← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 115

Sashe 38

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

*Duffur black humra*
*sandal humra*
*white humra*
*body milk*
*misik humra*
*soulmateng humra*
*creem kulecca*
*basilin kulecca*
*makhmariyya kulecca*
*turaran wunana*
*farce*
*Hawi*
*halud*
*sandal oud*
*oud flaxs*
*Sandal flaxs*
*oud kajiji*
*Gabgab*
*sandal coconut*
*oud Al'arab*
*sandal balls*
*kindi kayi*
*and more.....*
*gamasu siyan daya ko sari kunemeni ta Wannan lambar*
09018535968
*muna maraba dakowa saikinzo*
______________________
________________19
Kuka sosai Lady Ayrah take tana fa
in."Wayyo Allah hannuna, Mama baki ji yadda hannuna yake min ciwo ba ne, daga na dan make kan nuriyya kawai ace hannuna yana ciwo, wannan wacce irin masifa ce." Tab'e baki Queen Hamidah tayi tana fa
in. "Ban da zalinci ina ruwanki da Yarinyar da ko alkalami bai hau kanta ba."
Cikin rashin tsoron Allah ta kada baki ta ce mata, "Yaran basu da kunya, tunda na zo suke min rashin kunya, kuma Iyayensu na gani. Kamar Nuriyya har ta san ta kumdumamin zagi. Ita Khamilah tana gani amma bata magana, kin ga wancan yar iskar me kama da Aljanu sau uku tana saka min tsantsi ina faduwa, na rantse da Allah." Shiru dakin ya
auka. "Maina ita wannan yarinyar waye ya kawo ta?" Duk da Aliyyah ta gaya mata, amma kuma saboda ta kare Ayrah take tambaya. "Ni nace Hajja ta kawo min ita!" Ya fa
a yana kallon Ayrah. "kuma ba baiwa bace, y'ace kamar ke?" Wani abu ne ya tsayawa Ayrah a kirji. "Muje yara, daga nan ki nime wani wurin domin idan kika zo gidana wata rana za'a fitar da kafarki babu daya ko hannunki." A yadda yayi maganar yana wani ha
e rai zaka fahimci ya shirya tsaf domin ya kafta rashin mutunci, ita kanta Queen Hamidah bata yi magana ba, domin idan Maina yana magana wani izza izza take hangowa a tare da shi, sannan
wayar idanunshi wani irin fitar da kwarjini yake wanda yake zagaye kamilliyar fuskar shi. Daga haka ya tarkata kan iyalan shi suka bar asibitin. Ita kan Layla ba haka.ta so ba, ita burinta ba ta haddasa fitina ba kawai ta dauki fansarta kawai ta wuce Baihak. Tun a hanya Nuri darling sai makalewa Layla take domin yau babu me rabata da Layla sai Allah, suna isa ta makale jikinta. Suka wuce
akinsu, a matukar gajiye ya samu Ummimi da Aliyyah da Bahiyyah suna hira, "har kun dawo?" "Hmm!" Ya ce ya wuce yan shekarun nan yana ganin kamar ya zama me yawan magana. Mikewa Aliyya tayi ta bi bayanshi. "Ya kuma same ta?" "Abinci nake so!" Ya fada mata yana nufar hanyar parlour
inshi, ya zauna a hankali yana cire takalminsa, can sai gata dauke da abinci ta ajiye mishi kafin ta fara zuba mishi yana lura da ita sarai yasan magana ce a bakinta, haka ya fara cin abincin yana nazarinta, har ya gama sannan ta kwashe kayan ta dawo tana kwantar da Banafsha da take barci yarinyar har ta kara kyau da kiba. Ihun Yara da yaji yasa kanshi sarawa, Allah ya gani bana kaunar dukkan hayaniya a rayuwarsa, zuwan Ayra tasa Yaranshi da kowa koyan Hayaniya, salatin Ummimi ya kara saka shi mikewa, fitowa yayi ya samu ana tsare da wani maciji me girman gaske, yana bin Sainah kanshi me guda biyu ne, kowanne zaro harshe yake. Layla da take dakin Bahiyyah ta fito, baki
