Sashe 25
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Duffur black humra* *sandal humra* *white humra* *body milk* *misik humra* *soulmateng humra* *creem kulecca* *basilin kulecca* *makhmariyya kulecca* *turaran wunana* *farce* *Hawi* *halud* *sandal oud* *oud flaxs* *Sandal flaxs* *oud kajiji* *Gabgab* *sandal coconut* *oud Al'arab* *sandal balls* *kindi kayi* *and more.....* *gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar* 09018535968 *muna maraba dakowa sai kinzo* ___________________ Kawai a ranta take jin zata shiga fadar, domin ganin yadda ake fadar abin da suke aikatawa. Shafa sarkan wuyarta tayi tana jin kwalla yana cika idanunta. *Wannan sarkan xai baki kariya a duk inda kike!* D'aga kanta sama tayi tare da mikewa ta cewa Sajida. "Muje bakin ruwa kafin ta gama!" "Bari muje bakin ruwa." "Tow kada ku jima don na kusan saukewa." "Tow!" Haka suka fito a tare, suka nufi bakin ruwan suka zauna tana jin kuka ya tawo mata, sororo Sajida tayi tana kallonta yadda take kuka babu ji babu gani, tare da wani irin kewar Kakarta da Sanaya, kaka Tirsi. Tata, Ambi, Yu'isan duk babu kowa Haeda ma da kaka Jami ta turo su, bata tare da ita she's feel alone kamar. "Ki daina kuka, domin zai saka idanunki masu kyau yin ja." Inji Mujitafa da ya zauna a gefenta. murmushi tayi tana goge hawayen ya ce mishi. "Mujitafa zan daina kuka." "Kyaleta tayi tunda bata dauke mu a yan uwa ba." Inji Sajida tana kallon Layla in. "Ba haka ba ne, kawai ina kewar kakata ce." "Tow shine kike kuka?" "Ban san yadda zan yi ba ne?" Iska ne ya wuro mata nishi, lokaci daya ta tsaya cak tare da sha ar iskar tana kallon ta inda iskar ya shiga kunnenta. a hankali tayi ta takawa tana bin iskar, har ta fita daga unguwar ta nufi bakin hanya. Bata daina bin iskar ba sai da ta ganta a wani katafaren makeken gida, ji tayi an fisgo ta, Kaka Hajar ce. " ina zaki? Bana ce ki jira ni ba ne?" "Kawai ina jin kamar ana kirana ne, shi yasa na tawo." Kura mata idanu tayi tana ganin like magic spells yana tasiri a kanta, numfashin me nauyi ta sauke. "Layla kina amfani da tasiri!" Yadda ta diririce yasa Hajar tayi murmushi. "Kina sane masarautar nan zasu iya kashe ki akan tasirin jikinki? Bama haka ba ki daina amfani da shi, ki ajiye abin a ranki domin yin haka kamar wasa da rayuwar duk wanda kike tare da shi ne, kiranki da kika ji ana yi saboda kina tare da abin ne kuma kin saka kakarki a ranki, na roke ki da ki daina." "Ban san yadda ake, tasirin yake aiki a jikina ba na san dai idan ina son abu yana iya faruwa ko kuwa a wasa ne, kiyi hakuri zan daina saka kome a raina, amma ban tab'a amfani da karfin tasiri da hannuna ba, na rantse da Uwargijiya." Ta kai hannu wuyarta. Alamar ta rantse hawaye yana zuba mata, she don't know why take son Layla domin yarinyar she is beautiful and young, she always adorable. Idan bata yi karya ba, Layla look like Barber queen. Kome da yake tare da ita kamar don ita kanta Allah ya halitta. Gaskiya rabbi yayi halitta. Ta fa a a ranta. "Waye Rabbi?" Ware idanu Hajar tayi tana rike bakinta. "Kina karanta abinda yake ran mutum ne?" Rike