Sashe 107
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah!" Ta zube a kan gwiwarta. Baki aya sai jikin Aliyyah ta dauki wani irin rawa me take shirin aikatawa tabbas tunda Malik ya aikata haka tow ba makawa Maina yana kan hanya, shigowa Maina yayi yana jin duk abin da Ayrah take gaya mata. Ko inda take bai kalla ba ya wuce ya duba Sanah yana kallonta kamar zai yi magana sai ya fasa ya juya abinsa domin yasa matukar yayi magana tow tabbas abin da zai fada zai yi muni don haka ya dauke kai ya i yarda Aliyyah ta kalli kwayar idanunshi. Bai san waye ta bawa Ayrah wannan shawarar ta farga da Aliyya ba amma yasan ta lalata mishi shirinsa akan Aliyyah. "Baban twins!" Cak ya tsaya a bakin kofar. "Nima na cancanci kyautar da aka bawa Ayrah ne?" Ba tare da ya juya juyawa yayi batare da ya kalleta ba, ya ce mata. "Ban san me zan iya ba. Amma tabbas idan na juya baya ba zan kuma waiwaiye ba......_Idan nice Aliyyah zance ka juya ```ALHAMDULILLAHI NAGODE SOSAI ALLAH YA BADA LADA, NA GODE (GAMU SU BUKATAR SHIGA WAIT-LIST FAKA-FAKA OOOO 500 ne a tab'a ni ta wannan number 08130269641 )``` [10/10, 12:52 PM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu ____________74 Komawa tayi da baya bata san lokacin da ta dafe jikin gadon da Sanah take ba, ta rike cikinta da yake azabar juyawa ta rintsa idanunta tana jin kalamansa da ya fita ya barta da amonshi. "Aliyyah ki fita sabgar kishiyarki, ki yi fama da matsakarki har abada kece Uwar Yaran Maina ba zai tab'a sauyawa daga haka ba, shawarar da zan baki kenan idan kuma kika sake ya waiwaiyi abin da kike tow har abada ke da Yaranki sai dai hange daga nesa." Tana fada mata haka ta juya ta fita itama tana kukan nata abin da ya dame ta. Har kusan guda Aliyyah bata dawo daga batun Maina ba, likita na zuwa ta ce ya sallame su. Ba musu aka sallame ta bata yarda wani a cikinsu yasan an sallame ba, sai gida duk wani rigima da bala'i ina kan shi da Yaranta take tow idan kuma.ya korata fa? Ai gara ta ajiye duk wani hauka ta fuskanci matsala da yake gabanta. Tana ji yadda aka kwashe kayan Ayrah ta sake shiga hankalinta. A can asibiti kuwa lokacin da Maina ya leka su ya samu an sallame su bai yi mamaki ba, don haka ya koma inda Layla take ya cigaba da zirga-zirga akanta sai dare ya koma gida, anan ya samu Aliyyah ta shirya abinci. Kallo daya yayi mata ya dauke kai domin baya jin zai yi magana anan kusa da ita. "Baban twins ko zaka kaiwa mutanen asibiti abinci?" Girgiza kai yayi yana kallonta kafin ya ce mata. "Ana kai musu daga gidan Salahudeen da Ammar, basu bukatar abinci." "Hm!" Ta fada abin da ta fahimta yana gudun hada wani sabga da ita ne, haka yasa take jin ba dad'i. Bayan yayi wanka da kanshi ya nufi kitchen ya ha a abin da zai ci domin kuwa yana jin a ranshi ya kiyaye abin da zai fito hannunta kada ta saka mishi guba. Yana zaune a parlourn ta zo ta same shi yana shan tea da Cookie, zama tayi yana sane da ita amma ya share yana me shan tea dinsa can kuwa ta fara bashi hakuri har da kukanta. Murmushi yayi yana fa in. "Ni baki