← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 115

Sashe 46

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ce mata. "Yayi kyau!" Bai kuma magana ba, haka suka watse a falon gidan suka hadu da Layla da Bahi da basu nan, rike da kaya niki-niki. "Aunty wai bikinki fa aka saka sai lokacin da zamu koma makaranta ina laifin a yi yanzu da muke hutu!" "Eh ni ma abin bai min ba!" Suka juya suna kallon Bahi da tayi banza da su. Dariya suka saka mata ta juya tana kallonsu "kun mai dani Ummimi kenan!" Tsaki Sanah tayi tana bangaje Layla, dariya Sainah da Bahi suka saka dake tana jin haushin Layla, tana juyawa ta fisgo gashin kanta Layla da yake reto a kafadarta wanda ya sha gyara a fitarsu nan, ai kuwa saboda mugunta da jin haushi dai da ta fisgo mata ganin, ihun Layla da marin da Bahi ta kaiwa Sanah bai saka ta sake gashin ba, sai da ihun yayi yawa ne, Maina ya fito wani irin takaici ne ta lullube shi, yana zuwa ya banbanre mata hannunta ya murde, sai lokacin jikinta ya fara rawa, don ta raya a ranta b zata tab'a sake gashin ba sai ta cire a fatar kan Layla. Yadda ya murde hannun yayi ta kifa mata mari,tun tana ihu da rokonshi har ta koma ta zube a jikinshi. "Kyale min Y'a akan baiwa zaka kashe min Y'a, wallahi sai ta bar gidan nan ko ni na bar maka gidan." Inji Aliyyah tana kwace Sanah daga jikinshi. "Idan kinso kada ki dawo don Allah,na bar Asalina saboda ba zan iya jure zalunci da mugunta ba, taya zan haifi yar da bata dauki mutum da daraja ba? Kashe musu Y'a zata yi?" "Wallahi sai ta bar gidan nan." Dariyar Ayrah ta ji wacce take dauke da katon ciki kamar randa ta ce mata. "bana gaya miki ba, ke baki kai wacce zata iya zama da Maina ba saboda baki da tarbiyya kin lalata mishi yarinyar da rashin mutunci. " "Fita mana a gida algunguma!" Inji Bahiyyah,. Kai a ranar ba karamin rikici aka yi a gidan ba, rikicin da Aliyyah ta bar gidan da Sanah da Nuri darling, Ita kuma Bahi Ummimi ta umarceta da ta maida Layla wurin Hajja, kafin kome ya lafa, aka bar gidan daga Auta sai Ummimi da Sainah sai kuma Maina da bai san Layla bata gidan ba. Kwanan Aliyyah biyu Babanta da Mamanta da Maman Jasy, suka taso ta agaba, suka mata wankin babban bargo, tare da tir da tarbiyyar da tayiwa Sanah, wacce take wurin Jasy. Hakuri sukayi ta bawa Maina da Ummimi, tare da cewa ga Nuriyya tunda suka tafi ciwonta yake ta shi, abin tausayi sai kiran Didi take- a can kuwa Masarautar su Ummimi Sultanah Dilshah Khatoon ta cika fam ta batse sai bala'i take tana fa a, ita za ayi wa rashin mutunci. Ta kira Ummimi ta mata zagin tsamar miya, sannan ta ce idan ta isa da Maina ta turo mata shi ita zata yanke hukumcin da ya dace da su tunda har Aliyyah zata saka Sanah ta kashe mata Yarinyar da ba ruwanta......... *Assalamu alaikum* *Yau mu tafe ne da hadaddun kayan na musamman domin maza da mata na. M Zeey Kamshi da kayan Mata M ZEEY KAMSHI DUNIYAR KAMSHI DA KAYAN MATA TA KAWO MUKU KAYA MASU KYAU DA INGANCI DUK ABINDA ZAKU GANI KO KU JI NAYI AMFANI DA SHI NE YES TASTE AND TRUST BA KARYA KAYANTA NA MUSAMMAN NE* *INFECTION SET FULL* sanyi black big 8k Brown 2500 