← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 115

Sashe 11

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Duffur black humra* *sandal humra* *white humra* *body milk* *misik humra* *soulmateng humra* *creem kulecca* *basilin kulecca* *makhmariyya kulecca* *turaran wunana* *farce* *Hawi* *halud* *sandal oud* *oud flaxs* *Sandal flaxs* *oud kajiji* *Gabgab* *sandal coconut* *oud Al'arab* *sandal balls* *kindi kayi* *and more.....* *gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar* 09018535968 *muna maraba dakowa saikinzo* __________________ Duk da a rud'e yake jin halin da Ummimi t ke ciki a bakin Queen Hamidah, amma kuma sai ya boye a Kyakyawar innocently face dinshi tare da d'aga kafadarshi. "Matsalarki ce ita da zaki gaya min halin da take ciki? Ko na tambaye ki ne da xaki gaya min halin da Uwata take ciki? Kada na kuma ganinki a gidana!" Cikin madaukakin mamaki take kallonshi, ta juya tana kallon gefe da gefe. "Maina ni kake gayawa magana haka?" Banza da ita yayi y seea tawo ya rufe kofar falon, don bai da lokacinta kashedi ne yayi mata, kuma idan bata ji ba, zata ga abin da zai dame ta, yana tsaye yana jin tashin motarsu. Zuciyarshi ne yaki sukuni don haka ya koma dakin shi wayar landline da yake dakinshi ya gwada kiran Ammar Wazir. "Ammar !" Yadda ya kira Ammar din da wani irin murya me bala'in sanyi. "Na'am Maina are you okay?" "Nope!" Ya fa a cikin sanyin murya. "Maina meke damunka?" "Anyway ko barshi !" "Bana son iskanci da wulakanci, dan iska kasan me nake yi da ka kirani?" Murmushin takaici yayi ya ce mishi. "Tow taure ka duba min Ummimi!" "Oh sorry, tana asibitin masarautar nan." "Me yasa baka gaya min ba?" "Na ga kai idan baka bukaci sanin kome ba, aka.gaya maka gwatsile mutum kake." "But ai Uwa ce!" "Kayi hakuri, me kake so yanzu?" "Ka tawo min da ita!" "Tirkashi ni zaka ha awa jagwal? Salon Malik yasa a min kisar gilla ina zaman lafiyana" "Ok thanks!" Ya kashe wayar, shiru yayi ya rasa waye zai mishi wannan abin, *Abraham* shafa kanshi yayi yasan yaron kusan halinshi daya da Malik, kiran wayar layin Concubine Hidayah yayi, can aka auka. "Wake magana?" "Maina!" "Ranka shi da e, me kake bukata?" "Ibrahim!" "Bari nimo maka shi." Ajiyar wyaar yayi can, kuwa sai ga kiran wayar. Dauka yayi tare da yin shiru. Shima ta bangaren Abraham shiru yayi yana wondering why Maina ya kira shi, can ya katse shirun domin kowa a cikinshi jin izza ya e a ranshi. "Ina da abin yi fa!" "Ai kaine?" "A'a bani ba ne, na gaya maka ina da abin yi." "Duk rintsi duk wuya ka, kawo min Ummimi Scotland nan da three days " daga haka ya katse kiran,. Yasan yaron da bala'in taurin kai kamar Malik, murmushi yayi yana ji a ranshi kamar Ummimi tazo kenan. Bata kuma komawa har abada, tunda abin da Malik da uwarsa suka zab'a kenan. Wayar ce tai kir, ya auka."Amma kasan kasadar da kasani ba abu me sauki ba ne ko?" Gyara zama yayi yana me daura d'aga akan daya ya ce mishi. "Yes so what?" "Ban gane so what ba? How dare zaka sani aikin." "I trust you." Daga haka ya kashe wayar yana shafa kanshi zai iya tun yana yaro takaddari ne me tsannanin son kanshi, ko