← Book details Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 154

Sashe 33

Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

****yana fita daga gida kai tsaye gurin aikinsa ya nufa ya samu karban aron dubu biyu daga daya daga cikin abokan aikinsa na store din da kullum ake ajiye musu tirelolin kaya suna saukesu tsaf da karfinsu da hannuwansu suna kaiwa babban manyan stores dake jere daga ya gama daga nan zuwa yamma sosai gurin wani aikin na lodi yake wucewa shi kuma har dare tukuna ya tashi ya dawo gida rayuwar kenan dayake yi wahala akan wahala shiyasa wani tsufa yake neman taso masa batareda ya tsufan ba.

Yana karban kudin nutsuwa yayi tsaf ya hau mashin bai tsaya koina ba sai anguwar da tin daga farkonta baa barin masu abin hawan kasuwanci suna shigarta sbd anguwan gabaki dayanta tako wane layi manyan qasa ne a cikinta sai asalin JEERAHsV dayake ciki daga kurya dan haka ma su layin soldiers ne securities dinsu gashi a cikin anguwan akwai manyan sojojin kasar Nigeria suma kusan guda hudu dan haka tako ina anguwan tsaro ne me karfi ga gine ginen cikinta ma kadai abin kallo ne dasuke bayyanar asalin zallar dukiya da luxuries kawai ko a iya gates da tsarin jerin gine ginen.

Tin daga nesa sosai mashin ya ajiyesa ya sauka ya ciro kudinsa daga aljihun wandonsa dayake a kode ya biya ya juya yana kallan hanyar dazai qarasa takawa da kafafunsa dan masu mashin ko napep basa bi sam.

Takawa yafara yi yana jin babu kowace shakka ko tsoro a tattare dashi.

Yana tinkaro asalin checking point din shiga anguwan soldiers biyu sukai dakatar dashi daga inda yake tsaye sukace ya tsaya a gurin da hannu.

Dakatawa yayi a gurin a natse ga zazzabin dayake ji amma ya daure yana shanye kowace irin ciwo da nutsuwa.

Basu bi ta kansa ba sai dayayi kusan awa daya a tsaye cikin tsakiyar ranar kuma bai motsaba a natse kafin daya daga cikinsu ya taso ya iso gurinsa ya tambayesa me yake a gurin.

Dagowa yayi idanuwansa sunyi jajir sbd azabar dayake ji ya bude baki a natse yace

"JEERAHs Zantafi"

Kallansa dakyau soldier din yayi yana bin raunikan fuskansa da kallo kafin yace

"Mezakaje yi a jeerahs din?

Shiru ya dan yi kaman bazai fadaba amma idonsa daya sauka akan uniform din sojan wanda yake da tag a gefe kadan na jeerahs ya sani sauya shawara sbd ya sani a daidai wannan gabar matiqar bai fadi abinda ya kawosa kai tsayeba bazaa taba barinsa shiga anguwanba amma fadar lamarin shine zai saka ayi gaggawar barinsa isa can din sbd kada zancen ya fita ko kadan kuma yaci saar ganin wannan sojan jeerahs ne.

Numfashi ya sauke kafin ya bude baki yace

"Sir jeerah nakeson gani akan kanwata da aka lalata daga familynsa kuma.....

Baya Sojan yayi dashi da wani irin karfi yana masa wani zazzafan kallan daya saka yaya Al'amin din jin rashin dana sanin fada.

Bude baki sojan yayi zai masa tambaya amma kuma sanin hakan laifine mai girma jin abinda bai kamata yaji ba gameda familyn dan akwai wannan dokar me karfi basu da daman jin abinda baa so sujiba komai kankantar abu indai ya shafi familyn jeerahs to sai sun isar dashi batareda bata lokaci ba dan baa barin dama ko qanqanuwa da zata kawo matsala dan haka baice komaiba ya sake kallan Al'amin tukuna ya fiddo wayarsa ya saka kiran babban personal person na Sir jeerah din gaba daya.

Ringing wayar takeyi tsawon lokaci kafin kai tsaye aka dauka.

"Sir daga main checking point ne na gate akwai wani gashinan tsaye a gabana daya zo yana wata magana me dan hadari"

Shiru Mr Sideeq yayi yana sauraron sojan kafin ya bude baki yace

"wace maganar ce yazo da ita??

Dan shiru sojan yayi kafin yace

"Sir yana magana ne akan an lalata kanwarsa"

Tsit inda Mr Sideeq yake ya dauka sbd yana zaune ne tareda Sir jeerah din gabaki daya kuma kai tsaye abinda aka fada ya shiga kunnensa dan haka Mr S ya dago ya kalli Sir jeerah din cikeda mamaki me tsanani na zancen kafin ya dawo da kallansa akan wayar yace

"Menene ya hada maganar daya taho da ita da jeerahs???