aya Maina ya rud'e ya rasa yadda zai yi da macijin ga Sainah ta nufo shi da gudu. "Wayyo Allah Papa!" Ta fa
a tare da rungumar shi, daukarta yayi zai juya, macijin yayi wani tsalle. "Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un! Layla!" "Didina!" "Slaver!" "Laylatu!" "Ke!" Duk lokaci guda, suka kirata cak ya tsaya ba tare da ya juya ba, "Didin Nuri darling!" Sainah ta fada da karfi tare da sauka a jikinshi da sauri ta samu Layla da take tsaye macijin ya sare ta a wuyarta. "Kada ki zo!" Ta fa
a a hankali. Nuri darling bata iya hakuri ba, ta nufota, damke wuyar macijin yayi ta ce mishi. "Sake shi Papa akwai guba a jikinsa." A hankali ta kai hannunta ta xare hannunsa, d'aga jikin macijin tayi tana nad'e jikin macijin a wuyarta. "Ina zaki?" Murmushi tayi tana nufar dakinsu Saina, durkusawa tayi gaban akwatin da Queen Hamidah ta bawa Yaran ta ce mishi. "fushina zai karu idan ka sake na bayyana a jikinta kowa yasan wacece ita, maza ka koma cikin akwatinka ka zauna kafin na fusata. Kuma ka janye gubar da yake jikinta." A hankali yake zuke gubar tass sannan ya sauka tare da nufar akwatin ya koma ciki, Maina yana tsaye a kanta, yarinyar tsoro take bashi. Juyawa tayi da fuskatar da ya koma light blue. "Muhammad Maina Hatim! Wannan ne karo na biyu da haduwar ko?" Ta fa
a tana murmushi. "Ki fita a jikinta!" Mika tayi sai da kasusuwan jikinta baki
aya suka amsa, ta koma saman gadon yaran ta kwanta. Ta zaro harshenta sai da ya tab'a wuyarta ta lashe jinin da yake zuba, tura kofar yayi da karfi ya nufeta. Dariya tayi tana fa
in. "Me xaka yi mazaje?" Ta tashi zaune tare da tattara gashin kanta. Kafin ta karya wuyarta. "Ka sake kayi wani abu, Yaranka da iyalinka zasu iya mutuwa. Babu ruwanka da mu. AbdulMutallab Hatim da Hamidah Hatim sun shiga uku bala'i." Kafin ta koma da baya ta kwanta tare da tashi cikin iska. Ta xauna tare da tankwashe kafarta ta ce mishi. "Me yasa ba zaka kashe Hamidah da AbdulMutallab ba?" Cikin dakiya da addu'a ya fisgota sai dai me tashi sama suka yi baki
ayansu. Tofa mata ayatul kursiyu yayi ta fasa ihu, tare da zubewa a gadon. "Mugu jikan Muguwa zan dawo ai." Daga nan tayi waje abinta. A hankali ya kai hannu zai dauke ta ce mishi. "A'a, garin zaitu, da ganye na'ana'a sai ganyen tafarnuwa da lemon tsami, za a daba a bata ta sha. A hankali da habatul sauda." Duk da idanunta a rufe yake amma yasan bata cikin hayacinta. "Waye ku?" Girgiza kai tayi ta ce mishi. "Sunana Hafsatul ikram bint Sheikh Imran, na birnin kisra! Ni y'a ce ga Sarkin Malaman Kisra Sheikh Imran." "Me kike so da ita?" Girgiza kai tayi ta ce mishi. "Babu lokaci,
addara ce ta ha
a ni da ku, zamu wuce naga bakar inuwa ta wuce, duk da ba shi ne abin da ya kawo ni ba, amma kayi kokarin musulunta da ita domin su din masu bautar bakaken inuwar Aljanu ne, duk da jininta ya halasta a garesu, Malam Maina, kayi hakuri kayi hakuri kayi hakuri, laifin ba naka ba ne amma kukan da zaka yi sai yafi na kowa muni, domin bakaken inuwa suna zagaye da ita koda kuwa ta musulunta sai kayi da gaske, ka zame mata jigo a kowani yanayi, haka zai rage mata tasirin da yake tattare da ita kada ka manta iyalinka suna bukatar taimakonka ita kuma nata hujjar daban, amma ita alkhairi ce a tare da ku baki
