Sashe 57
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amshi number PC dinku." Gyada kai tayi sannan ya tashi motar ya cusa kan motar cikin makarantar, a hankali ya shiga har get din hostle din ya tsaya haka yasa ta fito da kayan, shima ya riko mata wasu kayan har cikin wurin dakunan alibai, ba a hana shi ba, wani abin mamaki suna shiga ta samu kawayenta, da sauri suka amshi kayan hannunshi. Tsayawa tayi Tina William ta amshi na hannunta suka barsu a tsaye. "Babu wani abu ko?" Nodding kai tayi, ya ce mata. "Zaki iya tafiya!" Yana tsaye har zata tafi ta ce mishi . "Hmm idan ka je ka cewa Nuri darling da Sainah na goge, ban ga Mum ba." "Bata gari ne!" "A dawo Lafiya!" Ya fa a sannan ta wuce har ta kusan shigewa kamar ance ta juya ta ga yana tsaye a inda ta bar shi. Ware idanu tayi ya mata alama da ta tafi kawai..... [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu _______________31 Kasa cigaba tayi da tafiya ta koma wurinshi da Sassarfa tana me wasa da hannunta. "Kina son wani abu ne?" Ya tambayeta cikin kulawa da son jin me yasa ta dawo itama, Girgiza kai tayi tana fa in. "Kace Mum bata nan kuma ka barsu a gida!" Murmushi yayi ya ce mata. "Akwai wani abu ne? Ko kina tsoron kada wani abu ya same su ne?" Juyawa tayi wurin wata bishiya da yake wurin don jikinta yna bata wani abu na daban, a hankali ta juya ba tare da tayi abin da take son yi ba. "Ke ki yanzu zan tafi!" Juyawa tayi tana tafiya a hankali har ta isa akinsu, bata kuma juyawa ba, sai da ya bar hostle din domin tana kallonshi ta window, yana fita ta fito jikin bishiyar ta runguma. "Ya isa haka, ina son ka fitar min da kyaligidajo!" (Wato night fire fly!) A hankali fly din suka fara fitowa daga jikin bishiyar. Suna tashi rike daya tayi a hannunta. "Ka bi bayanshi kada ka bari wani abu ya tab'a yaran nan na ji haka a jikina!" "Godiya nake!" Ya fa a tare da tashi sama shi da sauran rundunar shi, sannan ta koma akinsu. "Kiss nawa ya miki!" Cire kayan jikinta tayi, ta dauko kayan barci ta saka, zata kwanta Deena ta kuma ce mata. "Papa kike ce ko? Sai dai Papi!" Juya mata baya Layla tayi tana fa in. "Babana, bayan na rasa kowa shi na samu a matsayin nawa!" "Ai dama ban ce baki same shi a matsayin naki ba, sai dai wata rana labarin zai iya sauyawa yadda yake kallon each single movement dinki ne zaki ce Uba, nabi uba da mugun gudu ba riga." "Ki rufa mana asiri ki saka rigar dai" wannan maganar yatsawa Layla a rai, daga karshe da ta tuna makasudin zama a rayuwar Maina sai ta d'aga kafadarta, babu abin da ya dame ta. Burinta na cika zata bar kowa ta koma Wagaduwada ko ba kome ta samu ilimin da zata cigaba da kula da al'ummar Wagaduwada. - Kallon Aliyyah Jasy tayi tana fa in. "Yanxu da kika tawo ina kika bar Yaran da shi Prince in?" "A gida mana, ko zan bawa wani ajiyarshi ne?" Girgiza kai Jasy tayi ta ce mata. "Ni a tawa tunanin na wawuya, kai tsaye bai dace ko fito ba, tunda akwai damar da za a tura Sanah a jirgi, yanzu kike da damar rike wuyarshi my dear. Ke kin hana baiwa zama a gidanshi sannan kin dibo jiki wai kin zo daukar Yarinyarki. Aliyyah nasan kina da hankali da kirki, kuma kina da hakuri don Allah kada ki yarda tunanin wani abu ya sa ki, kasa fahimtar shi, Kingdom in su Maina basu amshe shi a matsayin In-law ba, saboda kina haihuwar Yara mata, shawaran da zan baki shi ne ko karuwa Maina ya ajiye kada ki d'aga mishi hankalin koda kin sani ki zuba mishi idanu. Sannan kada ki sake surutun wasu yasa ki haukace maza a ba iya musu, don Allah ki taimaka ki nutsu kowani mutum da nashi kaddaran. Ina ba ki tuna shawara ne domin nasan wata rana dole mijinki zao bukaci wata mace, a jininsu ne ajiye mata sama da biyu, idan kika sake wani abu ya taso zai kasance baya ganin kimarki, kuma naga hoton da kika daura a IG haka ya nuna min cewa Maina yana tare dake, wanda a da can baya wannan abin amma yanxu ya ba i kanshi da rayuwarshi kin san don me? Don yana girmama ki a matsayin Uwar Yaranshi hu u." Yadda Jasy take mata magana, sai da idanun Aliyyah ya cika da kwalla, "tabbas Maina yana girmama ni sama da yadda baki tunani sai dai zaman Layla a tare damu akwai matsala, Sanah bata sonta sannan nima yarinyar tana da bala'in kyau ne, tafi har Maina kyau walahi wani lokaci ina ganin yadda takye satar kallonta taya ba zan ji zafi ba, baki aya Yarana kamar ba nice na haife su ba, sun damu da ita kwarai!" "Shi kuma mai d'a