Sashe 75
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba zan iya tirsassa zuciyata ta rabu da kaunarta ba!" "Bana son na ce ka rabu da kaunarta, amma tabbas zan ci-gaba da shiga tsakaninku, ita din mallakata ce." Maina ya gaya mishi haka idanun shi yana kan littafin gabansa. Haka ya fita daga parlour Maina ya bishi da kallon tausayi, yana matu ar tausayinsa, amma baya jin zai bar mishi Layla domin kanshi ko mutuwa yayi baya fatan auta ya aureta. Ya jima sosai har zuwa wani lokaci kafin ya tsikayo karar wayarshi da yake vibrat, duba fuskar wayar yayi ya ga Ummimi. "Barka dai Ummimi!" "Yawwa ina ga lokaci yayi da zaka dawo mahaifarka, kuma cikin gidan nan zaka zauna ka ajiye koma meye ka dawo kusa da shi, yana bukatar magaji sannan za ayi bikinku da Daughter!" "Ummimi!" "Umarni na ne ba shawara ba, idan kuma kana da wanda yafi mu iyayenka Maina Allah ya baka sa'a!" "A'a Ummimi don Allah kada ki kai ni magaryan tikewa, Ummimi kada ki hada ni da masifar duniya xan zo in sha Allah." Ya fada yana sauke numfashi me nauyi, kafin ya mike zuwa cikin gidan. Ya samu Aliyyah tana ta aikinta yara suna can suna wasansu. Papa yaushe zaka kai ni wurin Didina? Inji Nuri darling , kallon Aliyyah yayi wacce tayi kamar bata ji su ba, ya ce mata. "Sai Mum inki ta yarda!" Ya fada yana kara kallon Aliyyah a karo na uku, ganin bata kalle su ba, amma kuma da mamaki ya ji tana fa in. "Nuri kawai a mai daki wurin Maminki na gaji da maganar Mamin nan!" "Mum wacece Mami?" Murmushi tayi tana me juyowa ta kalli Maina da ya fahimci Layla ce Mamin ya kura mata idanun, fari tayi tana wani irin cat Walk, ta cewa Sanah. "Didin Nuri ce Mami daga yau kada na kara jin an kira ta da Didi Mamin Nuri ce daga yau, an jima zan hada mata kayanta gobe idan Papa zai tafi ya tafi da ita shi kenan mu huta da hiran Didi!" Wani mamaki da ya kashe Maina sai yake ganin kamar ba Aliyyah da ya sani ba ce, totally wannan Aliyyar ta sauya daga sama har kasa. Murmushi tai tana fadin. "Papa baka ce kome ba!" Diriricewa yayi yana kallonta yadda take wani abu, a karon farko a rayuwarsa da ita da yaji tana girgixa duniyarshi anya Aliyyah ba irinsu ake kira da. "Papa ba ka ce kome ba!" Wai ance taburman kunya a nad'eta da hauka ya ce. "Hmm duk abin da kika ce Madam ni me biyayya ne a gare ki!" Murmushi tayi cikin raha da karfin halin da ta aro ta ce mishi. "That's my boy!" "Laaaalaaa Mum Papa ne Boy?" Inji sainah da ta ke cin chocolate, "Yes ni Boy din Mum dinku ne!" Har ita dariya suka domin ya basu dariya, wani irin farin cikin yake ke ji a ranshi, sannan wani abin da ya ara mishi ganin girman Aliyyah a idanun shi ba zai tab'a fushi da duk abin da zata mishi ko ta aikata domin tayi mishi abin da ba zai manta ba, tayi kokarin samarwa kowa farin ciki da adalci, sannan tayi kokarin danne kishinta tare da dauke kai akan Matarsa hakan babban daraja ya ja mata a zuciyarsa. Mikawa kowa bowl na kayan kwadayin da tayi. Kowa ya karba suka wuce wurin zama, na Maina kuwa ta wuce chamber din da