Sashe 96
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna fitowa dakin kai tsaye dakin Mum suka nufa wadda itama sai a lokacin ta tashi tayi wanka tana ganin SANAAH farin ciki tayi sosai tareda dan rungumeta tana cewa
"Baby SANAAH keda Fleet din kuka taho??
Ya fasa jira ne sai next week?
Bai fadamun zai taho ba yanxu bare nasan ma yana qasar??
Jiya na kira wayarsa kusan so uku bata shiga sam kuma acan gida babu wanda ya kirani yace mun kun taso"
Murmushi kawai SANAAH ta iya yi tana cewa
"Nima Mum bansan yanxune zaayi tafiyanba gashi wayana ya lalace na dena aiki dashi shiyasa nima banfada ba"
Da sakewa da farin ciki sosai da murnan xuwan SANAAH din da taketa shakkar ko Fleet yaqi zuwa da ita shirinta ya lalace ta zauna kusa da ita tana cewa
"Kada ki damu zaa Siya wata wayar anan tinda may b baki samu time na siyan wata dinne ba"
Fammah ma zaunawa tayi suka shiga fira sosai ta gida data bikin hidimar da zasu sha.
SANAAH da ba gwanar fira ba a kujera ta dan lafe yana tana jinsu tana dan saka baki a natse idan aka ambaci sunanta.
A dakin Mum din sukai zamansu sai da sukai azahar Mum din ta fita da kota su kuma suka kutsa cikin gidan part part fammah taje da ita suka gaisa da mutane sosai harta gaji suna dawowa sukai laasar tukuna aka kawo snacks din da fammah ta saka aka gasawa SANAAH da zata ringa dan ci da tea sbd sam ta kasa cin abincin kirki.
Snacks din taci da madara mai dumi wadda aka dafa da cloves da ginger.
Suna gamawa suka hau fira fammah na sake saka kiran numbern Dad dinta ta qasar daya kirata da ita amma a kashe take har lokacin tin safe suke kira itada Mum dinta.
Da daddaren kusan duka a palon babba aka fito akaci abincin dare akan qatuwar dadduma iya yan wannan bangaren amma.
Bataci komaiba bayan gasashen potatoe dayaji tafarnuwa sosai shima sbd tafarnuwan ta barsa tasha black tea kawai mai dadi da shikam tasha sosai.
Fira sukeyi da hayaniya sosai a tsakanin da larabci da turanci itadai tana zaune a natse ta jingina da qatuwar resting pillow dake gurin tana sauraronsu idanuwanta a dan lumshe.
Sun jima anan sosai sai dare suka watse duk da ita bata jira ba ta wuce daki tini gashi har lokacin Mum bata dawoba sai daga baya dan haka bata gantaba ma ta shige a gajiye tai wanka taci abinci ta kwanta.
#MAMUH
09033181070
[06/06, 11:47 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
91
Washe gari aka fara hidimar bikin wadda baqinsu daga garuruwa daban daban da qasashe suka fara isowa yan familyn kenan da mazajensu dan haka gidan yake sake cikewa.
Akwai bangarori na musamman dake cikin kaman villh din zaace dan girmansa ya kamaya a kira gidan da villa dik da bawai kyau me tsanani yake dashiba,
Bangarorin na musamman na mazajen yayan gidan ne maana sunada wata al'ada mai karfi da tin asalinsu take a qasar ta saukar da mazan yayansu a cikin gidajensu a duk lokacinda zaayi hidimar family,
Duk kowace irin hidima zaayi a kowane familyn yayan gidan da mazansu suna tattarowa su dawo gidan sai angama hidimar da wainda suke gari da wainda basa gari duka haka al'adar take dan haka kusan manyan mutane ne masu karfin arziki da masu yar power a cikin villah din yanzu suna tahowa hidimar bikin dan haka aka fara samun tsaro da security tin daga gate din shigowa.
Fleet admiral RAHEEM JEERAH shine siriki daya a familyn kaf da bai taba raya wannan al'adar ba sbd bai taba halartar taron hidimar sauka a villah dinba,
Kaf familyn tin iyayenta na raye sunsan wannan kaifi dayan nasa da tsayuwa akan akidarsa dan haka ko yanxu da ake wannan gagarumar hidimar ta auren kanin matarsa mafi kusanci da ita babu ma wanda yasan yana qasar dan tinda ya sauka kasar haryau babu wanda yaga ko securities dinsa a waje bare shi wata lafiyayyar nutsatsen hutu yakeyi ba hayaniyar komai a rayuwarsa dan hatta wayoyinsa a kashe suke.
Ita kanta Ms Meenah tinda yaxo bata sakasa a idanuwanta ba hakama bata samun wayarsa kuma tayi busy din da bata iya isa can mansion dinsu Abbu ba bare ta dubosa.
Anan gida ma SANAAH duk yanda taso ta saka kanta cin komai nasu bata iya hakan ba hakama babu wani girkin da aka saka a tanadar mata da zata iya ci dan haka ta koma daga tea sai tea sai snacks da suma basu wani dameta ba,
Fadawa ta dan fara yi duk da bata damu da tea din datake shan ba jikinta ne kawai da alama ya gaji da hakan,
Fammah na kulawa da ita da tarairayanta da tattalinta kaman yanda suka saba itama kaman yanda take koyaushe tana lafe gefen fammah dan itace kadai wadda takeda cikakkiyar nutsuwa da jin aminci a tareda ita kuma daman ba wata sakewa ne sosai da itaba da mutane kawai dai tana dan kokarin sakewa dasu indai fammah na kusa idan bata kusa kuma tana daki zamanta tana waya dasu Dr Mum a wayan fammah wainda suka qi barin tasan abinda faruwa a gida dan kuwa tinda Dad yaji Fleet yabar qasar a bakin Mr Sideeq baicewa komaiba kuma bai dauki wayar kowaba a kaf cikinsu tin daga Dr Mum da Maamah da Raheem din wanda shi baima kira ba.
