Sashe 41
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Duffur black humra* *sandal humra* *white humra* *body milk* *misik humra* *soulmateng humra* *creem kulecca* *basilin kulecca* *makhmariyya kulecca* *turaran wunana* *farce* *Hawi* *halud* *sandal oud* *oud flaxs* *Sandal flaxs* *oud kajiji* *Gabgab* *sandal coconut* *oud Al'arab* *sandal balls* *kindi kayi* *and more.....* *gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar* 09018535968 *muna maraba dakowa saikinzo* ______________________ _____________20 Abin tambaya taya Maina yasan da akwatin? Kallon juna suka yi da Ayrah da take bin bayan Queen Hamidah. "Kun san Allah, ba dai gidana ba" ya fa a da wani irin murya mara da i da amo, a tinzire yake duk yadda ake tsammanin ya wuce haka a wani bala'in hasale yake. Kiris yake jira ya fita a mai shiru ya koma masifaffe, sai aka yi rashin dace babu wanda ya tanka mishi. "Haisam!" Ya daka mishi tsawa, da sauri ya shigo gidan, "na'am!" Nuna mishi akwatin yayi ya ce mishi. "Ka rakata da shi!" Dauka yayi cikin borin kunya Hamida ta ce. "Bana son rashin mutunci, Khamilah ni Maina zai tozarta na bawa yara abu ya dawo min da shi." "Karya kike!" Ya daka mata tsawa, sai da ta ja da baya, ya nufe ta zama tayi a kujeran tana zare idanu. "Haisam bude min akwatin!" Tayi balain razana domin wani firfito da idanun tayi tana fa in. "Me kake nufi?" "Nace ka bude min akwatin!" Ya daka mishi tsawa a karo na biyu. "Fafa akwai dodo a ciki kada ka bu e!" Inji Nuri darling da Layla ta fa a mata, a fusace ya juya tare da watsawa Aliyya kallon banza, "dismiss!" Babu bata lokaci suka b'ace a falon ya juya ga Hamidah. "Ban san nufinki ba, ban kuma dan meye a ranki ba, ammq tabbas kin fara isata, billahi azim ki dauki haukarki ki koma dashi ko na bude na saka su kashe ki a banza." "Allah ya baka hakuri, ni dai nasan chocolate na kawowa Yaran jikana, idan baka so shikenan." Wani abu ne ya tsaya mata a rai tabbas Maina ya tsokale tsuliyar dodo, domin tsawar da ya buga mata, sai da Ummimi ta shiga tsakaninsu. "Maina meye haka?" "Ummimi ta bar min gidana tun ina ganin girmanta yau ba gobe ba." Ya fa a yana juyawa xai bar wurin. "Kayi hakuri gobe zata tafi!" Inji Ummimi. Ai kuwa ran Queen Hamidah kamar zai fita don b'acin rai taso tayi amfani da damar kusanto Maina ga Baihak amma ko ta tafi tasan zata bar aiki dole ya dawo Baihak. Tana shiga bangaren da take ta zubawa akwatin idanu. "Me ya faru?" Gurnanin da yayi yasa ta fahimtar da matsala, kiran Malik tayi tana kuka abin da Maina yayi mata, har da cewa bakinciki zai hallakata kafin gobe shi kuwa ya kira Maina yaki aukar wayar ba shi kenan ba, haka kuwa abin ya cigaba da tafiya gata kamar mayya taki tafiya, haka aka kwana ta samu ta kebe da Layla. Mika mata kwalbar tayi tana fa in. "Zan baki dukiya me yawa, ki zuba a abincin Nur kin ji!" Amsa Layla tayi tana juya kwalbar, wani irin tausayin Yarinyar ce ya cika ran Layla ba iya ita ba, zuwa yanzu ta fahimci rayuwar iyalin Maina da kwanciyar hankalinsu Queen Hamidah take farauta