Sashe 89
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
barci. Tana zaune tana cin abinci ya shigo. Kallon yan kwailayen kirjinta da suka ciko yasa shi matsawa kusa da ita. "Me ake turawa!" "Abinci!" Ta fada tana murmushi. "Kuma ni fa;" "Muci sai na karo!" Hannu ya saka suka cigaba da ci, kamar zasu cinye juna. "Laylatuna ina jin ishirwa." Mikawa tayi zata nufi waje kawo mishi ruwa. Rikota yayi ya ce mata. "Ke nake so! Ke nake bukata." "Amma kwana uku da kayi babu ni baka yi barci ba ne?" "Ai kema shaida ce!" Suka kurawa juna idanu, kafin ta janye nata tana murmushi. "Gaskiya na gaji ka tafi wurin wacce take sonka ni ai!" Janye flat din yayi ya fara birkita mata lissafi. "Amma me yasa ka yarda ni bana sonka?" "Saboda daga bakinki kalaman suka fito!" Ya fada yana gyara mata kwanciya, inda ya shiga aikin lada da raya sunnan ma'aikin Allah. Wayyo lallai Maina yayi kewar kwasar gara, abin ka ga mace me karamin ciki sai gashi nan ta gama hauka mishi lissafi kasa jurewa yayi zai kurma ihu ta toshe mishi bakinsa. Saboda nutsuwa da ya samu har da hawaye domin kuwa ya kwana biyu bai yi kodumo ba, yau da ya samu har kusan sha biyu yana makale a jikinta. Sai da ta gaji lis ya kyaleta. Yana murmushi. Da kanshi ya ha a mata ruwan zafi tayi wanka tun a bayin ta fara barci ya fito da ita ya gyara mata jiki da gadon. **Karfe uku saura, wai tana zaune aka bude kofar dakin. Mika mata wani abu aka yi yana motsi ta bu e baki zata yi magana sai ga Aliyyah ta kwace tana fa in. "Ke kome sai kin kwace min." "A'a kada ki karba yarda shi." Ta fada da karfi da yasa Maina bude idanu, ganin tana kiciniyar kwacewa daga jikinshi yasa shi rungumarta. Ya shiga karanto mata addu'ar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, ya kwantar idan yaro yana barci ko yana mafarki. A hankali ta sauke ajiyar zuciya. "Ban so haka ya faru ba!" Daga nan tayi shiru, tuni barci yayi gaba da ita sai da ya farka yayi sallah dare yana zaune aka kira assalatu, ya tafi masallaci. Yana dawowa ya wuce wurin Layla. Tana barci ya tashe ta, tayi wanka ya bata tea me kauri, tana sha ya hauro gadon. Kamo hannunta yayi ya daura kan Baihak dinsa. "Tana bukatar uwar dakinta." Ajiye kofin tayi tare da nufar shi tana cire towel dinta. A hankali ya ware idanunshi a beautiful jikinta, cire jallabiyar yayi ya wurga ya daukota ta zauna akan cinyarsa. Wata miyar sai a makota. Kafin wani lokaci Maina da Layla, sun kashe junansu da kauna me karfi wanda idan ba mutuwa ba babu wnada ya isa raba su, a hankali ya janye ta tare da kwantar da ita saboda yadda jikinta ya dauki zafi. Yabi bayanta ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya. Daga barci yayi gaba da su. A bangaren Aliyyah tun tana saka idanun ganin Maina har ta hakura babban abinda ya bata mamaki ba dai a bangaren Ummimi yake tarayya da Layla ba, indai haka ne tabbas kaunar da Maina yakewa Layla ba na wasa ba ne. Haka ta zauna har zuwa rana, duk da akwai hidimar da za ayi amma Maina bai fito ba, haka yasata kuka sosai. Ta shirya ita da Yara