← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 115

Sashe 80

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wurin aka zamanantar da shi, -- Tun wannan ranar da Maina ya rab'e Layla bai kuma samun lokacinta ba, domin daga baya tattaro kayanta yayi ta koma gidan Aliyyah, sai dai a wannan karon yaga rashin dacewar abinda Aliyyah tayi domin kiri-kiri ta nuna bata bukatar bata son Layla a gidan domin bata shirya ,ganin takaici ba. Abin ya bashi mamaki sannan ya dauke kai yana fa in. ,"Duk yadda kika so sai ki yi." Ganin haka ta bar mishi dakinsa. Tana isa daki ta kira Jasy, ta fara gaya mata sai da ta gama ta ce mata. "Saura sati biyu ku bar Washington DC, sannan kin gaya min kwana biyu bai da lokaci idan ya fita tun safe sai dare saboda yadda kayanku zai bar kasar ko?" "Eh!" "Mahaukaciyar banza sai me don Layla ta dawo gidan?" "Tow yarinyar ai Arniya ce bata sallah!" "Ina ruwanki da ita? Aliyyah ke ba zaki iya sadaukarwa ba ne na wasu matan? Yanzu ya ce kiyi duk yadda kuke bukata kin san zaki sane a zuciyarsa? Haba don Allah ke fa kika ce har tausayi take baki saboda baya samun damar zuwa wurinta a gabanki yake kiranta ya tabbatar mata bai da lokaci idan ya samu zai zo ya duba ta ni ban ga abin tashin hankali anan ba, amma dake baki da lissafi shine zaki lalata yar mutuncinki a idanunsa." "Ban kyauta ba ko?" "Uwar rashin kyautawa, kina nan sai kace baki zauna a class ba, ni yaushe xan auki Layla as kishiya bayan nasan bayana zata bi, duk abinda Maina zai mata bai kai wanda yayi miki ba, sannan yarinyar nan tana girmama Yaranki ke wacce irin mace ce mara lissafi? Na san kishiya ce tana da zafi amma kiyiwa kanki adalci kada ki lalata zamanku!" Sai taji babu dad'i kamar zata yi kuka ta cewa Jasy. "ko kin daina sona ne?" "Wallahi ban daina sonki ba har abada kawai bakinciki nake ji idan kika yi wani abu, sam kina son zuciyarki tana rinjayarki! Ke kawata ce kuma Yar da Mahaifiyata tayi yadda take so da ita ba tare da iyayenta da ita kanta sun ji babu dad'i ba, taya xan daina sonki? Gaya min biyayyar da kika yiwa Mahaifiyata ya isa na kaunace ki har karshen rayuwata, Aliyyah mace nake so ki zama me tsaya akan tafarkin addinin Muslunci, me kokarin kare dukiyar mijinta da duk abinda ya zama nashi, ki nutsu Layla ba abokiyar yinki ba ce shima ba abokin yinki ba ne, ki zama wacce za a girmama don Allah." Yadda Jasy take bata shawara sai da ya sata kuka domin bata zaci haka daga gare ta ba, don haka bayan kuma yarda ta fita wurin Maina ba, ya gaji yana jiran ta kawo mishi abinci, amma ta share don haka ya kira Layla a waya, ta kawo mishi abinci, parlour ta fito ta samu Sanah ce. Kallon sama da kasa tayiwa Layla tare da kallon wayar hannunta sak na Mamanta don haka ta mike tare da nufar Layla zata fauce wayar da wutsiyar idanu Layla ta kalleta cak ya tsaya kamar gunki, ta wuce ya nufi bangaren Maina. Tana isa bakin kofar ta buga kofar shi. "Shigo!" Shiga tayi tana me sunkuyar da kai domin ya fito daga wanka kugunsa daure da towel. "Ki hada min tea mara madara sai ki min koda pancake ne ki kawo min kin ji!" "Tow Papa!" Ta fita a inda ta barta a nan ta same ta don haka ta kalleta tuni ta dawo hankalinta. "Me kika min?" Banza da ita Layla tayi ta shiga daura girki. Ruwan zafin tea ta fara daurawa sai pancake din da ta fara ha awa sai ga Aliyyah Sanah ta kirata. Ranta a b'ace ta shigo kitchen din. Ganin Yadda Layla take hada kome a nutse yasa ta juya zuwa ga Maina. Banke kofar tayi ya dauke kai yana saka kayan shan iska. "Akan me zaka tura min ita kitchen dina? Domin ka zubar min da mutuncina zaka tura yarinyar da bata wuce yar cikina ba, Muhammad me na maka kake son zubda min mutuncina a gaban Yarinyar da ta juya maka lissafi." Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce mata . "Please get out of my sign!" A fusace ta fita ta samu Layla tana soya "Ke uban waye ya baki damar shigar min kitchen?" Cikin sanyin murya ta ce mata. "Papa ya ce na mishi, kiyi hakuri na karasa sai na bar kitchen din!" Ta fada cikin nutsuwa. Abin sai ya bawa Aliyyah kunya yadda yarinyar take nuna bukatar Maina yana sama da nata. "Zo ko fita min a kitchen!" "Layla!" Taji muryan Maina. "Na'am Sultan!" Sai da dukkansu suka girgiza yadda ta kira sunan, murmushi yayi sannan ya ce mata. "je ki kwanta bari na karasa." "A'a ka bari na karasa ladana!"murmushi yayi yana fa in. "A'a jeki kawai!" Yadda yayi maganar a dake yasa ta ta cire hannunta tana me mika mishi sauran kayan aikin ta rab'a gefen Aliyyah zata wuce tayi maza ta rikon