Sashe 40
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Duffur black humra*
*sandal humra*
*white humra*
*body milk*
*misik humra*
*soulmateng humra*
*creem kulecca*
*basilin kulecca*
*makhmariyya kulecca*
*turaran wunana*
*farce*
*Hawi*
*halud*
*sandal oud*
*oud flaxs*
*Sandal flaxs*
*oud kajiji*
*Gabgab*
*sandal coconut*
*oud Al'arab*
*sandal balls*
*kindi kayi*
*and more.....*
*gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar*
09018535968
*muna maraba dakowa saikinzo*
______________________
_________________21
Amsa tayi tana kallon Tirsila, gyada mata kai tayi tana jinjina baka, kafin ta fyace hancin sai da Sanaya ta dafa kanta, ta jima tana rike da kan Queen Hamidah. Har sai da itama Sanaya
in ta fara zubda jini ta hanci da kunnenta, abu daya ta kasa fahimta wacce ta turo
waron, bude idanu tayi da jini ya kwanta a cikin idanunta, ta ce da kyar. "Ki hada karfinki baki
aya ki fyace hancinki." Haka kuwa Hamidah tayi ta fyace hancinta, sai da taji kamar kanta zai bar jikinta, kafin
waron ya fado kasa ya, take tasa mishi wuta ya kone. "Me yasa kika kona shi?" D'aga kai tayi sama jini na zuba ta kunnenta kafin ta koma gefe tayi ta aman jini. A hankali take ganin bibiyu kafin ta sume a wurin. Bude idanu tayi a wata duniya, Kaka Jami tana zaune fuskarta a turbune. "Kaka!" "Ni ba Jamimah ba ce, ni na kasance me yanayi da Jamimah ce, wannan ya zama karon farko da zaki sake shiga wannan rigimar, kina da zuciya me kyau, kada haka ya sake sakawa yin taimako akan aikin da muke da hannun mu." Gyada kai tayi me kama da kaka Jami ta tawo kanta, ta dafe kanta tana me rufe idanunta can ta bude sai ga Sanaya tana me bude idanu a gaban Tirsila. "Sannu!" Juyawa ta fara tana niman me kama da kaka Jami. "Sannu
waron yana da karfi ba?" "Bashi bane matsalar." Ta fa
a tana kallon dakinta." A yaushe muka dawo?" Ajiyar zuciya Tirsila ta sauke tana fa
in. "Tun lokacin da kika fadi." Sauka tayi daga hadadden gadonta, ta fa
a ban daki ta wanke fuskarta. D'ago kai tayi tana kallon madubi, abin ya faru take nazarinsa, can gabanta yayi munmunar faduwa, ta zare idanu tana fadin "taya haka xai faru?" Kalaman matar nan ne ya dawo kanta, *Aikin da muke da hannun mu!* Fitowa tayi jiki a salube tana kallon Tirsila, wani murmushi tirsila tayi tana karewa Sanaya kallo matukar ta zama cikakkiyar budurwa za ayi mace me diri da kyau. Kalaman Queen Hamidah ne ya fado mata. _Ina ga irin Sanaya muke nima a matsayin suruka a masarautar nan, domin ina hango xata iya haifawa Maina d'anamiji, daga yau a saka idanu akanta domin zata iya zama crown Princess nan gaba._ murmushi ta sake tabbas wannan mafarkin da ta jima tana yi ne tun lokacin da ta hango zata shiga masarautar ta ke jin a ranta lokaci yayi da zata rusa Wagaduwada, yin haka kuma ba me sauki ba ne, sai ta hada da zagon kasa. Lumshe idanu tayi tana fa
in. "Tabbas lokaci ya kusan zuwa da zamu dama yadda muke so." A can bangaren Queen Hamidah kuwa, kallon Falwa tayi tana fa
in. "Yarinyar nan ka duba mana gobenta, duk abinda ka samu ka kawo min, ita kuma yarinyar da ake nima ayi kokarin nimanta domin bana son Malik ya gaza akan al'umma, kada ka manta ka gaya min karfin rike Malik shine yarinyar da ake nima, a tabbatar an binciko ta, domin bana son rigimar sarautar nan ta fara kunno kai, idan baka manta ba, abin da ya faru ga tsohon sarki kenan.". "an gama batun Layla muna kan nimanta." Gyada kai tayi sannan ta ce mishi. "A kara min wani ha
in da Maina zai dawo na samu wata yarinya a gidan na had'ata da Bahiran." Murmushi yayi yana fa
in. "Ina ga me zai hana a turawa Khamilah sakon sai ya fada kan jikokinta hankalinta zai dawo kan gida haka zai saka sai mu dawo da shi. " Dariya tayi har jini yana fita ta hancinta ta ce mishi. "Haka yayi!" Babu bata lokaci ya bar bangarenta, yana fatan ya rigasu haduwa da Layla, domin yasan yadda zai fara d