suka nufi bangaren Ummimi. Ta zauna a falo tana jiran fitowar Maina, su kuwa tsuntsayen kauna basu fito ba sai karfe biyu saura fess suka fito sai zuba kyau suke. A daidai lokacin Bahira da wasu mata suka kawo kyauta wa Layla sai dai wani lokaci addaran mutum tana biye da shi, koda kuwa baka shirya mishi ba, aikuwa abun da ya faru kenan, domin Aliyyah ganin sakon da aka kawowa Layla ta saka hannu ta amsa tana hararan Layla da Maina. "Zubar da kayan kada ki rike!" Layla ta fada da karfi tare da nufar Aliyyah. Rike hannunta Maina yayi. "Dakata!" Kamar zata yi kuka ta ce mishi. "Zai shafi lafiyar cikin jikinta ne!" Ware idanu yayi tare da kallon Aliyyah da ta juya da kayan ko kula su bata yi ba, kallon Layla yayi yana fa in. "Ba zata gane ba, ki kyaleta." "Sultan kasan ina gani ko?" Turata dakin yayi ya ce mata. "Yes i know!" "Tow tun jiya nayi mafarkin haka!" "I know!" "Sultan cikin jikinta!" Hannunshi ya kai kan cikinta yayi murmushi ya ce mata. "Allah ya kare min Ummimi karama babu abin da ya same ta, don haka ki kyale kome a wurina." Dakyar ya rarrasheta ya fita ita kuma duk ta damu da kanta kamar ita tayi ba dai-dai ba, haka ya nufi bangaren Aliyyah ya samu tana bu e kayan Jasy a gefenta, kwashe kayan yayi ya fita da su bai tsaya ko ina ba sai bangaren Queen Hamidah, ya watsa mata harara yana nuna ta da yatsa. "Kika sake wani abu ya sami matana wallahi billahi azim sai na baki mamaki kuma sai na tona miki asirin tsafin da kike aikatawa a masarautar nan!" Daga haka ya saka kai zai fita ta ce mishi. "Na rantse da Allah sai na shafe labarin ka!" "Labari na ba shafafe ba ne, amma ni zan gayawa Malik cewa mahaifiyarshi Ummu-hani tana raye a can birana!" Sake kofin hannunta tayi tare da mikewa jikinta yana rawa. " a ina ka jiyo wannan tatsuniyar!" " A inda aka binne tatsuniyar!" Daga haka ya bar parlour din, lokacin da ya koma ya samu kome lafiya cikin fada da bai san yana da ita ba, ya rufe Aliyyah domin tana bukatar fada haka, har sai da yaji ya gaji ya barta ya kuma tabbatar mata babu ruwansa idan wani abu ya faru da ita tunda bata jiran kanta." . A ranar da yamma walima aka yi wanda ya ha a mutane da dama, sai dai kuma tunda aka fara walima, an cika makil Tirsila suna bayan Queen Hamidah, Maina ya kawo Layla yadda ta sha kwalliya yasa Tirsila bata gane ta ba, sai dai yadda take yawan jin Jamima a ranta idan ta kalli Layla jikinta ya fara rawa, har aka tashi taron jikinta bai daina rawa ba. Sai dai tana tsaye Haeda ta iso da wata mata suka gaisa, anan Tirsila ta gano kome Tabbas Layla ce.."Queen Hamidah! Yarinyar can ce matar Maina da ake bikinta?" "Eh ita ce!" "Tabdijam!" "Wani abu ne!" "Jikar Jamima ce ita ce Layla da aka kashe kakarta, yar Jafar da Kalfana da muka tashi ruhin Rihanna a jikinta. Kina tsammanin zata shigo rayuwarshi ne don kanta? Tow wannan mutuwa ce ta shiga rayuwarku!" "Tsoronta kike ji?" Girgiza kai tayi tana me runtsa idanunta. "Jinin da zai zuba a Baihak na hango ba tsoronta nake ji ba, sannan masu iya magana sun ce ka kiyaye dawowar