Sashe 34
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
*Duffur black humra*
*sandal humra*
*white humra*
*body milk*
*misik humra*
*soulmateng humra*
*creem kulecca*
*basilin kulecca*
*makhmariyya kulecca*
*turaran wunana*
*farce*
*Hawi*
*halud*
*sandal oud*
*oud flaxs*
*Sandal flaxs*
*oud kajiji*
*Gabgab*
*sandal coconut*
*oud Al'arab*
*sandal balls*
*kindi kayi*
*and more.....*
*gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar*
09018535968
*muna maraba dakowa saikinzo*
__________________
Tunda suka isa Baihak take kallon masarautar, zuciyarta tasafa yake a duk lokacin da ta kalli inda aka kashe Kaka Jami. Kwalla ne ya cika idanunta tabbas wannan zuwan bata shirya ba, amma zuwa na gaba da shiri zata dawo domin kuwa ta wannan zuwan zata fahimci girma da yadda masarautar take, haka kuwa tayi domin zuwan nan ba karamin dadi yayi mata ba, yadda take kallon kome kamar ba zata iya ba. Kwanansu biyar suka bar Baihak tare da Ummimi da bata da lafiya itama, suka wuce da ita Scotland. Dama zuwan Sultanah Dilshah Khatoon tazo tafiya da Ummimi ta tafi ta ga Maina da jaririyarsu. Ita kan Layla bata dauka zasu yi tafiya me nisa haka, dama tun a can garinsu Ummimi Dalhat kanin Ubaidullahi ya sa aka d'auketa a hoto, sai da aka gama kome bata san dalilin ba, sannan ko a kwanakin da zasu zo taga Haeda tana shiga damuwa, da ta tambaye ta cewa tayi. "Na so ace duk abin da xai faru dangane da
aukar fansarmu a tare zamu yi. " Murmushi tayi sannan ta ce mata. "Fansar tawa ce ni daya, idan xan dauka bana bukatar ya shafi wanda bai ji ba bai gani ba, don haka babu
ruwan kowa da rigimar da yake tsakanina da Baihak."
Rungume ta Haeda tayi tana fa
in. "Kafin ki fara ki nutsu ki gane wa'danda suka zalunce ki, kin ji." Murmushi da yake boye fushinta, tayi ta ce mata. "Zuciyata bata yi wannan fushin da zata hukunta kowa akan abin da basu aikata ba. " Dafa kafadarta Ummimi tayi tana kallon Sultanah ta ce mata. "Hajja wacece ita kamar na san fuskarta." Dariya Sultanah Dilshah Khatoon tayi ta ce. "Yayar Yara kenan ita ce tayi renon Abul Khair, dan wurin Ubaid kuma tana tare da ni." "Allah sarki kamar na san fuskarta, amma na manta ya sunanki." "Layla!" Sultanah Dilshah Khatoon ta fa
a tana kallon Layla da take jin kunya, da sauri Saraki ya tawo yana mika musu takardunsu na barin
asar. "Ummimi inji Mijinki yace kada ki wuce kwana ashirin." "Na gode ma a haka." Ta fa
a jikinta yana wani irin rawa, kallonta Layla tayi na wasu dakikai kafin jirginsu ya tashi, a jirgin wurin zamansu dukkansu uku daya, ita layla ce a zaune a jikin window, tana kallon yadda jirgin yake tafiya, nishin Ummimi ne ya dawo da ita hankalinta domin tunani take kawai,kallon Ummimi tayi yadda take nishi. "Zarbarara!" Take yan wurin suka fara barci, ta kai hannun kirjin Ummimi ta kai mata wani irin duka a kirji, tari ne ya turniketa Layla ta tura mata wani abu a baki wanda ta ciro a cikin Aljuhun rigarta. Can kuwa sai ga wani bakin hayaki ya fita ta hancinta da bakinta. Sannan ta kuma. "Zarbarara!" Take duk suka bu
e idanunsu. Baki
