikin cokalin ta cire ta ajiye akan murfin lunching box din, ta koma gado tana shakuwa fita yayi ya kawo mata ruwa, tana sha ya zauna ya cigaba da cin abincin a hankali barci yayi gaba da ita, sai da ya gama ya tashi ya wanke box din ta ajiye a waje sannan ya dawo ya ja mata bargo ya gyara mata kwanciyarta. Kafin ya mata addu'ar barci. A daren ya wuce airport ya dauko Iyalan Dr Abbas ya kawo su gidan tana barci ya nuna musu dakin da zasu zauna domin dakuna uku na gidan. Sannan ta musu sai da safe, Matar ba wata babba ba ce Yaranta biyu mace da namiji, haka yasa suka kwnata don tun safe suka bar Baihak. Da safe Layla tayi ta jin kukan Yara don ma ranar babu makaranta, ta shi tayi ta cire kayan jikinta ta nufi ban daki tayi wanka sannan ta fito a hankali, tana tsakiyar dakin Maina ya shigo dakin, kamar ta nutse daskarewa tai a wurin saboda kunya. "Kin tashi lafiya" ya shiga dakin yana daukar abin da ya manta jiya. "Lafiya!" Ta fada a sanyayye. "Ki shirya muna da baki!" "Tow!" Yana fita ta kalli kofar tuni ya rufe kanshi sai da ta shirya kafin ta isa kofar ya bu e ta fito, tana zuba kamshin yadda tayi wani kyau cikin wani Egypt abaya ya matukar kashe shi, wayar shi tayi kara, "Lil sisi ki shigo" ya fa a mata address din dakin, yana kallonta ya mika mata hannu ta nufe shi a hankali ta isa wurinsa ta zauna ya janyota jikinshi sosai. "Layla met Mahnoor Matar Dr Abbas!" Nan ya bata labarin Dr Abbas, q daidai lokacin da Bahi ta tab'a kofar dakin. Bude mata yayi yana murmushi. "Wallahi duk ranar da Aliyyah tayi caught dinka." "Keep quiet!" Ya fa a mata, suka shiga falon ita da Mubarak. Nan suka gaisa sannan ya mike ya fara dauko abinci itama ta mike tana taya shi. Haka aka ci aka sha kusan kwarya kwaryan party aka yi daga karshe suka fita waje, shi da Mubarak ya kalle shi a tsannake kafin ya ce mishi. "In-law baka yi kama da matsoraci ba, me yasa ka zabi boye haka!" Murmushi yayi sannan ya ce mishi. "Ban zaci haka ba, once na tsinci kaina a haka. Kasan me? Aliyyah da Malik suka bani damar boye ta, akwai wani babban al'amari da yake tattare da ita idan na barta a gidana za a samu matsala amma kawota nan shine masalaha!" "Tow amma ranar da Aliyyah ta sani fa?" Murmushi yayi yana kallon Laylan da ta fito da yaran Dr Abbas suna wasan gujegujen ita da Yaran. Aliyyah tama da kirki da mutunci, idan na bar mata Layla zata dauki haka da zafi amma idan na nisantatta da ita rigimar zai yi sauki" "tow amma!" "Kishi a wurin mace fitina ce" daga haka suka koma Hira Bahi suke da Mahnoor ita kan Bahi dake Mijinta yazo wasan kwallon kafa ne da ungiyar Barcelona inda zasu buga wasan gobe yasa yau zai tafi can inda zasu yi wasan. Zai bar Bahi da tayiwa Aliyyah sallama sun tafi, zuwa Maina da Bahi suka raka Mubarak railway station, sai da ya tashi suka dawo a hanya yake labarta mata abin da bata sani ba, kamar zata yi kuka sannan ya gyara zama. "Ban san me Baihak suke so ba, amma fitar da yake faruwa ana sane Hamidah sai janyo bala'i take mana." "Allah ya kyauta!" Da haka ya raka Bahi har gidan sannan ya musu sai da safe ya bar gidan. A daren hira suke abin su hankali kwance da dare yayi ya kira Bahi suna hira Aliyyah ta tsattsare shi da idanu. "Lil sis ga in-law kamar zata cinye ni ta zata da mace nake magana!" Ya mikawa Aliyyah dariya tayi tana fa in. "Ba dole ba, haka kawai naga kwana biyu har da gyara fuska duk ka aske gashin fuska ka koma wani matashi da kai." "Kwantar fa hankalinki Yayana bak shirya aure