Makiyin da ya gudu don ceton ranshi dawowarsa ba zata yi kyau ba." Daga haka ta bar wurin. Ta nufi wurin Layla. "Layla Jafar Zafir!" "Tirsila!" Ya fada tana murmushi. "Me ya dawo dake bayan kin gudu!" Dariya Layla tayi tana fa in. "Wai ni? Tab waye ya gaya miki ja da baya ga rago ba tsoro ba ne sabon shiri ne, tirsila ki gudu don ceton ranki, ko gudu domin ki tayi cikin aminci da salama, ki gudu domin ki kai labari gaba. Idan kika bari na farka tirsila zan ta binki har sai na isar dake wagaduwada! Ki gaya mata sakon da ta turo bai isa inda ya dace ba, ta tabbatar ya isa inda ya dace sai na cinye namarta danye na shanye jinin!" Matu ar rzanaa tirsila tayi domin a duk lokacin da irin haka ya faru har mutum ya ce zai cinye namar mutum danye ya shanye jininshi tabbas lamarin yana kusa da tashin hankali. Juyawa tayi wurin Hamidah ta ce mata. "Lallai ki saka Maina ya sake ta, domin ta shigo cikinku bai zama lallai ku rayu ba!" "Dole na saka shi kuwa." Abin kamar wasa karamin magana ta zama babba, haka tashi taron da dare kuwa Queen Hamidah ta kira Malik dake Lokacin da abin ya faru yana asibiti, bata gaya mishi ba amma shi ya bada umarnin a shafe wagaduwada. Don haka cikin hikima tayi ta kawo mishi abin da ya faru sannan ta dasa aya da cewa yarinyar tana masarautar nan ta dawo min fasa inda take tare da Maina domin ita Maina ya aura....... ```ALHAMDULILLAHI NAGODE SOSAI ALLAH YA BADA LADA, NA GODE (GAMU SU BUKATAR SHIGA WAIT-LIST FAKA-FAKA OOOO 500N ne a tab'a ni ta wannan number 08130269641 )``` [9/20, 11:28 AM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu __________58 "Me kike so kenan?" Malik ya fada yana warware rikicin da yake hangowa. "Ka tabbatar Maina ya rabu da ita domin mutuwa ce Yarinyar." Murmushi yayi yana fa in. "A wannan takin ba zan ruguza rayuwar Maina ba, domin yana son yarinyar fiye da rayuwarshi. Mother ki nime wata hanya amma ban da wannan domin ba zan iya ruguza mishi rayuwarshi ba" duk yadda Queen Hamidah taso Malik ya bata hadinka amma yaki asalima juya zancen yayi da bata da lafiya ne. Tunda ya ya fita Queen Hamidah take sintiri a parlour kamar zata yi hauka. A can kuwa Aliyyah tana ta sakawa da warwara, shigowar Maina ya zuba mata idanun, itama kallonshi take kamar zata yi kuka ta ce mishi. "Jiya ka kwana a wurinta bai isa ba, yau ma ranar girkina sai ka nuna min ta fini a wurinka!" Kallonta yayi kafin ya ce mata. "ban gane ba!" Riko hannun shi tayi har dakin shi ta nuna mishi madubi. Dariya yaso kama shi amma ya tsume yana goge shatin lipstick pink kuwa. "Wato abin dadi ya maka?" "Tow me kike so nace?" "Me nake son kace? Na gaji!" " Da aka miki me?" Fashewa tayi da kuka ta rasa yadda zata yi da Layla yarinyar nan makira ce. Ban daki ya shiga yayi wanka sannan ya fito yana kallonta. "Zan samu tea ne?" "Layla ta hado maka!" "Ok please get out!" "Ko baka kore ni ba zan fita!" Haka ta fita tana me buga mishi kofar dakin, Allah ya gani bayan son su samu matsala da Aliyyah. Don haka ya share ta, can da ya gaji da zama ya saka kayanshi