min kome ba, Layla ya kamata ki bawa hakuri ba ni ba, akan me ma zaki bani hakuri bayan ba ni kika yiwa Laifi ba?" Kasa tayi da kanta sai a lokacin take kara jin wani irin nadama ya zo mata. Kuka ya kwace mata tana fa in. "Na ji zan bata hakuri!" Shi dai kallonta yake amma babu abin da yayi yunkurin ce mata har ta bar wurinshi. Sam baya son tuna wasu abubuwan da suka wuce domin yin haka yana kara saka mishi jin ba dadi da b'acin rai. Sai da ya gama shan tea ya kira Akdnna da take Asibitin. "Matar karfe baki yi barci ba ne?" Murmushi tayi tana fa mdkrmrdkin. "Ina gadin Amarya ta ce!" "Daga ke ba kari!" "Tafi can bana son munafunci, gobe ka ce zaka karo wata. Nasan wannan yar tsanar rddmdkxrdmdkDoban cinye ku zata yi!" Murmushi yayi sannan ya ce mata. "Ta jikin nata!" "Da sauki zance kenan, sai dai wani lokacidrkrkdw ina ga kamar tana motsi inedai ba tsofa yake damuna ba." Ware idanu yayi kafin ya ce mata. "Da gaske kike?" "Zan maka wasa ne a cigaba da addu'a kawai!" Ajiyar zuciya ya sauke yana murmushi kafin ya ce mata. "Allah yasa mu dace! Sai da safe." Anna. Waiwaye adon tafiya. Wacce sunanta Basirah, ita ce mahaifiyar Malik. Sarki Muhammad Hatim a lokacinsa Allah bai bashi haihuwa ba har tsawon shekaru goma da aurensu da Hamidah ita kuma saboda karfin tsafi taki barinsa yaa ajiye koda kwarkwarah ce, sai da suka cika shekaru goma ta fara mafarkin ana binta za a kashe ta, a lokacin ta farka har ta isa ga Falwa ta gaya mishi, kwana uku ya dauka yana bincike kafin yayi gamon katar da masu binta zasu kashe ta ba kowa ba ne zuriar da za a haifa ne, sannan ya gaya mata cewa kada ta sake ta bari ya auri mace kawai ta amince ya ajiye kwarkwarah idan ta haihu a amshi abin da aka haife ace ita ce ta haihu kuma.kada ta sake ta yi yunkurin kashe Uwar jaririn domin karfin da suke da shi zai hanata cikar burinta. Wasa gaske sai ga Hamidah ta samu duk abinda take so har zuwa lokacin da Basira ta haifi Malik, domin a lokacin an boye Basira ce sai labarin cikin Hamidah ya zagaye ko ina sannan babu wnada yasan da zancen basirah wani abin tashin hankali kashe sarki da Hamidah tayi domin Falwa ya bata labarin matukar sarki yana raye ba zai barta tayi yadda take so da Yaron ba, sannan aka fitar da Basirah daga masarautar da mata gargadi kada ta sake a ga ko inuwarta ne a garin Baihak. Sai an kashe ta, su kansu dakarun da aka saka suka kore ta ankashe su ba tare da wani ya san dalili ba. Haka shekaru suka yi ta wucewa har Malik ya girma ya auri Khamila a lokacin bata so haka.ba, amma haka tayi shiru ta zuba musu idanun sai dai haihuwar Maina ya sake rikita mata lissafi a take tayi ta niman hanyar da zata cutar da shi,Allah bai bata iko ba. Karshe ta raba Malik da Maina yadda ta lalata kome, haduwar Malik da Anna ya samo asali ne daga zuwansu garinsu Ummimi suka hadu itama ta kawo ziyara da son ganin Sultana, suka hadu bata yarda tayi sake ba ta gaya mishi matsayinta haka yasa shi kamar ba zai yarda ba, ya dai tambaye ta inda take idan ya samu lokaci yana zuwa mata, a hankali shakuwa