Sashe 70
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dazun sun yi shagali tare da kawayenta yanzu kuma. Ka shigo;" gyada kai yayi ya koma cikin dakin yana shiga ya tab'a ta yana kallon shigar jikinta. Gyara kwanciyarta tayi tana cigaba da barci, ya jima sosai yana kallon kayan da yake jikinta kafin ya mike tare da ajiye mata kome da yazo da shi, sannan ya nufi gidanshi. Yara suna dakin Aliyyah suka ji sallamarshi da murna suka nufe shi, ya rungume su yana shafa kanshi baki aya. "Papa ya Ummimi!" Inji Sainah, "tana gaishe ku!" "Ku bar Papa ya huta, muje My King ka huta!" Haka ya mike suka nufi dakinshi, da taimakonta yayi wanka ta kawo mishi tea da cookies yaci sannan ya kwanta, dauko man zafi tayi ta shiga shafa mishi a jiki tana mishi tausa. A hankali barci yayi gaba da shi, ita kuma ta kwanta a bayanshi. Mafarkin Layla yayi tana me kokarin tura Malik ramin da yake ci da wuta, garin tare Malik in shi da ita suka fa a ramin, bude idanu yayi zuciyarshi na wani irin bugawa,.wanda ya hadu da nauyin Aliyyah da take bayanshi. Dakyar ya juyo da ita ya gyara mata kwanciyarta a jikinshi, barci ne ya kaura ce mishi yana tuna abin da ya faru a mafarkin domin abin da ya kasa fahimta shine bayan sun fa a ramin yaga Hamidah tana tsaye tana dariya. A hankali ya gyara kwanciyar Aliyyah. Sannan ya mike tare da zura kafarshi a kasa, mikewa yayi tsaye da kafarshi yana ambaton Allah. Ban daki ya nufa yayi Alola sannan ya fito, ya mika lamarinsa ga Allah, kuma yayi imani da Allah shi zai kawo mishi mafita. Sai karfe biyu ya kwanta yana azkar har barci yayi gaba da shi. Da asuba yana tashi yayi sallah sannan ya koma zai kwnata ya tuna Layla. Key mota ya dauka ya bar gidan, yana isa gidan ya samu har lokacin barci take. Ban daki ya shiga yayi wanka sannan ya fito yana sharce ruwan wanka, da towel ya haura gadon, yana shiga bargon ya cire towel din ya wurga waje, rungumarta yayi sosai yana me lasar wuyarta. Sanin cewa baya gari ya sa gabanta faduwa waye ya shigo dakinta, a gigice ta farka tana kokarin tashi zaune ya maida ita ihu ta saka ya sakar mata cizo a kunne. "Kai Papa ashe kaine!" Ya juya yana kallonshi. Kankance Idanunshi yayi yana kallon yadda take tura baki. "Ni ka razana Ni!" Ta fada tana kara tura baki gaba. "Tow tunda na razana ki, ki rama;" kokarin tashi a gadon take ya kara rungumarta. "Ki shayar da ni abin da Allah ya miki ni'ima da shi mana!" Ware idanu tayi tana me tura baki ta ce mishi. "Ni bani da kome!" "Ok muje nayi miki wanka!" "A'a zan yi abuna!" Ta fada tana kokarin konewa ya dawo da ita, hannunta ya kai kan Baihak dinsa. "Ko ba kome ki ce mishi good morning mana!" "Papa babu kyau abin sa kake yi?" Ta fada kamar zata yi kuka, "ok bari na yiwa kaina karatun ta nutsu!" Ya shiga wasa da yan lemon tsamin nan da basu da banbanci da abin wasan Yara, tuni ta sake layi don tun wancan lokacin da ya mata ko yayya idan abin ya fado mata sai taji kamar zata yi hauka. Kuma ta kasa gayawa kowa abin da ya faru, ita dai saninta abin da ya mata ne wani lokaci kuwa maranta yayi ta kulle mata kenan kamar zata yi al'adarta, abin da yake mata yasa tayi ta jin kamar tsigar jikinta yana mikewa muryanta yana rawa ta ce mishi. "Papa ka daina irin wannan abin ina jin wani iri a jikina!" Sumbatar bakinta yayi bayan ya d'ago kanshi daga kirjinta. Ganin yadda jikinta yake amsar sakonsa yasa shi zuba mata idanu. A hankali ya ji a ranshi ya rufe al'amarin a yadda su zama abu daya lokaci guda, yadda kome nasu zai zama d'aya. Don haka ba tare da wani tunani ba, ya shiga kokarin ketare kasashen duniya, wanda yanayinshi da halittarshi yasa baki aya ta gigice tare da fasa wani irin kuka me karfi, wani guguwa da yake dibansa wanda ya sa shi kasa rike kanshi ya kai mata wani irin farmaki, ihu ta saka tare da kai mishi yakushi awuyarshi zuwa kirjinshi. Allah ya so.bai kai ga cimma burinsa ba, ya tsaya cak sakamakon wani irin jijigar da take yi, har shi kansa jijjiga yake, dole haka ya hakura da ita. Yana me sauka a gadon ya nufi ban daki ya ha a ruwan zafi sosai sannan ya zo ya dauketa cak, ya kaita cikin ruwan ya sakata, ihu ta saka tare da bude idanu kamar tana kallonshi kafin ta kuma lumshe idanun, bude kafarta yayi yaga yadda jini yake dan bata ruwan alamar ya kuskureta, sai da ya wanke ta sannan ya taso da ita har lokacin numfashinta bai daidaita ba, kanta a kirjinshi tana zubda hawayen azaba. Kwantar da ita yayi a restchair ya gyara gadon, sannan ya kwantar da