Sashe 35
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Duffur black humra* *sandal humra* *white humra* *body milk* *misik humra* *soulmateng humra* *creem kulecca* *basilin kulecca* *makhmariyya kulecca* *turaran wunana* *farce* *Hawi* *halud* *sandal oud* *oud flaxs* *Sandal flaxs* *oud kajiji* *Gabgab* *sandal coconut* *oud Al'arab* *sandal balls* *kindi kayi* *and more.....* *gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar* 09018535968 *muna maraba dakowa saikinzo* ______________________ Fafa sauke ni na gudu, kada ta kamani! nur ta fa a tana dariya, yadda taji ta bangaji mutum yasata maza ta cire abin fuskarta tana zare idanu, ganin bai ko juya ba yasa ta zube akan gwiwarta. Na cancanci mutuwa ahugabana! Bai juya ba, balle ya ga fuskarta ajiye Nur yayi da take ta dariya, yayi tafiyarshi bin shi da idanun Layla tayi tana mai cin alwashin. *Kaine gawan farko da zan turawa Malik da Hamidah nq rantse da Uwargijiya.* Rungume ta Nur tayi tana fa in. Na kama ki daukarta Layla tayi, tana kallon hanyar da yabi, tabbas sai ta rama ba zata kyale kowa ba. Jin motsin fitar da kaya, yasa duk suka juya Aliyyah ce take kokarin fitar da kayanta tana kuka Sultanah Dilshah Khatoon tana bata hakuri. Ashe yar nan, ban cancanci na baki hakuri ba? Ina zaki da wannan jaririyar fisabilillahi don kin rena ni. murmushi Layla tayi domin bata ga abin da zai saka Maman nur tafiya ba, sai ta koma gefe ta sauke Nur da take mata zillo, ta koma gefe tana me daura hannunta akan daya. Hajja kina ganin ya dauki wani mataki ne? Ya ajiye matar Mahaifinsa tana min abin da ta gadama, bayan yasan kawata ce tare muka tashi, ka budurwar shi ce da ta guje na kasa fahimtar Malik take aure ko Maina?" A hankali ya fito yana kallonsu irin bai ma san meke faruwa ba, Layla dauki yaran nan ku koma ciki, bani jaririyar ma ta tafi da ita. kunce Banafsha tai ta mikawa Sultanah Dilshah Khatoon, sai lokacin ta kalli yarinyar cikin mamaki ta ce mata. Yar nan bata da lafiya ne? Meke damunta?" Gajiya yayi da tsayuwa zai fita Sultanah Dilshah Khatoon ta ce mishi. Zo nan Maina! dawowa Falon yayi Sultanah ta mikawa Layla yar Yayar Yara duba kafin mu gama An gama ranki shi da daga haka suka nufi dakin Yara, wani gani gani Sanah take mata, ta ce mata. Kada ki shigo mana daki! Akan me? Shigo!" Inji Sainah da take zaune akan gadonta. Koda Layla ta shiga dakin tana rungume da Banafsha, tana jin wani irin tiririn tsafi da yake fita a jikin yarinyar. Kallon fuskar yarinyar tayi da manyan idanu dakwal-dakwal, tana kallon Layla hura mata idanu tayi tana murmushi. Itama yarinyar murmushi tayi ta fara alamar zata yi kuka da wani irin murya mara da i saboda karfin ciwonta. Shiru tayi tana nazarin ciwon Ummi da na yarinyar ciwo daya ne. A parlour kuwa Maina yana zaune Sultanah Dilshah Khatoon take kallonshi cikin nutsewa ta ce mishi. Zaman me Ayrah take yi anan? Shiru yayi yana kallon takardun gabanshi yana gyarawa. Nace maka zaman me d'ago kai yayi kai tsaye ya ce mata. Haihuwa tazo daga haka ya