Sashe 37
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
*Duffur black humra*
*sandal humra*
*white humra*
*body milk*
*misik humra*
*soulmateng humra*
*creem kulecca*
*basilin kulecca*
*makhmariyya kulecca*
*turaran wunana*
*farce*
*Hawi*
*halud*
*sandal oud*
*oud flaxs*
*Sandal flaxs*
*oud kajiji*
*Gabgab*
*sandal coconut*
*oud Al'arab*
*sandal balls*
*kindi kayi*
*and more.....*
*gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar*
09018535968
*muna maraba dakowa saikinzo*
______________________
"A kashe musu y'a rufa min asiri." Ta fa
a tana dauke kanta, don ma kada Ummimi ta tilastatta. "Tow yanzu Hajjana ya Yaran zaau yi sun saba da ita fa,kuma a ce musu zata tafi, don Allah ki bar musu ita ko na wata shida ce sai a maida da ta basu da me kula da su fa." "Tab bani ba kishiya da shashasha, na farko Maina gidanshi yana son fin karfinshi,Matar Ubanshi bata kyale Yaranshi ba, bata kyale Matarshi salon ta kona musu fuskar yar mutane, irin wannan a zazzabebben kishi." Yadda Sultanah Dilshah Khatoon take fa
a da masifa zaka rantse da Allah wani abu aka yi mata, sannan karshe ta daura duk laifin akan Maina da yake kallon kome kamar ba kome va, kuma kome ne domin shi zai dama. Dakyar ta amince bayan su Layla sun dawo daga fitar da suka yi, ta kira Layla ta zauna da ita ta ce mata. "Ga Ummiminku ta ce wai na bar ki anan, ki zauna, idan bakya so kada ki cuci kanki a tow ni ba zan bari wani ua cuce ki ba." Kamar Layla ta daka tsalle don farinciki amma kuma haka baya cikin tsarinta tayi murna, sunkuyar da kai tayi hawaye na zuba mata. Ta ce mata. "Ki kira Ummata da dan uwana ki tambaye su." Rike baki Ummimi tayi yadda Layla ta nuna girma da darajar Iyayenta, ba musu Sultanah ta kira Haeda, ta gaya mata yadda suka yi itama a dame ya ce a bawa Layla, tana amsa Sultanah ta ce mata. "je ki idan kin gama wayar ki kawo ai kowa yana son sirri balle ke yarinya me hankali irinki." Fita tayi waje can, duk da muku-mukun sanyi da ake yi ta fito kofar gidan ta tsaya a bakin veranda na kofar gidan. "Me kike ganin ya dace ki y daga nan?" "Bana bukatar motsinku, aikina zai fara ne daga nan daga lokacin da na kammala da nan xan karasa can shine zan bukaci ku." "Layla ke Yarinya ce ki nutsu kada ki fa
a matsala." D'ago kai tayi zata yi magana, ta hango Maina ya shigo gidan ya bar Motarshi a waje, janye idanunta tayi daga kanshi domin tana jin wani irin zafi idan ta ga zuri'ar Malik suna walwala ita kuma ta rantse sai ta saka su cikin ukubarta. "Layla me kika ce?" "Ba kome ki amince kawai!" Ta furta lokacin da ya zo zai wuce ko inda take bai kalla ba, kuma bai ma san tana wurin ko bata wurin ba, shi abinda yake gabanshi ya sani. Yana shiga parlour da sallama ya hango Nuriyya. Kallonta yayi bayan ya d'age mata gira. "Fafa ina Didi take?" Ta tambaye shi tana makare yar dolinta. Watsa hannu yayi ya ce mata. "I don't know!" Kwabe fuska tayi tana son tayi kuka, kamar ance ya leka kofar ta hango Layla rike d wyaar Sultanah Dilshah Khatoon. "Didi!" Ta nufota, bude mata hannu tayi, ta shiga ita kuma layla ta d'auketa, suka wuce yana tsaye ta ga wucewarsu, dakinshi ya wuce ya cire sweater din jikinshi, ya zauna yana jin gajiya, da sallama ta shigo dauke da Banafsha. "My prince!" Kallo daya yayi mata ya dauke kanshi. "Kayi hakuri!" Ta fa