aya sun manta da taya suka yi barci. Kallon Ummimi tayi ta ce mata. "Sannu!" Sake kallon Layla tana fa
in. "Yawwa haka nake fama, amma da sauki ba kamar kullum." "Sannu!" Daga haka tayi shiru, can Ummimi ta fara jin amai, magna suka yi da matan da suke kula da jirgin, aka rike Ummimi zuwa ban daki tare da rakiyar Layla, suna shiga tayi ta kakarin amai, tana shafa bayanta haka tayi ta amai a ran Layla ta ce. *Kin auna arziki tunda bake nufa da sharrin ba.* "Sannu Ummi!" Gyada kai tayi bayan tayi amai me yawan gaske, sannan ta wanke bakinta, mikewa tayi tana jin kamar zata fadi, rikota Layla tayi har kujeranta. "Allah ya miki albarka!" *Ki ajiye wannan addu'ar sai ranar da kika ga gawar mijinki da Uwarshi da duk me iko a cikin baihak* a zahiri murmushi tayi tana gyada kai, haka suka yi ta fama da Ummimi har suka isa, cikin shigarshi ta alfarma yake jiransu, yana hango Ummimi Layla tana rike da ita, da sassarfa ya isa wurinsu, yana fa
in. "Tun yaushe baki da lafiya? Ummimi dama jinya kike?" Tab'e baki Sultanah Dilshah Khatoon tayi tana watsar da hannu ta ce mishi. "Tafi can, ka tafi ka barta cikin kuraye, taya zata yi Layla ban da Allah ya had'ani da yar albarka da yanzu muna can cikin jirgi muna bitalmal." Haka ya riko hannunta Sultanah yana fa
in. "Sannu matar karfe!" A yadda Ummimi take tafiya, yasa shi kasa hakuri, ya dauke ya cak tana fa
in. "Maina ajiye ni na tafi da kafata! Ka ga hajja itama da kafarta take tafiya." "Ke tafi can bana son munafunci waye ya sani ko tun kafin mu taso kika ce mishi kina zuwa ya dauke shi, ko wancan makirin sojan ne ya saka yayi haka, dadin abin Mijina da Dana sarakuna ne, kuma nima idan nace a dauke ni daukata za ayi!" Layla bata so dariya ba, sai da tayi dariya don bata ga abin haushi da Sultanah taji har take mishi gori ba." Suna isa wurin motar kamar Layla tasan zai bukaci a bude motar tana isa ta bude, ya saka Ummimi a baya, sannan ya ce. "Matar karfe shiga gaba" har kowa yanzu bai d'aga kai ya kalli Layla ba, "ke yar nan, shiga baya kinji ai baki san wannan basamuden ba, baya magana da kowa wai a haka ma yau yayi magana ma." Inji Sultanah, shiga gefen Ummimi tayi tana fa
in. "Sannu Ummi!" Ta fa
a tana danne zuciyarta, ita masarautar Baihak sun shafe zuriarta, amma gasu suna ina ka ajiye ina ka saka da danginsu. Ranta ne yayi mugun b'aci don haka ta dauke kai,ai kuwa wannan b'acin ran nata ya tsayar da motar da ta fara tafiya a titin. Sai horn ake mishi. "Maina me ya samu motar?" "Lafiya lau na daukota!" Ya gangara gefen hanya, duk abinda ake tana ji, ai ba zata bar garin nan ba sai ta turawa Malik sakon mutuwarsu Maina da kowa da kowa, Sultanah zata bari domin ita ce ba zata iya cutar da ita ba. Fita yayi ya gama tab'a motar, "Layla kin ga ikon Allah ko? Wai lafiya ya dauko motar amma ki ga yadda ta tsaya salon a kashe mu a tsakiyar turawa." Murmushin da tayi ya kore kome tana fa
in. "Ranki shi da