Sithbath 2500 Zuma 2500 Garin tea 1500 Price 17k instead of 30k *HALF INFECTION SET* sanyi Brown small 2500 Sanyi black small 2500 Garin tea 1500 Zuma 2500 Garin sithbath 2500 11500 instead of 20k Sannan maganin sanyi ba Sai kinada infection zakiyi amfani dashi ba Dole ne ga KOWACE mace maganin sanyi ya zama daya daga cikin abinda ba a rasata dashi a gidanta sannan kuma AMARYA MAI JEGO WACCE ZATAYI KOME Dolene kiyi amfani da maganin sanyi kafin ku hadu da miji wannan Dole ne indai kinason kiji dadin muamala da miji Duk amaryar da aka kaita dakinta batayi amfani da maganin sanyi ba toh tabbas tayi babban kuskure hakama duk Mai jego data haihu har ta Bari tayi arbain suka Hadu da mijinta batasha magani sanyi ba itama ta tapka babban kuskure Mai jego bayan haihuwa duk wata ni'ima Taki ta dauke duk wata shaawa Taki ta dauke Dole Sai kin sake yiwa KANKI service danki dawo daidai Kiji Ana tinda na haihu ya canzamin yana wulakantani ba Dole ba Yar uwa yajiki ba teste...... *BRIDAL PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza Amarya 30k Infection set 30k Amarya set sweet and wet 30k Total 90k *BRIDAL PACKAGE PROMO PRICE* Kaza Amarya 20k Infection set 17k Amarya set sweet and wet 25k TOTAL 62K *MAI JEGO PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza 20k Ciccibi 5k Infection set 30k Sweetness,wetness and tigtening package 25k Total 80k *MAI JEGO PACKAGE PROMO PRICE* Kaza 15k Ciccibi 3k Infection set 17k Sweetness wetness and tigtening 20k TOTAL 55K *STARTER SET* tsumi 2k Ladies malt 2k Zuma 2500 Gumba 3500 Sanyi black 2500 Tafi budurwa 2k Gagarabadau 3k Kujera Dan masti 1k Dan kwal uba 2k TOTAL 20500 INSTEAD OF 28K *MEN SET* Sanyi black 2k Men solution 2k Emergency 1500 Garin tea 1500 AYu oil 2500 Yaji maza 2k Chocolate 3500 Zuma 2500 TOTAL 17500 *GIGITA MAI HOUSE NORMAL PRICE* 1 tsumin goron Tula 3k 2 Miracle Zuma 3500 3 Sallata 7K 4 libido booster 4k 5 gagaraba dau 5 6 fala fala 5k 7 Dan kwal uba 3500 8 Emrgency gumba 1500 9 Submission 5k 10 tafi budurwa 3500 11 Attractive perfume 6k 12 kujera Dan masti 2k *TOTAL 51500* *GIGITA MAI HOUSE COMBO PROMO PRICE* 1 tsumin goron Tula 2K 2 Miracle Zuma 2500 3 Sallata 4500 4 libido booster 2500 5 gagaraba dau 3K 6 fala fala 3500 7 Dan kwal uba 2K 8 Emrgency gumba 600 9 Submission 2500 10 tafi budurwa 2K 11 Attractive perfume 4500 12 kujera Dan masti 1K *TOTAL 34500* Kayan M Zeey buje jagab [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s Ga link nan domin ragewa juna aiki, don gaskiya idan kaga ban baka ba, kada ka ji ba dadi ga link nan _______________25 Fatan alheri gare ku mutanen kirki da kuke ara min kwarin gwiwa akan Layla da Hamidah ___________________ Ya san Salahudeen ba zai tambaye shi Layla ba, amma wancan me baki kamar tsutsa sai yayi mishi rashin mutunci. Don haka ya kare hade rai tam kamar yaga mugun abu, bai gama nazarin abinda zai kare kanshi ba. Ammar ya d'aga mishi gira yana shafa gemunshi irin na tattaun yan iskan abokai. Kicin-kicin Maina yayi ya hade giran sama da ta kasa, ya wuce Layla tana bin bayansu, sai gaishe shi al'umma suke domin basu