Sashe 49
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kafin ya mike yana fa in. "Idan baka tsaya mata ba, Allah zai kama ka. Kayi kokarin ganin ka kula da ita, duk wanda zai baka rayuwarshi tow ba karamin muhimmanci yake da shi a rayuwarka." Murmushi Maina yayi yana kallon shi, "Ni kuma ina girmama makiyin da zai fito ya kalubalance ni, ba wanda zai fake daga bayana ba!" "Ban fahimce ka ba?" "Juya ka gani!" Juyawa yayi yaga Layla a jikin bango kamar kadangariya, ja da baya Ammar yayi yana fa in. "Innalillahi'wa'inna'ilaihi'raji'un! Maina zaka iya zaka iya, dole ka taimaka mata dole ka iya!" "Ba iyawa ba ne, kuskure ne bisa kuskure, amma zaka iya tafiya." "Ba sai na bar shi ya fita ba, domin da jinina aka gina izzarku kuna tunanin zam yafe ne ko zan kuma barin wata mace ta kara haihuwa ba tare da na kara samun wani cikin ba!" Ta fada tana me mikewa a jikin bangon, "mu raya daren nan, ta yadda zaka biya ni gudan jinina da ka kashe min bayan na yarda da kai. Ko kuma nayi ta hana ta shan maganin da ka ake bata " ta fa a tana dariyar shu'umanci. "Muje Ammar!" Dirkowa tayi Allah ya bawa Maina sa'a ya tareta, tare da cewa. "Jeka tun jiya haka nake fama da ita, ka je zan ji da ita." "Ko na kawo maka Malami ne ya dubata!" "A'a barta zan iya!" Haka Maina ya fa a yana me matseta da bango, dariya tayi tana fa in. "Dadin da nake shi ba kad'an ba ne," sai da ya tabbatar Ammar ya fita ta rabata da jikinshi ya dauketa da marin da sai da ta zube a kasa ya kuma sake kifa mata mari. "Fita na ce!" D'ago kai tayi tana kallon fuskar shi madadin tayi yadda ya ce sai ta kai hannunta fuskarshi. "Nayi al awarin saka wannan fuskar naka kuka da dariya, sai ka biya marin da ka min, ba zan yafe ba kuma ba zan tab'a yafewa ba na barka ka huta kafin na dawo!" Zubewa Layla tayi a kasa, daukarta yayi ya fito da ita parlourn ya kwantar da ita, sannan ya koma motsa jikinshi. Har wayewar gari niman Layla suke babu wanda yayi notice tana wurin Maina, sai da Salahudeen ya kira Ummimi ya gaya mata, sai gata ta zo a hankali ta tura kofar parlourn. Ganin yadda take barci kayan jiya duk gashi nan a yayyage yasa jikinta na rawa ta nufi dakinshi nan ma ga dakin a hargitse. dawowa dakin motsa jiki tayi ta tura kofar dakin tana me zuba mishi idanu, ajiye karfen yayi tare da Mikewa ya zauna yana fa in. "Barka da asuba Ummimi!" Juyawa tayi ya mike tare da bin bayanta a kujeran da Layla take ta ja burki fuskarta cike da mamaki da zargi iri-iri ta kalle shi ta ce mishi. "Me yasa?" Shiru yayi yana shafa kanshi kafin ya ce mata. "Faduwa tayi garin gudu a hall!" "Maina ban yarda ba!" Dariya ta bashi ya ce mata. "tow shi kenan!" Kura mishi idanu tayi zuciyarta yana rawa ta kai hannu zata bude Layla ya ce mata. "Ummimi kada ki tab'ata!" Harara ta watsa mishi. "Ni mahaukaciya ce da zan bar maka yar mutane da ka haifeta, bayan nasan cewa ba lafiya ce da ita ba." Kayya ya fa a a ranshi domin kuwa yasan matukar aljanar bata yi nisa ba, zata kuma farkawa addu'a ya fara tana tab'ata kuwa ta bude idanu tana kallon