ya fita ta kai mishi tana me kallon shi ta ce. "Dazun na ga Auta ya fita kamar yana cikin b'acin rai abin da ban tab'a gani, da fatan ba wani abu ba ne?" Kallonta yayi kafin ya ce mata. "Ba kome kawai fitina yake ji." Murmushi tayi tana gyara mishi bowl din. "Na gode!" Ya fara ci yana kallonta. "Yummy yayi dad'i!" "Na gode!" Ta fada tana cin nata, shiru yayi tunawa da yayi da Layla yadda suka rabu tana rigima zata fita yawo, "yarinyar nan bata da lissafi!" Taji shi amma sanin ba mamaki Layla ce yasa ta rufawa kanta asiri, don kada taji abin da zai hana ta barci bata shirya ba. Can kuma ya dake murmushi yana me janyo wayarshi ya shiga gallary, d'ago kai tayi taga ya shagala da kallon wayarshi ta mike a hankali zata bar chamber. "Ina kuma zaki tafi!" "Na ga kana bukatar privacy ne!" "Hm!" Ya ce mata yana rufe wayar, ya cigaba da abinci kayan kwadayin sannan.ya ajiye mata sauran tun jiya da ya zo yana son ya je yaga halin da Layla take ciki kasancewar yau asabar. Kunyar Aliyyah yake ji yace ya je duba Layla duk da jiya zo, amma sai ya share yana kallonta ganin yadda ta an kame taki sakewa yasa shi gaya mata yadda suka yi da Ummimi sai da gabanta ya fadi, ta ji gara yayi ta hauka a kan Layla da masifar Baihak. Kamar zata yi kuka ta ce mishi. "Yanzu yaushe kenan zamu tafi?" Shiru yayi yana shafa kanshi kafin ya ce mata. "next month!" Kallonshi tayi kafin ta ce mishi. "Ka gaya mata haka?" "I tasan dole sai mun shirya tunda ajiye aiki zan yi da bankin duniya ba kamar Baihak ba ne da na bar musu aikinsu." Gyada kai tayi tana jin kamar ta fashe da kuka. "Kina tsoron kada a miki wani abu ne?" "A'a! Kawai rayuwata nake kamar!" "Babu abin da zai faru!" Girgiza kai tayi hawaye na shirin zuba mata ta ce mishi. "Kawai ina tsoron kada ayi ta rena min Yarana ne!" Dariya yayi me sanyi ya ce. "Babu wanda zai tab'a miki Yaranki in sha Allah." Da haka taji wani kwalla me zafi ya sauko mata, yasan tana tsoron kada a wulakantatta don yayi aure amma shi yasa ba zai tab'a wulakantatta ba. Wuni guda yayi sai dare ya samu ya fita zuwa gidan Layla bai nufi gidan ba sai da na ya saya mata sabon waya, don ya gaji da yadda take aukar wayarshi tana hotuna wasu ma baya sanin tayi sai idan ya zo waya kawai yayi ta hango hotunarta. Lokacin da ya isa gidan ya samu tana parlour kamar akwai abin da yake damunta. "Layla!" A firgice ta kalle shi tana jin wani kukan yana zuwa mata, da rarrafe ta nufe shi fadawa tayi jikinshi ya d'ago ta yana me rungume ta. "Me nene?" "Kaka kaka..." Shafa kanta yayi yana kara rungume ta, yana jin yadda zuciyarta yake bugawa. "Me ya faru?" "Papa zan tafi wagaduwada!" Kara k'amkameta yayi yana fa in. "Ya Isa haka kada ki damu! Zan kai ko bayan bikinmu!" D'ago kai tayi muryanta na rawa ta ce mishi. "Papa wanda ya mutu yana dawowa ne?" Girgiza mata kai yayi yana fa in. "Mu kur'ani ya gaya mata kullunafsin za aikatul mattu, kowani rai mamaci ne, sannan babu wanda ya tab'a mutuwa ya dawo, kuma tun daga kan Annabi Adam har zuwa kan Annabi Muhammad