Bude baki sojan yayi yana kallan Al'amin zai masa magana Sir hakeem jeerah dayake zaune cikin wata irin nutsuwa da manyancin daya gama kamasa sosai ya dago idanuwansa masu kwarjini da wata irin iko da isa ya kalli Mr S batareda komaiba yace

"Abarsa yazo yayi bayani da kansa"

Hakan daya fada ya saka Mr S sanar da sojan ya kawo masa Mutumin da kansa har nan kada ya bari ya shigo da kansa.
#MAMUH
09033181070
[29/04, 11:26 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

32
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Kallan Al'amin sojan yayi bayan ya ajiye wayar dakyau yana gyara tsayuwarsa cikin bayyanarda duka nutsuwa da bawa zancensa mahimmanci yace

"Idan akwai rudani ko rashin tabbaci da gaskia a maganar dakazo da ita a yanzu anan ina baka dama ka juya ka koma inda ka fito ka bacewa jeerahs har abada batareda sake bude baki ba...
Sbd idan ka saka kafarka ka shiga nan babu fita daga cikin duk abinda zai biyo bayan gaskia ko karyan lamarin daka taho dashi dan haka nake baka shawaran juyawa ka hakura ka dauki kaddarar koma menene."

Dago jajayen idanuwansa Al'amin yayi ya kalli sojan yanajin shi kansa a yanzu babu ja baya ga kowace irin kaddara ce zata riskesu bayan shigarsa dan haka yana kan bakarsa ta isa ya isar da mafi girman cutar da zaayiwa kowane uban kowace ya mace akaiwa hakan.

Gyada kansa yayi alaman baida niyar komawa da zancensa.

Ajiyan zuciya sojan yayi tareda cire duka tausayin Al'amin din ya juya yana cewa ya biyo bayansa.

Suna doso gate din ba tambayar komai ko bata lokaci aka bude musu suka wuce cikin anguwan yana bude motar aikinsu dake ciki ya shiga ya budewa Al'amin din ya shiga yaja kai tsaye yana jin imaninsa na ficewa daga daukan ran Al'amin din daga lokacinda suka isa aka samu matsalar da akace a batar dashi to tabbas bazaa taba ganin Al'amin din ya fito ba dan ko gawarsa bazaa san yaushe ma zai fice da ita ba daga anguwan.

Shiru sukai kowa zuciyarsa da nauyin tinanika har suka ringa wuce manyan gidajen da Al'amin din bai taba ganinsu ba a rayuwarsa kaf amma basune a gabansa ba ko idonsa.

Tin daga nesa makeken gate din JEERAHsV yake bayyanarwa duk wanda ya doso da girmansa dayake dauke da sunansu baro baro da wasu irin security cameras da mahaukatan securities masu karfin gaske da rashin haske a fuskansu.

Suna isowa gate din take aka bude musu gate suka shige aka rufe sbd Mr S daya kira ya sanar da isowansu.

Girman harabar Villar ya wuce duka yanda zaayi bayani ga wata lafiyayyar qayatacciyar roundabout dake gurin datake dauke da sunan jeerahs din cikin ruwan da qamshinsu ke tashi suna qara nitsar da gurin gabaki daya wanda yake tsit ba wata hayaniya sai tarin motocin alfarma da suke nishin dollars da luxury a jere reras kaman baa duniya zaa barsu ba.

Bude motar sukai suka fito sojan na kokarin fidda waya wani kakkarfan soja ya fito ya iso gurinsu ya kalli sojan yace ya tafi kawai ya dawo da kallansa akan Al'amin wanda idanuwansa suke jajir sosai har lokacin yace ya biyosa.

Babu musu dukansu sukai inda akace suyi Al'amin na biye dashi har gurin wata babbar kofa mai kyau datake rufe ruf babu kowane motsi.

Bude kofar yayi suka shige take wani sanyin dabai taba ji ba ya dokesa yana ratsa fatarsa tin daga sama har qasa hade da wani qamshin da shima bai taba jinsa ba.

Kafafunsa daya zare takarminsa a gurin ya dora akai tiles din da kaman ruwa ne a kwance tsabar yanda yake qyalli wani sanyi mai tsanani ya ratsa tafin kafafunsa har cikin kansa take yaji kansa yana sarawa kaman zai fadi.

Tafiya sukeyi me nutsuwa a doguwar hanyar da babu komai a cikinta sai tsarin hutu da wata kasala dake kashe jiki.

A karshen hanyar suka isa wata kofar me dan fadi itama wadda sojan ya miqa hannu ya bude a natse cikeda girmamawa ya saka kai a ciki ya tsaya a gefe yana yiwa Al'amin din alaman ya shigo da hannu.

Sako kai yayi shima a natse yana jin kansa na sarawa da inda ya samu kansa da bai taba ba kuma yanayin yana sauya komai na jikinsa dan haka yakejin kaman zazzabi sosai sedai har lokacin zuciyarsa a kame take.
Chapter 33 · 0% Book details