Ummimi, sai dai kuma kamar jira take Ummimi ta tab'a cafke hannun Ummimi, yadda ya tawo yasata sake Ummimi tare da kallon Ummimi tana dariya ta ce mata. "Khamilah yau auren yarki ko? Ki bani auren wancan lu'ulu'un d'anki, ya ce kada ki tashe ta, sai da kika tashe ta. Madalla da haka. " Ta fada tana mika ganin yadda Maina ya nufota yasa ta barin jikin Layla ta kuma zubewa ta koma barci. "Ya zamu yi?" "Ki je abinki!" Haka ta juya jikinta a sanyayye, ban da iskanci irin na aljanu taya xata bata Maina, da tunanin haka ta isa bangarenta da yake cike da mutane. Wurin goma ya kawo mata abinci ya shiga wanka yana fitowa ya shirya sannan ta fito falon, tashin yayi ta farka tayi suka hada idanu, da sauri ta janye na ta ya mika mata sabon brush da MacLean, tana son mikewa tana tunanin kayan jikinta, fita yayi daga parlourn ta shige dakin ta wanke bakin da wanka, tazo ta ci abinci tana zaune a saman kujeran ya shigo dauke da kaya bargon ta ja ta lullube sauran jikinta. "Zuwa an jima zamu bar garin nan, ban ce ki fita ba." Ya ajiye mata kayanta sannan ta fita.....(Na barku lafiya asha hutun karshen mako lafiya) *Assalamu alaikum* *Yau mu tafe ne da hadaddun kayan na musamman domin maza da mata na. M Zeey Kamshi da kayan Mata M ZEEY KAMSHI DUNIYAR KAMSHI DA KAYAN MATA TA KAWO MUKU KAYA MASU KYAU DA INGANCI DUK ABINDA ZAKU GANI KO KU JI NAYI AMFANI DA SHI NE YES TASTE AND TRUST BA KARYA KAYANTA NA MUSAMMAN NE* *INFECTION SET FULL* sanyi black big 8k Brown 2500 Sithbath 2500 Zuma 2500 Garin tea 1500 Price 17k instead of 30k *HALF INFECTION SET* sanyi Brown small 2500 Sanyi black small 2500 Garin tea 1500 Zuma 2500 Garin sithbath 2500 11500 instead of 20k Sannan maganin sanyi ba Sai kinada infection zakiyi amfani dashi ba Dole ne ga KOWACE mace maganin sanyi ya zama daya daga cikin abinda ba a rasata dashi a gidanta sannan kuma AMARYA MAI JEGO WACCE ZATAYI KOME Dolene kiyi amfani da maganin sanyi kafin ku hadu da miji wannan Dole ne indai kinason kiji dadin muamala da miji Duk amaryar da aka kaita dakinta batayi amfani da maganin sanyi ba toh tabbas tayi babban kuskure hakama duk Mai jego data haihu har ta Bari tayi arbain suka Hadu da mijinta batasha magani sanyi ba itama ta tapka babban kuskure Mai jego bayan haihuwa duk wata ni'ima Taki ta dauke duk wata shaawa Taki ta dauke Dole Sai kin sake yiwa KANKI service danki dawo daidai Kiji Ana tinda na haihu ya canzamin yana wulakantani ba Dole ba Yar uwa yajiki ba teste...... *BRIDAL PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza Amarya 30k Infection set 30k Amarya set sweet and wet 30k Total 90k *BRIDAL PACKAGE PROMO PRICE* Kaza Amarya 20k Infection set 17k Amarya set sweet and wet 25k TOTAL 62K *MAI JEGO PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza 20k Ciccibi 5k Infection set 30k Sweetness,wetness and tigtening package 25k Total 80k *MAI JEGO PACKAGE PROMO PRICE* Kaza 15k Ciccibi 3k Infection set 17k Sweetness wetness and tigtening 20k TOTAL 55K *STARTER SET* tsumi 2k Ladies malt 2k Zuma 2500 Gumba 3500 Sanyi