Sashe 44
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ta rungume ta, itama ta rungume ta. "Didi kiyi karatu kin ji, domin bana son ana kaini allura." "Shi kenan!" Haka suka yi ta hiran yana bakin kofar yazo duba Nur din. Can da ya gaji da jin shirmensu. Ya shiga tare da kallon Nur. "Fafa!" Ta mika mishi hannu, daukata yayi Layla ya juya zata fita. "Suna jiranki a mota!" "Na'am!" Ta fa a tana me diririce kamar zata tsaya sai kuma ta fita wajen, ta koma akinsu ta shirya tsaf ta fita da sauri. Sainah tana gaban motar, sai ta rasa yadda zata yi domin asalin rashin mutunci take mata, haka yasa bata son zama da ita, ganin ya fito Sanah ta gyara zamanta tana me nutsuwa. Domin tasan bai son rashin kirki., Shiga Layla tayi zata zauna ta ce mata. "Dalla can timkiya kawai!" Bata rufe baki ba, Sainah ta ce mata. "Haba don Allah meye haka?" Shigowar Maina yasa suka yi shiru, har suka fara tafiya ya kalli Sainah cikin kulawa ya san halin kowannensu, don haka ya ce mata. "My lady da magana ne?" Ya tambaye ta, gyara zama tayi ta leka baya n motar shima ta mirror din motar ya ga yadda Layla ta makure a jikin kofar motar, ga Sanah ta bararaje abinta kamar tana gidan Ubanta, "wannan wani irin zama ne?" Da sauri ta gyara zaman, tana zare idanu. "Be careful!" Ya fa a a tsawace, har suka isa makarantar, tana darare daga ita har Sanah domin ya juya ya wurgawa Sanah mugun kallo yasa ta nutsu, suna isa cikin makarantar ya wuce da ita har office din shugaban makarantar, aka bata uniform da jaka da text books da sauran abubuwan makaranta. Shugaban karantar ya ce mishi. " zamu kaita a mata gwaji idan ta wuce zamu san ajin da ya da ce da ita." "Tow!" Ya kalle ta a fakaice ya ce mata. "Na kawo ki nan, kada ki bani kunya." "Naji!" Sai yaji kalaman bata mishi ba, duk har zai yi magana ya tuna da maganar shi da Hafsatul ikram, jinjina kai yayi gaba ita tana bayanshi, rike kayan tayi tana shafa sarkan wuyarta. "me kike bukata?" Kamar zata yi kuka ta ce mata. "ban san kome ba!" Shafa kanta Kalya tayi tana murmushi ta ce mata. "zaki iya kome daga yanzu!" Ta koma cikin abin wuyar. Wani Office ta shiga ta bi bayanshi. Tana shiga aka nuna mata wurin zama, yana tsaye yana ta addu'ar kada ta kwafsa domin yasan dai ba ta da wani background na Education program balle yace tana sane da wani abu da zata iya karban kanta sai ji yayi Malamin ya tambaye "what is a noun?" Gabanshi ne ya fadi yana me jin kamar zuciyarshi zata diro ya bude bakin shi zai magana ba tare da yayi zaton zata iya ba ya tsinkayi muryanta har .............. *Assalamu alaikum* *Yau mu tafe ne da hadaddun kayan na musamman domin maza da mata na. M Zeey Kamshi da kayan Mata M ZEEY KAMSHI DUNIYAR KAMSHI DA KAYAN MATA TA KAWO MUKU KAYA MASU KYAU DA INGANCI DUK ABINDA ZAKU GANI KO KU JI NAYI AMFANI DA SHI NE YES TASTE AND TRUST BA KARYA KAYANTA NA MUSAMMAN NE* *INFECTION SET FULL* sanyi black big 8k Brown 2500 Sithbath 2500 Zuma 2500 Garin tea 1500 Price 17k instead of 30k *HALF INFECTION SET* sanyi Brown small 2500 Sanyi black small 2500 Garin tea 1500 Zuma 2500 Garin sithbath 2500 11500 instead of 20k Sannan maganin sanyi ba Sai kinada infection zakiyi amfani dashi ba Dole ne ga KOWACE mace maganin sanyi ya zama daya daga cikin abinda ba a rasata dashi a gidanta sannan kuma AMARYA MAI JEGO WACCE ZATAYI KOME Dolene kiyi amfani da maganin sanyi kafin ku hadu da miji wannan Dole ne indai kinason kiji dadin muamala da miji Duk amaryar da aka kaita dakinta batayi amfani da maganin sanyi ba toh tabbas tayi babban kuskure hakama duk Mai jego data haihu har ta Bari tayi arbain suka Hadu da mijinta batasha magani sanyi ba itama ta tapka babban kuskure Mai jego bayan haihuwa duk wata ni'ima Taki ta dauke duk wata shaawa Taki ta dauke Dole Sai kin sake yiwa KANKI service danki dawo daidai Kiji Ana tinda na haihu ya canzamin yana wulakantani ba Dole ba Yar uwa yajiki ba teste...... *BRIDAL PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza Amarya 30k Infection set 30k Amarya set sweet and wet 30k Total 90k *BRIDAL PACKAGE PROMO PRICE* Kaza Amarya 20k Infection set 17k Amarya set sweet and wet 25k TOTAL 62K *MAI JEGO PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza 20k Ciccibi 5k Infection set 30k Sweetness,wetness and tigtening package 25k Total 80k *MAI JEGO PACKAGE PROMO PRICE* Kaza 15k Ciccibi 3k Infection set 17k Sweetness wetness and tigtening 20k TOTAL 55K *STARTER SET* tsumi 2k Ladies malt 2k Zuma 2500 Gumba 3500 Sanyi black 2500 Tafi budurwa 2k Gagarabadau 3k Kujera Dan masti 1k Dan kwal uba 2k TOTAL 20500 INSTEAD OF 28K *MEN SET* Sanyi black 2k Men solution 2k Emergency 1500 Garin tea 1500 AYu oil 2500 Yaji maza 2k Chocolate 3500 Zuma 2500 TOTAL 17500 *GIGITA MAI HOUSE NORMAL PRICE* 1 tsumin goron Tula 3k 2 Miracle Zuma 3500 3 Sallata 7K 4 libido booster 4k 5 gagaraba dau 5 6 fala fala 5k 7 Dan kwal uba 3500 8 Emrgency gumba 1500 9 Submission 5k 10 tafi budurwa 3500 11 Attractive perfume 6k 12 kujera Dan masti 2k *TOTAL 51500* *GIGITA MAI HOUSE COMBO PROMO PRICE* 1 tsumin goron Tula 2K 2 Miracle Zuma 2500 3 Sallata 4500 4 libido booster 2500 5 gagaraba dau 3K 6 fala fala 3500 7 Dan kwal uba 2K 8 Emrgency gumba 600 9 Submission 2500 10 tafi budurwa 2K 11 Attractive perfume 4500 12 kujera Dan masti 1K *TOTAL 34500* Kayan M Zeey buje jagab [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu *MASU BU ATA DAGA FARKO DON ALLAH SU SHIGA LINK ABUBUWA SUNA MIN YAWA GA CIWON IDO GASKIYA BA ZAN IYA BADAWA DAGA FARKO BA TA PRIVET KO GROUP LINK CHANNEL GASHI NAN IDAN KA SHIGA ZAKA SAMU DAGA FARKO PLEASE joining Last Empress https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s _________________ *MAN'S COLLECTION* *gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata* *Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?* *shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*? *Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*