a tana ajiye yarinyar da take dauke da ita. Wucewa wurin wani cabinet yayi da yake dakin, ya bude ciki ya dauki kayan had'a tea, ya zuba a cikin kofin ya kunna cattle din da yake gefen wurin, rungumar shi tayi ta baya, tana me daura kanta a bayanshi. "Kayi hakuri don Allah." Bai ce kome ba, ya ha
a tea din ya janye jikinshi ya koma gefe ya zauna yana me zuba brown sugar ya sa karamin tea spoon yana juyawa. "Wannan shirun naka, yana kashe ni." Sai lokacin ya zuba mata idanu. "Me yasa ban isa dake ba?" Hawaye ya gangaro mata, "kayi hakuri nasan nayi laifi ba zan kara ba." "Ya wuce!" Uwar Yaranshi ne bata cancanci dogon fushi ba, shi mutum ne da baya son hayaniya ko tashin hankali. A can dakinsu Ummimi kashedi ake kafawa Ummimi. "na gaya miki ban kawo baiwa ba, kuma na rantse kada naji kada na gani. Yarinyar" kallon Layla Ummimi tayi bata san yadda take ji ba, amma kaunar yarinyar ya cika zuciyarta lokaci guda. "Hajjana ni kan idan yarku ta kosa, ku bawa autana mana!" "Waye ya aike ni, bita da kulle dukar kabarin kishiya. Ke tashi ki tafi Allah ya miki albarka." Tashi Layla tayi ta bar dakin, ta koma dakin Bahiyyah ta samu tana waya ciki fa
a, da fadar wasu maganganu marasa dadi, wani alama tayi da hannunta take wayar ta mutu, ita kuma tayi kamar ba ita ba ce. Cikin masifa ta shiga kunna wayar. "Ni zai gayawa magana idan ba zan aure shi ba, na gaya mishi ni zai cewa na girma babu mijin aure,Layla ina son Anwar amma haka zan barshi har ni zaiwa gorin aure." Gyara murya Layla tayi, domin yadda take hango masifar Bahiyyah ba yinta ba ne, sharrin jifar da aka mata ne,na koran duk wanda zai sota, ta dawamman bata yi aure ba. "Kiyi hakuri!" Yadda tayi maganar yasa shi shiga zuciyarta da kanta kamar wacce aka saka mata ruwan sanyi ta kalli Layla bata san lokacin da ta fashe da kuka ba. "Layla waye zai fahimce ni!" "Kiyi hakuri kin ji, kome lokaci ne!" "Layla gani ake bana son aure, taya zanki aure!" A karon farko da tausayin wani daga cikin al'ummar Baihak ya cika ran Layla. Sannan ta fahimci cewa suma Baihak bata kyale su ba. "Kiyi hakuri." Ta kuma fa
a mata. Domin iya abinda zata gaya mata kenan, sai dai bata jin zata yafe abin da aka mata, tabbas Baihak sun zalince ta. A hankali ta mike zuwa ban daki, ta rufe ban dakin da magic spells, sannan ta fashe da kuka domin durkusawa tayi ta cigaba da kuka kamar ranta zai fita, tafi awa guda kafin ta fito tayi wanka ta sauya kaya, murmushi tayiwa Bahiyyah da ta ji sanyi a ranta damuwarta ya ragu, "Thank you Laylatu." Blushing tayi tana me kwanciya gefe can, sau dayawa idan ta tuna abin da aka mata na kashe kaka Jami sai taji kamar ta wayi gari ta kashe kowa. Washi gari da sassafe Sultanah Dilshah Khatoon ta bar garin har da Layla a cikin yan rakiya, Prince Auta yana ta binta da kallo. "Almuru ka tsare yar kwaila da idanun bata kai sha shida