e, yanxu xai gyara ai." Yadda ta fada cikin sakin rai, sai ga motar yana gama tab'a sai gashi ta tashi, suka bar wurin kai tsaye asibiti suka isa aka kwantar da Ummimi, sannan Prince Auta yazo ya mai dasu gida, ya bar Maina a wurin Ummimi. Tunda Auta ya kyalla idanunshi ya ga Layla tuni yaji ya susuce sai tambayar Sultanah Dilshah Khatoon yake yana fadin."Matar gaskiya wannan kyakkyawar furanya far?" "Ka bani ajiyarta ne? Haisanu ka fita idanuna kada ka ga don ina maka dariya ka kawo min reni, na rantse zan ajiye sarautar na baka mamaki." "Allah ya huci zuciyar Matar Sarki Muhammad." Murmushi tayi tare da rausayawa da kai, tana fa
in. "Ai maza sun kwanta dama, a lokacin ina sarauniyar Daularmu, ba karamin daraja na samu ba" jin haka yasa Layla murmushi domin kuwa yanzu Sultanah Dilshah tana da abin dariya. Lokacin da suka isa gidan Bahiyyah da ta fito tana kallon Sultanah Dilshah Khatoon, "Matar Maina kece a garinmu?" Ta fa
a tana
arin shiga motar, ganin Layla ta fito tana me gaishe ta cikin nutsuwa."A ina kika samo wa yarinya ya me kyau haka?" Ta fa
a tana kallon Haisam. "Tare suke zo da Sultanah Dilshah." "Ai ni maza kai ni na ga yadda Ummimi na take!" *Eyye wato nan suka tare bayan sun kashe min ahalina?* "Mu shiga yar nan, mugun hali a jininsu take." Inji Sultanah, haka suka wuce cikin gidan Bahiyyah ta zo tana karban kayan hannun Layla. "Muje na kai ku dakina." Haka suka wuce ciki da sallama, suka shiga cikin falon gidan, Yara mata wasa. Kallon Layla suke cikin mamaki. "Ikon Allah yan biyu ne haka suka girma? Girman dan mutum!" Fitowa Aliyyah tayi tana murmushi ta ce mata. "Hajja na mu, Barka da han..." Maganar ne ya makale mata sakamakon idanu biyu da tayi da Layla, gabanta yayi wani irin bugawa. Yake tayi tana fa
in. "sannunku!" Haka kawai taji ba zata iya cigaba da kallon Layla ba, ta riko hannu Sultanah zuwa falon Maina. Dakin Bahiyyah suka wuce, a bakin corridor din suka hadu da Lady Ayrah, wacce taci kwalliya kamar zata biki. Kurawa Layla idanu tayi tana jin haushi a ranta. "Waye ya kawo irin wannan yarinyar me kama da aljanu." Banza Bahiyyah tayi mata, ta bude dakin suka shiga tare da Layla. "Ga gado nan, ga kome akwai kome a ban daki. " "Na gode!" Layla ta fa
a tana murmushi, ita Bahiyyah ba wai don kome ya amshi Layla ba, sai don tana son ganin mutum me kyau, kuma sai Layla tayi mata kamar irin zanen sa AI yake, ta tafi da kome nata tana son mutum me kyau, da sauri ta fita ta saka kawo mata abinci, wanka Layla tayi ta zo ta sauya kaya, asalin kayanta na aiki ta dauki wani ta saka, dake kayan aikinsu na can yana da yawa, tana gama cin abinci ta fito da kayan tana raba idanu. Ji tayi an tab'ata. "Didi!" Juyawa tayi tana kallon Nuriyya. "Ni?" Ta nuna mata kanta, "Eh ga kitchen din nan!" Ta wuce ta shiga, ta samu Lady Ayrah tana saka Sainah aiki domin tana kiran Sainah Sanah ta gudu dakin Mamarta, kuma ta rantse sai ta zane ta. Tana shiga ta ajiye kwanon zata fita ta ce mata. "Ke zo nan!" Makalewa Jikin Layla Nur tayi zata yi kuka, kallonta Layla tayi tana ganin yadda Sainah take kuka, tana yanka attarubu. "Dake nake magana!" "Gani!" Shigowar Aliyyah yasa Layla juyawa. "Ke zaki wuce ban haifi bayi ba, idan kina son ikon ne ki koma Baihak nan gidan Maina ne ba gidan Malik ba." Ta fisgo hannun Yarta zata fita, Ayrah ta shakota dama tana cike da ita. "Sake