← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 115

Sashe 78

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya sauke ajiyar zuciya yana sauraren kukan Auta. "Tow me kake so nayi maka?" "Malik ka sanya ya sake min ita dani ta dace!" "Haisam kenan, ka ajiye wannan shiririnta nayi maka mata na gaya maka Maina ka bar mishi matarshi." "Malik ni fa maraya ne bani da uwa kasani!" "Tow don baka da uwa sai na kira Muhammad nace sake matarka Haisam ya aura? Ka ji haka yayi maka dadin fada? Look kada ka sake ka tsani dan uwanka da saboda mace kuma wallahi naji ka hada kai da wasu ka tab'a Maina da hannuna xan kashe ka." Daga haka ya kashe wayar, shiru Malik yayi kafin ya juya suka yi ido biyu da Ummimi. Wacce idanunta ya kad'a jajjur. "Me yasa ba zaka umarci Maina ya sake mishi matar ba!" Kallonta yayi kafin ya juya yana me aukar abincin da ta kawo mishi ya fara ci. "Dama Auta yana son Layla ban sani ba?" "Sai kuma ku yi, idan wani abu ya biyo baya xan hukunta shi wallahi na gaya miki gaskiya rayuwar Maina da iyalinsa tana bukatar kulawa domin zama sarkin Baihak duk wanda ya kusance shi sai naga bayanshi!" Hadiye yawu tayi a tsorace. "Ba dai saka min shi zaka yi ya zama mushriki ba?" Cikin mamaki ya kalleta a karon farko da yaji kamar ta soka mishi wuka a kahon zuciyarshi. A karon farko da ya ajiye abinci ya juya yana kallonta. "Da gaske ni mushriki ne!" Yadda yayi maganar cikin sanyin yasa ta kasa da kanta. "Ban ce kai mushriki ba ne, amma Allah yana fushi da masu hada shi da wani koma bayanshi, Allah yana yafewa kome amma baya yafe laifin da aka hada shi da wani bayanshi, Malik don Allah kada ka lalata min goben yarona babu ruwan shi." "Ba zai tab'a shirka ba, xan tsaya har karshen rayuwata na tabbatar da ya tsaya akan tafarkin addinin Muslunci." Ya fada hawaye na zuba mishi, a durkusawa yayi yana me rike kirjinshi, takawa Ummimi tayi ta rungume shi ta baya, "kayi hakuri idan na bata maka!" Rike hannunta yayi gam-gam yana fa in. "Is okay with that, haka ya ara tabbatar min ko bana raye masarautar nan zata zauna lafiya." Sake daura kanta tayi a bayanshi tana fa in. "In sha Allah kana raye zaka ga kome har da yan jikokinka!" Yadda ake rarrashin yaro haka Ummimi tayi ta rarrashin Malik har yayi shiru. Kafin ta bar bangarenshi. Taso kiran Auta amma sai ta kyale shi, tow me zata ce mishi Ita dai babban damuwarta kada akan mace kan Yaranta ya rabu. ----Abinci suke ci Layla ta kalli Nuri da take ta wasa da abincin ta ce mata. "My love zo nan ki ci abincin nan!" Ta janyota ta fara bata a baki, turo kofa aka yi ta kalli kofar cike da mamaki tasan kofar a rufe take amma taya za a bude kofar. Kallon Nuri tayi tana me shafa kanta. Tuni yarinyar ta fara barci. "Waye kai?" "Ajalinki ne!" Ya fada mata yana me nufota. "Kafin ka iso nan kana da iyali kuwa?" Cak ya tsaya yana kallonta. "Mahaifiyarka tana can kauyen fut babu lafiya ka amshi wannan aikin ne tun daga Baihak bayan an baka wasu magani kasha ko? Shawara daya ne zan baka ni dai ba zan kasu ta dad'i ba, amma ina tausayin yarinyar