aya hatta al'ummar Baihak ita din daren alkhairi ce,
addara ta ha
aka da ita tun fil azal kuma ita ce a tsakaminku har abada, yarinya ce bata san kome ba, abinda aka yi akan idanunta ta sani ka godewa Allah da tunaninta iya abinda aka mata ne, zuwanta nan ba alkhairi ya kawo ta ba, Yaranka suka sauya mata lissafinta. Amma zalinci an yi shi. Ni xan tafi a hada mata magungunan ta sha, in sha Allah zan dawo ko ban zo ba yar uwata zata zo." Daga haka yaji shiru, fita yayi da kanshi ya shiga ha
a mata magani, su Ummimi sun yi tsuru-tsuru. Sai da ya gama hada maganin ya kalli Ummimi. "Muje ki tayani!" A tare suka shigo, ya bata maganin ya zauna da kanshi ya bude bakinta Ummimi ta dura mata, sai da ta ha
iye. "Me ya faru?" "Aljanu ne da ita." Ya fa
a tare da barin dakin, a yau wani irin soyayyar Layla ya cika zuciyar Ummimi da ace wani abu ya samu Maina ko Yaranshi ya zata ji? Wannan wacce irin haske ce haka ta bayyana cikin iyalin Maina. Gyara mata zaman gashin kanta tayi. "Granny tana barci ne?" Inji Sainah. "Eh lovely gata tayi sadaukarwa me girma domin ku." "Allah sarki Didina!" Inji Sainah tana rike hannunta Nuri darling da take ta kuka ta haura gadon ta kwanta a gefen jikinta. "Didina ki tashi zan baki chocolate!" Bahiyyah tana tsaye, tura baki Sanah tayi tana hararan Layla da take kwance, ita ce ta gado Malik da Uwarshi dama a zuri'a ana cire zakka (
LoL) Aliyah ma ta damu sosai, domin kuka tayi sosai ta ce mishi. " Da kai ko Sainah zai sara fa? Allah sarki yarinyar da babu ruwanta." Ta fa
a tana rusa kuka, yaran da ummimi ban da Sanah da ta koma bangaren Uwarta, suka kwana Queen Hamidah tana can asibiti suka kulla sharri, kuma ta dauke kai ne domin wannan abin ya faru, idan macijin ya sari daya daga cikin Yaran maina, dolen Ubanshi su koma Baihak ai, tun tsakiyar dare ta farka daidai ya leko dakin kenan ya ganta tsaye gashin kanta a tsatsaye, ta bude window dakin. Haska torching din wayarshi yayi wayar ta dauke baki
aya, kafin ya d'ago kai ta tawo gabanshi. Sai da ya firgita sai kuma ta fashe da dariya. "Kai da wancan farar inuwar baku isa dakatar da mu ba, babu ruwanka da mu. Idan ka sake ka musuluntar da Laylatu sai mun kashe Yaranka baki
aya." Ta fa
a tana shake wuyarshi, bude idanu yayi ya jike da gumi sha
af. Mikewa yayi ya dauki wayarshi bakinsa dauke da addu'a ya nufi dakin Yaranshi, a nan ya samu sun yi barci dakin Bahiyyah ya koma yaga Layla ma tana barci, addu'a yayi musu sannan ya koma daki yayi Alola ya fara gabatar da sallahn dare. Har yau tirsila bata daina binciken motsin Layla ba, sai dai har yanzu babu labarinta. Abin tashin hankalin Sanaya bata samu lafiya ba. Don har an kaita ganin likitan
walwa, don ma da sauki ma sosai yanzu tunda gashi har ta fara fahimtar, yanzu Babban burin Tirsila shine Sanaya ta shiga makarantar boko, yadda zata kara gano kan rayuwa. Domin burinta ta samu damar had'ata da Maina. Kamar yadda ta kudira haka ce ta faru don har ta samu wata mata ta mata hanya aka sata Sanaya Royal kids na yaran manyan, sannan a dauka mata wata Malama tana koya mata abu dake tana da