hannunta. "Wannan ya zama last warning a tsakanin mu!" "Mum ke fa uwa ce, ina girmama ki jo ba don Sultan ba. Girmanki na daban ne don Allah kada ki kawo reni a tsakanin, kasa magana Aliyyah tayi sai yanzu maganar Jasy ya dawo mata, ta hadiye yawu. Haka Layla ta koma dakinta tana me gyara gadon musamman yadda Nuri ta hargitsa, "ka kawo ta ne don ta ci mutuncina." "Idan muka koma Baihak wuri aya zaku zauna karewa ma kenan!" "Maina." "A'a Muhammad ko!" Shiru tayi saboda ita kanta sai take ganin rashin dacewar abin da tayi yana gama ha a tea din ya wuce dakin Layla da shi, ita aya ne tana game da wayar. Ajiye abincin yayi ya ce mata. "Maimaita abin da kika kira dazun?" Mikewa tayi Zubur jikinta yana rawa ta ce mishi. "Ni fitsari nake ji!" Ta juya zata shige toilet ya cabkota yana fa in. "Tsakaninki da Allah baki yi kewata ba?" Ya d'aga rigar jikinta ya na kallon yar kananun abin da yake yi tab'awa kullum, "sun kara girma dole yau nayi musu ban ruwa!" " a ina? " ta fada a tsorace sake ta yayi ta shige da gudu abinta, anan ya ci abincin har ta fito yana kallonta. Mikewa Yayi zai fita ya ce mata. "Kada ki sake kiyi amfani da wani abu saboda nayi missing inki. Gyada kai tayi tana jin kamar tayi kuka idan wancan abin ranar zai mata yau kan yagata zai yi ba mamaki, haka yasa ta fara matsa kwalla ita dai bata so kuma zata gaya mishi gaskiya. Bai shigo na sai can wurin sha daya domin sai da suka kai ruwa rana da Aliyyah wanda ya kira Jasy ya ce ta gargade ta ko ya san yadda zai yi da ita . "ba sai ka bata na, idan taki kwantar da hankalin ka kwace Yaranka, ka tunkud'o yar iska gida shine shawarar." Jin haka yasa ta nutsu, bayan fitar shi suka fara fada da Jasy. Maina da ya shiga dakin Layla kuwa, wasan tsare suka fara har da yan matan hawayenta, kafin ya kamota ta baya. Ya rungumeta. "Tsorona kike ji?" Cikin shagwab'a ta ce mishi. "Tow Papa ba kai ne kake min da zafi ba!" "Ok yau ba zan miki hakan ba, muje na baki labari!" Ya shiga zuge zip din rigarta t a fito sabal. Sai yar pant da yar brx da ta saka daga nan ya kashe wutar dakin yana mata wani dirty look cikin cute smile ya ce mata. "You know yadda nayi kewarki my ocean?" Girgiza kai tayi jikinta yana rawa. "Oya ki bani kunnenki na baki labarin yadda nayi kewarki!" Zura harshe yayi a kunnenta yana lasa cikin sanyi da nutsuwa, ya gangaro har wuyarta. Rike shi tayi ta ce. "Papa yau kace ba zaka min da zafi ba?" Idanunsa a kumshe ya ce mata. "Babu abin da xan miki kawai ina son nayi enjoy din mood din nan ne!" Da haka ta sake jiki da shi yayi ta sarrafa ta yadda ransa yake so, kafin ya kyaleta domin irin abubuwan da ya mata ita kanta tasan ya d'aga mata kafa sosai, barci suka yi cikin kwanciyar hankali. Da asuban fari ya tashi yayi wanka da yan nafilolin da yake yi, sannan yayi sallah asuba. Yana idarwa yayi addu'o'i ya nufi ban daki ya ha a mata ruwan zafi ya zo ya auketa cak ya Kaita da kanshi ya mata wanka. In fact Maina ya riga da ya dandana Layla bayan sallah asuba shi yasa yanzu da lokacin yayi yake jin zai sake jin nutsuwa irin na wannan ranar. Kuma hasashensa bai zo da karya ba domin tun a ban daki yake yadda yaso da ita har suka shiga dakin kafin nan labarin ya sauya, yadda take kuka da rigima tunda ya zuba mata tsumagiyarshi...... Mata akwai son kara'i da shagali gara Maina yana son abarshi Tafida fa? Baka son mace akan me kake binta cikin dare ka mata fyade washi gari kace Allah ya kawo sanadin rabuwarku Omo Tafida ba zai kashe ni da renin hankalin ba, Maina ya kundume ni da takaici ba, 0472282105 Gtbank ramlat Manga, 500N ga musu sauri su fara bin shi. Arewabooks ina Maraba lale ga masu bukatar a tallata musu Hajarsu 08130269641) [9/8, 9:51 AM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu _________51 Kallon Jasy mijinta yayi yana sauraron abin da take fada mishi sai da ya kama ji tsaf sannan ya ce mata. "Aliyyah tayi arin dauke kanta ba wai shawarar da kike bata ba ne, ita tayi Maina alfarma har ya samu zama da yarinyar da ya aura, ki bar nuna mishi yayiwa Aliyyah alfarma balle har ya samu damar wulakanntatta, sannan ki bani number shi ai itama da gatanta balle yayi tunanin bata da galihu, don ya aurenta akan matsala ba yana nufin yayi ta wulakantatta ba ne, ko ke aka miki haka ba zaki ji dadi ba, ke tayi kokari fa domin wallahi ni ba zan auki wannan lokaci ina hakuri ba gaskiya." Daga haka ya wuce dakin shi, jikin Jasy ne yayi sanyi kamar ba ita ba, kuma tunda ya ce ta bashi number Maina tasan ras zai kira shi sake fitowa
Chapter 80 · 0% Book details