← Book details Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 115

Sashe 51

Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yasa ta hakura yaso ya wuce da ita gidanshi amma yasan babu kowa a gidan, kuma is too dangerous ya ajiye a cikin gidan da bai rabuwa da kwankwamai. Haka suka isa Palace din, suna shiga ana buga tambura. Idanunta ne ya ciko da kwalla domin tana hango inda aka kashe kaka Jami, har yau bata daina kuka ba haduwa da Nur yasa ta rage shiga damuwa, har kofar cikin fada aka isa da shi Ammar da Salahudeen suna tsaye, murmushi suka mishi, aka bude mishi wani ha e rai yayi lokacin da aka budewa Layla....... (Kuma ha e ran na me?) *Assalamu alaikum* *Yau mu tafe ne da hadaddun kayan na musamman domin maza da mata na. M Zeey Kamshi da kayan Mata M ZEEY KAMSHI DUNIYAR KAMSHI DA KAYAN MATA TA KAWO MUKU KAYA MASU KYAU DA INGANCI DUK ABINDA ZAKU GANI KO KU JI NAYI AMFANI DA SHI NE YES TASTE AND TRUST BA KARYA KAYANTA NA MUSAMMAN NE* *INFECTION SET FULL* sanyi black big 8k Brown 2500 Sithbath 2500 Zuma 2500 Garin tea 1500 Price 17k instead of 30k *HALF INFECTION SET* sanyi Brown small 2500 Sanyi black small 2500 Garin tea 1500 Zuma 2500 Garin sithbath 2500 11500 instead of 20k Sannan maganin sanyi ba Sai kinada infection zakiyi amfani dashi ba Dole ne ga KOWACE mace maganin sanyi ya zama daya daga cikin abinda ba a rasata dashi a gidanta sannan kuma AMARYA MAI JEGO WACCE ZATAYI KOME Dolene kiyi amfani da maganin sanyi kafin ku hadu da miji wannan Dole ne indai kinason kiji dadin muamala da miji Duk amaryar da aka kaita dakinta batayi amfani da maganin sanyi ba toh tabbas tayi babban kuskure hakama duk Mai jego data haihu har ta Bari tayi arbain suka Hadu da mijinta batasha magani sanyi ba itama ta tapka babban kuskure Mai jego bayan haihuwa duk wata ni'ima Taki ta dauke duk wata shaawa Taki ta dauke Dole Sai kin sake yiwa KANKI service danki dawo daidai Kiji Ana tinda na haihu ya canzamin yana wulakantani ba Dole ba Yar uwa yajiki ba teste...... *BRIDAL PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza Amarya 30k Infection set 30k Amarya set sweet and wet 30k Total 90k *BRIDAL PACKAGE PROMO PRICE* Kaza Amarya 20k Infection set 17k Amarya set sweet and wet 25k TOTAL 62K *MAI JEGO PACKAGE NORMAL PRICE* Kaza 20k Ciccibi 5k Infection set 30k Sweetness,wetness and tigtening package 25k Total 80k *MAI JEGO PACKAGE PROMO PRICE* Kaza 15k Ciccibi 3k Infection set 17k Sweetness wetness and tigtening 20k TOTAL 55K *STARTER SET* tsumi 2k Ladies malt 2k Zuma 2500 Gumba 3500 Sanyi black 2500 Tafi budurwa 2k Gagarabadau 3k Kujera Dan masti 1k Dan kwal uba 2k TOTAL 20500 INSTEAD OF 28K *MEN SET* Sanyi black 2k Men solution 2k Emergency 1500 Garin tea 1500 AYu oil 2500 Yaji maza 2k Chocolate 3500 Zuma 2500 TOTAL 17500 *GIGITA MAI HOUSE NORMAL PRICE* 1 tsumin goron Tula 3k 2 Miracle Zuma 3500 3 Sallata 7K 4 libido booster 4k 5 gagaraba dau 5 6 fala fala 5k 7 Dan kwal uba 3500 8 Emrgency gumba 1500 9 Submission 5k 10 tafi budurwa 3500 11 Attractive perfume 6k 12 kujera Dan masti 2k *TOTAL 