← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 115

Sashe 30

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Duffur black humra* *sandal humra* *white humra* *body milk* *misik humra* *soulmateng humra* *creem kulecca* *basilin kulecca* *makhmariyya kulecca* *turaran wunana* *farce* *Hawi* *halud* *sandal oud* *oud flaxs* *Sandal flaxs* *oud kajiji* *Gabgab* *sandal coconut* *oud Al'arab* *sandal balls* *kindi kayi* *and more.....* *gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar* 09018535968 *muna maraba dakowa saikinzo* __________________ Tabbas bata ta a ganin irin abin ba, ko a duniyar sa ta rayu bata ta a ganin wanda aka yiwa wannan cin zarafin da cin amanar ba, akan idanunta Tirsila ta yanke igiyar aka tura kaka Jami wani rami tana motsi da kome saboda zafin fitar rai, har ta daina motsi, wani irin gunji tayi tare da fasa wata irin ara wanda ya haifar da lullubewar bakin ha ari, tare da mugun tsawa da walkiya, guguwa me karfin tsiya yayi ta watsi da mutane a wurin, duk wannan abin ya faru ne akan idanun Maina da zai shiga duba Ummimi da ta kwana da zazza i, yaga lokacin da aka ja ta daga baya ta fito tare da wannan gunjin bai kawo cewa mace ba, sai da yaga Gashin kanta ya koma reddish, cike da mamaki kayan jikinta kalar blue amma once ya koma wani irin reddish din, kokari yake ya fita a motar amma Haisam ya rufe motar domin ya mugun tsorata, kukan eagle ne karfin tsiya ya karade wurin, kafin wani lokaci ya suri Layla shi kanshi tsuntsun ba karamin tsuntsu ba ne, lullukawa yayi sararin samaniya da ita daga nan suka b'ace a tsakanin walkiya, idanun Maina yana kan hanya da eagle din ya bi, a hankali duhun ya fara washewa mutane da suka jikata babu iyaka amma babu wanda ya rasa ranshi. Sai da garin ya sha Maina ya isa gaban gawar Kaka Jami, yasa aka sauke tare da kallon Queen Hamidah da take wani ha e rai. "Ku kaita Christian Centre ayi mata duk abinda ya dace, masarauta zata dauki nauyin haka!" Ya mike tare da takawa gaban Tirsi. "Kada na fita na dawo na ganki cikin masarautar nan kin fahimta." Yadda yayi magana cikin dakakkiyar murya, ga uban kwarjinin da yayi mata, yasa ta sunkuyar da kai kasa. Tana fa in. "Tow ranka shi da e!" "Tirsila!" Taji muryan Sanaya har cikin kokon ranta. "Me kika aikata?" Juyawa tayi tana son ta kare kanta da sauri ta nufi Sanaya, ai kuwa ta dakatar da ita. Da yasa kowa zuba musu idanu. "ke ba mutum ba ce, ke dodo ce a sufar mutane, na rantse da abin bauta sai na farauce ki dare da rana, domin biyan zunubin da kika aikata, tir da ke yar uwarki ciki daya kika kashe. Kada ki tsammanin xan dawo gare ki!" Ta saka kai ta bar filin wurin, baki aya sai abin ya dame Tirsila, har Sanaya ta isa bakin kofar fita a masarautar ta juya tana kallon Hamidah, kafin ta ce mata. "Daga yau zaku san kun tab'a zakanyar Wada!" Ta d'aga hannunta tuni ta zama hasbiya ta lulla sama, gudu take me dan karen karfi tana bibiyar kamshin Layla, amma ina haka ta gama gudunta, ta fita daga wata alkaryan da bata san suwaye mammallakarta ba. Garin niman inda zata sauka, ashe akwai yaran da suke jifar