a ita, jininta kamar wani karfi na musamman ne, idan da zai same zai iya kifar da masarautar ya kafa tashi, haka yasa yake fatar haka ya faru, idan bai manta ba, Jamimah ta gaya mishi cewa. "Layla ba iya mahaifan da kuke harin cinyewa ba, hatta jinin jikinta ka
ai zai zmiya kifar da Baihak, amma kasan me? Layla ta tsare muku zaku yi ta nimanta, amma na zaku same ta ba, ita kuma zata iya cimmaku a duk lokacin da taso, amma baku da ikon cimmata domin tayi nisa zata samu garkuwan da zai kareta har zuwa fitar numfashinta." Shiru yayi yana nazarin ta ina xai fara niman Layla. Duk haka ya fada halwan tsafinshi , ko zai dace. --- Tsaye Ayrah take ta rike kugunta tana girgiza. "Ke don ubanki, ba magana nake dake ba?" Ta fadawa Layla haka da take rungume da Banafsha. "Kiyi hakuri kin ga tana son yi barci ne." "Ke har kin isa ina magana kina magana? Kin san wacece ni?" Girgiza kai Layla tayi tana kara rike Banafsha, Nuri darling da tasan halin Ayrah ta kamkame Layla tana kuka. "Muje Didina! Zata sake rankwashina." "Ko a mafarki ba zata kara ba!" Maina ya fa
a yana kallon Ayrah da take girgiza, zubewa Layla tayi tana gaishe shi, bai amsa ba ya ce mata. "tashi ku shige!" Mikewa Layla tayi Ayrah ta sha gabanta. "Ke ni na baki izinin tashi?" Sunkuyar da kai tayi kasa-kasa tana kallon yadda Maina, yake tsaye tana jiran taji abin da zai ce Ayrah ta tsinke ta da mari. "Bana ce kizo na saka ki aiki bane?" "Ayrah me yasa kike haka ne? " Ya fada a tsawace. "Nayi, nace nayi duk wata mace matukar ba yar uwarka ko Yarka ko matarka ko Uwarka ba matukar ta sami zarafin jan hankalinka sai na kashe ta wallahi kai mallakina ne!" Ta fada da karfi tana zubar da hawaye me zafi, ta ce mishi. "Ta bar gidan nan kafin na kasheta. Maina ka yafe min amma ba zan daina sonka ba, ina sonka." Bahiyyah da ta shigo ta ji abin dariya tayi tana tafa hannunta. "Kin zama bunsura kenan? Ki bi uba ki bi d'a, da Bro yana da niyyar tara mata kamar Malik ke gidan nan babu masaka tsinke, amma tunda har lissafinki ya tsaya akan Layla, mu zuba mu gani." Bahi ta riko hannun Layla suka bar parlourn. "Maina kayi min al
awarin zama dani, kace ba xaka tab'a hada ni da wata mace ba, don Allah kada ka yarda da abin mutane suke fada. Maina na gane kuskure na." Tab'e baki yayi ya kebeta ya wuce shi bai tab'a yarda ana samun mahaukata muraran ba, sai akan Ayrah ta zauna da Ubanshi ta zauna da shi. Wuce ta yayi ya barta nan tana kuka, babu wanda yasan me ya faru sai Bahi ita kuma ba me yawan magana ba ne. Gidanta ta wuce tana kuka wiwi. Abin da ya faru kuwa tunda Bahira ta ga Layla da Maina ta je ta gaya mata, shi kenan hankalinta ya tashi, itama kuma Bahiran Layla tana tarkonta ne shi yasa domin tasan tazo da abubuwan cutarwa. Shi yasa take tarkonta don ta rantse sai ta karya mata hannu. Haka yasa ta fito falon farko Ayrah ta shigo takalar Aliyyah ta ga Layla shine ta huce akanta. Suna shiga dakin su Sainah da take assignment ta ce mata. "Me ya samu gefen fuskarki?" Murmushi tayi ta ce " bari na ajiye Bana na dawo! Ina Sanah?" Ganin Sanah bata dakin yasa ta ce mata "hala ta fita!" Ya cigaba da aikinta, da sauri Layla ta fita, da wani irin sauri kamar walkiya sai gata a bayan gidan, inda Bahira ta mikawa Sanah abu zata amsa kamar an wurgo Layla ta shiga tsakaninsu. "Sanah ki je Papa yana kiranki." Juyawa tayi da gudu domin tasan ba a wasa da kiran shi, tana barin wurin Layla ta kama hannun Bahiran, ta rufe idanunta, duk wani abin da ta aikata sai da ta binciko, murde hannun Bahiran tayi da ta karya. Kwala ihu tayi ta rufe mata bakinta. "Kina sane da abin da ake aikatawa madadin ki xama adala kike kara shiga dawa, daga yau duk abinda yake wurinki maza maza ki kawo min, sannan kada ki fasa gayawa Ayrah kome ni da kune! Maza ina jiranki." Da gudu ta juya sai gashi BQ ta kwaso kome ta kawowa Layla a take ta kona su, sannan ta rike hannunta karfi da yaji ta maida karayar, sannan ta dafe kanta ta shafe mata kome da ya faru. "Maza jeki." Haka ta tafi ba tare da ta tuna kome ba, Murmushi Layla tayi tana jin aranta ba dai Hamidah ba ko Tirsila basu isa ba. Ayrah tayi kuka har ta godewa Allah, washi gari a bakin kofar gidan suka hadu da Maina zai kai yara makaranta, bude gabar motar tayi ta shiga, bai kulata ba ya ja motar suka bar gidan sai da ya kai yaran da tunda suka ganta suka nutsu domin suna bala'in tsoronta. Yana ajiye ta ya dauki motar bai tsaya ko ina ba sai wani gidan ajiye motoci, ya ajiyeta ya bar wurin abin shi, yana fita yayi waya kafin ya iso bakin hanya, motar bankinsu tazo