bakinta tayi, tana zare idanu. "Muje kada Court lady tayi ta jiranmu!" Karban kayan tayi tana biye da ita, babu wanda zai kalleta ya ce mace ce, domin shigar da tayi har da rawaninta. Sai ka rantse irin Yara maza da suka fara tashen balaga, gata zata yi tsawo don a haka tsawo ne da ita. A hankali take kallon around na building din, yadd a aka tsara kome a kan mizanin hankali da lissafi, babu yadda zaka yi ka kushe iyawar magabatansu because sun yi aikin da ko zamanin yanzu ba a isa ayi ba. Jikin Layla ya bata abubuwa dayawa, a cikin abin da jikinta ya bata, ta ji kamshin Tirsila da Sanaya, sannan da suka cigaba da tafiya taji kamshin Kaka Jami, dakyar ta iya bin bayan Hajar da take bata labarin kafuwar masarautar, daidai sun shigo cikin babban harabar Masarautar, lumshe idanunta tayi ta hango can bayan masarautar jini na bulbulowa ta karkashin kasa, ga wani tiririn hayaki na tashi sama. Ji tayi kamar zata fadi, Hajar ta dafata tare da cewa. "Kin gaji ne?" Girgiza kai tayi idanunta na kara budewa. "Wani abu ne?" Girgiza kai tayi karban kayan maganin tayi ta riko hannunta, suka cigaba da tafiya. A can cave din kuwa, azabar da aikewa kaka Jami yasa baki aya ta fita hayacinta. Amma wani abun mamaki kawai sai gani suka yi tana murmushi, irin wanda bata tab'a yi ba, "Hamidah ga mutuwar can a cikin masarautar. Ni nasan nan da kwananki zan mutu amma ke fa? Idan kun isa ku binciko mutuwarku. Zaki so ki mutu amma taki kashe ki, shukar da kika yi shi zaku girba. Tirsila ruhin da kika zalinta bq zai bar tawagar da kika shiga. Burinki ba zan fa a ba zan rufa miki asiri amma ku sani Layla tayi nisa kuma tana cigaba da nisa idan kun so ki kamo ta!" Ta fa a tana dariya. Da sauri Falwa ya ce musu. "Tabbas naji sabon tasirin da ban tab'a ji ba, ta shigo masarautar nan!" "Karya kake ni daya nasan tasirin Layla babu wanda ya isa sanin karfin tasirin ta domin ba iya ita kadai ba ce, wasu ma sun shigo farmaka!" Dariya kaka Jami take tana fa in. "maza kiyi sauri domin d'anki yau, bai daura kambun tsaron shi ba, waye ya sani ko shi za a kashe koda yake ba zai.mutu ba, sai ya ga Mutuwar da na tanada mishi, tsinuwa da alkaba'i yana bibiyarku yanzu haka ki kare d'anki daga farmakin." Baki aya suka fito daga karamin, suna sauri, sai Falwa da ya kalleta. "Idan har baki da idanun kina iya wannan aikin, ya Layla zata kasance?" "Fiye da yadda baka tsammani." "Jamimah ina son ki amince min, zan fitar dake." "Babu aminci a tsakaninmu." A can waje kuwa, duk ranar Laraba baki daga fadin kasashen duniya suna shigowa Baihak saboda ababen tarihin da suke masarautar, sannan akwai abubuwan al'ajabi suka kewaye Masarautar haka yasa, baki daga ko ina shiga masarautar, Daidai lokacin da Layla da Hajar da Court lady, suka koma can gefe suna walking a cikin corridor na Palace din, wasu a yari ne na daliban makaranta daga Furnaradas wata jami'an da take Baihak in, suka kawo ziyara. Kamar an ce Layla ta juya ta hango daya daga cikin daliban ta bude jakarta, yadda mutane basu lura da ita ba, ta sake wani maciji, tare da cewa. "King AbdulMutallab Hatim zaka kashe min