← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 115

Sashe 27

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

juyawa kanta."jikin nan yayi min kankanta, amma ita ce zababbiyar!" "Haka yake, amma dole a nisantatta ga wannan yankin domin rayuwarta." Murmushi tayi tana kallon shi, ta ce. " Ba zaku iya bata kariya ba, a cikin masarautar za a bata kariya, duk wanda yayi arin bata kariya zai zama sadaukarwa ne." "Shugabata, na bada rayuwata domin ita!" "Albarka zata zagaye rayuwarka baki aya." Tana fadar haka, Layla ta tafi zata fadi ya tare da tsafin shi. Ya wuce da ita wani tsohon gidan, ya kwantar da ita. Shigowa wasu mutane suka tare da kallonshi. "A ina ka samo yarinya?" Inji wani tsohon. "Irinaya wannan ita ce, yar sakon da aka tabbata da zata zo, ita ce zata zo gata nan na samo mana ita." "Ahmar ina tsoron kada a samu matsala." Kallon daya da bai kai su ba, ya ce mishi. "Darha bana tunanin haka zai faru domin da idanuna na ga Uwargijiya Fai a tare da ita, jiya Uwargijiya Bais domin har tsuntsuwarta na gani. Yau kuma na ji haka ne yasa na fita, kada ku janyo mu rasata karshen Baihak ne yazo." A ranshi Darha bai yi na'am da Layla ba, don haka yaji a ranshi dole yai wani abu. Domin kuwa idan ya sake shi ba zai samu yadda yake so ba. Karfe hudu na yamma jirginsu Maina da Auta tare da Bahi ya iso birnin Baihak, Ammar yazo ya dauke su, anan yake jajjantawa juna, abin da ya faru tun da suka fara magana ko da wasa Maina bai ce musu cikanku ba, domin babu abinda ya dame shi. HKa suka isa Masarautar har kofar villan Malik aka kai su, yadda ake ta kai musu gaisuwa, sauran ke amsawa ban da shi da yake wani tafiya, cikin izza da Kasaita, hannun shi dukka biyu a cikin aljuhun wandonshi. Ya kara girma da cika idanu, ga wani nutsuwa da ya zagaye shi. Kamammiyar fuskarshi me cike da kwarjini da haiba ya kara mishi iko da daukaka. Lokaci guda ya dawo Crown Prince din shi, yana gaba Ammar yana bayanshi, Haisam da Bahi suna take mishi baya, koda suka isa first parlour bakidaya emirates counciler suka mike tare da zubewa, a lokacin da yawan yan fadar sun ji a ransu ina ma da Malik zai mutu shi da Queen Hamidah, sun san matukar Maina ya haura karagar ba za a samu matsalar da ake samu ba, don sun san za ayi mulkin Muslunci ne. Yayinda wasu suke ganin sam Maina bai dace da Mulki ba, domin babu meyiwa Mulki kama karya, sannan ba don halin da Babanshi yake ciki ba, ko Baihak ne zata kama da wuta ba zai tab'a zuwa ba, dan banza yaron basu san me yasa yake da mugun girman kai ba, dan banza wannan da uban yana ji da shi ba a san yadda zai iyawa mutane girman kai ba,duk yadda suke gaishe shi hannu kawai ya d'aga musu, masu ra'ayinshi kuwa ba karamin burge su yayi ba, yayinda wadda basu shi suke jin haushinsa. A har cikin turakar Malik ya isa, a parlour da su Ummimi suke tsaya duk suka tsaya, Mikewa Queen Hamidah tayi zata tare shi, wani irin kallo yayi mata, yasa jikinta yayi sanyi ta ce mishi. "Masu magani suna iya kokarinsu ne!" Banza yayi da ita ya tura kofar, ya shiga cikin dakin ya nufi inda yake, ya ture duk abin da suke mishi ya kura mishi idanu yana hango kowani lokaci zai iya mutuwa, bai san lokacin da ya dauke shi yayi cak yayi hanyar waje.....(wannan scene ya tab'a heart ina tsakanin da da mahaifi sai Allah, Allah ka jikan Iyayenmu baki aya #father&son #Magicalworld #Destined #Mai_Dambu [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu __________________13 *MAN'S COLLECTION* *gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata* *Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?* *shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*? *Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*
Chapter 27 · 0% Book details