tsuntsaye ai kuwa suka harba mata danko, ta kuwa sameta a kai garin ceton ranta ta fa a wani gidan sa bata san na su waye ba. A can kuwa Baihak ganin yadda Yarinyar ta tashi sama Maina ya zubawa Queen idanu, kasa kare kanta tayi ta shiga kame kame. "Dama abin da kuke aikatawa ke?" Ya fa a yana murmushi, haka kawai yaji ranshi yana karq kyamar duk wani abinda zai fito masarautar domin kuwa yasan an gina da jini da rayuwar mutane ne, haka ya bar su nan, ya nufi cikin Mansion din Ummimi. Yana tsaye yaki yarda ya zauna gani yake kamar a cikin jinin mutane zai zauna. Agogon hannunshi ya duba, ya ga goma saura ka an. "Ya jikinki?" Cikin kulawa ta ce mishi. "Da sauki ba zaka zauna ba?" Girgiza kai yayi yana kallon Bahiyya. "Ni zan koma yau, zaki zaune?" "A'a yadda wancan tsohuwar ta janyo bala'i ne zan zauna salon masifar ta hada da mu, Ummimi ma tafiya da ita zamu yi ba." "Babu inda zanje!" Mikewa yayi ya soka hannunshi cikin aljuhun wandon shi, ya ce musu. "Ni zan tafi, idan kin shirya Ammar zai kawo ki." Daga haka ya bar gidan har ga Allah Baihak baki aya ya gaji da ita, yau ya kara danasanin zamowa dan cikin Baihak in. Haka ya fito yana kallon dattawan fadar Malik. "Maina ko zaka zauna anan ne na wani lokaci kafin Malik ya samu sauki." Kallon Baba Galadima yayi a tsannake kafin ya ce mishi. "A'a bana bukata!" Daga haka ya fita abin shi, bai kai ga barin fadar ba, yaga an kamo wasu mutanen har lokacin Queen Hamidah tana nan a wurin, tirsila ne dai bata nan, mutanen nan ba wasu bane sai Ahmar Irinaya Hajar, kamar yadda aka kashe Kaka Jami haka ake shirin musu, Maina ya dakatar da su. "Wai ke wacce irin hatsabibiya ce? Me suka miki? Kai ku sake su!" Ya daka musu tsawo, babu musu aka sake su Ahmar. "Ku je ga mota can zan zo!" "Maina babu ruwanka!" A fusace ya nufeta, Ammar ya shiga tsakaninsu ita kanta yau Maina ya bata tsoro, domin sai da ta mike tsaye hadi da ja da baya. "Kika ce babu ruwana?" "Eh ba don kai nake haka ba?" Ture Ammar yayi a fusace ya nufeta bai ki ya kashe ta ba, mugun haushinta yake ji, kallon yadda ya rikide izuwa fusatacce yasa ta masifar kame kanta da tsoronshi. "Daga yau ni Muhammad AbdulMutallab Hatim na soke tab'a kowani mutum, duk wanda ya kashe wani a yanke mishi hukuncin kisa, umarni na bada a matsayin Sarki me rikon kwarya kafin dawowar Malik daga jinya." "Waye ya baka damar rikon kwarya? Karya ne?" Da sauri dattawan da suke goyan bayan shi, suka taso a guje, suka tsaya a bayanshi, tare sa rubuta statements inshi, tambura aka buga a cikin fadar, tare da bisa rabon da ayi irin wannan bugun tamburan tsawon shekaru tari da talatin, a take dattawan fadar suka zube, which mean kingdom din da abin cikinta then accept Maina a matsayin Sarki me rikon kwarya. Ihu Queen Hamidah tayi tana fa in. "Karya ne wallahi baka isa ba " ta bazama cikin masarautar tana ihu da kiran Ummimi. Shi kuwa yana gama abin da zai yi ya juya tare da barin wurin, "Your Highness!" D'aga musu hannu yayi, ya juya tare da cewa. "Baba Galadima ka kula da kome kafin dawowar Malik, ni I'm not belong to here! " Sannan ya karasa gabansu