min wuyar rigana!" "Idan naki ba, ina da iko akansu da Ubansu, matsayaciya mai cin amana, wacce ta auri saurayin kawarta!" Ita kan Layla da sauri ta dauki Nuriyya suka fita, suka nufi hanyar dakin Bahiyyah. "Ayrah va zai yiwu kizo gidana!" Kifa mata mari tayi, "an zo din ayi duk abin ba zaki iya ba, banza matar cushe!" Wannan marin da Ayrah tayiwa Aliyyah ya tsaya mata a rai. Hatta Layla da take dakin Bahiyyah sai da taji sautin marin, ita kuwa Aliyyah da abin ya mata zafi ta
auki ruwan zafin da yake stove din gas din ta watsa mata a gefen fuskarta, ihunta ya ja hankalin Maina da ya shigo gidan, duba abu ba iya shi ba hatta Sultanah Dilshah Khatoon da sauri ta fito tana dingishi, Layla ma ta fito duk har yaran sun fito. "wayyo fuskana!" Ajiye tukunyar tayi ta juya zata fita Maina ya tsare ta da idanu. Hango gefen fuskarta da yayi ja yasa shi fahimtar imma Ayrah ta mari Aliyya ta rama da ruwan zafi imma wani abu dai na daban. Juyawa Layla tayi da Nuriyya suka bar su a wurin. "wannan ba Kwarkwaran Malik ba ce?" "Ki zo ki tafi asibiti." "Maina Matarka ta kashe ni!" Bai ce kome ba, ya fita ya rasa meke damun Ayrah da Bahiyyah babu zaman lafiya, da Aliyyah babu zaman lafiya, ya zai yi ne? Dakinshi ya wuce, ya shiga ban daki anan ya ga Sanah tana zaune Allah ya so bai cire kaya ba. "Me kike yi?" Tura baki tayi tana fa
in. "Aunty Ayrah ce ta ce lallai sai mun mata abinci, tunda baka nan ni da nace ban iya ba shine ta mari Twins. "Kina gudun aiki dai!" "A'a Papa rankwashina take wallahi, ka ga tsakiyar kaina ina ga." Ta fa
a tana nuna mishi kanta inda ta rankwasheta da zoben Hannunta sai da wurin yayi kullu. Lumshe idanu yayi ya nufi waje tare da ita da yar uwarta suka tafi asibiti har lokacin Ayrah kuka take, suna shiga aka fara duba ta, yaran ma aka duba kansu da kunnensu ko tsawa bai tab'q dakawa Yaranshi ba, amma Ayrah ta saja mishi Yara a gaba, sai da aka tabbatar babu wani matsala ita Ayrah an bata gado, ya dawo dasu gida, ya nufi dakin Aliyyah ya samu tana ta kuka tana had'a kayanta, bai ce mata kome ya bar dakin, ya fito parlour ya hadu da Nuriyya tana wasan boya da Layla. "Riyyah......" Suka yi tawo mugama da Maina da ya duka bai san wasan suke ba, ya d'ago Yarinyar ita kuma ta fito ta bayan shi tana jin dariyar Nuriyya.....
*Allah ya saka da alkhairi na gode da addu'arku, idanu yayi sauki sosai*
[9/2, 9:29
AM]
Hafs: *_
LAST EMPRESS
Historical fiction hot romance story
_Mai_Dambu_
Wattpad:Mai_Dambu
Arewabooks:Mai_Dambu41
Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu
*MASU BU
ATA DAGA FARKO DON ALLAH SU SHIGA LINK ABUBUWA SUNA MIN YAWA GA CIWON IDO GASKIYA BA ZAN IYA BADAWA DAGA FARKO BA TA PRIVET KO GROUP LINK CHANNEL GASHI NAN IDAN KA SHIGA ZAKA SAMU DAGA FARKO PLEASE joining the last*
https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s
_________________16
*MAN'S COLLECTION*
*gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata*
*Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?*
*shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*?
*Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*