Sashe 14
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Duffur black humra*
*sandal humra*
*white humra*
*body milk*
*misik humra*
*soulmateng humra*
*creem kulecca*
*basilin kulecca*
*makhmariyya kulecca*
*turaran wunana*
*farce*
*Hawi*
*halud*
*sandal oud*
*oud flaxs*
*Sandal flaxs*
*oud kajiji*
*Gabgab*
*sandal coconut*
*oud Al'arab*
*sandal balls*
*kindi kayi*
*and more.....*
*gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar*
09018535968
*muna maraba dakowa saikinzo*
___________________
Cikin ko in kula ya shiga, ya rigada ya sani ko mutuwa yayi Maina ya haramta a gare ta, shi yasa bai wani ji zafin cin amanarshi da take yunkurin yi ba, sannan shi ba sonta yake ba, idan yace yana sonta ai yayi karya, tsawon zamansu lafiyarta yake tsutsa idan ya gama da ita zai yi watsar da ita kamar sauran concubines
inshi. Murmushin mugunta yayi yasan cewa soyayya a cikn kingdom
insu kamar tsinuwa ce me girma, duk wanda ya fad'a so tow karshe zai kasance cikin ukubar da zai gwammaci mutuwa da rayuwa.
Shi yasa basu daraja mace ba, idan har aka daraja mace tow akwai soyayya me girma ala
ar, idan kuma aka watsar da ita wata muradi ce na daban, juyawa yayi abin shi ya barta tana ta masifa, idan ya shiga zai katse mata hanzarin ta, shi kuma iya gudun ruwanta yake so ya gani. Taya haka zai faru?
Koda wasa Maina yaki yarda ya sake ranshi yadda Aliyah zata bukaci wani abu daga gare shi, sai dai kamar wani wanda aka bukaci wani abu kawai a daren shima ta sayawa kanshi ticker din tafiya Yemen din, bayan ta kwanta inda tafiyar su xata kasance karfe biyu na rana, turawa suna girmama lamarin mata da miji, lokacin da ya tura sako bankinsu cikin mutuntawa suka bashi hutun kwana biyar, kasancewar shine shugaban hulda da jama'a, kuma suna jin dadin yadda mutane suke matukar yabonshi haka yasa bankin suka yi mugun rike shi, ai basu yarda ya musu nisa ba, sannan suka kara mishi albashi tare da sauya mishi gidan da yake.
Sai dai abin da basu sani ba, Maina ya gaji arziki daga wurin Uba har Uwarshi, attajiran sarakuna ne, da suke da dukiya. Tun yana Sakandire bai yarda da zaman banza ba, haka yasa shi kafin yau ya zama abin da ya zama.
Fitowa daga daki Aliyah tayi tana kallon Sainah da take, gyara jakarta ta saka madubi a idanunta, wani irin kama take da Maina. Zubawa yarinyar idanu tayi cikin tsananin kaunar yartatta saboda kamar da take da Ubanta. Koda yake ai dukkansu kamanshi ne, amma ita yanayinshi da kome nashi ta dauka, fitowa yayi yana fa
in. "Twins kin dauki tap
inki?"
"A'a Papa!" "Dauko domin Auta ya gaya min zasu na turo muku darasin!" "Ok Papa!" Saboda wahalar renonsu da Ummimi ta sha, kuma Court lady take gaya mishi, yasa shi daura dammarar renon Yaranshi da soyayyarshi.
D'ago kai yayi yana kallon Aliyah da take murmushi, "Dama tare zamu tafi?" Ta tambaye shi cikin farincikin da ta kasa boyewa, domin ya mata bazata ne. Yake yayi irin murmushin dolen nan, "Thank you!" "Papa!" Nuriyya ta kira shi tana mika mishi socks da shoe dinta. A ta wannan bangaren zata iya cewa Maina Husband material ne fully yard, domin duk wani kula da Yaransu ya dauka. Haka ya saka mata sannan ya tabbatar sun kintsa kayansu, suka nufi waje, yana me rufe kome na gidan, tare da kashe kome na gidan.
Kafin mu tafi da nisa, bari na baku amsoshin tambayoyin ku, akan Masarautar Baihak.
---- shekaru dari hudu da suka wuce, bayan kifar da Gwamnatin Ummayd na kasar andulus. Zalinci ta mamaye kasashen musulunci, haka yasa dayawan sarakunan da suke gefe gefen fara kokarin
are mulkinsu da al'ummar da suke mulka, haka yasa wasu suka fa
a shirka.
Kasar Baihak tana da manyan shoyinta na kabilu daban-daban, amma larabawa sunfi yawa, sai dai yawan samun auratayya yasa aka gauraya da kabilun da suke ganin an danne haqqensu an hanasu mulkin Baihak. A zamanin Sarki Salahudeen ne, kaf nahiyar ba a taba sarki me Jarabar son mulki kamar shi ba, ga yaki na tunkaro shi,haka yasa shi bazama bin wasu daga cikin kabilun da suke cikin Baihak yana rokon su taya shi kare masarautarshi da mulkinsa.