in and out. "Ga wannan sannan zan turo miki wacce zata na baki abubuwan da zaki yi amfani da shi." Gyada kai Layla tayi tana fa in. "An gama ranki shi da e." Tana juya kayan zinarin da ta bata, sannan ta ce mata. "Idan kika yi min aiki me kyau, zan baki wata kyauta na musamman." Jinjina kai Layla tayi tare da barin wurin tana fa in. "Kyauta ta musamman bayan wanda aka bani na kashe kakata!" Ta damke abin da aka bata take suka kama da wuta har da abin da zata na bawa Nuriyya din. Ta cigaba da tafiya tana fa in, "Na rantse da Uwargijiya ba zaki bar garin nan lafiya ba!" Fita tayi zuwa wajen gidan, ta tsaya gaban wani gunki da aka saka a gefen wani church. Dafa shi tayi tare da fa in. "Zarbarazubar, Querara Ruqaqaa, zugurezumbala!" Take wani irin gizo -gizo ya fito cikin kwayar idanun gunkin. Dauka tayi tana murmushi. "Fadi abin da kuke bukata." "So nake ka shiga jikin Hamidah, ta yadda ni daya zan iya baka umarnin fita!" "Me kika bani na fansa?" "Jinin jikinta zaka yi ta ja har ta mutu," dariya ya fara tare da cewa. "Idan kina son ta mutu yau ba shi kenan!" "Shiiii bana son ta mutu, ka zauna a jikinta kana more jininta ka cigaba da zama ita ba me lafiya ba, ita ba mara lafiya ba. Ka watsa mata guba a jikinta ta rayu tana jin ciwo da gajiya tare da wahalar rayuwa." "Uwargijiya Wada da baki abin da kike nima!" "Jeka!" Ta fa a, da sauri ta tsalle tare da watsa zarenshi ya kalkala da gudu zuwa cikin gidan Maina. Sai dai me koda ya isa gidan ya kasa shiga, domin a lokacin Maina yana karatu da Yaranshi. Haka yasa koda ta isa kofar gidan, bakar inuwar da take jikinta ta fita da sauri shima kuma kwaro gizo-gizon ya kasa shiga gidan, tsalle yayi ta rike rigar Layla yadda ta shiga cikin gidan tana jin ciwon kai haka yasa shi sauka yana bibiyar hanyar da zai nufi inda a Queen Hamidah take. Ita kuma ta wuce akinsu ta kwanta, tuni barci yayi gaba da ita Hamidah tana kwance Ummimi tana bata hakuri, kwaron ya shiga dakin wani wurin ya labe, har Ummimi ta gama bata hakuri ta fita, tana fita ta cigaba da shirya rashin mutunci a ranta har barci yayi gaba da ita. Ta fara barcin kenan ta ji zur abu ya shiga hancinta, tayi ta face shi amma yaki fitowa, ga hancin da yake zubda jini. Haka yasa ta fito waje niman taimakon gaggawa. Maina yana jin su ko a kwalar shi yaki fitowa haka suka kira motar asibiti aka tafi da ita, kwanta biyu danta ya zo yayi ta rashin mutunci shida Baiwar Ayrah Bahiran, suka zo dama kafin su zo sai da Queen Hamidah ta gaya mishi Lailla Bahira ta tafi cave ta amso mata sako shima yaje ya fadi halin da take ciki kafin tazo. Dake sun cika zuciyarsu da mugunta, gani suke tabbas yi mata aka yi. Lokacin da Bahiran tazo gidan Maina bayan sun je asibitin ne, don hka dk wani sharri an kulla shi, Hamidah duk da tana cikin wannan halin bata fada bukatar Maina ya dawo Baihak ba. Haka yasa baki aya suka shiga damuwa. Zuwan Bahiran ya zo daidai domin kwanansu biyar da zuwa Queen Hamidah da Malik suka koma Baihak. Ita kuma Ayrah da baiwarta suka koma BQ. A lokacin don fitina