aukarshi, yana hango yadda take ta gudu amma yayi kamar bai santa ba, haka suka bar wurin, inda Allah ya taimaka mata shi ne da wurin da makarantarsu Sainah babu nisa, dakyar ta iso har makarantar ta zauna jiran su tashi, ga Turawa da rashin yarda ganinta a wurin yasa aka fara zargin yar ta'adda ce, ai kuwa kafin wani lokaci yan sanda sun kewaye ta, duk yadda take musu bayani sun ki yarda har aka fito da yan biyu, suna ganinta suka cure wuri guda. Haka yasa aka tafi da ita ba tare da an ji ba 'asin bakinta ba, tayi kuka kamar ranta zai fita tana ji tana gani aka watsata a mota da media a matsayin yar ta'adda me safara da yara
anana, Aliyyah da Ummimi suna parlour ana kallo suka ganta, hankalin Ummimi ya tashi haka yasa ta kira Maina, ta ce mishi. "Baka ga abin da ya faru da ayra ba ne?" "Na gani wani abu ne?" "Tow kasan abin yi?" "Ummimi Mijinta ya samu labari!" Zata kuma magana ya ce mata. "Ina da ba
i!" A kasa da awa ashirin da hudu, Malik ya dira A Scotland ba tare da wani tarnaki ba, aka sake Ayrah wacce bata da lafiya sosai, suka tafi asibiti, jin labarin zuwan Malik a bakin Auta yasa Ummimi zuwa asibiti, anan suka hadu bai yi fa
a ba sai ma lallaba Ummimi da yake ta bi shi su koma Baihak. A yanzu da ummimi take ganin Allah ta kwatota bata jin zata bishi, ita har mamaki yake vata yadda Yake iya lallabata da kalamai masu zafi da armashi tasan fake ne don haka ta ce mishi. "Malik duk abinda kake fa
a wallahi ba gaskiya ba ne, muna isa Baihak zaka koma kamar kurmuci gara na zauna da Yarana da jikokina!" Daga haka ta juyo suka dawo gida, tun a hnya take atishawa saboda karfin turarenshi, har suka dawo gida, duk suna falo idan ka cire Layla da take can dining taba bawa Nuri darling abinci, ita kuwa tana ganin Ummimi ta kwaso a guje, ta nufe ta, tana zuwa ta dauke. Ai kuwa Ummimi ta sake atishawa, duk suka ce mata. "Sannu! Baki fita da rigar sanyi ba ne!" "Eh wallahi!" Ya fa
a tana share hancinta. "Ummimi ya jikinta?" "Da sauki!" Ta wuce daki tana fa
in. "Bata san waye akanta ba walalhi!" "Allah ya sawwaka!" Gogan yana can parlourn shi ko a jikinshi, yana zaune Aliyah ta shigo take gaya masa jikin Ayrah kallonta yayi sau daya ya ce mata. "Ban tambaye ki ba!" Ya cigaba da aikinsa, shi baya son iyayi tunda bai tambaye ta ba, ya kamata ta kame kanta. Simin-simin ya bar parlourn, ya tab'e yana fa
in."Kinibibi kawai!" Daga ya cigaba da aikinsa. A can bangarensu Layla har suka kwanta Nuri tana shiru, can bayan ta fara barci ne ta fara haki da wani irin numfashi ga jikinta da yayi zafi........ (Wayata tana da matsala muna lallabawa ne.)
[9/2, 9:29
AM]
Hafs: *_
LAST EMPRESS
Historical fiction hot romance story
_Mai_Dambu_
Wattpad:Mai_Dambu
Arewabooks:Mai_Dambu41
Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu.
*MASU BU
ATA DAGA FARKO DON ALLAH SU SHIGA LINK ABUBUWA SUNA MIN YAWA GA CIWON IDO GASKIYA BA ZAN IYA BADAWA DAGA FARKO BA TA PRIVET KO GROUP LINK CHANNEL GASHI NAN IDAN KA SHIGA ZAKA SAMU DAGA FARKO PLEASE joining Last Empress
https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s
_________________
*MAN'S COLLECTION*
*gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata*
*Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?*
*shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*?
*Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*