Baki
aya aka rasa wanda zai taimaka mishi, sai wani tsohon bamaguje da yake rayuwa a can tsubirin *Bairaba* wannan tsohon bamagujen matsafi ne na bugawa a jarida, kasungurmin boko ne da yake iya hakaito abin da zai faru gobe, saboda tsabar bokanci da labari yazowa Salahudeen, ya gayyaci tsohon a sirrance, amma yaki zuwa ya ce shi yaje mishi. Babu musu Sarki Salahudeen ya je har tsubirin ya zube a gaban bokon. "Mulkinka zata yi nisan kwana har na tsawon karni hu
u!" Ya fa
a mishi cikin magagin da marisa. Gyara zama Sarki Salahudeen yayi yana washe baki. "Amma dole a sadaukar da duk wata soyayya, domin mulkinka abin da zai kawo karshenta soyayya ce." Zare idanu yayi yana fa
in. "Boka ya zan yi?"
"Zaka kafa garinka, amma ban da bawa mace dama a zuciya, duk wacce aka aura tow tazo ne domin haihuwa ba don soyayya ba, daga ranar da soyayya ta samu mafaka daga ranar mulkin zata rushe, a takaice babu soyayya."
"Na amince!"
"Ni zan gaya maka wani abu, akwai bakin matsafa amma su ba masu cutarwa ba ne, ku tabbatar kun samu shiga cikinsu. Yadda babu wanda zai iya kare kanshi. Amfanin bakin shi ne kafa daularka. Koda yake su uku zasu zo biyu zaka kashe ka bar daya domin ita ce kashin bayan dukkanin mulkinka!"
"Na amince!"
Daga nan ya dawo, har zuwa lokacin gudun jiran Wada. Da mutuwar wada da yan biyu. A hankali tafiya ya cigaba da nisa, har tsawon shekaru dari da hamsin, inda aka samu sarki Bilal ya fa
a soyayyar da wata baiwar shi, sai dai daga shi har ita basu yi nisan kwana ba aka samu sun mutu, bayan shekaru hamsin an kuma samun sarki Amiruldaula inda ya fa
a soyayyar Matarshi duk da yayi kokarin kare kanshi da ita matar na shi sai dai shima tarihin mutuwarshi shi aka ji,sai da aka yi sarakuna bakwai da kowa mutuwa yake saboda soyayya. Muhammad Hatim shine kakar Dowager Hamidah ta biyu wurin Uban,shi ne bai yarda ya fada soyayya ba sai ya kasance azzalumin sarki.
Lokacin Queen Nabila ita ce Dowager, ganin yadda yake kuntta mata yasa ta bashi guba ya ci, wanda yasa ta zama first Empress bayan King Muhammad Hatim, kuma ta koma kamar King Salahudeen, domin ita ta dawo da karfin mulkinsu,bayan shigowar turawan mulkin mallaka, haka yasa basu samu nasarar mulkarsu ba, sai dai a lokacin babu wata alfarma da maza suka samu a Kingdom
in, Queen Nabilah ta mutu ne a wata tafiyar da aka yi, haka yasan yasa kakanta mahaifin Babanta ya hau, sai dai bai jima ba ya mutu, dayawa sun ce ya fa
a soyayyar wata bakar fata ce, wacce aka nimeta aka rasa, hankali mulki ya dawo hannun Baban Queen Hamidah, sai dai ita mace aka haife ta, Mahaifin King AbdulMutallab kuma mahaifinshi ya rasu tun bayan haihuwarshi, haka yasa Baban Queen Hamidah ya rene shi, ta hanyar mugunta da zalinci, ya kuma tabbatar musu da rikon amanar halittar da aka boye a cikin masarautar.
Babban burin Hamidah zama Queen, sai dai kuma wani abin bakinciki, shi ne yadda ta kasa hakuri ta jira kome, tayi gaban kanta, a tarihin masarautar bayan sharadin babu soyayya, tow an samu wacce ta tsinewa soyayya, daga cikin yan mata biyu da aka kashe, an zubda jininsu, daya daga cikin yan matan bata ruhinta yana raye. Domin ita ta fa
a soyayyar king Salahudeen a lokacin wani irin mahaukacin soyayyar da yasa da zaran mazan masarautar sun kusanci mace, tow tana iya jin kamshin Salahudeen a tare da macen, ganin haka yasa idan sarki ya kusanci macen da xa a sadaukar sai a kawo rijiyar a jefa.