black 2500 Tafi budurwa 2k Gagarabadau 3k Kujera Dan masti 1k Dan kwal uba 2k TOTAL 20500 INSTEAD OF 28K *MEN SET* Sanyi black 2k Men solution 2k Emergency 1500 Garin tea 1500 AYu oil 2500 Yaji maza 2k Chocolate 3500 Zuma 2500 TOTAL 17500 *GIGITA MAI HOUSE NORMAL PRICE* 1 tsumin goron Tula 3k 2 Miracle Zuma 3500 3 Sallata 7K 4 libido booster 4k 5 gagaraba dau 5 6 fala fala 5k 7 Dan kwal uba 3500 8 Emrgency gumba 1500 9 Submission 5k 10 tafi budurwa 3500 11 Attractive perfume 6k 12 kujera Dan masti 2k *TOTAL 51500* *GIGITA MAI HOUSE COMBO PROMO PRICE* 1 tsumin goron Tula 2K 2 Miracle Zuma 2500 3 Sallata 4500 4 libido booster 2500 5 gagaraba dau 3K 6 fala fala 3500 7 Dan kwal uba 2K 8 Emrgency gumba 600 9 Submission 2500 10 tafi budurwa 2K 11 Attractive perfume 4500 12 kujera Dan masti 1K *TOTAL 34500* Kayan M Zeey buje jagab [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu *MASU BU ATA DAGA FARKO DON ALLAH SU SHIGA LINK ABUBUWA SUNA MIN YAWA GA CIWON IDO GASKIYA BA ZAN IYA BADAWA DAGA FARKO BA TA PRIVET KO GROUP LINK CHANNEL GASHI NAN IDAN KA SHIGA ZAKA SAMU DAGA FARKO PLEASE joining Last Empress https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s _______________24 Maina bai samu zuwa ba sai aka jibi daurin auren Bahiyyah ya isa garin Ummimi, hannu bibbiyu Sultanah ta dankwala mishi zagi tana jan dankwalin Layla. "Yau naga maita kiri kiri, ban da maita zata nime cisge mata gashi dan kaniyarta? Tow na yanke shawarar da hukuncin kuma naga dan iskan da ya isa ya hanani." Tun kafin ya iso Ubaidullah ya kira shi yana tambayarshi me ya hadu su da Mutuniyar shi, ai kuwa ya bashi labarin rikicin da ake ta fama da ita don haka bai yi mamaki da abin da ta zarta ba, sai dai yasan haka ba me yiwa ba ne, ma.ba zai yiwu ba, ya gyara zama ya ce mata. "kin ga ni ina da tsari " "tsarin taci kaniyarta, nace tsarin taci kaniyarta" "amma dai kin san bana son tsawar?" "Nayi maka har ihu ka dauko ittace ya rufe ni da duka, kuma nayi abin da nayi niyya don kaniyar Hassanan take ko? Ta kara tab'a Layla sai nazo har kasar naci mutuncinta." "Ni yanzu ba fa a ya kawo ni ba, ta shirya gobe zamu wuce baihak idan an daura auren Bahiyyah zamu wuce da ita can." Banza tayi tana sakace hakori, ta kalli wata baiwar da ta shigo ta ce mata. "Ki cewa Layla tazo ita da Mamarta!" "An gama ranki shi da e" can sai ga Layla ta shigo dakin ita da Haeda ta zauna a rakube, "Sannu kinji Haeda kiyi hakuri, gashin almurin nan yazo baki hakuri." Kasa magana yayi ya kalli Haeda ya gaishe ta cikin nutsuwa da girmamawa sannan ya bata hakuri da abin da ya faru murmushin jin dadi tayi ta ce mishi. "Ai babu kome da kai da kaya duk mallakar wuya ce,dukkansu suna karkashin jagorancinka ne, adalcin da zaka yi kenan ka bawa me gaskiya gaskiya kome girmanshi ko kankanta shi ka bawa mara gaskiya rashin gaskiya koda kuwa nasabarka da wanda yake da laifin yakai ta jini ce shine adalci da zama cikakken namiji kuma shugaba." "Hake ne kam, Gara ki gaya mishi gaskiya atow a yi mutum baya son gaskiya na dai gama maganata!