shi!" Da gudu ya nufi hanyar da Malik ya nufa, ta rufe jakar, tana bin inda Malik in ta tawo da mugun kallo, ba zata tab'a yafewa Malik ba, bayan ya kashe mata ahali ko da kabarinshi yana ci da wuta ne bal-bal. Sai ta kashe shi. "Kai Lala muje mana!" Da sauri ta bi bayansu, taso taga yadda zasu kaya, amma ina zuciyarta tana mata gargadi. asaitacciyar mansion suka nufa, me cike da bayi da barori ana ta aiki kawai, duk inda Court lady ta nufa gaida ta ake kamar zasu kwanta ta bi kansu, har suka isa Parlour Princess Khamilah, "ku zauna ina zuwa!" Kallon Parlour din take, tana ganin yadda aka zuba dark magic a cikin gidan baki aya. A hankali suka fito tana tafiya a hankali, kallo daya Layla ta mata ta fahimci babu wani ciwo tsafeta aka yi aka daura mata ciwon dole, tana rike da maganin, a ranta ta ce. *Bakin tsafi ya warware bayan tasha maganin nan* "Barka da hutawa My Lady, ya jikin naki? Ubangiji ya ba i lafiya yasa zakkar jiki ne." "Allahumma Amin." Inji Ummimi tana kallon Layla. "A ina kuka samo Kyakyawar Yaro haka, Masha Allah." "Lala sunanshi dan kanwata ce yazo min daga, Husfa." Gari ne da yake can gabashin Baihak, "Allah sarki yaron Kyakyawar gaske da mace ce da na kamawa Haisam dina, don zasu dace da juna." Sunkuyar da kai Layla tayi kunya yana kamata, ita ce za a kamawa wani sai kace tayi sata, (kin yi sata mana lala daga zuwa kin sace zuciyar Khamilah.) "Hajar ko? Naji dadin maganin nan, Allah yasa ya cigaba da haka, domin ina jin wahala idan dare yayi bana barci." "In Sha Allah, My Lady daga yau zaki yi barci cikin salama, sannan kada a manta da azkar da yawan ibada domin wani lokaci miyagun mutane suna farmakanmu ta haka!" "Haka ne kam!" Inji court lady, tna kallon hajr, kallon Ummimi suka yi da tayi shiru ta kurawa wuri guda idanu, "ranki shi da e!" Firgit tayi tana fa in. "Kuna ta magana ko?" Ta tambaye su cikin wani irin yanayi da take gudun su dauka ta zauce, "A'a" Hajar ta fada cikin matsanancin damuwa, "tow bari na dauko miki kudin maganin." Ta mike tana dingishi, murmusawa Layla tayi ta sunkuyar da kai tana kallon kasa, wasa take da capter din parlour din, har ta kawo kudin,zata mikawa Court lady cikin zafin nama, Layla ta amsa tana fa in. "Kudin magani a hannuna zan karb'a saboda aikin maganin zai fi kyau. Kiyi hakuri!" "Ashe kana magana!" Inji Khamilah, gyada kai Layla tayi ta amshi kudin, tana murzawa, suka mike tare da mata godiya suka bar parlour, har sun fito harabar kamar wacce tayi mantuwa ta koma parlour. Kallon cikin idanun juna suka yi, Layla ta kawar da kai tana fa in."Ina kuka ajiye min magani na?" Mikewa Ummimi tayi a iska, cikin wani irin zafin nama, Layla ta riko alkyabarta ta buga ta da kasa, wani irin farin hayaki yana fita a jikin Layla din. D'ago kai tayi da gudu hayakin ya cigaba da fita. "Kai bawa waye ya saka wannan aikin?" "Nima aiko ni aka yi ranki shi da e! Maza ka kona kanka ka mutu ka b'ace a dorar kasar nan." "An gama ranki shi da A waje kuwa wani irin iska ne tare da bakin duhuwa ya lullube ganin mutane, daidai lokacin da ake ihun maciji ya sari Malik wanda ya bi ta tsakanin Ciyawa