uwar da ta haife shi bai damu da ita kamar yadda ya damu da takaddirirancin shi ba, kuma yasan Salahudeen ba zai iya mishi haka ba. *** *Baihak Palace* Shiru yayi yana jin abin da emirates counciler inshi suke fada, idanunshi ne ya kad'a jajjur domin wannan ne karon farko da aka fara mishi tuni da abinda. Ya sani zai je ya dawo, tunda har Mahaifiyarshi ta kira ta gaya mishi Maina bai amince ba, yasan dole masu fa a a ji na fadar zasu tadda kayar Baya "Malik Allah ya azurtaka da Yara maza hu u, ka gafarce ni abin da zan fada, amma dole ce ta sa zan fada haka." "Hmmm!" Inji Malik fari Kyakyawar basaraken da yake zaune a gabansu. "Malik, duk cikin Yaranka babu wanda yanayinshi ya tafi daidai da sarki Salahudeen kamar Maina. Sannan masarautar nan tun zamanin baya ake fama da matsanancin rashin hankali, Malik izuwa yanzu Babban danka Maina shine kawai ya kasa haihuwar d'a namiji, wanda sarautar Baihak ba zai yiwu Maina yayi ba, sai yana da Magaji koda kuwa ace mutuwa magajin yayi haka zai saka a bashi rikon amanar alumma. Yau shekaru goma kenan, ka ga ya bar gida without our knowing, ya kamata kayi wani abu." Gyada kai yayi yana jinjinawa, wato dole yayiwa tufka hanci, kafin a fahimci shi ne sanadin barin Maina Baihak. Mikewa yayi ya fita ba tare da ya ce musu uffan ba. * A ranar da Queen Hamidah ta dawo, a ranar Abraham da Ammar suka fitar da ita daga asibitin kai tsaye aka wuce da ita Scotland ita da Bahiyyah. Suna barin garin garinsa Labarin yana fadawa kunnen Malik, ranshi yayi mugun b'aci shi da yake yunkurin sakawa Maina tarko sai gashi Maina ya mishi kofar rago, ranshi ya tab'u don haka ya zuba musu ido. Wasa wasa sai da Ummimi ta kwashe shekara biyu, don har sai da King AbdulMutallab ya tako fa kanshi har Scotland, ranar juma'a tare da rakiyar Lady Ayrah, sun yi kyau sun sha kayan sanyi. Suka shigo gidan tun daga bakin gate na shiga unguwar ya fahimci Maina ya gina kanshi da guminshi, har cikin gidan aka musu iso, lokacin Ummimi tana koyawa Yaran karatu. Sai ganinsu suka yi a falon. Kallo daya Ummimi tayi mishi, jikinta ya fara rawa, murmushi yayi cikin dattako ya ce mata. "Kwantar da hankalinki, nazo naji dalilin da yasa d'anki ya rike min ke ne, idan har shi ba zai zauna da mu ba, akan me zai rike min sarauniyar Baihak?" "Jadda!" Inji Nuriyya tana mika mata apple. "Twins ku gaida Granpa dinku!" Inji Aliyah tana shigowa falon cikin nutsuwa,ta zube gwiwarta tana mika gaisuwa ga Malik. "God bless you, my daughter sai dai ba zaki tab'a zama cikakkiyar Y'ata ba, sai kin haifa min d'a namiji." Cikin kasa da murya ta ce . "Allah ya kawo masu albarka!" "Kin san mace bata mulki." "Please enough!" Aka fa a daga kofar waje, juyawa suka yi suna kallonshi. "Fafa!" "Zan baka zabin ko ka tattaro mu tafi, ko kuma." Ya fa a yana kallon Nuriyya da take jikin Ummimi! Ya dauke ta. "Princess Sainah ko?" Ya fa a yana gyara zaman madubinsa, kamar yadda itama ta gyara zaman nata madubin, haka ma Maina shima madubin ne a saman fuskanshi. "Our bloodline yana da karfi, ko yayya sai ka samu wanda zai gaje mu. Umma ta gaya min Sainah itama kamar mu take tana saka madubi