ba da kake ganinta, dan wofi!" Sai lokacin Maina ya zuba mata idanu, ya kare mata kallo abin sai ya bashi dariya yes kwaila ma sosai, ya fada a ranshi domin kuwa bai ga abin bi a tare da ita da Auta yake rawan kai da kafa akanta ba. "Sannan Khamilah zaki bar kasar nan kwanan ga amanar Yar mutane Maina, wallahi kaci amana Allah zai ci taka, ba baiwa ba ce iya ni takewa kome kada ku dauka daga Baihak take ku ce zaku zalince ta, atow Allah zai saka mata. Layla nan da wata shida zaki dawo wurin Ummanki kin ji ko." Gyada kai tayi tana kallon kasa, har aka kira su Sultanah suka tafi,sannan suka dawo gida. Rigima suka samu ana yi tsakanin Bahi da Ayrah. "Idan kinyi zuciya ki yi aure mana, kin zo kin zauna a gidan mutane!" Cikin takaici Bahiyyah ta ce mata, "na gode aure kuma lokaci ne, nan gidan Dan uwana ne ba gidan Ubanki ko gidan Malik ba, mara zuciya me zuciyar dabbobi kina tunanin kowa mahaukaci ne irinki, ki bi uba kuma ko biyo D'a mahaukaciya." Fashewa da kuka tayi ta juya
akinta, ta kira Malik tana kuka, karya da gaskiya ta gaya mishi ko minti biyar ba ayi ba, ya kira Ummimi ya ce maza ta tarkato ita da Bahiyyah su dawo Baihak, zasu kashe mishi mata da ciki. A wannan lokacin ran Ummimi ya b'aci ta ce mishi. "Gidan dana tazo, don ubanta ta koma inda take, ba zan dawo ba duk abinda zaka yi sai kayi na gaji zuwa yanzu halinka da na mahaifiyarka sun ishe ni."
"Ni kike gayawa magana lallai wuyarki ya isa yanka, zan zo da kaina." Kashe wayar tayi ba zata da fitinar Malik ba. Ayrah da ta samu goyan bayanshi. An yi haka da kwana hudu, Nuriyya tana wasan
wallo Ayrah ta fito kenan, kwallon ya gangara gabanta, dake tana jin haushin Yaran sosai ranta domin gani take kamar Yaranta ne Aliyyah take haifa, kallonta Nuri tayi tana zare idanu hannunta a baki ta ce mata. "Sorry ban sani ba ne!" Ai kuwa ta tawo har wurin yarinyar ta zuba mata rankwashi daidai fitowar Layla, wannan abin ya bata haushi yarinyar da bata saba da ko tsawa ba, wani irin
ara ta fashe tare da sake fitsari a jikinta, har cikin kanta Layla taji kukan ya wani daki ranta da zuciyarta b
ata san lokacin da hawaye ya cika mata idanu ba, ta rungume Nuri. Kallon juna suka yi da Layla da Ayrah. "Zaki rama mata ne? Ko Ubanta na rankwasa ba zai tab'a kallona haka ba, balle ke shegiya me kama da mayyu."tayo kan Layla zata mare ta, ji tayi kashin hannun da tayi rankwashin an bankare mata shi, tare da karya so sai da ta zube a wurin sumamiya,. Sai a lokacin Layla ta sauke hawayen da ya zubo mata. Kuma wani ikon Allah abin ya faru akan idanun Maina da ya shigo gidan, yana tsaye a bakin kofar shiga cikin gidan, kai zaka ga na ciki amma na waje ba zai gan ka ba, cikin mamaki yake kallon Layla *tayi amfani da magic spells* kanshi ne ya sara, rabon shi da yaga irin wannan abin tun lokacin mutuwar Maman Haisam, juywa yayi ya bar gidan, dakyar ya koma office dinsa ji yayi gumi yana karyo mishi, *Wacece ita? Me ya had'ata da Hajja? Me ya kawo ta gare shi? Meye dalilinta na yi haka?* Jin kansa yana bala'in sarawa yasa shi dafe kansa a karo na babu adadi. A can kuwa gidan Maina, daukar yarinyar tayi suka shige