ari da basira. - Bayan sallah asuba Layla ta farka tana mika, kallon dakin tayi tana tuna abin da ya faru. Shafa wuyarta turo kofar yayi ya zuba mata idanu, da sauri ta sauko daga gadon. "Barka da asuba ranka shi da
e!" "Ya jikin?" " Da sauki!" Ya juya ba tare da ya kuma ce mata kome ba, ya barta nan durkushe, yana fitowa ya nufi falonshi ya zauna har gari ya waye. Aka fara girgiza sai nan ne Yan matanshi suka fito ya yafitosu da hannu suka tawo. Zama suka yi tare da gaishe shi. "Lafiya, me ya faru jiya!" Yadda ya had'e rai yasa kowacce shiga hankalinta Sanah ta ce mishi. "Queen Hamidah ce ta bamu box din ta kawo mana tsaraba, shine nayi nayi na bude ya
i. Sai nace Sainah ta bude mana shine snake ya fito a ciki!" "Kin gaya min ne?" Ya kura mata idanu. "Bana ce babu ruwanku da ita ba?" "We are sorry Papa!" "Keep quiet!" Shiru suka yi saboda yadda ya daka musu tsawa, ita kan Sainah kuka ta saka bai fa
a bai tab'a musu fada ba, sun san waye Ubansu haka yasa suke kome cikin nutsuwa da sanyi. "Daga yau kada na kuma jin ko labarin wani ya baku abu kun amsa!" "Tow Papa!" Suka fa
a suna kuka. "Yara ne fa basu san kome ba!" Inji Ummimi, "eh Ummimi da ace bata shiga tsakani ba, ni ne ko su." "Eh haka ne kan amma ayi hakuri." "Didina!" Inji Nuri darling tana me tsaye abayan Layla da ta nufi hanyar dinning ta hada mata abincinta, tana me durkusawa kasa ta gaida Ummimi. "Tashi daga farkawa sai Hidimar Nuri darling!" Dariya suka saka ta ce mata. "Ba kome ai na warke." Ta zuba mata abincin suka wuce, ta shiga dakinsu ta bata sai da ta koshi, ta fito tana fitowa Maina yana shiga dakin ya dauko akwatin ya ajiye, har yara suka tafi makarantar, ya rage saura Nuri darling da Layla a gidan, sai ga Queen Hamidah, ganin akwatin da ta bawa Sanah a gefen Maina mamaki ya cikata.......(wayyo ni koda yake daga gobe ne zan huta satin nan tim nayi ina rubutu Saturday and Sunday ana hutu
sai Monday........
[9/2, 9:29
AM]
Hafs: *_
LAST EMPRESS
Historical fiction hot romance story
_Mai_Dambu_
Wattpad:Mai_Dambu
Arewabooks:Mai_Dambu41
Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu
*Wannan pagen dinko! Yayi ka
an na kira sunanku, amma don kaunar da kukewa Hamida, Tirsila, Malik, yasa nake jin kaunarku sayangi
da Yaren korea, arigeto
inji japanese duk na had'a muku kaunar d nake muku da godiya me tarin yawa,ku dai ku cigaba da Uban reacts da comments da kanku zaku gano yadda nake muku kauna irinta bread da fanta
sorry Fulani ba daku nake ba*
________________18
*MASU BU
ATA DAGA FARKO DON ALLAH SU SHIGA LINK ABUBUWA SUNA MIN YAWA GA CIWON IDO GASKIYA BA ZAN IYA BADAWA DAGA FARKO BA TA PRIVET KO GROUP LINK CHANNEL GASHI NAN IDAN KA SHIGA ZAKA SAMU DAGA FARKO PLEASE joining Last Empress
https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s
_________________
*MAN'S COLLECTION*
*gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata*
*Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?*
*shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*?
*Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*
Chapter 38 · 0% Book details