haka da sassafe Ayrah zata zo ta saka Layla a gaba ta je ta mata aiki domin shirinsu na aikin Hamidah, ita kuma shirinta na Lallai Maina ya karkato kanta, wannan zuwan Malik haka ya tsalleketa sai ma Bibiyar Ummimi da yake da idanun, yaga ta samu natsuwa yayi kyau, shine yake son ya mai da ta gidan jiya. Kiri-kiri Maina ya ce bai yarda ba, da tayi jinya me yasa bai kulata ba, itama kuma Ummimi yanzu ta dawo daga rakiyar Malik. Don ta san duk inda yaje ya dawo ita zai dawowa. Haka ya koma da uwarsa garinsu, Ayrah kuwa wani azazzaben sha'awa ce take addabarta bata iya barci, sai tayi ra fasalin Maina a idanunta take iya rintsawa. Haka yasa mata hauka da kishin Aliyyah. Haka kawai zata shiga gidan daga Ita dai kayan barci, ta je wai tazo soya kwai ko tazo breakfast. Ranar da ta shigo daga ita sai wani rigar barci iya cinyarta sai wata abayar da ta saka sharara, Nuri tana shan kunun madara ta ce wa Layla. "Didi!" "Aunty Granny bata da kayan sawa ne? Kullum tsirara take yawo!" Da sauri Layla ta saka mata hannu a bakinta "shiiii Nuri darling, kada ta ji mu." Aliyya da take bawa Yarta nono tana jin su, ranta yayi mugun b'aci. Ta cewa Ayrah. "Ke tinkiya! Jaka wawuya ke me kike aikatawa? Zo ki bar min gidana!" Dauke Nuri darling Layla tayi suka bar falon akwai abinda vata cika son yarinyar ta ji ko ta gani ba. "Didina meye tinkiya suka shiga Bahiyyah tana waya, katse wayar tayi ta ce mata. "Sheep ce kuma wawuya ce!" "Tinkiya ce sheep da wani Yaren kenan?" Murmusa mata Bahi tayi ta ce mata. "Da turanci mutuniyar " gyada kai tayi. "Layla baki tab'a makaranta ba ne?" Washe baki tayi ta ce mata. "Mu ba ayin makaranta a garinmu, idan mace ta girma ta fara kurjin kirji sai a mata aure kafin wata shekara abin bauta ya basu jinjiri. " Wani irin ware idanu Bahi tayi tana kallonta. "Abin bauta kuma? Dama ke ba musulma ba ce?" Sai lokacin Layla ta an kare da ta kwafsa, bata iya karya ba sai ta zabi gyada kai sama da tace ba haka ba. "Me sunan garinku?" Sosai kai tayi ta ce mata. "Ban san sunan garin ba, domin muma yakin da ake ne ya taso mu muka tafi masarautar su Sultanah." "Kina son karatu ne?" Washe baki tayi tana kallon Nuriyya. "Eh amma dai Nuri darling ta amince." "Sai a saka ku tare ko?" Inji Bahiyyah, sake washe baki tayi tana dariya tana fa in. "Nuri darling haka ne ko?" "Eh Didina!" "Shi kenan zan yiwa Bro magana;" daga nan ta koma nazarin Layla din da take hira da Nuri darling kamar sa'arta, har da dariya da cewa Nuri tawa, kai idan kaji hiran zaka rantse da wata babbar mutum ake, sai dai a wannan hiran su Bahi ta fahimci tabbas Layla tana da kyakkyawar dabi'a tasan abin da ya dace ayi hira da yaro a kai da wanda bai dace ba. Har da Nurin ta kuma kawo shigar Ayrah cewa tayi. "Shii ba kyau gulmar wani, mutum yana zama munafiki, kada ki kuma tuna ta ki tuna abin da zamu yi idan aka saka mu aji daya tare. " Takaici yasa Bahi tashi tana dariya ta ce. "Haka kawai kun jajjubo min yarinya kunzo kuna min gulmar mutane," ta fita ta samu Ummimi tana yiwa Ayrah fa a da irin abinda