yaace shiga tsakaninsu wanda yasa tayi ta nuna mishi abin da ya dace ya sani akan wacece Hamidah, kusan ita ce ta saka shi ya daina tsoron Hamidah don ta gaya mishi babu abin zata iya mishi. Kusan ko Ummimi bata san meke faruwa ba, amma Anna ta san kome kusan lokacin da Layla suka koma garinsu Ummimi itama taje, tana ganinta ta roki Haeda ta basu auren Layla ga Maina, tasan Aliyyah amma bata san kome akanta ba sai daga baya lokacin da ta ji rigimar da Aliyyah tayi ta nuna a bashi Layla sai tayi da zimma Anna Burinta a kori Hamidah daga Baihak, tana ganin Layla jikinta ya bata matsalarsu ta are, sannan ta tsaya sosai da addu'a. Wannan yasa ba dare ba rana tana gayawa Allah kukansu ya kawo musu fita, Alhamdulillahi haka ake fata. Sannan tana tsaye akan kafarta sallah da addu'a, tare da sadaka ba dare ba rana. --- Taro ake sosai wanda bata san na meye ba ne, tafiya take har ta isa can gaban jama'a, da sauri ta dauko wukarta tare da karanta mishi kalaman tsafi. Da gudu ya nufi bangaren da aka tura shi. Kafin ya isa wurin wata kyakkyawar Farar Mage tayi tsalle ta tare wukar, a tsorace ta farka har kirjinta yana bugawa wannan shine karo na uku da take mafarkin tayi imani da zamani da karni sannan ta yarda da ilimin bokancinta da tsafinta wani babban Al'amari yana tunkararta. Tashi tayi tana Zarya a dakinta tabbas akwai wani abu don haka gara ta kawo karshen Layla.... ```ALHAMDULILLAHI NAGODE SOSAI ALLAH YA BADA LADA, NA GODE (GAMU SU BUKATAR SHIGA WAIT-LIST FAKA-FAKA OOOO 500 ne a tab'a ni ta wannan number 08130269641 )``` [10/12, 11:02 AM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu ____________75 A hankali yake sauke ajiyar zuciya wannan shine karo na uku da take kara jin ranta gara ta ga bayan Layla da ace hasashen ta ya tabbata domin tunda ta fara wannan mafarkin ba makawa akwai babban al'amari. -- Lamarin Jafar Zafir kuwa ya taka har wagaduwada wurin tsofin garin, cikin damuwa da rashin hankali ya zauna yana kallon hakimin garin. "Dattijo shekaru sha bakwai Ishara ta kawo jaririya wannan garin ko?" Ajiyar zuciya Hakimi yayi ya ce mishi. "Eh an kawo yarinya wacce Jamima ta amshe ta ta rike kusan ma babu abin da Jamima ta bawa kariya kamar yarinyar." "Idan baka manta ba, na zo duba Layla kwanakin baya!" Jinjina kai Dattijon yayi yana kallon Jafar. "Anyi haka!" "Layla tana can tana niman agaji zuwa yanzu kowa ya cire rai da zata tashi ko zata mutu." Girgiza kai Hakimi yayi ya ce mishi. "Kada ka raunata imaninka, Yaron da yake tare da ita ba zai tab'a barin haka ya faru ba, sannan Addininsa da ya rike ba zai bari Layla ta tafi ba haka kawai ba, kaddaransu gaskiya ne sai dai mu anan mun nemi Uwargijiya ta tausaya musu sannan mun kuma roki Ubangijin Yaron ya sauya musu akasin kaddaransu. Ka je ka cigaba da rike Allah da kayi imani da shi mu nan yan gargajiya ne mun yi imani da Uwargijiya." Kurawa Hakimi idanun yayi kafin ya mike yana fa in. "na gode sosai!" Yayi masa sallama ya bar wagaduwada. A hankali yana tafiya abin da ya faru tsakaninsu da Kalfanah ya