Ita wannan kurwan da take raye, a kullum tana fita tayi yawo a masarautar ko zata ga wani wanda ya fa
a soyayya ta kashe shi, sai dai daga baya Hamidah tayi tsayin daka,ita da Falwa suka dake zuciyar zaman masarautar tsakaninsu da mata biyan bukata, sai dai hakan ya faru ne akan King AbdulMutallab da Salahudeen Auta, Abraham domin kullum ana basu abinci me dauke da maganin da zai cire musu soyayyar mace.
AbdulMutallab ya hadu da Khamilah ne, a lokacin bikin nadin sarautarshi, duk da ita tana da wanda take so, iyayenta sun ji kunyar Queen Hamidah suka basu auren Khamilah.
Kawun Khamilah babban sufin Malami ne, lokacin da yaji labarin an ba da ita, yayi fada ga Sultan Haris domin ya gaya mishi yarinyar ba zata samu nutsuwa ba, domin Kingdom din yana karkashin tsinuwa da bala'i. Baban ya bashi hakuri ya ce a tayata da Addu'a kawai. Haka aka kawo Ummimi masarautar bayan an sha bikinsu, tun daga nan tsakaninta da King AbdulMutallab Hatim biyan bukata, har ta samu cikin Maina, a lokacin iyayenta suka bukaci ta koma gida ta haihu, duk da Hamidah bata so ba, domin taso Yaron cikin ta sadaukar ga Gorunfa, sai dai Ummimi akwai ibada, da addini haka yasa Queen Hamidah tsanarta, domin idan tayi addu'a yana shafar rayuwar kayan tsafinsu har suna shiga tashin hankali. Haka yasa suka kudiri aniyar salwatar da ita, amma suka kasa bayan komawar Khamilah gida,aka yi ta dafata da dafa'i ba dare ba rana, haka yasa daga ita har abin cikinta suka sha du'a'i da rubutu yadda ya dace. Har Allah ya sauketa lafiya, sai dai kuma an haifi yaron kamar baya gani, a lokacin da Sufi ya ganshi, yayi addu'a ya tofa mishi, bude Idanunshi yayi, ya sake murmushi ya ce musu. "Lafiyarshi lau, dan baiwa ne, Babu abinda zai same shi sai ikon Allah."
A lokacin Matar Halifa bin Mas'ud wato Wazir mahaifin ammar itama ta haifi d'a namiji, haka yasa Iyaye mazan suka kulla abota a tsakaninsu.
Lokacin da labarin ya isa Baihak Queen da kanta taje ta ga Yaron, jikanta na farko amma yadda ya kureta da idanun ya bata tsoro,kwanta biyu ta dawo ta samu Falwa ta gaya mishi. Ya ce ta je zai duba lamarin. Bayan tafiyarta ya kutsa binciken
addaran Maina, sai da aka watsa mishi ruwan wuta a fuska aka kone gefen fuskarshi haka yasa shi razana, Washi gari da tazo ya nuna mata fuskarshi sai da ta razana."ya zamu yi?"
"Shekaru dari uku da wani abu muna aiki, ni da zuri'ar mu bamu tab'a samun matsala ba, sai haihuwar shi. Lallai a dake mishi zuciyarshi sannan lokaci yayi da zamu karo wasu tawagar matsafa."ya fa
a mata, haka yasa aka yi ta bincikar matsafa ana karawa da su, wanda suka kara gina masifar masarautar, bayan haihuwar Maina, an yi amfani da matsafa da suka yi ta bada idea aka kafe ilahirin masarautar da nahiyar saboda Maina kawai, domin sun fahimci yaron yana da wani irin tasirin da zai lalata kome.
Sai da Khamilah ta shekara daya suka dawo Kingdom din, a lokacin Maina ya fara tafiya, koda suka zo babu abinda ya sauya sai dai tunda yake bai tab'a sanin dadin uba ba, asalima kamar ba shi ya haife shi ba, kullum Queen Hamidah tana aiko mishi da abinci da sha, yaron nan kifarwa yake,. Sannan bai da wani abokin wasa sama da Ammar Wazir. Da suka cika shekaru biyar aka musu kaciya shi da Ammar kaf duniya bai da abokin sirri irin Ammar, sai dai halayyar su ya bambanta, Ammar Wazir magananne, yayi da Maina ya kasance mara son magana da kwaraniya shakuwarsu tayi mugun yawa,.. A bangaren Ummimi da Maina yake ganin tana fuskarta wulakanci a wurin King AbdulMutallab babu abinda ya sauya domin har ta haifi Salahudeen babu abin da ya fasa. Tana da baiwarta me suna shahida King AbdulMutallab ya maida ta sad'akarta tana haihuwar Haisam aka sadaukar da ita ga Ruhin nan, a lokacin Maina yana da shekaru bakwai a duniya, akan idanunshi aka fitar da Shahida zuwa rijiyar mutuwa.