babu wanda ya tab'a dawowa. Trust me my love ba a tab'a mutuwa a dawo ba." Gyada kai tayi tana kara daura kanta a kirjinshi tare da gamsuwa da abin da ya fa a, kara rungume ta yayi yana jin tausayinta. "Kina tsoron kwana ke daya ne?" "Papa, jiya baka min addu'a bane?" Bai yi mamaki ba domin shima jiya yayi hanzarin barin gidan bai dawo ba sai kiran Mr Mansur da ya gaya mishi tana lafiya. "Na zo miki da waya ko zai rage miki shiru!" A shagwabe ta ce mishi. "Oo ni dai ina tsoro nake ji!" "Akwai abin da kike yi yasa kike jin tsoro!" "Kai Papa ni fa bana jin tsoro kawai an shock yadda Wanda ya mutu ya dawo!" Sumbatar wuyarta yayi ta ture shi tana buga kafa a sakalce. "Papa!" Cafke bakinta yayi yana mata wani irin kiss, yasa baki aya suka gigita parlour da wani sauti me shiga jiki da walwa. Tun daga tsakiyar parlour har sai da suka isa jikin bango, cikin wani azabar ishirwa da yunwar bukatarta kamar ya cinyeta. Cak yayi sama da ita yana me zare mata pigil din rigar jikinta. Ita kanta bata san yadda aka yi ta san dadin wannan abin ba amma tabbas idan Papa yana kiss dinta da shafa mata yan kirgan danginta ji take kamar, yadda ya gama gigita mata lissafi yasa ta jin kamar tayi kuka, wucewa yayi da ita daki yana kallon yadda yayi wani lakwas a jikinshi yasan za ayi haka, domin bai yarda zai sake mata irin na farko ba sai ta zurme da shi tana bukatar shi kamar yadda yake bukatarta zai gwada mata yadda wancan duniyar daban da wannan duniyar. Murmushi yayi ganin yadda take sauke numfashi. Yanayinsu a wannan lokacin yana tafiya da yanayin garin ba yabo na fallasa, sai da Maina ya kashe mata jiki da fitinanniyar sha'awarsa me kashe mata. Ya jima a dakin yana kara kashe mata jiki kafin ya barta haka, ya kwanta yana me janyota jikinsa. A hankali yake bata labari yana shafa bayanta..... [9/2, 10:20 AM] Ramlat Manga Abdulrahman: *LAST EMPRESS* Mai_Dambu ________46 A hankali ya e bata labarin har barci yayi gaba da ita, jin yadda take so sauke numfashi a hankali yasa shi juyawa yana kallonta, yayinda ya shagala kallon yadda ya take barci cikin kwanciyar hankali, shafa goshinta yayi sannan ya mata addu'a, sannan ya rufeta da bargo, sannan ya shiga ban dakinta yayi wanka kafin ya bar gidan, yana matu ar kaunarta da tausayinta. Lokacin da ya koma ya samu Aliyyah tayi barci kai bata yi barci ba amma don b'acin rai da zafin kishi tayi kamar tayi barci ai tasan inda ya tafi kuma tasan yadda yake rawan kai da jikin nan akan Layla zai aikata kome haka yasa tayi kwanciyarta, bai tab'a kwana a dakinta ba amma sanin yayi mata laifi dakin ya dawo ya kwanta a bayanta, bayan ya janyota ya rungume ta gam, yana sauke ajiyar zuciya. Wannan abin da yayi ya kashe mata jiki Because Maina ya San kanshi ya kuma san yadda zai wanke kanshi a gare ta, don haka ya kwanta a bayanta yana mata abubuwan da sai da ta amsa request din kafin kace kwabo tsakanin mata da miji sai Allah sai ga Aliyyah ta biyewa mijinta suka shiga raya wannan daren, Aliyyah tasan kan yadda zata more