wawa ne, maina yana kallonta ne yadda ta iya maida kanta uwar Yaranshi, ta dauke kulawar da kike bawa Yaranshi ta daura kanta, bata zo da nufin zama ba kulawa da riritawa yasa Yaranki suke makale da ita, ke kika gaya min macijin da yazo sarar Sainah ta tare me yasa a matsayinki na uwa baki kare musu ba, look Ita babu ruwanta domin bata kawo kanta gidan Maina ba, kawo ta a kayi sannan banda iskanci har ki ce ya fitar miki da ita a gida? Haukar banza kai ai kin fadi ba nauyi bance ki bincike shi ba amma wallahi ki sani kin yi baya ba zani!" "Tow ai Ayrah ce ta ce na kula da Mijina da Layla domin su basu iya hakuri akan macen da take da kyau!" Sake baki Jasy tayi tare da tallafo fuskarta. "Shi kenan, Ayrah ta rabaki da zaman lafiya da kike dashi Allah ya jikanki ba don kin mutu ba, Ayrah ta dauraki akan keken bera ki koma wurin Ayrah kin fi karfina wallahi!" A take Jasy ta barta a wurin domin bata da abin da zata iya mata.. gari na wayewa suka shirya Radiyyah Aswad ta shigo dakin tana kallon kayan da yake zube gadon Deenah. "Daddynki ya zo ne?" Tura baki tayi tana fa in. "Bai zo ba" "tow kayan waye?" Ta fara bude kayan kome na ciki pink ne da red ne. "Ke ban son iskanci kayan waye?" Nuna mata Layla tayi da take saka safa. "Na tane? Wow boyfriend ne da ita?" Dariya Deenah ta saka tana fa in. "boyfriend for my foot." Inji Layla tana ha e rai, "Papa na ne fa, kuma na gaya muku ni baiwa ce a gidansu bani da alaka da Kingdom din Baihak. Sannan na gaya maku ni marainiya ce, please ku daina fadar haka kada kusa a kashe ni." Ta fada kwalla na zuba mata, "oh sorry bamu san haka bane sai yau, amma abin da Papanku yayi bai nuna alamar yayi ne a matsayin shi na uba sorry da saka ki kuka!" Daga haka suka fita kowannensu da abin da yake ranshi Deenah bata yarda ba amma tayi shiru. Radiyyah Aswad kuwa tausayin Layla ne ya cika mata rai, sai kallonta take tana kara tausaya mata. "Kika ce ke marainiya ce?" "Eh ban san iyayena ba, sai dai na samu labarin kashe su aka yi." Duk suka ci burki suna kallonta. "Kika ce me?" Cikin ko in kula ta ce. "Eh kashe su aka yi,har kakata da na tashi a hannunta itama bata wuce shekara biyu da aka kashe ta ba." "Su waye haka Layla? Su waye mu saka a kwatar miki hakkinki? Layla waye ya kashe miki Familynki!" "Layla Muhammad Hatim!" Juyawa tayi ta ga wani dalibi ne, juyawa tayi. "Kin yi bako!" Ya nuna mata Maina da yake jingine jikin Motarshi. "Kunce waye ya kashe min familyna?" "Yes waye mu dauka miki fansa!" Girgiza kai tayi tana fa in. "Fansata ce ni daya, babu hannun kowa. A ciki!" Daga haka ta mika musu wani karamin tap ta nufi inda Maina yake, tun kafin ta isa ya budewa Nuri darling motar ta fito da gudu, durkusawa Layla tayi tana me bude hannunta. Ta amshe da sauri tana dariya. "Yau mafarkina kika yi ne?" "Didi zan zauna s wurinki ne!" Rike baki Layla tayi cikin irin shiririnta ta ce mata. "Ba ki ga uniform ne a jikinna ba, ai zamu shiga school ne!" "Ni wurinki zan zauna." Riko hannunta tayi suka hostle da yasan haka Nur zata b'allo mishi August da bai kawo su ba, tun jiya take firgita ita wurin Layla zata zo. Zubawa sarautar Allah idanu yayi har yana shirin fita Madam Helin ta gaya mishi Nuri darling taki zama fa, don tuni Sainah ta tafi makarantar. Wayar shi ne tayi kara ya duba Aliyyah ce, shafa kanshi yayi sannan yq kashe ya kirata. "My prince naga kiranka ne ya kids din suke?" "Suna lafiya! Ya Banafsha da mutanen gidan!" "Suna lafiya! Kayi hakuri next za. Taso!" "Amma kin san babu wata mace da zata kula da Nuri darling da ni kaina ko?" Ya fadi haka idanunshi yana kafe kan Layla da take dariya tare da jan kumatun Nuri ta kyalkyale da dariya. "Next week fa ba wani yawa haba don Allah!" "Eh kan ba yawa sai Anjima!" Ya fa a yana kashe wayar, har suka karaso abaya ce me igiya ta daure zaren a dan kirjinta inda ya an fito da shafe din yan kirgan dangin da kana iya hango shatin bakin nipple in yan kanana da su, tsigar jikinshi ne ya motsa wanda ta haifar mishi da jin harbawan halittarshi na da namiji, take yaji kamar ya fara ciki mishi dan kamfen shi. Da sauri ya dauke kai akanta, safiyar yau an tashi da ruwa ne a garin Washington DC, yanayin shi ya motsa ne tun daren jiya da ya dawo da ita ya ji baki daya ya kasa barci saboda babu Aliyyah, dole cikin dare ya dafa shayi da lemon tsami. Shiga motar yayi yana nazarin yadda daren jiya ya kashe wancan tarzoman yau ga