mike zai fita ta ce mishi. Ba a gidan nan ba, ta koma wurin Malik tsayawa yayi ya ma rasa me zai ce a zazzafe ya juya yana kallon Aliyyah da take girzan kuka ya ce mata. Tunda ban isa da ke ba, kiyi duk abin da kike ganin daidai ne! daga haka ya bar gidan, Ba zaki bar gidan don ita ba, ki zauna ki nutsu ki fahimci meye yake nufi da zamanta!" Daga nan Sultanah ya kira Layla ta maida mata kayanta dakinta, ta bata yarta, da take kananun kuka. Yawwa meke damunta? Ban sani ba, duk da muna yawo da ita asibiti amma har yau bamu san meke damunta ba, kin ganta nan wata uku muke nima amma ji yadda ta kare, ga wani busashen tari wallahi bama barci. kuma ku yan boko ne baku ha awa da gargajiya, idan na samu lokaci bayan na koma gida zan saka a ha a muku magani! ta fa a tana mikawa dakin ba i ta wuce ita da Layla da ta wuce ban daki ta hada mata ruwan wanka, ta shiga tayi ta shimfida mata abin sallah, tana fitowa ta shiga ibada, a can asibitin kuwa babu wani abu da yake damun Ummimi, domin dai jinyar aya ce kuma tayi aman shi magani suka bata, suka ce zuwa dare zata iya tafiya. Yaranta sai zagayeta suke suna mata hira. Jan kujera yayi ya zubawa jar fuskar Ayrah idanu yana hango b'acin ran da yake kan fuskarta. Da zafi ne hawaye ne suka tultulo mata, tana kallonshi. Da saninka matarka ta kona min fuska? tab'e baki yayi yana d'aga kafadarshi. "Akan me zan saka ta? ya tambaye ta, sannan ya gyara zama. Na kira Malik na gaya mishi, kina hanyar Yemen a rud'e ta kalle shi. Babu inda zan je da konannen fuska. mikewa yayi zai fita ta ce mishi. Ka bar ni na haihu mana, ina tsoron kada na tafi wani abu ya same ni, domin nima haka nake samun matsalar b'arin na Aliyyah. banza yayi da ita cikin kuka ta ce mishi. Kana kishi da dan uwanka ne? Yau idan babu Malik kai ne Ubanshi fa. a fusace ya juya yana kallon yadda take kuka sai kuma ya tsinci kanshi da wani cutie smile, and so what? Baki da muhalli a cikin gidana da nace ki zauna kin zauna lafiya ne da kowa? azababben tsoro ya cikata ta ce mishi. Na amince zan zauna lafiya da kowa, kada ka yi pushing dina out ta sauko daga gadon tana kuka, daidai kiran Malik ya shigo mishi wayar kenan ya dauka. "Ya Ayrah da jiki?" Can asar makoshinsa ya amsa yana tab'e baki. Da sauki! Madalla ta zauna a wurinka, duk abinda take bukata zan turo mata ta wurinka kankance idanu yayi ya juya ya fita, Bani da mazauni a gidana, idan ta gama jinyarta ta tarkata nata ya nata tabar min gidana. ya fa Duk daya ne, duk abinda zaka ce, amma idan ka korata da cikin da kasan nawa ne, zan ce kana kishin na kwace maka ita, idan kuma ta zauna a wurinka, zan tabbatar kai adali ne wanda baya duba bayanshi sai gabanshi. annan kalaman Malik sun daure Maina, idan har ya kore Ayrah har yau yana jin wani abu a kanta kenan? Na san ka fahimci abin da nake nufi.? sauke ajiyar zuciya yayi ya ce mishi. "ka gargad'eta ta bar tadda min fitina da iyalina, idan ta kuma xan turo ta wurinka idan yaso kayi tunanin kome ma Yayi kyau l! ya fa a yana murmushi, yana son Ayrah ta samu