51500* *GIGITA MAI HOUSE COMBO PROMO PRICE* 1 tsumin goron Tula 2K 2 Miracle Zuma 2500 3 Sallata 4500 4 libido booster 2500 5 gagaraba dau 3K 6 fala fala 3500 7 Dan kwal uba 2K 8 Emrgency gumba 600 9 Submission 2500 10 tafi budurwa 2K 11 Attractive perfume 4500 12 kujera Dan masti 1K *TOTAL 34500* Kayan M Zeey buje jagab [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu Weekend din ma ba za abar Ni nayi shi cikin kwanciyar hankali ba Innalillahi. Nana Khadijah yaushe kika fara magudi ban sani ba wai ban basu talata laraba ba, sannu ka an madalla dayawa. ____________27 Tunda ya fita ya kasa samun nutsuwa, domin gani yake kamar zata iya dawowa don haka idanunshi yana kan Agogon hannunshi, daurin auren ake amma zuciyarshi yana can wurin halin da Layla take ciki. Jan shi gefe Ammar yayi. "Yanzu na fahimci reason dinka na tafiya, ana.gama daurin auren mu je na ajiye ka airport. " Kallon Ammar yayi mutum ne na gari me halin kwarai,aboki ne na a mutu tare a rayu tare, aboki ne na aikata alkhairi ko akasin haka, aboki ne da ko ina ne ina tare. "Ya zaka yi da Malik da Baba waziri?" Murmushi yayi yana fa in. "Wannan aiki na ne, ka saka idanu ka ga yadda xan ji da tsofaffin nan!" Haka suka yi shiru har aka daura auren a karo na babu adadi ya kalli agogon hannunshi. "Muje na ajiye ku!" "Na gode bestie!" "Kai kai! Kada ka rungume ni ba Aliyya ba ce!" Tsaki Maina yayi a ranshi ya ce. *Kun ji dan iska* haka suka nufi angarenshi, yana inda ya barta sai kwanikan da ta wanke su. Suna shigowa ya sauka akan kujeran, "Taso muje!" Ya fada a hankali, Ammar ya wuce dakinshi ya dauko mishi jakanshi da ya samu ya shirya tun asuba, suka tafi angaren Ummimi. Ana ta hidima tana ganinsu ta kalli Layla da take ta sunkuyar da kai. Zata yi magana Ummimi ta riko hannunta suka shiga cikin akinta. Kayayyakin da aka yi na bikin ta bata. "Wannan naki ne, na bawa Babansu Twins nasu ki kula da kanki kin ji ban da rashin ji, kuma ban da fa a. Idan na samu lokaci zan zo na duba ki. Kiyi hakuri kin ji idan su Sanah suka miki abu let me know kin ji!" Gyada kai tayi tare da cewa. "Na gode Ummimi!" Shafa kanta tayi tana fa in. "Allah ya miki albarka." Gyada kai tai tana fa in Amin, sannan ta juya zuwa wani drowen inta, ta ciro wani set na lu'ulu'un khoi noor ta bude cikin jakar ta saka ma ta, tana fa in. "Ki adana shi da kyau." Gyada kai tayi tana kallon kasa, she liking yadda Layla take matukar nutsuwa, idan ka ji hayaniyarta da Yara ne, riko hannunta tayi suka fito parlour sannan ta had'ata da Bahi, nan ma kamar kada su rabu. Koda ta fito Salahudeen ta samu ya saka aka kwashe kayanta, suka fita Maina yana tare da Malik, bayan an gama daurin aure dama Ammar ya gaya mishi ana yiwa Maina niman gaggawa a can inda yake aiki. Bai ji dadin tafiyar da Maina xai yi ba, yasa aka kira mishi Maina din. "Naji zaka tafi!" Yayi shiru bai kuma magana ba, kallon Maina yayi ya hango hankalinshi yana kan Layla da take kokarin shiga mota, tana kallon masarautar. "Yarinyar nan bana sonta da iyalinka haka kawai jikina yake bani!" Shi dai bai ce