akinsu, dake Saina da Sanah sun tafi school, sai ya kasance daga Layla sai Nuri a gida. Dakyar yarinyar tayi barci, *tow me Nur din tayi mata? Ban da zalinci wannan yar karamar ruhin me tayi mata da zata zalince haka?* Ta sha jin kaka Jami tana gaya mata, duk halittun duniya babu me darajar Yara, su tsarkakkun ruhi ne ba basu mugunta, zuciyarsu kamar zinari take basu cancanci zalinci ba. Shafa kan Nuri darling tayi tana kallon yadda take ajiyar zuciya, matukar tana gidan kafin ta gama abin ya kawo ta ba zata tab'a barin wani ya cutar da yaran ba, Ubansu da Kakansu da kakar Kakansu take hari, ba su da suke babu ruwansu ba, ba zata kuma bari wancan muguwar matar ta sha iska ba, kuma taji dadin da tayi aikinta babu wanda ya ganta, ko ita Ayrah bata san yadda aka yi haka ya faru ba zata ce daga rankwashi ne hannunta ya karye kowa zao san bakin zalincinta. Ummimi ta fito dubasu Layla ta ga Ayrah a sume salatin da ihunta yasa Aliyyah fitowa, aka shiga niman yadda za a akai ta asibiti. Auta suka kira don layin Maina yaki shiga, koda ya iso da motar asibiti aka tafi da ita, hannunta ya kumbura sumtum, lokaci da Bahi ta dawo Layla bata gaya mata ba, domin tana rungume da Nuri darling, da zazza
i ya rufe ta, tab'a yarinyar tayi tana fa
in. "ina Mamanta?" "Ina ga basu nan ne!" *Assalamu alaikum" Saina ta fara shigowa da sallama. "Didin Nuri darling, me ya same ta?" Ta fa
a tana tab'a Nuri, "Aunty Bahi ku kira Papa a kaita asibiti jikin yayi zafi. "Ina kokarin kiranshi ne ma" ta fada tana kara kiran layin office din shi,dauka yayi. "Bro ka tawo Nuri darling ba lafiya." Daga haka ta kashe wayar, yarinyar taki yarda kowa ya karveta tana jikin Layla har ya iso, "Bahi amso muje!" Tana kai hannu ta firgita tare da cewa. "Zata rankwashe ni, Didi ki boye ni!" Rungumarta Layla tayi hawaye na zuba mata, "Aunty Ki barta Didinta su kaita kawai!" Don firgita take sosai rankwashin ya shiga jikinta da jininta, kuma abin haushi da zoben tsafin da Hamida ta bata na gift ne shi yasa abin ta tasirantu a jikin yarinyar ita kanta Layla bata fargaba ba, sai da suka isa asibitin ta lura da wani ba
in hayaki yana tashi kan yarinyar!........ *Mai karatu Layla fansa ta zo dauka ko kare Maina da iyalinsa tazo na kasa gane wannan lamarin*
[9/2, 9:29
AM]
Hafs: *_
LAST EMPRESS
Historical fiction hot romance story
_Mai_Dambu_
Wattpad:Mai_Dambu
Arewabooks:Mai_Dambu41
Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu
___________________
*MASU BU
ATA DAGA FARKO DON ALLAH SU SHIGA LINK ABUBUWA SUNA MIN YAWA GA CIWON IDO GASKIYA BA ZAN IYA BADAWA DAGA FARKO BA TA PRIVET KO GROUP LINK CHANNEL GASHI NAN IDAN KA SHIGA ZAKA SAMU DAGA FARKO PLEASE joining Last Empress
https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s
_________________
*MAN'S COLLECTION*
*gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata*
*Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?*
*shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*?
*Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*