Sashe 54
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fa a a hasale, tab'e baki tayi tana fa in. "Idan naki fa? Akwai abin da zaka yi ne? Layla tana son yarinyar duk abin da take so ina sonshi domin ita ce gangan jikinta ya dace da jikina ta sake Bututu kamar zata fado kasa tana mishi dariyar renin hankali. "Sauko min da ita tsakanina dake ne, ba ita ba ki tuna kema uwa ce kuma mace babu tausayi ne aranki? Idan don nice nayi miki alkawarin miki yadda kike so." Ya fa a very calming, shiru tayi hawaye ya cika mata idanu, tana matu ar son cikinta aka rabata da shi. A hankali ta sauko tare da ajiye Nur din, ta juya zata koma sama ya riko hannunta tare da janta suka fita, bai tsaya ko ina ba sai dakinshi ya watsata can gefe, ganin ta ja Bedsheet zai fara ya gayawa ta ce mishi. "Kai akan iyalinka baka ji baka gani me yasa ni ba zaka tuna yadda xan ji ba? Me yasa ba zaka min adalci ba?" Yadda ta juya a fusace ya tilasta mata barin jikin Layla ta zube a wurin tana fara barci, mikewa yayi ya barta a dakin ya dawo parlourn shi yana shan ruwa da goran ma, idanunshi yana hango mishi kwanciyar yatsun hannu Aliyyah a fuskar Layla, ajiye goran yayi ya juya ya bar gidan, bai dawo ba sai dare, a kofar gidan ya ga alamar motar Embassy na Baihak, bude mishi kofa aka yi ya tura hanci motarshi yalwataccen filin gidan, tun a motar ya hango takalmar mutane haka yasa shi fahimtar akwai baki kenan. Fita yayi daga motar ya durfafi gidan ranshi a jagule, yana shiga ya samu Ammar da Malik, an cika musu gabansu da abinci. Da sallama ta shiga Nur ta zo wurinshi da gudu tana fa in "Papa ka dawo!" "Yes darling am back!"ya fa a yana me niman wuri ya zauna a kasa kamar yadda Ammar yayi. "Muna mika gaisuwa ya hanya?" "Ammar ba zan amsa gaisuwarku ba, sai ya gaya min me yasa yaki saka hannu a yiwa concubine dina aiki cire mata yaron cikinta?" "Saboda ba hurimina ba ne, wanda ya zama dole na tsayawa nake tsayawa." "Kenan ban isa kenan?" "A wannan gabbar babu abinda xan ce abu daya na sani babu abinda za daena shiga abin da babu ruwana, yana daga kyawun muslumin kada ya shiga abin da babu ruwansa!" Wato maina zai dawo mishi maganar shi, take ya share ya ce mishi. "Ya batun yarinyar na kira Ashraf." "Malik wancan abin da kake magana akai guba ce, ga duk wanda bai tsaya akan matsayinshi ba, zan bawa kowa mamaki akan shi." "Kenan kana wasa da rayuwarka?" "Tun fil azal wasa da.." rufe mishi baki Ammar yayi yana fa in. "Allah ya huci zuciyarka Malik zai yi duk abin da kace." "Na rantse da Allah ba zan yi abinda ya ce ba, matukar Muslunci bai halatta ba, ba zan yi abin da zai burge su ni na kai kaina wuta ba." Ya ce yana me barin wurin, shi dai bai san yadda Malik zai fahimci gaskiya ba, amma ba zai bashi yar mutane don son zuciya su hallaka ba, duk abin da zasu yi su yi amma ba zai bashi ita ba. A can gefen daki ya hango ta zaune, sai lokacin ya tuna ashe tun fitar shi tana dakin, a takura baki aya sai yaji bai kyautawa kanshi ba......... [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu _________________29 Fita yayi ya hado abincin a lokacin ya samu babu kowa, yana dumamma abincin Aliyyah tazo ta same shi. "Baban Twins kayi hakuri!" Sharewa yayi kamar bai ji ba, har ya daura tea inshi yana gamawa ya jera zata dauka ya an janye hannunta daga kan tire in. "Kayi hakuri don Allah!" Bai ce mata kome ba, ya wuce dakinshi tana biye da shi. Har dakin ajiye tiren yayi a gaban Layla ya dauki tea inshi ya nufi wurin da kujera yake ya zauna, da mamaki take kallon Layla but tun yaushe take wurin a zaune, tunawa da yadda ta ganta dazun yasa hatta Yaranta ta killace su ta hanasu fita domin tana gani kamar zata iya cutar mata da Yaran, "me wannan abin take yi a dakinka?" Ita kanta Layla ji take kamar kasa ya tsage ta shige ciki, don bata san hujjar ta na zama a dakin. "Tashi ki fita!" Ya fada yana me cigaba da shan tea dinsa. "Baban Twins me yasa zaka zubda min daraja ta? Wannan yarinyar baiwa ce aka kawo mana, ashe laifi ne idan na hukutatta? Baban Twins nan fa turakarka ce akan me zaka shigo da ita? Na zata iya ni nayi laifi ashe har da kai a gefe? Ka gaya min meye alakarka da ita? Idan yantatta zaka yi ka aureta na amince idan kuma babu haka gaskiya ta bar gidan nan na gaji!" Ta juya zata fita ya ce mata. "Zata bar gidan are you happy?" A fusace ta ce mishi. "More than happy" ta juya tare da barin dakin, bata ta a kawowa a ranta zai d'agata a gidan ba, don haka