SANAAH ta kirasa da wayar fammah bai nuna mata komaiba ya gaisa da ita cikeda kulawa da kauna sbd yasan batada laifi ko daya dan kuwa da tasan da bayason tafiyar duk wanda zasu taru duniya bazataiba dan haka bai nuna mata komaiba ya bari saita dawo dan idan bai isa da Raheem ba ita ya tabbatarda ya isa da ita kuma zai nuna musu ya isa da ita din.
Kullum zata kirasa su gaisa suyi yar firarsu kafin suyi sallama yana nuna mata ta kwantar da hankalinta taji dadin qasar kafin ta dawo,sedai kawai tayi masa murmushi tana cewa ita ta matsu ma ta dawo gida.
Su Dr Mum dik yanda sukazo suji yanda take tsakaninta da Dad din nata ko da akwai tension amma basuga alaman hakan ba dan haka hankalin Dr Mum din ya sake dan tashi sbd tasan shirun nasa babu alkhairi sam a cikinsa gashi ta kasa samun daman ganinsa duk da hakan bazata hakura ba zata tabbatarda ta hadu face to face dashi sunyi magana kafin SANAAH ta dawo ta sassauto sa.
Mommy kuwa yanxu itace duk aka kwana biyu take aika masa tea din da 'yarsa ta saba kai masa wani lokacin itace zata kai ta gaidasa ta dawo wani lokacin kuma safiya take aikawa hankalinsu kwance itada safiya babu ruwansu da draman auren SANAAH din sun zama yan kallo sunbar iyayenta da rashin sanin wane mataki suke akai ga Raheem dinma kowa kaf duniya ya kasa samunsa baya buqatan kowace hayaniya dayasan dole zaayi ba bazai dauka ba sam.
*****Ranar datai kwana shida da isowa qasar aka dauko masu gyaran yan matan gidan wainda a gurin hidimar zaa iya tsaida musu nasu mazajen auren daga manyan mutane da manyan masu power dan haka asalin masu gyaran da sai yayan manya ko jinin sarauta akewa aka dauko musu.
Dayake tsari da kaman layi ake bi dan haka yan mata hudu ne akan layin bada aurensu a gurin hidimar dan haka su hudun ne kadai zaa yiwa wannan gyaran amma Mum tai doublen kudin masu gyaran ta saka SANAAH a cikinsu sbd cikar da nufinta da niyarta.
Tashi hankalin SANAAH tayi sbd sam batada raayi hakama batajin ma tana buqatan wani sabon gyara dan wanda sukai a Nigeria ma bai saketaba haryanxu wani glowing da daukan ido takeyi,
Cire jin nauyin Mum din tayi ta sanar mata bata buqata cikin yar magiya.
Qin karban magiyarta Mum din tayi tace batason shirme kawai taje tayi abinda ta sakata.
Bataji dadin hakan ba sosai har cikin ranta amma fammah data rarrasheta da kulawa da tattali ya sakata amimcewa kawai sbd batajin zata iya qin jin magiya Fammah duk da itama Mum din tana jin nauyinta sosai da ganin girmanta.
Wuni daya sukai a cikin wani kebantaccen daki babba ana kaman steaming nasu yanda kowace gyaran zata shiga jikinsu direct sosai,
Abubuwan da aka wuni ana musu ita kaman ma zazzabi suka fara sakata sbd jin tayi jikinta yayi dumi yana zafi dan haka da dare tea dinma bata sha sbd anbasu wasu ruwan abubuwan kaman madara sun sha wanka tayi da ruwan da aka hada mata tai sallar ishai da shirin bacci ta kwanta.
Washe gari ma haka suka wuni kuma tin daga ranar sam bata sake saka Mum a idanuwanta ba sbd busyn data zama villah din ta cika sosai da jamian tsaro kala daban daban sbd manyan dake ciki.
Kwana uku akai ana musu gyaran aka gama amma ita kam zazzabi ne ya shigeta sbd gyarane da ita kanta yayi mata yawa take gani dan kuwa a cikin kwanakin abunda ake basu ita kam buga jikinta sukai dan jininta baida karfi sabanin sauran da lafiyarsu kalau babu abinda sukeji sun koma kaman wainda ko kallansu zakai saika wanke idanuwanta sbd tsabar wani daukan ido da sukeyi da sirrintaccen kyau da wata qamshi mai sanyi da rashin karfi ko kadan.
A ranar da aka gama ne akai musu wani lallen larabawan qasar mara yawa kadan mai kyau da tsari shi baiyi baqi ba sosai kuma ba ja bane hakama ba maroon ba haka yayi kaman dark brown a fararen fatarsu mai kyau hadda Fammah da Mum ranar akai lallen wanda take suma kowa ya sauya koina ado ne mai daukan hankali.
#MAMUH
09033181070
[06/06, 11:47 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
92
Da daddare SANAAH data batajin dadin jikinta har lokacin tana gefen Fammah cikin shirin bacci jikinta yayi dumi sosai ba zafi ba,
Wayar Fammah dince tai ringing wadda ke ta gefen SANAAH.
SANAAH bata motsaba sai dai fammah dince ta kalli wayar tana ajiye ruwan robar hannunta data bude zata sha tace
"Dad" da mamaki da farin ciki sosai a fuskanta takai hannu ta dauka daga inda wayar take ta sana handsfree tana cewa