nata dan ko yarta yadda zata rinka ganin nata kwan. Malik ya kira Ayrah yayi mata kashedi da matu ar ya ji labarin tayi wani abu a gidan Maina sai ranta yayi masifar b'aci, jin haka yasa ta kama kanta, amma abin da Aliyyah tayi mata sai ta rama koda kuwa zata mutu ta dawowa ne. Daga nan wurin Ummimi ya wuce aka sallame su, basu gayawa Ummimi Ayrah tana asibitin ba, kafin su isa gidan har an gyara mata inda zata zauna, bayan sun isa wanka tayi da salolin kanta, sannan ta ci abinci ta sha magani ta kwanta. Kome yana tafiya akan lokaci ne, Saina da Nur sun makalewa Layla duk da itama ba wata babba bace domin da ka an ta girmi yan biyu, cikin kwanaki uku da suka yi da zuwa, jikin Banafsha ya fara kyau, duk da suna tafiya asibiti. Amma kuma jikin yana kyau don ma Layla tana tsoron kada a san tsafin take janyewa daga jikin yarinyar a zata mayya ce ita, sai yarinyar ta fara barci domin har da rashin barci yana damunta. A kwana na hudu Ayrah ta dawo, kallon juna suka yi ita da mutanen gidan bata ce musu kome ba, ta wuce akinta. Mikewa Ummimi tayi don bata san Ayrah tana gidan ba, ta nufi falon Maina da yake ta aiki. Waye ya kawo wancan yar iskar yarinyar? D'ago kai yayi kafin ya ce mata. Mijinki Ummimi! Daure fuska tayi ta ce mishi. Ta fita ta bar gidan nan yar dariya yayi yana fa in. idan ta bar gidan nan, Malik ba zai fahimci ainihin me yasa ta bar gidan nan ba, zai ce na kore don na taya uwata kishi. Kai bata wasa nake maka ba kallonta yayi sannan ya ce mata. Zauna muyi hira dake! daga nan yayi ta bin ta da kalamai masu dad'i, da aukar hankali tuni ta manta da zancen Ayra'atu. Ya zuba musu idanu yana kallonsu domin baya jin zai iya magana da zata zaman lafiyar Aliyyah. Tunda Ayrah ta dawo bata kuma shiga harkar kowa ba, domin kuwa tana tsoron kada a koreta domin Malik ya gaya mata Maina koranta zai yi tunda ta zama annoba. Tana zaune a daki ta aka buga kofar dakin. Kallon kofar tayi taga Layla ce dauke da tiren abinci. Ta ajiye mata zata juya ta ce mata. A koya miki gaisuwa ba ne. Afuwa! Layla ta fa a tana zubewa kan gwiwarta kallon Layla take, irin matasan yan matan nan ne da suka fara balaga, tabbas idan Layla ta kwashe wasu shekaru xa ayi rigma a kanta, haka kawai taji tana tsananin kishin Layla ai ko Aliyyah da take matar gidan bata kai Layla kyau ba. mikewa Layla tayi zata fita cikin niman masifa Ayrah ta ce mata. Nace ki tafi ne? Ko na baki izini ne? tsayawa tayi tana jiran izinin Ayrah. Sai da ta ci abincin ta cewa Layla. Sunanki?" Layla! ikon Allah kawai take gani, Zaki iya tafiya! sannan ta fito daga dakin, ran Ayrah a jagule taya za a kawo irin wannan yarinyar gidan Maina, kishin Maina ne ya cika zuciyarta. Layla tana fitowa parlour ta samu Nur tana wasa da abincinta. Didi kika zauna baki zo kin bani abinci ba ta fa a kamar zata yi kuka, Mikewa Maina yayi ya wuce angarenshi. Rike kunnenta tayi tana alamar zata yi tsallen kwado. Gimbiya Nur ta min afuwa. Tura abincin tayi ta ce mata. Ni dai ki zauna a kujeran fafa ki bani A'a sai dai ta mai