ya ce. "Kun gane, ni ban san kome akan sarauta ba, please kada ku saka min shi domin bani da ra'ayinsa." "But Maina a tarihi kaine Sarkin da ya samu karba, daga fada please stay here you belong to this kingdom." Girgiza kai yayi ya saka kai ya bar su nan tsaye, cikin tsananin kaunarshi, kuma tuni aka saka dokar haramta kisa babu ji babu gani, Ummimi da take jin kamar an cire mata tsoron Queen Hamidah, ta zuba mata idanu. "Kin san abinda shegen danki yayi?" Murmushi tayi ta ce mata. "Ban haifi shege ba, duk abinda yayi ban ga laifinshi ba, gyara yayi akan barnan da kuke aikatawa." Cikin tsannanin b'acin rai ta bar parlour Ummimi, "fisabilillahi da haka kike Ummimi wallahi babu me kara miki iskanci har Malik in ma." Hararan Bahiyyah tayi da ta fito dauke da jakarta. A hanya Maina ya dade kanshi Ammar yana tukin. "Yau kayi magana dayawa." Yadda yake jin kanshi kamar zai rabe yasa shi lumshe idanunshi. " A ina zan sauke su?" Sai lokacin ya bude idanunshi ya zubawa gefen hanya can ya juya tare da cewa. "Nasan ku matsafa ne!" Duk suka sunkuyar da kai, "no kada ku ji wani irin, amma ku sani duk wanda ya mutu yana hanyar shirka Allah zai tabbatar ya dawwma a cikin jahannama kalidina fiya abadan." Ya kara rike kanshi, domin ji yake kamar zai bar gangan jikinshi. "Ku tuba kafin lokaci ya kure muku, sannan ku nisanta kanku da Baihak yau na karbe ku ne domin.bana son jinin da yake zuba a Baihak ya cigaba da zuba, kuyi nisa kada ku dawo domin idan ba tuba kuka yi ba, matu ar nayi ido biyu da ku a halin kuna shirya Ni zan hukuntaku, ka kaisu tashar jirgin kasa a saya musu ticker su tafi rizatu a xan zasu rayu lafiya lau." Haka suka isa tashar jirgin kasa, Ammar ya fito a tare da su, ya musu kome sannan ya koma wurin cire kudi ya cire musu dayawan gaske, ya mika musu. "Inji Magajin Malik." Zubewa kasa suka yi suna godiya. "Gobensa zata yi kyau, al'ummar Baihak sun yi dacen adalin sarki, ka gaya mishi ya mike tsaye domin yaki ne a gabanshi kuma ba zai daina yakin ba, sai ranar da ya daina numfashi, ita yarinyar nan da aka kashewa dangi ya binciko inda take ya bata kariya, domin hakkinsa ne yayi hakan. addaran da zata had'a su ba karama va ce." Gyada kai Ammar yayi ya tsaya dai da jirgin ya bar tashar ya koma motar koda ya gayawa Maina abin da suka ce, watsi mishi harara yayi,.tare da tsaki yana me kwanciya abin da yake damunshi ma ya ishe shi balle ya karowa kanshi wani aikin. Har asibitin suka je, sanin cewa Maina din yana son ganin Malik yasa koda suka isa gaida Malik yayi Ammar ya fita ya bar su. "Ashe ka nad'a kanka a sarkin rikon kwarya." Shafa kanshi yayi sannan ya zauna yana kallon yadda Malik in yake cin apple a nutse. "Har kana da zarran bawa Galadima ajiyar masarautata." Fitowa tayi daga ban dakin daure da rigar wanka. Mikewa yayi ya nufi Malik ya fuskance shi. "Na saka doka, wanda ya ki bi zan gintse kanshi daga gangan jikinshi na rantse da Allah mabuwayin Sarkin da babu irinsa." Ya fa a tare da juyawa ya bar dakin har ya fita ya bude kofar bai shiga dakin ba, ya ce mishi. "Zan zo dawo daukar
Chapter 30 · 0% Book details