← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 115

Sashe 115

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ya dawo ya samu bata nan mita yayi tayiwa Aliyyah tana dariya can suka cikin rigima da shi ta kira tana gaya mishi ta sauka lafiya an samu y'a mace. Tun a ana gayawa Ammar ya ce Sainah ce ta dawo. Tun anan ya mata huduba. Kafin aka sallame su dan dukkansu lafiyansu lau. Da gayya Layla ta tare a gidan Sanah taki dawowa Sai da aka yi suna daren suna bayan ta gama gyara su Maina ya ce ayi mishi sallama da ita tana fitowa ya riko hannunta suka bar gidan. "Papa kayana!" "Zasu biyo ki da shi.!" Haka rayuwar tayi kyau ta mike. Hamidah tana cikin wani irin ukubar rayuwa domin danta ya gudu ya barta, ita ba mahaukaciya ba ita ba me hankali ba asalima lafiyar ya mata karanci, an manta da tarihinta. Idan tana bada labarin mahaukaciya ake kallonta, haka yasa tayi ta yawo tana fa in ita ce Hamidah baki aya an manta da ita. Da dare kuwa komawa kasuwa take tana boya saboda yadda aljanu suke bibiyarta dakyar take wayewa gari lafiya. A hankali jinya ta kamata wanda yasa mutane manta koranta kamar are karshe aka kira jami'an gidan mahaukata suka tafi da ita. Ba gidan mahaukata ba wani gida aka kaita shima mutumin yana niman wani abin mulki yayi ta saduwa da ita ta dubura, haka ya dauki kwana arba'in yana yi abu daya da ita kafin yasa ake watsar ita a bola can wajen gari. Tana nishi Layla tsaye akanta. "Baki ji kome ba anan zaki kare rayuwarki baki da tsuntsu baki da tarko Maina shine Sarkin Baihak!" Daga haka ta b'ace mata. Ko a haka Hamidah da Tirsila sharrinsu ya koma musu kamar yadda suka yi aikensu.. Bayan watanni goma cif Layla ta sake haihuwa wannan karon tasha azaba domin kato ne guda daya, amma ta san Allah da girma yake tace wallahi bata kuma haihuwa( haihuwa no be your mate) haka Maina yayi ta dariya bayan suna aka yi bikin Auta da Ibrahim wanda aka bashi mata biyu. Bahiyya tazo tayi wata guda ta koma itama tana fama da cikinta. Ayrah yazo ta ga Jawad wanda Layla ta dauke shi ya dawo gabanta wani ikon Allah sai ga shi mutuncin ya dawo tsakanin Maina da Ayrah wanda ya mata Alkhairi tare da tabbatar mata Jawad zai zo mata hutu. Maina da kanshi ya ce Haeda ta koma wagaduwada ta kula da mutanen can, duk da sun musulunta amma ya ce ta rike ganin kamar yadda Kaka Jami tayi, majami'a kuwa buge shi aka yi aka.maida shi masallaci, auta ya dawo garin da zama saboda al'ummar can suyi addinin babu wani kuskure. Garin ya cigaba inda Ammar ya kawo turawa aka gyara garin ya zama wurin yawon bude ido. Ga ginin tarihi ga gunkin Wada. Haka kowa yaje rayuwa cikin yanci da adalci, musamman adalin sarki da suka samu. Shima kuma ya samu jakadiya ta gari a gefenshi, kowa yana murna da ita a zuriar. Aliyyah ta samu natsuwa lokacin da ta fahimci Layla bata auketa da zafi ba ita ce me zafin haka kowa ya fahimci dan uwansa, shima Mijin ya samu nutsuwa domin matanshi sun nutsu. Girki Aliyyah take Layla ta leko tana fa in. "Me ake mana ne Sarauniyar Baihak!" "Waye ya aike ni ai kece sarauniyar Baihak baki aya hala baki da labarin za a baki sarauniyar Baihak!" "Da gaske?" "Wallahi da gaske." "A'a babu bukatar wata sarauniya domin duk wata fitina yana wannan kujeran ne I'm the last empress ba za a kuma yin wani kujera ba ya kare a kaina zan karya shi kowa ya huta." "Idan naki a karya min kujeran fa matan Sarki Muhammad Hatim!" Duk suka.juya suna dariya. Alhamdulillahi anan na kawo karshen Last empress kamar yadda na fara Allah na gode maka da ka bani ikon gamawa labari ya jijiiga ni dole na tafi gidan rukia a cire min aljanu tamanin da tara bye na bar ku lafiya....... ```ALHAMDULILLAHI NAGODE SOSAI ALLAH YA BADA LADA, NA GODE (GAMU SU BUKATAR SHIGA WAIT-LIST FAKA-FAKA OOOO 500 ne a tab'a ni ta wannan number 08130269641 )``` Calibri Calibri SimSun Times New Roman Times New Roman Light Light DengXian Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ _GoBack SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData 24048RN6CG TECNO LD7 WPS Office 4a5c0e9549374d55ab453f8be8221608
Chapter 115 · 0% Book details