kafin ta bayyana min kanta nq ganta." Yasan Malik mugun takadarri ne, don haka ya sha gaban yarshi tare da maida su baya baki aya. "Ita kuma ta hannuna fa?" Ya amshi apple inta ya gutsira. "Yummy so sweet!" Sannan ya d'aga kai ya kalli Maina irin kallon ido cikin ido. "Baka gaya min hujjar tafiya da matata ba, ni kuma na gaya maka dalilin da zao saka na tafi da little princess Nuriyya! Zan bar Lady Ayrah anan just three days, ka ha a naka ya naka mu koma inda muka fito." Numfashi ya sauke yana kallon Ummimi. "Idan har akwai gaskiya, tow kece ya da ce ki biya abin da ya aikata idan kuma ya bijire min. Ke da Yaran shi zaku fadi yadda kuka ji, zan dawo like this time around." Daga nan ya ajiye Baby Nuriyya ya bar falon, tare da rakiyar Lady Ayrah. Sai da ta kara shi har mota ya ce mata. "Ban kawo ki don lalata min alakata ba, babu ruwanki da kowa ki zauna kafin na dawo na samu labarin da bai min ba, zan hukuntaki." Haka gyada kai sannan tna tsaye har ya bar mansion din, irin wannan arzikin da Allah yayiwa d'anshi kamata yayi ace Maina yana Baihak domin ya gina kasar, ba yazo yana gida turawa ba, yana da kishin al'ummar shi. Yana kishin abilarshi na larabawa. A hankali ta juya ta koma cikin gidan, tana ji kamar tayi kuka tana saka kafarta a falon ta samu babu kowa, an dauke mata logging inta baki aya a falon. Juyawa tayi tana niman koda mutum daya ne ace ta gani bata gani ba, Haka ta shiga jin haushi a ranta, nufar wani kofa tayi, ta shiga wani falo me kyau da tsaruwa. Ganinsu baki aya a falon Maina da Yaran da Ummimi. "Kids ku tafi daki kunji!" Inji Aliyah da ta fito hannunta dauke da tiren ruwa, ta ajiye a gaban Maina. "Khamilah ina zan ajiye kayana?" Cikin kad'uwa Aliyah take kallonta, tana son zata yi magana amma Maina ya mata alama ta bar falon. Juyawa tayi zata fita, Ummimi ta ce mata. "Muje na kai ki!" "Ba a gidana ba" "Kamar ya Maina? Idan ba a gidanka ba a ina zata zauna!" Inji Ummimi, "oho amma ba a nan ba!" "But Maina me yasa ka tsane ni ne? Ni fa matar Babanka ce?" Kamar zai magana sai ya fasa, "Concubine dai, sai dai ki kare a kunyanga matar Malik Ummimi ce!" Inji Prince Haisam auta, yadda ya shigo yasa Ayrah ta kalle shi, sannan ta fashe da dariya. "Kai har kana da bakin magana? Maybe ba a gaya maka cewa." "Ya isheki!" Ya daka mata tsawar da sai ta ta razana, su twins da suke dakinsu, sai da kowacce ya nutsu domin karfin tsawar Maina da ya ratsa gidan har zuwa dodon kunnensu. "Ka kaita BQ!" "Ni ce xan zauna a bq?" Ta nuna kanta. "karya kenan wallahi da duka pride dina da aura dina na kare a BQ kayi karya Muhammad Maina sai dai Khamilah ta tafi can, ni na zauna a inda take na gaya maka." "Ya isa haka muje ki sauka a dakina," inji Ummimi din wallahi Jarabar Malik akan wannan Kwarkwaran me kama da cillaakowa, don ta kashe rikicin kawai Ummimi ta kwaso har kayanta, bakinciki yasa Maina barin gidan da gangan Malik ya barta yasan idan yayi haka wani wutar rikicin zai kunno, tunda yasan ai budurwar Maina ce, kuma kawar matar Maina, amma ya barta. Tunda Malik yazo Ummimi take rarrashin Maina, Bahiyyah tana makaranta
Chapter 11 · 0% Book details