ita. Shafa kanta yayi ta bude idanu takalle shi a hankali ta ce mishi. "kayi hakuri kada ka kuma saka min abin nan, mutuwa zan yi!" Ta bala'in bashi tausayi, domin gaji yake kamar ya hake mata. Shafa kanta yayi ya kwanta a Bayanta, barci me nauyi yayi gaba da su, sam Maina ya manta da wasu aiki ya manta da Aliyyah. Barci suka yi sai wurin karfe biyu ya farka ya shiga wanka sannan ya nufi gidansa akan zai dawo. Yana shiga ya samu Aliyyah hankalinta tashe. "Papan twins ina ka je? Tun safe nayi ta kiran layinka amma baka dauka ba, ashe wayar tana gida." Ha e rai yayi ya ce mata. "Dr Abbas ne yayi hatsari tun da aka gaya min da asuba na fita sai yanzu na samu kaina!" Ya wuce dakinshi, sai dai munafikin hancinta me iya kunso mata kamshi shower gel, yasa ta bin shi har dakinshi kafin ta samu damar magana ya fa a ban daki, nan yayi wanka sannan ya fito gel dinsa ya dauke kamshin na Layla matsaws tayi jikinshi tana sha ar kamshin. Yana sane a ranshi yana dariya. "Ya dai kike shinshina ni?" "Wani abu nake ji!" "Ok!' ya furta yana shafa mai. "Da ka bari na shafa maka!" Bai hanata ba, sai da tazo jikinshi ne ya janye hannunta. A yau da ya tab'a Layla sai yake jin kamar akwai sauran asashen da yake da burin ya karasa isa a tare da Layla haka yasa shi kin bata hadin kai. Ya shirya sannan ya fito parlour ya kishingida yana sauke ajiyar zuciya, abin da ya faru yana dawo mishi kai, wato kowacce mace da irin baiwarta yana son barin Layla ta kara kwari amma yau da ya leka yaji yadda cikin kasashen wajen yake daban sai yaji kamar xai iya kwana ya wunu yana zagayen bude idanu. Wani lumshe idanu yayi, ya bude kan Aliyyah da take jera mishi abincin rana, mikewa yayi ya nufi ban daki yayi tsarki sannan ya zo.yayi sallah da ta kwace mishi yana idarwa. Ya koma ya kishingida yana aukar apple yana ci yana shafa kanshi. Lokaci zuwa lokaci yana murmushi, duk ranar da ya karasa leka birninlintsin to yayi imani da Allah sai an tare shi, a yanzu haka ji yake kamar tsigar jikinshi zata fita a jikin shi don azabar sha'awa da shauki. Wurin karfe hudu ya fita gidan ya wuce ya samu tana kwance cikin bargo, dama tana son tashi amma saboda ciwon da wurin yake mata yasa bata tashi ba. Tana hango shi ta dauke kai kamar bata son ganinsa. Yana isa gadon ya ja bargon hucin zazza i ne ya rufeta. Yadda ta kara dunkulewa yasa shi d'agota cak ya nufi ban daki da ita. Sai dai me Maina ya hadu da uwar raki, ta sauke kafarta da kasa taki ta makalkale Maina tana kuka wurijanjan. "Sauka kiyi wanka!" "Ba zan iya saka kafana da kasa ba, domin ina jin kamar huda ni aka yi, Wayyo muriyata na Wayyo ina jin fitsari! Na rantse ba zan yarda ba, ka ji yadda wurin yake ciwo!" Rungumarta yayi ya ha a mata ruwan zafi, sannan ya sakata wato da ta fasa ihu, tare da mikewa tsaye dannata yayi yana fa in. "kiyi hakuri !" Ya furta a hankali, kuka tasa mishi har aka gama wankar, ya fito da ita ya shiryata ya ha a mata tea, tana sha ya riko hannunta a hankali suka fita daga gidan, asibiti ya kaita. Lokacin da ya kaita asibitin sai da aka sha daga kafin ya yarda aka duba mishi ita domin yaki likita namiji dole aka nimo mace. An bata magani da man shafawa. Sannan suka dawo gida, a nan ya lalace har dare sannan ya bata magani tayi barci. Lokacin da yazo gida yaga sauyin fuska amma dake ya iya takunsa ya mantar da ita abin da ya e faruwa. Washi gari ya tafi office amma bai yarda ya koma gida ba, daga nan gidan Layla ya leka ya same ta tayi paster salat, sai hot cream da ta dafa, shi take ciki lokacin da ya shigo sau daya ta kalle shi, ta cigaba da cin abincin. Wurinta ya isa ya dauki cokalin ya fara cin abincin. D'ago kai tayi idanunta cike da kwalla ta ce mishi. "Don kaunarka da addininka ka mai da ni, wurin Sultanah nayi maka alkhairin ba zan gayawa kowa abin da kayi min ba!" Shafa kanta yayi yana kara kai lomar paster salat din bakinshi. "Zan kai ki kin ji!" Kuka ta saka mishi sosai, ya dauki hot cream din yana sha. "kina shan sugar dayawa, ko da yake kisha ni na shanye." Girgza kai tayi tana rokonsa. "kayi hakuri ka kai ni gid! Kayi hakuri ba zan gayawa kowa ba na rantse da Ubangijinka!" Kallonta yayi sannan ya ce mata. "Me yasa tow!" Cikin kuka ta ce mishi. "Ni kawai ka kai ni idan ba so kake na mutu da abin da ke min nan, har yanzu idan nayi fitsari ya tab'a sai ji kamar ana tsaga min jikina, kawai ka kai ni gida bana son zaman nan gyara yanzu ban isa zama kamar yadda na saba don Allah ka mai dani, har makarantar