← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 115

Sashe 79

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tasan wannan shine abin da yake binta da shi da bata yarda ba, domin kuwa wani c""n altsine uwar me karya yake mata wanda tun tana kuka da ture shi har ta hakura ta zuba mishi idanu tayi wani irin laushi domin tun da take bata tab'a kawo wannan shi ne auren ba, baki aya lissafinta ya kunce, cikin gajiya ta ce mishi. "Ni kam ka kyale ni domin amai nake ji!" Ina baya ma jinta sake zunkud'ata yayi taji kamar zai barata gida biyu ta fashe da kuka tana yakushinsa tare da cizo domin yadda yake buga mata bulala ba zata iya hakuri ba, kokari take ya kyaleta amma dan batalikin nan yaki, sai da ta zbga mishi ciwo a wuyarshi me karfin gaske, ya sauke ajiyar zuciya tare da zuba mata idanu. "K....I....y....I h....a.....k....u...r....i!" Ya fada kamar me ciwon baki. "Kyale ni na fasa bana so!" "Kiyi hakuri!" Ya kara fada a rarrabe, "Ni dai bana so!" Matseta yayi kamar zai karya mata kasusuwan jikinta, tashi ya sake wata irin ara,yayi da buga wata irin sufa akanta ji yayi ta sauke ajiyar zuciya me sanyi kanta ya koma baya. Ya jima kafin ya dawo hayacinsa, yana rungume da ita ya zuba mata idanu, gani bata numfashi yasa shi gigita yana tattab'ata, amma ta suma haka yasa baki aya ya zare jikinshi a nata ya kunna hasken dakin, ya ga yadda tayi wani rasha-rasha, d'agota yayi ya ga ta koma baya, bai san lokacin da ya sake ta ya koma ban daki ya dibo ruwa ya shiga watsa mata, ajiyar zuciya ta sauke cikin wani irin ihu ta ce. "wayyo cikina! Wayyo muriyata!" Rufe mata baki yayi yana fa in. "Ya isa muje na ga wurin!" Ya sauka ya auketa zuwa ban daki, ya ajiye ta ai Zubur ta mike, rungume ta yayi don tsayuwar ya gagara. Ya kuna mata ruwa zafi sai da ya taru ya auketa ya sakata. Fashewa tayi da wani irin ihu tana kuka duk ta hana shi sakat. Ihun da take kara kunna mishi wutar sha'awa yake da ta ishe shi cewa yayi. "Baby kin ga abin nan tana bukatar kari!" Bata san lokacin da ta hadiye kukanta ba. Da haka ya mata wanka harda na tsarki sannan ya fitar da ita zuwa daki domin ta kasa takawa. Ajiyeta yayi ta zauna a karkace, ya cire zanin gadon ya saka sabo sannan ya zo ya d'aga ta ya maidata kan gadon. Kuka ta saka mishi kamar yarinya aramar. "Bari nayi wanka!" Ya koma ban dakin ya shirya kanshi ya fito yana kallon har tayi barcin wahala, "Mami!" Yaji muryan Nuri, fita yayi ya ga ta farka ne tana niman Layla, aukarta yayi yana fa in . "Maminki bata da lafiya anyi mata allura muje na miki wanka!" Haka ya Kaita dakin Layla ya mata wanka ya shirya ta sannan suka fito parlour ya ha a mata abin karya, wuni ranar a gidan yake babban makasudin zuwanshi ya tattara mata kayanta, a haka garin hada kayan ya hango kyautar da Ummimi ta bata, ya bude yana gani da yar karamar takarda. _Wannan kyautar naki ne ki saka domin burge Maina! Ki saka domin yayi farin ciki_ murmushi yayi ya rufe sannan ya soka takardan a cikin aljuhun wandonsa. Ya cigaba da hada kayan, wurin karfe daya ya hada musu abincin rana, sannan ya leka dakin ya samu ta bu e idanunta da suka yi luhu-luhu. Shafa kanta yayi yana fa in. "Good afternoon Princess!" Tura baki tayi tana jin hawaye na zuba a idanunta. " Ni ka kyale ni!" "Tow na kyale ki!" Tashi tayi dakyar har tana kuka, abinka da shagwab'a. Lumshe idanu tayi tana me sauka a gadon a hankali tana jin zafi ganin yadda take fama yasa shi daukarta zuwa ban aki ya sakata ajiyeta sannan ya ha a mata ruwan zafi. Yayi saka hannunshi kafin ya zaunar da ita bata san lokacin da ta fasa ihu tana tutture shi ba, shafa kanta yayi yana fa in. "Sorry my baby!" Haka ya gama mata wanka suka fito a yanzu da kafarta take takawa, sai dai tana dingishi. Ta fito parlour ta samu Nur tana kallon cartoon dakinta ta wuce ta kwanta, wani sabon gajiya da barci ya fara da aukarta. "Tashi ki sha tea!" "Na koshi!" " oya bude baki!" Ya saka mata kofin haka ta sha bakinta babu dad'i, haka ta sha rabin kofin ta kwanta, duk tayi laushi kamar ba ita. Kiran nurse din da ta tab'a dubata yayi ya gaya mata halin da take ciki. Matar bata wani jima ba tazo, a hankali ta saka Safar hannu sannan ta shiga duba Layla da take barcin gajiya, da wata yar toci. Wurin yayi daga-daga, amma bata karu ba. Mikewa tayi ta cire safar ta ce mishi. "Magani ne zata cigaba da shafawa amma kafa a kara abinta a haukace domin zai shafi mental health dinta!" Gyada kai yayi ta rubuta mishi magani da za a bata. Sannan ta bar gidan, bayan ta mata alluran kashe zafi. Kwanan Maina biyu bai samu leka gidan Aliyyah ba, amma yana waya