da aka bari take yawon fita niman wanda zai taya ta bawa kakarta abinci. Idan kuma aka yi rashin dace Samir Aminka da yake harin lalata rayuwarta fa kalli yadda abin yake!" Ta nuna mishi bangon parlour Yarshi Munaira ce, tana ta gallantoyi unguwa can sai ga wani ya zo ya mata magana suka nufi gidansu. A soron gidan ya tsaya ta juya a hanya kamota yana matse ta kamar zai cinyeta, yana lashe ta abin kamar ba yau aka fara ba. Zubewa mutumin yayi a gabanta. "Kiyi min rai, ban san ba a taba ki a zauna lafiya ba, don Allah ki yafe min rayuwar yarinya ta." Murmushi tayi tana jin kanta wani iri. "Xan baka zabi ka gaya min waye ya aiko ka!" kasa magana yayi yana son ya fada yana masifar tsoro. "Waye ya aiko ka?" "Nima umarni aka bani!" "Tashi ka tafi kada ka kara wannan gangancin domin zaka rasa kome!" "Yarinyata fa!" "Ba zai iya mata kome ba domin asirinsa ya tonu!" Zubewa yayi yana mata kuka da godiya. Daga nan ya bar gidan, dama shima dan iska saka masu tsaron barci yayi ya shigo, sai da ya bar mansion din suka farka. A hankali ta d'aga nuri ta karasa mata abuncinta, suna gama ci ta auketa tayi mata wanka ta sauya mata kaya sannan itama tayi ta zo suka kwanta tana me kallon wayar Papa har lokacin bai kirata ba. Murmushi tayi tana tuna abun ya had'a su, ya bukace ta taki shine fa yayi fushi ko ta kira layin shi baya auka. *I miss U my Papi kayi hakuri i'm ready* ta tura mishi. Sannan ta cigaba da harkanta har tayi barci. Cikin dare sanyi ya dame ta, bude idanu tayi ta ga dakin kamar anyi ruwan k'ank'ara. Jan bargo tayi ta kara rungumewa tana kallon yadda dakin yayi wani irin haske a hankali colour din aran ya fara komawa ja a hankali ya fara narkewa yana cika dakin. "Waye?" Ta fada tana kallon yadda inuwar mutum a bakin kofar. "Mutuwarki ce!" Dariya tayi ta koma ta kwanta. "Zabirara!" A hankali dakin ya dauki wani irin dumi, ta gyara kwanciyarta tuni barci yayi gaba da ita. Abin da Aliyyah ta fahimta kamar an yi rigima tsakanin Layla da Maina, domin kusan kwanakin shi biyar kenan bai taka gidan ban, ranar girkin Layla tana sane ya rufe kofar shi yaki ma karban tea ba dinsa gashi yau zai gama kwanakin shi ya koma hannun Layla, yana zaune sakon Layla ya shigo mishi. Murmushi yayi sannan ya kashe wayar yarinyar tasan kan bariki tayi laifi na tsawon kwanaki bata bashi damar ya dawo ba sai ana gobe girkinta, shi yasa yake kara sonta. "Papa wai me ka samu kake ta murmushi haka?" Ajiye wayar yayi yana fa in "babu kome!" "Ok!" Nan suka kwanta, lokacin da suka shiga jikin juna ya fahimci Aliyyah tana fashin sallah, ta rigama dai! Sai wurin Asuba ya ce mata. "Zan fita da wuri, kayan nan ku cigaba da ha awa mota zata zo da masu hada shirgi, za a kai wasu kayan nan da sati uku zamu bar nan fa!" "Eh ina ta hada kayan Papa!" Bayan yayi Sallah asuba ya fita. Gidan Layla ya nufa anan ya samu tana barci, bai yi wata wata ba ya auketa cak. Binshi tayi da idanun sannan ta sakala hannunta a kafadarshi, ban daki ya wuce da ita ya mata wanka hannunshi yana kan kirjinta, tun a ban dakin yake ji kamar ya