Sashe 36
Last Empress Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
dake falo ta baki, Kujeran Papa ko mu bama zama Nuri darling. inji Sainah. Parlour Layla ta dawo da ita, suka baje sai da ta bawa Nuriyya din ta koshi, sannan ta kwashe kayan zuwa kitchen, ta ajiye kafin ta dauki nata zuwa akinsu da Bahiyyah ta zauna zata fara ci, Layla! Kike ko rana kizo ina son ganinki! inji Ayrah. "Zauna kici abincinki!" Zama tayi kamar yadda Bahiyyah ta ce mata, haka taci abinci Ayrah tana ta kwala mata kira. Fita tayi ta kai kayan kitchen a falon ta ga Ayrah. Tana Ajiye kwanon ashe ta biyota, juyawar da zata yi ta d'aga hannu zata mare ta, ji tayi an hadata da bango, itama Layla ta ja baya, ihunta yasa kowa ya fito aka taru a falon. Dariyar Nuriyya suka ji tana fa in. kamar yadda Superman ya e buga mutum da kasa haka, ta fado kasa. Tashi tayi da kyar tana kallon Layla domin ba karamin kunya ta ji ba, ta nufi Layla sake zamewa tayi ya bugu da asa. ke wacce irin jaraba ne haka? Me Layla ta miki?" Ita kuwa Layla tsamo-tsamo tayi kamar kazar da ruwa ya mata duka, Sai naci Ubanta wallahi ba zan yarda ba! ta fa a tana jin jiri na dibanta, ai kuwa ta koma zata zube Ummimi ta ri eta tana fa in. Ke wacce irin mutum ce? Ko don cikin jikinki bai ci ace kin bar Layla kin tafi naki harkan ba, wannan wacce irin Masifa ce.? dakyar aka fita da ita daga kitchen din kanta yana juya mata, sai a lokacin Layla ta fashe da kuka, duk abin da ake yana falon jingine da bango, bai taka zuwa kitchen din ba,amma jin kukanta yasa shi lekowa ganin yadda Saina da Nur suke tayata kuka, tab'e baki yayi a ranshi yana fa in. *Duk inda aka tara mata sai an ga ba daidai ba* barin wurin yayi ya koma dakinshi, Sultanah Dilshah Khatoon ta kira Layla tana bata hakuri, Nur ta nufi dakin Maina. Tana shiga ta zauna tana ajiyar zuciya. fafa ka je ka ramawa, Didi kukan da aka sakata juyawa yayi ya janyo wani box ya ciro chocolate ya mika mata. Ke daya, sauran ki basu kice su daina kuka kin ji ko gyada kai tayi ta fita, ya cigaba da aikinshi. A can dakin Ayrah kuwa kwanciya tayi Ummimi t lullube ta, ta fita ai tana fita ta fashe da kuka, sai da tayi ya ishe ta sannan barci ya kwasheta. A dakinsu Ummimi kuwa Sultanah Dilshah Khatoon ta kalli Layla da kulawa ta ce mata. Kiyi hakuri kin ji." Girgiza kai tayi tana kasa da kanta. Shigowa Nur tayi har tana ture Kakarta ta mikawa Layla chocolate ta ce mata. Inji fafa ya ce ku daina kuka, maza sha chocolate! karba tayi tana fa in. " Na gode Nuri darling!" Zama Ummimi tayi ta ce mata. "Kiyi hakuri kinji ko?" Gyada kai tayi shigowa Bahiyyah tayi ta ce mata . Sauya kaya ki raka ni! duk kayanta na aiki ne cikin natsuwa ta ce mata. Na jikina bai yi ba ne? hararan wasa Bahiyyah tayi ta ce mata. da uniform zaki bi ni? Sanah Sainah maza ku bawa barber Queen kaya zata raka ni ne on hannunta Sainah tayi suka shiga dakin, ta bude mata drowen in ta. Haka suka yi ta watsi da kayan har aka zakulo wani haf gown pink kasarsa an yi shi kamar wani wraping, sai hannun iya kafada, wando pink aka.hada da kayan suka maida wanda suka fitar sannan suka juya kan Layla suna taya ta shiryawa. Tana Gamawa ta daura wani karamin mayafi, suka fita baki ayansu har Yaran. Bayan fitarsu Aliyyah ta sauke ajiyar zuciya, ganin Layla yana sata jin faduwar gaba wanda bata san dalilin haka ba, a can akinsu Ummimi rokon Sultanah take ta basu aron Layla ta zauna da yara ko na shekara daya ne. Waye ya aike ni? Na bar muku yar mutane a kashe mana su ....... #Mai_Dambu [9/2, 9:29 AM] Hafs: *_ LAST EMPRESS Historical fiction hot romance story _Mai_Dambu_ Wattpad:Mai_Dambu Arewabooks:Mai_Dambu41 Facebook: Ramlat Manga Mai_Dambu *MASU BU ATA DAGA FARKO DON ALLAH SU SHIGA LINK ABUBUWA SUNA MIN YAWA GA CIWON IDO GASKIYA BA ZAN IYA BADAWA DAGA FARKO BA TA PRIVET KO GROUP LINK CHANNEL GASHI NAN IDAN KA SHIGA ZAKA SAMU DAGA FARKO PLEASE joining the last* https://whatsapp.com/channel/0029VadYczJLY6d8BbzsbY0s _________________17 *MAN'S COLLECTION* *gidan Kamshi da gyaran jiki da maganin mata* *Ina uwargida da amarya da masu shirin gyara,shunkuna neman inda zaki samu ingantattun turaruka masu kama jiki da gida Wanda tundaga get za'a fara jiyo kamshin gidanki?* *shinkuna neman inda kaku samu magunguna ingantattu sha yanzu magani yanzu*? *Maza kugarzayo MAN'S COLLECTION* *tazomuku da turaruka masu tashin kan megida da kamshinsu munada turaruka kamar haka*