uffan ba. "Ka mai da ita wurin danginta !" Murmushi Maina yayi sannan ya ce mishi. "Idan ban manta ba haka kayi min akan Ayrah, yanzu kuma Layla!" A hankali ya juya tare da jingina da jikin pillar da suke tsaye. "Kana nufin" "na mai da ita ka zaga ka amshe ta ba!" Maina ya tari numfashinsa, sai kuma yaji babu dad'i da abin da ya fad'awa Malik in, amma abin mamaki sai yaga Malik in yana dariya. "Ashe Yarona ya girma, tunda har yasan darajar abin da yake hannunshi!" "Zan tafi!" Maina ya kalli agogon hannunshi. "Ka bani yarku?" Tsurawa Malik idanu yayi kafin ya sake murmushi ya ce mishi. "Kuma sai na baka ita?" "Ai nasan kai me albarka, ka bani ita na reneta! Ba zan wulakantatta ba." Wani irin takaici ne ya rufe Maina, kamar an ce ya juya ganin Abraham yayi ya bude motar, ya saka hannu tare da janyo Layla sai da ta fad'o kasa, wani irin b'acin rai yaji ya taso mishi,.fuskar shi tayi jajjur ba zai iya tuna rabonshi da fushi haka ba, amma tabbas zuciyarshi ta hasala a tsakanin Malik da Abraham, bai san yadda aka yi ba, tashi yayi sama a'a tsalle yayi ya sauka ya barandar, shi dai ya ganshi a gaban Brahm ne, saka hannu yayi ya cire hannun Layla a cikin nashi. "Tun jiya na ganta nake son ta saka irin kayan da ta saka, naga za ayi " tass ya kwashe shi da mari, tuni ya dawo hankalinshi, ya kara kifa mishi wata marin sai gashi ya samu natsuwa daga sama. "sake ta ka wuce!" Ba musu ya saketa, duk da wannan marin da wani ne ya mari Brahm tabbas da kone -kone da fashe fashe sun cika fadar amma dake Maina ne, sai gashi ya nutsu tare da dafe fuskarshi. "Anya Maina babu wani abun a tsakaninsu?" Malik ya tambayi kanshi domin yaga yadda ran maina ya b'aci, wato shi da yake ubansa ne ya d'aga mishi kafa, amma yadda ya kifawa Brahm mari ba sauki, Ammar da yake kallonsu yana ganin abinda yake faruwa, yaki matsowa. Sai da Maina ya sakata a motar sannan ya tawo ta shiga wurin tuka motar, Maina ya shiga gaba shi dayanshi cirra yake yana wani irin jijjiga, saboda b'acin rai da takaici ba zai kuma kawo Layla Baihak ba, koda zasu zo zasu sauka a fin era estate ne. Har suka isa airport babu wani magna a tsakaninsu. Sai da suka nufi cikin airport in ya ce mishi. "Na turawa Muhammad Ashraf zancen yarinyar nan." Ya saci kallonta da wutsiyar idanu. "Ka tabbatar kun sake ganawa, sannan bana son wancan mutumin." "In sha Allah! Wani abu ne?" "Malik ne?" Ganin Yadda Maina ta juya tare da kallonta suka fara tafiya. "Ya ce yana son kayan ne?" Jinjina kai yayi ya cigaba da tafiya, tirkashi wato duk inda Malik ya ga Maina zai sarara sai ya lalata mishi kome, yasan tsinuwa ce yin soyayya a matsayin shi na crown Prince amma bai tab'a zaton Malik zai iya sake tarar Maina da ya bar mishi Layla ba, yana tsaye har suka bar wurin, sai da jirginsu ya tashi sannan ya dawo gidansu kai tsaye dakin karatun mahaifinsa ya nufa, da sallama ya nemi wuri ya zauna, yana kallon babansa yana karanta jarida. "Ina jinka Ammaru!" "Me yasa ba za a karya tsinuwar soyayya ba?" Murmushi Wazir yayi yana kallon Ammar yana jin kamar
Chapter 51 · 0% Book details