cinyeta, har suka fito. Aliyyah tasan gidan Layla ya wuce don haka ta saka ranta a ruwan sanyi ko a jikinta ta kwanta tana barcinta don zuwa yanzu ta fahimci Layla tana tare da bugun numfashin Maina a kwanakin da yayi a gidan ko yaya wayarshi tayi ara sai ya zabura. Yana kallon screen like yana waiting kiranta ko sakonta. Har tausayi yake bata saboda yadda Allah ya jarabce shi da kaunar Layla. A can yana fito da ita kuwa gado ya wuce da ita yana me share mata jikinta. Komawa jikin Mirror yai ya dauko wani oil ya shiga shafe ta da shi, yana kallon yadda take wani lumshe idanu, juyata Maina yayi yana me zuba mata oil din a kirjinta zuwa maranta tana jin yadda oil din ya e sauka a Capital letter V, dinta (Allah yasa bamu yi rashin kunya ba ) "ashhhh" ta furta wanda yasa Maina jikin kamar ta watsa mishi wani azzabebben ruwan kwadayin ta yake ji. Sake d'iga man yayi a kirjinta yana wani shafeta da shi yana wani binta da abubuwa masu wuyar fadi...... (Barka da safiya! A yau Laraba tabawa ranar samu nake muku tallar sabon littafina me suna Yar Mace wanda zai fara zuwa muku a arewabooks karshen wata zai fara zuwa a telegram no posting a Whatsp! Labarin Tafida da Ummu yar baka mai tsawon goran bobo mummuna Yar Mace...! Abu ne kyau shi yake sayar da kanshi....) #Mai_Dambu [9/5, 12:25 PM] Ramlat Manga Abdulrahman: LAST EMPRESS Mai_Dambu ________49, Abin da Layla take ya ja Maina ya fita hayacinsa domin gani yake kamar da wata manufa take mishi abinda take, bai san lokacin da ya biye mata ba ai kuwa ya tafi dayawa tare da zarmewa kamar ba cikakken namiji ba, sai da Layla ta bari ya fadawa komarta tayi maza ta kwace kwanta tana watsa mishi harara. "Haka kawai don na ki amincewa zaka min horon kwanaki har zuwa ranar da nake da kai zaka kaurace min meye laifina don na ki? Kada ka manta ban tab'a wannan abin ba, amma kake jin zafina?" Ta rushe da kuka, jikinshi ne yayi masifar sanyi ya mika mata hannu. "Zo kin ji zan gaya miki kuskure na!" Ya fada yana mika mata hannu, bata yi musu ba ta daura hannunta kan nashi. Ya janyota suka fada gadon, daga nan Maina ya shiga rarrashinta, anan ma labarin ne ya sauya domin kuwa janyo wannan man yayi ya shafa a shugaban karamar hukumar wandonsa, tare da nufarta yana me cigaba da abin da aka saba (Mayen mata ) rage hasken dakin yayi tare da mata rumfa da faddadar kirjinsa ya karanto addu'ar saduwa da iyali,, ya shiga lallabata a hankali yake shiga yayin da bakinsu yake ha e da juna. Maina namiji ne da yasan yadda zai tashi kan mace, duk da wannan shine asalin abin da yake amma yan dabarbarun ya tsinci kanshi a cikin wata duniyar da bai san da ita ba, wannan safiyar tashi ce domin kasa hakuri yayi da jin daukar wasu abu na musamman da suke yi tab'a shi ji yake kaf duniya babu wani namiji bayanshi, ji yake kamar zai mutu idan bai cigaba da tura kanshi duniyarta ba, wani zunkud'ata yayi ta fashe da kuka. Tattarota yayi ya rungumeta da karfi gam-gam. Ya cigaba da zuba mata bulala a sukwane da wani uban hauka. Ita kanta Layla da ace
Chapter 78 · 0% Book details