bayan ta ci kuka ta koshi don abincin ma bata wani ci sosai ba, ya turo kofar dakin. Kallonshi tayi ta mike tsaye tana sunkuyar da kai. "Ki yi parking kayanki!" "Tow yallabai!" Haka ya juya ya fita a daren ya tura ta e-mail din makarantarsu ya nima mata transfer, zuwa U.s, bayan ya tura ya kwanta yayi zurfi cikin tunani kawai ya mike tare da aukar wayarshi ya kira Ammar, ya fita can waje tare da wasu firewood, ya ha a wuta suka zauna a kofar gidan lullube da mayafi. Kallonshi Ammar yayi yana me zama ya ajiye dan goran ruwan da yazo da ita ya ce mishi. "Baka kyautawa, kana da saurin fushi " "taya xan bashi yar mutane?" Ya fa a yana kallon hasken wutar da yake ciki. "Ka bi kome a sannu shi mahaifi ne. Baya bukatar dogon jayayya!" "Hm!" Cikin tausayin abokin nashi ya ce mishi. "Ina tare da kai. Ba xan juya maka baya ba, amma ina son ka zama me biyayya da cewa tow!" "Tow ubana!" Inji Maina, "ai kaji matsalarka girman kan tsiya!" Murmushi yayi anan ya kawo mishi abun da yake faruwa, shiru yayi yana nazarin abin kafin ya ce mishi. "A can Washington DC din day ka Nima mata ko ya?" Girguza kai yayi yana fa in. "Bodin school school!" "Good ita Madam kuma da Yaran fa?" Shiru yayi na wani lokaci kafin ya ce mishi. "Zasu zauna kafin Sainah ta gama!" Kallonshi Ammar yake baki sake kafin ya ha e rai ya ce mishi. "Auta ya gaya min iskancin da Ayrah take mata, sannan kai kuma kace zaka mata wannan rashin mutuncin ai baka yi mata adalci ba, idan har akwai gaskiya a cikin wannan maganar gobe zan je makarantar na amshi transfer din Husainah, sauran kuma sai daga baya ka nisanci kanka da iyalinka daga Autah, zuwa yanzu zata kyaleka amma idan ta san baka nan zata hanaka sakat kai da matarka da Yaranka." Kuma sai ya ga maganar Ammar akwai gaskiya a cikinsa. "Na amince!" Haka suka, ta tattaunawa har dare ya raba, Maina ya raka Ammar bangaren baki, sannan ya shiga cikin gidanshi, a dakinshi ya samu Aliyah tana zaune ta cika ta batsewa, bai son hayaniya don haka ya shimfida abin sallah, *Kada ka manta Aliyyah Uwar Yaranka ce, duk abinda zaka yi ba zaka tab'a samun madadin Yaranka ba, kada ka zama kamar Malik idan kyautatawa Uwar Yaranka no need ka bi mace, ita mace zata bi ka domin, no need kayi ta fita sabgar Iyalinka haka yake bawa kowa damar cutar da su, Maina don baka son Uwar Yaranka baya na nufin kayi ta bata wahala da ita da Yaranta ba, sannan Hassanah bata fi karfinka ba, ka dawo da ita gabanka sannan ka d'aga Layla idan ita ce matsalarku zaka ga gidanka ya zauna lafiya kowa yana son Happy Family amma matsalar mu ne muke wargaza familyn duk tsiya bana hada Badi'atul Noor da kowa domin nasan kaf Duniya babu me haifa min sama dasu Riyyah da Ummayd, matanmu abin girmamawa, ka rarrashi Aliyyah zaa zauna lafiya.* Ajiye abin sallah yayi sannan ya koma bakin gadon ya zauna tare da bata lokaci yana kallonta, kalaman Ammar yana dawo mishi. *Maina love your wife she need love, ka nuna mata babu wani abu sama da soyayyarta a ranka, ka manta da wasu fake-fake rumors ka so iyalinka ka sa taji itama Mace ce kamar kowa don't let your wife down, koda kana son mace a wata rayuwar ka fara gyara ta gidan tayi alfahari da kai ta fahimci mijinta yana sonta yana kaunarta yana kuma girmama ta, don let your wife hate you kamar yadda sauran Matan Malik suke tsanarshi.* Haka kuwa ya dauki hudubar Ammar, ya janyota jikinshi ta fashe da kuka. *Baka zauna da mata ba ne, baka zauna a tsakaninsu ba ne, shi yada baka san yadda ake ji dasu ba, da kasan yadda ake ji da su ba zaka tsaya samun kanka ba, oya ka rarrasheta* cikin bubuga bayanta ya e yana fa in. "Ya isa haka, cikin satin nan zamu koma Washington DC!" D'ago kai tayi tana jin hawaye na zuba mata, "Da gaske?" Gyada kai yayi yana fa in. "Sure!" Bakinta yana rawa ta ce mishi. "Lay..." Cikin wani irin abu da yake fisgar heart inshi ya hade bakinshi da nata, cikin kulawa wanda tasan halinshi tasan me yake yi ta san motsinsa Maina da ta jima tana kaunar ya nuna mata ita na Musamman ce yau yake nuna mata haka, Yes tasan ko a baya bai tab'a barinta da sauran damuwa ba, koda kuwa a bangaren auratayya ce, tasan waye shi masterpiece ne a bangaren gado, yana iya baki abinda baki zata ba a dare daya, amma bayan nan babu wani irin rawan jikin da maza suke a kan matansu, ba tare da ya damu ba ya shiga jiyar da ita kauna da soyayyarshi da baya boye shi idan ya fara, duk da dai ba wata soyayyar ba ce amma kuma yadda yake cinyeta