da ita tare da gaya mata Layla bata da lafiya ne, domin jikin kara rikicewa yake gashi ya hadu da yar rigima baki aya ta kasa barin Maina ya motsa, haka har ranar da zai koma gidan Aliyyah, rigima take duk da jikin yayi afuwa sai da ya sakata barci sannan ya samu ya bar gidan. Lokacin da ya isa gidan Aliyyah bata nuna b'acin rai ba, amma yaga sauyi a tare da ita. Abu daya ta tambaye shi ya jikin nata, ya ce da sauki so yake ya mata bayani amma fir taki yarda ta bashi fuska, da ya matsa ta ce mishi. "Kwana biyar kayi baka je gidanta ba, ka ga kenan dole na koyi hakuri akan haka, sannan ai baka yi kuskure ba tunda kana kira a waya ka ji lafiyarmu, kawai dai babu dad'i ne amma tunda uzuri ya shigo kawai Allah bata lafiya!" Ganin haka ya zuba mata. - A can Baihak kuwa aiki ake baji ba gani domin lallai so ake kafin zuwa Maina a gama ginin, kuma Alhamdulillahi ginin yana cinye dukiya domin Malik yana tsaye a gefe ana ginin kamar ba a gobe. Queen Hamidah ganin ya dakatar da ginin yaki yiwu kawai ta amso wani aiki me masifar karfi wanda aka binne a cikin gidan, a karon farko da aka fara aikin wani me aikin ya fado daga sama ya mutu, domin akan karfe ya fado. Sai da aka yi kwanaki uku kafin aka cigaba da aikin haka yasa ta fahimci aikin anyi nasara. Haka yasa aka cigaba da ginin tana jiran ranar da Maina zai dawo ya tare. Tirsila ne a tsaye cikin gidan tarihin ta dibi kasar kabarin tana me sakawa a kan harshenta, tana me rufe idanunta kafin ta bu e idanunta ta furza da kasar tana jin wani zafi da radadi, wanda yayi barazanar fasa mata harshenta. "Lallai kabarin nan cike yake da wutar fansa da bala'i tashin Wannan daidai yake da tashin hankali da zuciyar kowa domin wutar fansa ne acikin wannan kabarin....... *Masu tambayar account number su yi hakuri zan saka nan gaba amma idan ka karanta Last empress baka karanta Yar Mace ba kamar tafiya ce a sahara babu guzurin ruwa #Mai_Dambu [9/6, 9:17 AM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu _______50 An tono kasar wurin cikin karfin hali da masifar da suka dinga amma bai saka sun daina dakata ba, sai da suka tono kwarangwal din Rihanna. Sai dai kuma suna gamawa wasu irin kwari jajjaye suka fito daga ramin suka yamyame masu tonon, Falwa da Tirsila suna kallon masu tonon haka kwarin suka yi ta jan su har tsakiyar ramin sai da suka cinye su tass, sannan suka baje a kasa suma. Murmushi Tirsila tayi tare da cewa. "Shi kenan zamu iya fito da kome daga ramin." Ta shiga ta fara fitowa da kasusuwan Rihanna sai da suka gama idanunta ya sauka kan sarkan da idan baka cika babban waliyi ba a wagaduwada ba a baka, tana dauke sarkan kamar wacce aka d'ona mata wuta, ta wurga da shi tafin hannunta yayi wani irin zagwanyewa, saboda karfin Rihanna. "Da alamu sarkan nan me shi ta fiki fitina!" Inji Falwa. Ya fada yana shafa gemunsa. Murmushi tayi tana me barbad'a wani garin magani. "Sarkan daga kabilarmu take, ba kowa ake bashi sarkan ba nayi mamakin yadda na ga sarkan." "Saboda baki da kyakkyawar manufa yasa ba a baki ba, amma naga ni a wayar Zafir shekarun baya." Gyada kai tayi tana murmushi ta ce mishi. "Kabilar mu haka take tana zab'an mutane na musamman ne ta basu. Yarinyar nan Layla itama Yar Uwata Jamima ta bata, shi yasa nake jin zafin yarinyar domin dukkansu daki daya ne har da wannan kashin suna da kyakkyawar manufa akan al'umma, amma basu cika tsawon rai ba wacce tayi tsawon a cikinsu Jamima ce itama saboda rikon da tayiwa Layla yasa tayi nisan zangon. Sai dai ni da ban rike da shi na fisu sanin kome na tsafi." Murmushi yayi sannan ya ce mata. "Daga zuriar da suke rike da wannan sarkan, waliyayya ne sannan domin al'ummarsu tayi nisan zangon suna iya bada rayuwarsu domin nasu da kowa, Jamima ta bada rayuwarta domin mutanen wagaduwada, da kuma Layla kenan duk inda Layla take a duniyar nan tana shirye domin yakarmu." Gyara tsayuwa tayi tana fa in. "Me kake nufi?" "Abin da nake nufi kenan, Layla zata dawo domin na ji haka a jikina." "Gara ka daina jin haka domin idan ta dawo ni da hannuna xan kashe ta." "Inda na a kasa nan ake gardaman kokuwa." Daga haka suka shirya tare da barin gidan tarihin, bukatarsu ta biya me kuma zasu jira. Gidan Maina kuwa an kammala shi domin an zuba daloli a kasa yadda abin ya bada armashi kuma Malik da kanshi ya xaga gidan yaga kome yayi mishi sannan aka cigaba da gyara domin har wurin wasan Yara sai da aka tanada kai babu abin da ba a saka ba, hatta can gaba da gidan sai da aka saka wani karamin rafi a sanin Malik Maina yana yaro yana son kama kifi haka yasa shi aka gyara
Chapter 79 · 0% Book details