← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 115

Sashe 24

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

sosai kanta. Zama tayi tana kallon yadda take dafa magani, kafin ta ce mata. "Kaka yau zan biki cikin fada!" Kallonta tayi kafin ta ce mata. "Kada muje wani abu ya faru?" "A'a babu abinda zai faru." "Kin tabbatar?" "Eh na tabbatar!" Don haka suka cigaba da zama ita kuma tana aza wutar maganinta, domin yau tana son ta samu ganin yadda zata ga princess Khamilah ne, don maganin da ta bata yayi amfani don har Court lady ta gaya mata zata gana da Princess Khamilah.... ...... (Allah ya kai mu Monday zamu yi missing wani sabon drama a garin Baihak domin rikicin yan kifi da Layla zai fara ne next episode gashi zata leka fada #Fish vendor #Abrahman #Wanted #Mai_Dambu [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s *MASU NIMA DAGA FARKO DON ALLAH GA LINK NAN SU SHIGA ZASU SAMU* ```Wannan pagen naku ne Last empress fans Hamidah da Tirsila suna mika godiya ____________________11 MAN'S COLLECTION* *gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata* *Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?* *shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*? *Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*
Chapter 24 · 0% Book details