kawo zai zo ba, ganin yadda ya bar garin dutse a hannun riga. "Man ina ka samu yar cillakowa?" Banza yayi mishi domin yadda yayi maganar iya shi kawai zai ji shi. "Yarinyar zata yi zafi nan gaba, don Allah ka bani ita na ajiye nayi kiwonta!" Nan ma bai ce mata uffan ba, har suka kusan shiga fada. "Salahudeen ka wuce da ita wurin Ummimi!" "Tow!" Ya fa a yana juyawa fuskar shi a sake ya ce mata. "Muje ta nan!" Haka ta cigaba da binshi zakwai-zakwai kamar rakumi da alaka. "Wai kaga yan madaidaiciyar mazaunai kuwa?" "Dan iska bunsuru, taure kawai." Abin da yake son Maina ya fa a kenan ya kwashe da dariya, yana fa in. "a cire wasa ina sonta. Zan yi kiwonta wallahi." Juyawa yayi a gajiye, ya ce mishi. "Tayi kama maka da kaza ne ko yar akuya da zaka fara halinka? Yarinyar nan sa'arsu yan biyu ce to!" "Kai haba? Kaga kuwa sai na cancare da diyata ya gida bai koshi ba a kaiwa dawa Ni na zata ma baiwa ce!" "Tow ba baiwa ba ce, Hajja ce ta barwa Nur ita banza kawai." "Wai ban isa ba wallahi, in dai kayan Hajja ce ko ishirwa zai karni gara na bar ta nan domin a banza zata iya kwafsa min!" Ya fada cikin kalar tausayi. Suna shiga cikin fada suka zube a gaban Malik da sauran mutanen. "Masha Allah, Maina ya girma!" Akwai soyayyar Maina a ran Malik amma ganin yadda yake wofatar da lamarinsa ya rungume niman duniya da Uwarshi yasa ya watsar da shi amma ko cikin Yaranshi, ai soyayyar Maina daban ne. "Da fatan mun same ku lafiya!" "Alhamdulillahi!" Inji Halifa Abu Ammar yana murmushi, yana hango yadda future King da Kuma Wazir dinsa suke zaune zaka fahimci akwai alaka me girma da daraja a zamansu. "Ya hanya? Ya kuma me jikin? Malik ya amsa gaisuwar Magajin Baihak." "Alhamdulillahi suna lafiya! Duk suna gaida ku." Ammar ya amsawa Babanshi tunda shi ya amsa gaisuwar da Maina yayi. "Allah ya muku albarka!" Inji Halifa Abu Ammar, "Amin Ya Allah!" Shiru suka yi domin sun ji Malik ya gyara muryanshi. "Ammar ashe kun fara aiki da World bank?" Cikin girmamawa ya ce mishi. "kullum da albarkanku muke kwana muke tashi, shi yasa nasara da daukakar Ubangiji yake zage damu, Muna godiya da samun iyaye irinku, Alhamdulillahi mun dace a babban mafarkinmu na niman aikin a bankin duniya. Mun gode da samun mu a iyaye na gari mun gode da addu'arku a gare mu, Allah ya baku sama da abinda kuka bamu na farinciki da tarbiyya da samar damu ta kyakkyawar hanya." Tabbas shi da abokinsa mafarkinsu ya tabbata na samun Yara nagari, yana daga cikin tarbiyyar da masarauta take na bawa Yara tarbiyyar rayuwa da godiya ga na gaba da su, sannan su nuna duk abinda suka samu ta sanadin iyayensu suka samu. "Malik ya amsa godiyarku, Allah ya albarkacin rayuwarku." "Amin Ya Allah!" Tunda suka fara magana tun bayan gaisuwar da yayi kanshi a sunkuye bai d'ago ba, kuma yana jin yadda Malik din yake kallonshi fir yaki d'ago kai. "Naji ance da wata yazo yana da ra'ayin tara iyali ne yanzu?" Da sauri ya d'ago kai yana lashe bakinshi ya ce bude baki zai magana Ammar yayi maza ya ce mishi. "yar abokin Ashraf na kasar Jordan ce, Gimbiya Fatima Ani Khatoon." "Masha
Chapter 46 · 0% Book details